Arewa TV
Arewa Online Tv Channel
Ginin Gombe State Sharia Court Of Appeal Complex wanda gomnatin maici ta Inuwa Yahaya ta gina, lallai gomnan jahar Gombe yana aiki.
Federal Government of Nigeria is delighted to announce the kickoff of the Presidential Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria (including Nano businesses) as part of the Presidential Palliative Program.
The Target Sectors for this Grant
Below are the business that are eligible to apply to the scheme
Traders
These include single retail marketers, corner shop owners, petty traders, market men and women in open markets
Food Services
These include food and vegetable Vendors
ICT
These include business centre operators, battery chargers, recharge card vendors, call centre agents
Transportation
These include wheelbarrow pushers, independent dispatch riders
Creatives
These include makeup artists, fashion designers, drycleaners.
Artisans image These include vulcanizers, shoemakers, painters, repairers.
Apply Now
Eligible applications which meet the selection criteria will be shortlisted.
About The Scheme
The grant sum is N50,000.00 (Fifty Thousand Naira) per beneficiary, and it is designed to reach one million nano businesses in the 774 local government areas. The Federal Government will collaborate with the State Governments, Honourable Ministers, NASME (Nigerian Association of Small and Medium Enterprises), Senators, and House of Representative Members, who will use the Federal Government’s selection criteria below to shortlist the beneficiaries from their constituents.
The target beneficiaries are 70% women and youth, 10% people with disabilities, and 5% senior citizens, while the remaining 15% is distributed to other demographics
Grant & loans grants and loan platform
Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa.
Target din wannan shirin na bayar da rance da Kuma tallafi akwai kasuwancin da s**a cancanci yin amfani da tsarin
Yan kasuwa
Waɗannan sun haɗa da ƴan kasuwa guda ɗaya, masu shagunan kusurwa, ƙananan yan kasuwa, maza da mata na kasuwa a kasuwannin buɗe ido
Ayyukan Abinci
Waɗannan sun haɗa da masu sayar da abinci da kayan lambu
ICT
Waɗannan sun haɗa da masu sarrafa cibiyar kasuwanci, caja baturi, masu siyar da katin caji, wakilan cibiyar kira
Sufuri
Waɗannan sun haɗa da masu tura keken keke, mahaya aike masu zaman kansu
Ƙirƙira
Waɗannan sun haɗa da masu fasahar kayan shafa, masu zanen kaya, masu bushewa.
Hoton masu fasaha masu sana'a Waɗannan sun haɗa da vulcanizers, masu yin takalma, masu fenti, masu gyara.
Aiwatar Yanzu Aikace-aikacen da s**a cancanta waɗanda s**a cika ka'idojin zaɓi za a tantance su.
Adadin tallafin dai ya kai N50,000.00 (Naira Dubu Hamsin) ga kowane mai cin gajiyar tallafin, kuma an tsara shi ne don kaiwa ga masu sana’ar nano miliyan daya a kananan hukumomi 774. Gwamnatin Tarayya za ta hada kai da gwamnatocin Jihohi, Ministoci, NASME (Kungiyar Kananan Kamfanoni da Matsakaitan Masana’antu ta Najeriya), Sanatoci, da ‘Yan Majalisar Wakilai, wadanda za su yi amfani da ka’idojin gwamnatin tarayya da ke kasa wajen tantance wadanda za su ci gajiyar shirin daga mazabarsu.
Wadanda ake shirin cin gajiyar shirin su ne kashi 70% na mata da matasa, kashi 10% na nakasassu, da kuma kashi 5% na manya, yayin da sauran kashi 15% aka raba ga sauran alkalumma.
Sani Yusha'u Rishi
Media Aide Bauchi State
To Hon Yusi Buba Senior Assistant to the minister for Humanitarian Affairs and poverty Alleviation.
A 2015 da sojoji s**a kashe ƴan shi'a mukace ayi musu adalci akace mana aisu sun tarewa sojoji hanya ne, nace sukuma masu bikin maulidin jiya hanyar sama s**a tare musu s**a kashe su?
Irin waɗannan gangancin yana faruwa ne kawai akan musulmai 🤦🏽♂.
Jan 17, 2017 - Borno 100+ killed
Dec 2017 -Adamawa 80+
April 2020 -Borno 20+
Sept 2021 - Niger 20+
Jan 2023 - Nassarawa 100+
Dec 2023 - Kaduna 100+
Between 2021 & now, there have been at least nine “mistake” bombings of Nigerians by the military none of them happened in the south.
Muchi gaba dayin shiru sai abun ya iso kan mu.
Tuna Baya...
Yadda Mu Kayi Da Chukuma Nzeagwo Bayan Ya Kashe Sardauna
Daga Taskar Marigayi Sheikh Abubakar Gumi
Kamar karfe hudu na asuba ranar juma'a aka bugo mun waya, bayan na dauka sai naji ministan ilimi ne na Arewa Alhaji Isa Kaita, ya ce mun Sojoji fa sun yi juyin mulki, har ankai ma gidan Sardauna hari k**ar yadda yace mun duk manyan jami'an gwamnati sun buya, yace mun ya yi magana da Hassan Katsina, amma Hassan dai a lokacin yace mai babu abun da zai iyayi, Hassan yace mai a wannan lokacin ma yana ganawa ne da bujirarrun sojojin, Isa Kaita yace mun ya k**ata ni inje gidan Sardauna in gane ma idanuna abunda ke faruwa.
Bayan na kintsa nayi sallar subahi, na kuma k**a hanya na nufi gidan Sardauna, naje na ishe gidan anyi kacha-kacha da shi, alamu kuma sun nuna anyi amfani da manyan mak**ai wurin lalata gidan, har lokacin da na Isa gidan hayaki ne a turnuke, sai wasu tsirarun sojoji ne a tsaye da bindigogi a hannunsu, ko ina tsit, haka na wucesu na kutsa kaina cikin gidan, ina shiga naci karo da gawar Firimiya a kwance a filin da ake aje motoci na gidan.
Nan da nan nace a dauki gawar a kaita gidan Sarkin Musulmi dake unguwar Sarki kaduna, Sardauna da shi da uwargidansa Hafsatu duk an kashe su.
Bayan mun gama kintsa shi, rana kuma ta fara dagowa nine na sallaci duka gawawwakin, ina sane kuma da cewa anyi babban rashi, rashin kuma dai nan kurkusa abune mawuyaci a samu k**arsa.
Akan hanyata ta dawowa gida daga wurin jana'izar Sadauna, na wuce gun-gun mutane sun taru sunata alhinin abunda ya faru, bayan na samu natsuwa abubuwa sun koma k**ar yadda suke, a ranar komawa aiki na shirya k**ar kullun na tafi wurin aikina, Ina cikin ofishina da safe sai ga motar sojoji, cike da sojoji, ta shigo harabar wurin aikina, wasu daga cikin sojojin s**a sauko a mota s**a tambayi inda ofishina yake, bayan sun shigo ofishina s**ai mun gaisuwa irinta ta girmamawa, s**a ce anturo ne su tafi dani maigidansu Nzeogwu, yana son ganina.
Kuma zan shiga motarsu ne tilas su tafi da ni, amma zan iya sa wani cikin ma'aikatana ya bimu a baya shi sai ya dawo dani.
Na tashi na bisu banyi musu ba na umarci direbana ya bini da mota bayan mungama ganawa ya dawo dani, bayan mun isa barikin sojan inda shi Nzeogwu yake ne, Naga sojoji da yawa suna gadin barikin kowane soja sabe yake da bindigarsa.
Bayan munyi fakin muka sauko daga mota muka shiga cikin ofishin, cikinmu ba wanda yai ma wani magana tsakanina da wadannan sojojin, bayan sun kaini inda Nzeogwu yake, ya kuma tareni cikin fara'arsa na kuma zauna akan kujera, sai ya fara magana cikin tattausar murya.
Abunda yake son sani shine ina muka boye mak**an da muka siyo? Wannan tambayar tasa ta bani matukar mamaki, naga nidai a rayuwata banma taba ganin Nzeogwu ba, ban kuma taba wata alaka ta rayuwa dashi ba, ni a tunanina ma ya kirani yai mun ta'aziyar rashin Sardauna dana yi, ko kuma ya nuna dana saninsa akan abunda ya aikata, dama ban yi tsammanin kalamai na ban hakuri daga gare shi ko nadama akan abunda ya aikata tunda na lura yana al'fahari da abunda ya aikata.
Abunda kuma ya kara bani mamaki wanda s**a dauki mak**ai s**a yi juyin mulki wai a lokacin ne suke kokarin tattara hujjojinsu ko kuma dalilan hambarar da wannan gwamnatin.
Sai nagama kafin in bashi amsar tambayarsa ya k**ata in nemi karin bayani daga gareshi, sai yace mun a irin labaran daya samu an cemai mun siyo mak**ai masu tarin yawa mun shigo dasu cikin kasa, kuma mun siyo mak**an ne daga kasashen gabas ta tsakiya kuma niyyarmu itace mu kaddamar da jahadi akan wadanda ba musulmai ba, shi yasa yakeso in gaya mai inda muka boye mak**an.
Lokacin da nazo bashi amsar tambayarsa na tabbatar mai cewar ni a wurinsa ma na fara jin wannan maganar, na kuma tabbatar ina magana ne a matsayina na mashawarcin Sardauna akan harkokin da s**a shafi addinin Musulunci, kuma na tabbatar mai da cewa Sardauna, bai taba zuwa wata kasar larabawa a matsayinsa na Firimiya ba tare da dani ba, kuma ban taba ji yai maganan mak**ai ba a wata kasar larabawa, b***e ma har musiyo mu shigo dasu Najeriya, da sunan wai zamu yaki wadanda ba musulmai ba.
Me ne ne ya janyo hausawa basa samun dama sosai a ƙasar Hausa ko su baza su iya bayar da gudummawar bane a gidan sarauta da gwamnati k**ar yadda Yoruba da igbo suke mulkar kansu har ma da Kanuri?
Misali a Kano
1.Tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso (Bafulatani ne).
2.Tsohon gwamnan Kano Shekarau (Babur daga Biu)
3.Tsohon gwamnan Kano Ganduje(Bafulatani daga Maijuju)
4. Abba gida gida (Bafulatani daga Borno sune ake kira fallata Borno kakansa yana daga cikin wadannan s**a je yaki akan musulman Borno basu samu nasara ba sai s**a dawo Kano).
5.Tsoffin shugabannin kasa daga garin Kano,Murtala (Fulani),Abacha (Kanuri).
Idan ka zagaya sauran jahohin Hausawa duka haka zaka gani shiya sa ake kafa hujja da hakan ana cewa babu Hausawa sun ƙare sarakuna Fulani gwamnoni Fulani Kwamishinoni Fulani ministoci Fulani muƙaman jami'o'i Fulani ma'aikatu Fulani duk wani spaces na aiki da ake saran ganin hausawa a wurin sai dai kaga Fulani to taya ake sanin cewa su ɗin Fulani ne? Su da kansu suke yawan faɗa idan sun kasance awurin wasu ma yana makale jikin sunan su wasu kuma ko fira zasuyi a rediyo sai sun faɗa ku duba wannan aminar mana mai mukami a majalisar dinkin duniya babu wani mai tambayar ta ita wacce kabila ce amma indai zatai fira sai ta kawo tawilin data nunawa duniya ita bafulana ce to kuma ana ganinsu da shigar Hausawa kuma damar maki da suke samu da sunan hausawa suke samun sa.
Yanzu don Allah idan harda malamai za'a fito ace a zabi Buhari sabida shi ɗan arewa ne idan har da malamai za'a fito ace a zabi Atiku sabida shi ɗan Arewa ne duka wannan bai zama k'abilan ciba to taya ya idan munce abawa Hausawa sarautar su kuma azaɓi Bahaushe zai zama kabilanci?
Khalid Alhausawi Kaduna ✍🏽
Straightening
One of the early Hausa settlers in Washishi was Malam Ibrahim, a young man from Sokoto. He and his parents left Sokoto several years earlier and settled in Kano.
Ibrahim was an adventurous young man. He did not like the settled life of his parents. He wandered off in search t adventure and excitement. No one knew what was driving him but be was always on the move.
He stopped over in several villages long enough to rest and earn enough money to take him to another town or village, He travelled by foot and sometimes he rode a horse or a donkey. He had no prior idea of where he was going. He just went where his instinct to him.
He settled down briefly in Kontagora. Something told him to move on. He did.
Ibrahim's next stop was Wushishi. He had no plans to settle down there either although he liked the village. He decided to remain there for a while, do some farming and then get on with his adventures.
Love changed his plans.
Ibrahim met Halima, a beautiful, young Hausa girl and fell in love with her. Something told him he had found a wife. Like all young men smitten with the bug of love, Ibrahim wasted little time in making his intentions known to the girl and her parents.
Ibrahim was a good-looking young man. Halima loved him. Her parents accepted him but on one condition. If he wanted to marry their daughter, he must settle down in Washishi. They did not want their married daughter to be taken out of the village to where they might possibly never see her again.
Malam Ibrahim was confronted with a dilemma. But love will always conquer. He accepted the condition. His wandering days had come to an end.
Ibrahim was popularly called Malam because he became a well- known koranic teacher in the town. He made his home near a tall tree called rimi. His nickname, Malam na Rimi, came from that tree. The tall tree 'died' and was felled only in 1990. The place where it stood remains undeveloped, perhaps in honour of the late Malam.
Malam Umaru Yaro. one of the oldest men in Wushishi, remembers Malam Ibrahim as a very prominent and popular man in the town. He was revered as a learned man of wisdom by all the villagers. He took young boys and girls under his protective wings and taught them about Islam and the mysteries of Allah and the works of the prophet. He gave his time to the affairs of Wushishi and was always ready to assist all those who needed his help.
Malam Ibrahim's marriage was blessed with six children- four boys and two girls. They were, in order of birth, Fatima, Muhammadu Badamasi, Aliyu Wushishi, Hassan, Mohammed Danladi and Hauwa'u They all grew up in Wushishi
Around 1936, Muhammadu Badamasi, the second oldest child and the first son, was employed as a messenger to the colonial district officer in Minna. His new job kept him shuttling between Minna and a village called Tah. In 1938, he decided to settle down in Minna partly to make his job easier and partly because Minna, headquarters of Niger Province, was developing fast as the biggest town in the area. He wanted to be part of that development.
He was already married to Aishatu, a very beautiful and fair complexioned girl. Malam Yaro, her only surviving brother, says his sister was a very beautiful girl. He still lives in their old house where he and his late sister grew up in Wushishi. The building now has a red brick fence around it.
When Muhammadu Badamasi moved to Minna, his brothers, Aliyu, Hassan, Mohammed Danladi and his sister, Hauwa'u, the youngest, all decided to go and live there too. There was no particular reason for this. The most probable reason was that all of them wanted to continue to live in one locality as one big, happy family.
Malam Muhammadu Badamasi's ... first wife, Aishatu, had five children for him. But most of them died in infancy. Their first child was a girl, Halimatu, who died. The second child, a boy, named Ibrahim, was born on August 17, 1941. He was variously known as Ibrahim Maigari, Ibrahim Maigari Wushishi and later as Ibrahim Muhammadu. After Ibrahim, Aishatu had another girl, Nana, and then a set of female twins, Hasanna and Husaina, all of whom died in infancy. Their last child was Hannatu Gambo.
Only Ibrahim and Hannatu Gambo are still alive. Ibrahim is General Ibrahim Badamasi Babangida, former president of the Federal Republic of Nigeria and Commander-in-Chief of the Armed Forces. Hannatu Gambo is a housewife and lives with her second husband in Minna. Their father had four other wives, none of whom had a surviving child.
Culled from Dan Agbese (2012). Ibrahim Babangida: The Military, Politics and Power in Nigeria. London: Adonis & Abbey Publishers Ltd pages 10&11.
Aliyu Ammani
12/11/23
Freedom Radio wannan ita ce gadar da ta haɗa Gaida da Unguwar Kwari a Ƙaramar Hukumar Kumbotso.
Mazauna yankin muna iya ƙoƙarin gyara amma ana samun matsala tana sake lalacewa.
Muna fatan masu ruwa da tsaki za su kawo ɗauki.
Saƙo daga Baffa Gaida.
The northern elites are only building hotels, filling station and outside Investment, they can't help their fellow northerners In one way or the other. So sad 😞
Babangida Ruma ✍🏽.
The most difficult people to deal with sune mararsa Ilimin Addini, kullum idan hukuncin Allah baizo da raayinsu ba gani suke to badai dai aka fadi ba. They always see malamai a matsayin makiyansu, they always think they’re right everybody is wrong to some extended they’re questioning God “taya ma zaayi Allah yayi haka is not possible adai sake dubawa”
Ina kira ga iyaye da suba yaransu ilimin addini idan ba haka ba next generation duk yahudawa zasu koma.
Wannan itama shawara ce daga Ma’aikatar aiki da hankali da gyara tarbiyya wato Ministry of Common Sense a turance…
Babangida Ruma ✍🏽.
Kisa da wulakanci da ake wa ‘yan Arewa a wurare da yawa a Kudu yana da mummunar hatsari.Babu wanda bashi da wani nashi a wani bangare a Nigeria.Shirun da ake yi idan an kashe ‘yan Arewa, musanman a Jihohin Abia da Imo shi ke sa a ga k**ar babu abin da zai faru, kuma rayukan ‘yan Arewa basu da daraja.
To mun sa ido muga ko a wannan lokacin, gwamnati da sauran shugabanni zasu yi wani abu.Mun kuma daura damara.Wanda duk yake son kuri’ar mu a zaben da za’a yi, to ya fiti fili da babbar murya ya tsine wa abin da ake wa ‘yan Arewa a Kudu.Idan kuma ba haka ba, to Arewa zata raba hannun riga da shi tun yanzu.Ya isa haka nan.
Hakim baba Ahmed.
SAƘON SHUAIBU MUNGADI ZUWA GA TALAKAWAN NIGERIA.
Ta yaya kasa zata cigaba, ta yaya matasan mu ýaýan talakawa za a dama dasu a mulkin ƙasar nan?.
indai bamu daina tallan maimaici ba , indai bamu daina rubuta tazarce a jikin sunnan wanda yayi tanue sau uku ko sau biyar ba , ta yaya ƴaƴa talakawa za su shiga mulkin ƙasar nan indai ba a daina dauko ƴaƴan masu hannu da shuni ana musu dauko ɗora ba , indai har talaka bazai yarda ya marawa ɗan uwan sa talaka ba, to kuwa baza mu taba fita daga rayuwar bauta ba a ƙasar nan.
Shin kai da kake dauko poster ɗan tsohon senator ko ɗan tsohon gomna kake tallan shi kai baza ka iya bane, Ko kuma ka karaya da cewa baza ka iya ba?
Na fada da babban murya zaka iya idan har ka yardawa zuciyar ka cewa zaka iya.
Matasa ƴaƴan talakawa ku dinga marawa junan ku baya ku daina duba sai mai bada kudi zaku zaba, kunga dai yanda kasar nan take ciki kar mu bari mu sake zaben tumun dare ku shigo cikin harkokin mulkin nan a dama daku saboda talaka shi yasan halin da ďan uwan sa talaka yake ci, talaka shine yasan kudin hatsi, amma mutum yayi mulki yafi sau bakwai, sannan the same talakan ne zaka ji yana tallan sa, wanda yake cikin halin jin dadi ta yaya zai tausayawa talakawa har ya fahimci kukan su a matsayin a bin tausayi, ba a bin haushi ba, haba sunyi shekaran jiya sunyi jiya sunyi yau kuma suna son yi gobe kuma gana mana azaba kawai sukeyi ba tausaya mana ba kaicon ka talaka wlh tun wuri kayiwa kan ka karatun tanutsu.
Daga ƙarshe mutuna cewa sun kasa bamu tsaro, ingantaccen harkar lafia, ilimi mai inganchi ammana kuma sun bawa kansu da iyalansu domin duk rashin tsaro da muke fama dashi su bai shafesu ba idan jinya zasuyi ko karatu sai su tafi qasashen turai sun mayar da Nigeria k**ar gurim neman kuɗinsu ne qasashen waje kuma gurin boye kashe kuɗin su da kuma ajiye wa ga talauchi da s**a ƙaƙaba mana da ƙarfi ga mulkin mallaka da suke mana so suke kullum sune kan mulki dasu da iyalansu.
Allah yasa mu dace kuma Allah ya baku ikon fahimtar mai nake nufi a wannan rubutun nawa .
IDAN BUHARI YA GUSHE 'YAN AREWA ZAMU GA AMFANINSA DUBA GA IRIN ADALCIN DA YAYI MANA
Tunda aka kafa Gwamnatin Nigeria babu wani shugaba da ya bawa 'yan Arewa muk**an Gwamnati masu yawa k**ar Maigirma shugaban Kasa Muhammadu Buhari Maigaskiya
1-Shugaban Sojojin kasa Dan Arewa.
2- Shugaban 'Yan Sanda Dan Arewa.
3- Shugaban Customs Dan Arewa.
4- Shugaban Sojin ruwa Dan Arewa.
5- Shugaban Immigration Dan Arewa.
6- Shugaban NNPC Arewa.
7- Shugaban NPA Arewa.
6- Shugaban Fire Service Dan Arewa.
7- Shugaban Civil Depence Dan Arewa.
8- Shugaban DSS Dan Arewa.....
9.Secretary na gwamnatin tarayya Dan Arewa.
10. Shugaban Majalisan dattawa Dan Arewa.
11. Mai bawa Shugaban kasa Shawara akan tsaro Dan Arewa.
12. DG na NEMA Dan Arewa ne.
13. Shugaban ma'aikatan fadar shugaban Kasa (chief of staff) Dan Arewa ne.
14. Shugaban NITDA dan Arewa.
15. Shugaban EFCC Dan Arewa.
16. ADC na shugaban Kasa Dan Arewa.
17. Mai magana da yawun Shugaban kasa Dan Arewa.
18. Darekta frotokol na Shugaban kasa Dan Arewa.
19. Accountant General Dan Arewa.
20. Shugaban Alkalai (chief jugde) Dan Arewa.
21. Shugaban Kotun daukaka kara (President court of appeal) Dan Arewa.
22. National intellegent agency Amb. Ahmad rufai Dan Arewa.
23. Shugaban INEC Dan Arewa.
24. DG na Nigerian Communication Commission Dan Arewa.
25. Shugaban Federal Inland Revenue Service (FIRS) Dan Arewa.
26. SSA akan National Assembly Dan Arewa.
27. MD na AMCON Dan Arewa.
28. Shugaban Insurance Commission Dan Arewa.
29. Mataimakiyar Governor na CBN, Aisha Ahmed 'har Arewa.
30. Shugaban Bank of Industry, Dikko Dan arewa.
31. Shugaban Federal Mortgage Bank, Dangiwa Dan Arewa.
32. Shugaban National Park, Ibrahim Goni Dan Arewa.
33. Shugaban National Directorate of Employment (NDE), Ladan Dan Arewa.
34. Shugaban MINILS, Salihu Dan Arewa.
36. Secretary Na FCC, Moh'd Tukur Dan Arewa.
37. Shugaban FCC, Abba Shettima Dan Arewa.
38. Shugaban CPC Dan Arewa.
39. Shugaban FCDA, Umar Gambo Dan Arewa.
40. Shugaban NDLEA Dan Arewa.
41. DG na NYSC Dan Arewa.
42. DG na NADDC Jelani Aliyu Dan Arewa.
43. DG na NPC, Ghaji Bello Dan Arewa.
44. DG na FAAN Saleh Dunoma Dan Arewa.
45. USA Sadiq Dir Security, FAAN Dan Arewa.
46. Dir Operations na FAAN , Rabiu Yadudu Dan Arewa.
47. Dir na Maintenance FAAN, Salisu Daura Dan Arewa.
48. COO na NNPC , Bello Rabiu Dan Arewa.
49. CFO na NNPC Isiaka Abdulrazak Dan Arewa.
50. Shugaban PTDF, Bello Gusau.
51. C**N na NNFC, Bello Inuwa Dan Arewa.
52. C**N na NNPC, Saidu Muhammad Dan Arewa.
53. Shugaban Nigerian Prison Service Dan Arewa.
54. Modecai Baba Ladan na DPR Dan Arewa.
55. Shugaban AMCON, Aminu Ismail Dan Arewa.
56. Shugaban REA, Umaru Maza Maza Dan Arewa.
57. Shugaban NiMet, Sani Abubakar Mashi Dan Arewa.
58. Rekta na NCAT, Abdusalam Mohammed Dan Arewa.
59. Executive Secretary na National University Commission, Abubakar Rasheed Dan Arewa.
60. Shugaban PPPRA, Abdulkadir Umar Dan Arewa.
61. Shugaban NPHCDA, Faisal Shuaib Dan Arewa.
62. Shugaban NDIC , Umaru Ibrahim Dan Arewa.
63. Shugaban NCPC , Uja Tor Uja Dan Arewa.
64. Shugaban ASCOM, Cecilia Gaya 'yar Arewa.
65. SA a Social Investment, Maryam Uwais 'yar Arewa.
66. DG na NTA Dan Arewa.
67. Commissioner na NERC, Sanusi Garba Dan Arewa.
68. Commissioner na NERC, Nathan Rogers Shatti Dan Arewa
69. Shugaban NSIA, Laraba Machunga-Disu Dan Arewa.
70. Ministan babba Na Man Fetur dan Arewa.
71. Ministan Tsaro Dan Arewa
72. Ministan Kudi Dan Arewa.
73. Ministan 'yan Sanda Dan Arewa.
74. Ministan Wutar Lantarki Dan Arewa.
75. Ministan Noma Dan Arewa.
76. Ministan Ilmi Dan Arewa ne.
77. Ministan Sadarwa Dan arewa
78. Ministan Jiragen Sama Dan Arewa.
79. Ministan Shari'a Dan Arewa.
80. Ministan Walwala da jin dadi Arewa.
81. Ministan Harkokin cikin gida Arewa.
82. Ministan FCT Abuja Dan Arewa ne.
83. Ministan Al'adun Nig. Dan Arewa ne.
84. Ministan Ruwan shah Dan Arewa ne.
85. Ministan Mahalli Dan Arewa ne.
86. Ministan Kere-kere Dan Arewa ne.
87. Ministan Ciniki da Masana'antu Arewa.
88. Ministan Mata Yar Arewa ce.
89. State Minstan Ayyuka Dan Arewa ne...
90. Minister Humanitarian and Disaster Management Dan Arewa ne...
91. Petroleum Equalisation Fund(PEF) Arewa.
92. TEDFUND (Tertiary education dev.) Arewa.
93. Petroleum prod. pricing regulatory Dan Arewa.
94. Restore PEACE in the NORTH Before It's Too Late!.
95. Mataimakiyar Sakateran Majalisar Dinkin Duniya (daga Gombe) 'yar Arewa.
96. Secretary General na OPEC na Duniya (daga Adamawa) Dan Arewa.
97. Shugaban UN General Assembly na Duniya (daga Kebbi) Dan Arewa.
98. DG na NOA, Garba Abari Dan Arewa.
99. Shugaban federal Character Commission Dan Arewa.
100. Executive Secretary na Fed. Govt. Housing Commission 'yar Arewa.
101 Shugaban Senate Committee on Army (daga Borno) Dan Arewa.
102. Shugaban Senate Committee on Navy ( daga Adamawa) Dan Arewa.
103. Shugaban Senate Committee on Defence (daga Sokoto) Dan Arewa.
104. Shugaban Panel na National Intelligence Agency (daga Borno) Dan Arewa.
105. Shugaban IRT na 'yan sanda Dan Arewa.
106. Shugaban Nigeria Communications Satellite Limited, Arch. Yusuf Kazaure Dan Arewa.
107. Shugaba NDIC, Ya'ana Talib Yaro Dan Arewa
108. Managing Director na Bank of Agriculture (BOA), Alwan Hassan Dan Arewa.
On May 6, President Buhari approved the appointment of a retired Inspector General of Police, as the
109. Shugaban Board of Trustees (BoT) na Police Trust Fund, IGP ( retired) Suleiman Abba Dan Arewa.
110. Sakateran NPTF, Ahmed Aliyu Sokoto Dan Arewa.
111. Shugaban BoT na TETFUND), Alhaji Kashim Ibrahim-Imam Dan Arewa.
112. Shugaban Securities and Exchange Commission (SEC), Lamido Yuguda Dan Arewa.
113. Shuwaganin Mobilisation Allocation and Fiscal Commission (RMAFC). a. Salamatu Mohammed Bala (Adamawa), b. Adamu Shettima Yuguda (Borno), c. Bello Abubakar Wamakko (Sokoto), d. Ahmed Yusuf (Taraba).
114. Shugaban Transmission Company of Nigeria (TCN), Sule Abdulaziz Dan Arewa.
115. Shugabanin BoT na NNPC
a. Mohammed Lawal , Tajudeen Umar da Adamu Mahmood Attah 'yan Arewa.
116. Permanent Sakatare Na Ma'aikatar Tarayya Na Noma da raya karkara, Mohammed Bello Dan Arewa.
117. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Kudi, Mahmoud
Isa- Duste Dan Arewa.
118. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Lamuran Kasashen Waje, Mustapha Suleiman Dan Arewa.
119. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Lafiya, Abdullahi Abdullahi Dan Arewa.
120. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Niger Delta, Aminu Aliyu Bisalla Dan Arewa.
121. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Aiki , Bukar Mohammed (daga Damaturu) Dan Arewa.
122. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Science and Technology, Birtus Bako Dan Arewa.
123. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Solid materials, Abdulkadir Muazu Dan Arewa.
124. Permanent Sakatare Na Tarayya, Ma'aikatar Sufuri, Shaibu Zakari Dan Arewa.
125. Mai taimakon shugaban Kasa akan lamuran Household and Social Events, Mohammed Sarki Abba Dan Arewa.
126. Mai taimakon shugaban Kasa akan lamuran Special Duties, Ya’u Shehu Darazo Dan Arewa.
127. Likitan Shugaban kasa , Dr Suhayb Sanusi Rafindadi Dan Arewa.
128. Mai taimakon shugaban Kasa cikin Asorock villa, Sabiu Yusuf Dan Arewa.
130. Mai taimakon shugaban Kasa akan lamuran Gida , Saley Yuguda Dan Arewa.
131. Mai taimakon shugaban Kasa akan lamuran Kudi , Ahmed Muhammed Mayo Dan Arewa.
132. Mai taimakon shugaban Kasa akan lamuran Ayyuka na daban, Mohammed Hamisu Sani Dan Arewa.
133. Mai taimakon Shugaban kasa ta kafofin sadarwa na Zamani, Bashir Ahmed Dan Arewa.
134. Mai taimakon Shugaban kasa ta kafofin sadarwa na na'urar electronic, Buhari Sallau Dan Arewa.
135. Ambassadan Najeria a kasar Senegal, Salisu Umaru Dan Arewa.
136. Ambassadan Najeria a kasar Congo, (daga Bauchi) Liman Munir Dan Arewa.
137. Ambassadan Najeria a kasar Sweden, (daga Benue) Ndem Ada Dan Arewa.
138. Ambassadan Najeria a kasar Kenya (daga Borno), Mohammed Hassan Dan Arewa.
139. Ambassadan Najeria a kasar Mali, Lawan Gashagar Dan Arewa.
140. Ambassadan Najeria a kasar Rwanda (daga FCT), Adamu Shuaibu Dan Arewa.
141. Ambassadan Najeria a kasar Israel (daga Gombe), Manaja Isah (Israel) Dan Arewa.
142. Ambassadan Najeria a kasar Zambia (shima daga Gombe), Habu Gwani Ibrahim Dan Arewa.
143. Ambassadan Najeria a kasar North Karea (daga Jigawa), Bello Kazaure Huessini Dan Arewa.
144. Ambassadan Najeria a kasar Poland ( daga Kano ), Garba Baba (Poland) Dan Arewa.
145. Ambassadan Najeria a kasar Algeria (shima daga Kano), Rabiu Akawu Dan Arewa.
146. Ambassadan Najeria a kasar China (daga Katsina), Usman Aliyu Dan Arewa.
147. Ambassadan Najeria a kasar Iran (shima daga Katsina), Ibrahim Hamza Dan Arewa.
148. Ambassadan Najeria a kasar Botswana (daga kebbi), Umar Salisu Dan Arewa.
149. Ambassadan Najeria a kasar Liberia (daga Kogi), Momoh Omeiza Dan Arewa.
150. Ambassadan Najeria Permanent Mission, Geneva ( shima daga Kogi) Dan Arewa.
151. Ambassadan Najeria a kasar Ghana, (daga Kwara) Kadiri Ayinla Audu Dan Arewa.
152. Ambassadan Najeria a kasar Ethiopia (daga Nasarawa) Inusa Ahmed Dan Arewa.
153. Ambassadan Najeria a kasar Australia (daga Niger) Ibrahim Isah Dan Arewa.
154. Ambassadan Najeria a kasar Burkina Faso (Daga Taraba ), Rahmatu A. Dunama 'yar Arewa.
155. Ambassadan Najeria a kasar Lebanon (daga Yobe) H.E, Sen. Goni Modu Zanna Dan Arewa.
156. Ambassadan Najeria a kasar Ingila (daga Borno) Baba Ahmed Jidda Dan Arewa.
157. Ambassadan Najeria a kasar South Sudan (shima daga Yobe), Musa Saban Mamman Dan Arewa.
158. Ambassadan Najeria a kasar Mozambique (daga Zamfara) Kabiru Bala Dan Arewa.
159. Shugaban jam'iyya mai ci Dan Arewa.
160. Shugaban National Service commission Dan Arewa.
161. Shugaban masu rinjaye a Majalisan Dattawa Dan Arewa.
162. Mataimakin Kakakin majalisan wakilai Dan Arewa.
Da sauransu. k**ar yadda A Muhammad Auwal ya zayyano
Buhari ya yiwa Arewa adalci, kuma duk abinda ya k**ata ya yiwa Arewa yayi, lokaci zai zama alkali, za'a ga alherinsa idan wa'adin mulkinsa ya kare
Yaa Allah Ka taimaki Shugaba Buhari, Kasa ya wanye da mulkinsa lafiya, Ka saka masa da Aljannah