NijarHausa24

NijarHausa24

Nijarhausamedia

26/04/2020

Nijarr:Ader copie et services

Shaharanren wurin buga da tsara takardu da saya hotuna kan abubuwa kamar ,Riga,kofin shanruwa ,fula KO kasket da de sauran su
Ader copie et service suke mu ku albishir da sabin garabasoshin su na wanan wata na azumin ramadan
Ader copier et service muna birnin niyamai janhuriyar nijar a unguwar lazzaret kusan tawayan shateau gag da gidan mai 3sk
Dan komande kutun tubi wanan lamba
96836757
copie et service yabon gwani yazama doli #

23/04/2020

Nijar sha'anin adini

hango jijirin watan azumin ramadan a wasu sasa na jahohin Zinder da diffa.
Ma'aikatan nijarhausameddia namuku fatan ramadan Kareem .

21/04/2020

Dunia coronavirus

Wasu saga cikin matankan da y'a dace muyi anfani da su yaw da gobe dan yaki da yaduwar cutar coronavirus

20/04/2020

salama alieikum nan bada jumawa bâ shafinku nijarhausa24 zay dawo kan aikin sa na walafa labarai

Mun gode

05/01/2020

/Diffa/Kudo kawa:matsalar tsaro.

Wasu da ake keuta zaton yan boko haram ne sun yi awan gabada mutun biyu a daren jia 04 ga watan jonary 2020 a kawyan kawa da ke nisan kilometa biyu daga garin boso dake cikin Jahar Diffa.

Tushe:Lawan boukar

tarjama #

04/01/2020

Nijar/Diffa/Kabalewa:An sako magajin garin kabalewa Ari elh Dauda da matar sa.

Masu garkuwa da mutane Wanda s**a dauke magajin garin kabalewa da uwargidan dake cikin Jahar diffa to wata magia kokowara ta sanar da shafin air info an saki magajin garin da matar sa dama jinjirin da matar sa ta aifa a wurin da masu garkuwar s**a adjie su.
An ga magajin garin da matarsa da jinjirin nasu a wajan kota kilo biyu wajan garin Lidilandram.

In buku manta bâ magajin garin da uwargidan sa an doke su ne tun ranar 11 ga watan novemba 2019 a garin na kabalewa kafin da bisani masu garkuwar su bukaci milion 100 na naira.

Se de labarin da air info ta samu yanzu yanzu an saki magajin garin ama da bada kudi milion 20na cfa.

Tushe/Air info

Tarjama/ #

04/01/2020

Nijar/Abzin/Ta'aziya

Allah yayiwa shahararen mawakin abzinawa ( bouzaye) Abdallah unbadugu rasu a yau a babar asbiti ta Jahar agadas.

Margayin ya shahar wajan yin wakokoki masu kayatar da masu sararan su masaman abzinawa.

Abdalh unbadugu rasu bayan shafe tsawan lokaci na jiya a babar a subitin
Ya rasu yabar marayu da uwarginda sa.
Allah ya jikan shi da rahama amine aminee

#

Photos from NijarHausa24's post 01/01/2020

/shara'a; saman

Konguiyar alkalan nijar Saman suna barazanar shiga yajin aiki na konaki uku wanada zay soma da ga 06 zuwa 8ga watan jonary 2020 da muke ciki a duk cikin fadin Kasa.

KO amakon da ya wuce seda konguiyar ta alkalan Saman tayi yajin aiki na kwanaki biyu wanda ace war su yayi tasiri.

Wanan nazu ne bayan bata ayardoka da ake so arataba wa hanou kan sha'anin alkalanci a nijar Wanda yan majalisa s**a sama hanu dake jiran shugaban Kasa ya rataba wa hanu.

Shuwagabanin konguiyar sun yi yekuwar kan ka a ai watar da wanan tsarin Wanda a ganin su akoy korakorai da ya dace aguira ama shiru.
Bugu da kari sun galgadi shugaban Kasa kar y'a sa hanu kan wanan ayardoka me cike da kurakuray.

Wanan barazar yajin aiki mezu anya sun ai watar da ita,? Koko gwamnatie zata neman su dan ne man tebrin sasanta wa? Amsa a GABA....

Tushe/Actuniger
Tarjama ,sharhi ,mahanga #

31/12/2019

#

Muna ma masu bibiyar mû Barka da sabuwar sheka fatan alheiri a cikin ta .

Photos from NijarHausa24's post 31/12/2019

/yamai: Offishin yan sanda masu yaki da abubuwan ansha sun gabatar da wani gungu na barayi .

A yau da sahene offishin yan sanda ma su yaki da abubuwan asha s**a gabatar da wasu barayi ma su yin sace sace da ma salwantar da rayuwar wasu daga cikin mazam nan garin yamai gaban yan jarida a yamai baban birnin kasar nijar.

Gungu uku ne jami'an s**a gabatar da su wanda s**a hada:
Gungun farko suna satané cikin dare dama jikita wasu bayin allah bugu dakari da kashe wasu.

Gungu na biyu sukuma sun shahara ne wurin Kishin guila da sata, inda akoy shaida abu uku na asha da s**ayi .

Gungu na uku sukuma sun korê ne wurin yin kudin jabu ko faux billet na banki.

Wanan gungun uku ansamu kudi kimanin dame 1504na jabu dawrin jika jika, kimanin kudi 1504000 na CFA ama fa na jabu da dame na dolar 91 darmin 100.

Muntun goma 11 aka dakatar da su wanda aka gabatar da su gaban mane ma labaru a yaw talata 31 ga watan Decanba 2019

Bakaro na farko bane da jami'an yan sandar keyin irin wanan nasara.Agaida mazan fama #
Shafin labaru na Labari TV.

Tarjama da sharfi #

Photos from NijarHausa24's post 31/12/2019

/Agadas:Taron mane ma labaru kan matsalar yan gudun hijira.

Hukomomi a garin agadas sunce bazasu laminci duk wani hargitsi ko bore da yan gudun hijira s**ayi acikin jihar.

Hukumoni sunce tabakin gwamnan Jahar yayin taron mane ma labaru duk hanyoyin da ya dace anbi dan yan gudun hijira sukoma wurin su.
Se de haryanzu shiru to doline akay matsan da ba'aso, shine anfani da dokokin Kasa wanan aka ginda ya kan irin wanan yanayin,duk abinda doka tace to shi za'a aiwatar kan yan gudun hijira.

Bugu da kari hukumonin sun dauki wannan matakin ne inda s**a nuna rishin diyawcin yan gudun hijirar dan s**ace bayana cewa babu wata Kasa da yan gudun hijira ke jindadi kamar nijar.

Yan gudun hijira sun shafe locaci tun 16 ga watan decanba da muke ciki, suna zaman dirshin a gaban hukumar kulada da yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya UNHCR.

Yanzu dey ya ragui ga yan gudun hijira su ma kan su karatun ta nitsou.

#

29/12/2019

# Sanarwa

Shafin nijarhausamedia ke sanar da ma su bibiyar mû da cewa ,wanan shafin be da alaka da harakar siyasa KO wani talace talace .Burin shi ,shine walafa labaru batare da an shiga hankin kowa bâ.

Allah sa muga ne amin....

29/12/2019

/Maradi/Madarunfa/Safo/matsalar tsaro #

Yan ta'ada sun saki adamu sani a matsayinshi na jami'in likita dake asbitin Baban Rafi dake cikin karamar hukumar Safo.

Yan ta'ada dey sunyii awan gaba da jami'in likitar yan kowanaki da s**a wuce ,dan neman kudi kimanin milion 50 na cfa, sede adamu yadawo gida batare da an biya wanan kudin bâ,kuma yazo gida lamilafia ba'abinda yasame shi, karyan da majiyar wanan labarin tace wanda tafito daga iyalan adamu sani.

Yankin Madarunfa yana fama da irin wanan matsalar ta awangaba da mutane dama satar dabobi.

Wanan na nihin matsalar tsaro nasake Salo a wasu yankuna na kasar nijar al'uma doline s**awo Goyon baya ga jami'an tsaro dan jaki da matsalar tsaro.

Tushe/Actuniger

Tarjama da sharhi #

Photos from NijarHausa24's post 29/12/2019

tillabery matsalar tsaro/tera #

Wasu da ake keutata zaton yan ta'adane sun kayi hari a sasanin yan sanda dake komabongou/tera.

A cikin daren asibite jiya ne maharan masu yawa Wajan karfe 20h00 s**a farma wanan sansanin na yan sanda,

Jahar tillabery tayi kawrin suna wajan samun irin wanan abubu wan asha Wanda wasu marasa imani da rishin adalci suke yi ga al'umar yanki.

Tuni jami'an tasro s**a hau filin daga da jin wanan matsala.



Tarjama da sharhi #

29/12/2019

kokowa/ Maradi2019 #

Ansoma kokowar galgadji a Maradi dake cikin janhuriyar nijar.

Allah bâ me rabo sa'a.

#

Telephone

Website