Jibwis Youth Wing Nas. LGA

Jibwis Youth Wing Nas. LGA

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Youth Wing Nas. LGA, Grocers, Shk Mahmud Gumi Masjid Nasarawa, .

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 21/07/2024

A jiya Asabar..

Mun tarbi wasu daga cikin wakilan kungiyar Izalah ta ƙasa, daga cikin tawagar akwai S.A na Shugaban Jibwis na ƙasa, kuma deputy nat'l intelligent officer F.A.G of Jibwis, Ustaz Musa H. Isah da daya daga cikin Alarammomi na ƙasa, Alaramma Aliyu Ibrahimpaki tare da rakiyar wasu daga cikin yan uwan daga nan jihar sakamakon wani aiki na musamman.

Allah ya saka musu da Alkhairi..

17/07/2024
04/07/2024

لا تحزن إن الله معك
Don't be Sad Allah is with you

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 24/06/2024

Dear esteemed Principals/Coordinators/Proprietors,
This is a series of Arabic phonetic books that pupils of Nursery and primary can use to Learn how to read and write in their tender age inn Shaa Allah.
Place your order now against first term
We will design the cover for you to your test, and your school name and logo will also be used to help you advertise your school out.
Call 07045998502

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 23/06/2024

Alhamdulillah! Maa shaa Allah tabarakallah.
A successful joined meeting of JIBWIS Nasarawa LG EXCOS (EXCO, Council of Ulama', FAG, Elders and Youth Wing) took place today 23/06/24.
The meeting was chaired by Dr Shk Adam Isa T. Shekarau (Chairman, JIBWIS Nasarawa LGA)
The main Agenda discussed was way forward about the ongoing UMMAH CLINIC.
May Allah make it possible.
May He continue to unite us and make us Subject of uplifting Islam to higher level.

15/06/2024

A kula da Lokaci,
Kuma kowa yazo da nasa taimakon da na iyalansa.
Allah yayi mana jagora cikin al-amuranmu baki daya.

12/06/2024

Albishirinku! Albishirinku! Albishirinku!

An Dora Rubutaccen Tafsirin Prof. Muhd Sani Umar R/lemo A Manhajar Play Store Da Apple Store.

Cibiyar Al-Basa'ir da kuma Cibiyar Al-Bayyinat manyan cibiyoyi ne na Duniya wadanda su ke hidima ga Al-kur'ani da dukkan abin da ya dangance shi. Sun dauki nauyin dora bakandamen Tafsirin nan mai suna: "Fayyataccen Bayani Na Ma'anoni Da Shiriyar Alkur'ani" Wallafar Babban Malaminmu Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar lemo (Hafizahullah) a kan manhajar Play Store da kuma App Store. Wanda wannan na nuni da cewa mutum zai iya sauke wannan Tafsiri kai tsaye a wayarsa, ko a Computer domin amfana da shi a duk lokacin da ya so. Ba ya ga wasu abubuwa da Manhajar ta kunsa, sai kun shiga za ku gani.

Kamar yadda aka sani, wannan Tafsiri wagage an buga shi cikin Mujalladi (6) manya-manya, wanda shi ne mafi girman rubutaccen Tafsiri da aka tab'a samu a Tarihi cikin harshen Hausa. Allah Ya saka wa Malam da alkhairi.

Ga duk mai bukatar saukewa zai iya shiga wannna mahad'ar (Link)
https://hausaquran.net/ kuma abin sha'awa bai da nauyi, an yi masa aiki mai kyau, an kuma saukake saukar da shi, Megabyte nasa baki daya (13 MB) ne kacal! Ku hanzarta domin sauke shi a wayoyinku.

Mai Rubutu:
Musa Muhammad Dankwano.
Sakataren Kwamitin Ilimi Na Prof. Muhd Sani Umar R/lemo.
11-06-2024.

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 09/06/2024

The SUNNAH CLINIC excavation (Digging) has been commenced today 09/06/24)

09/06/2024

Ameeeeen ya Allah

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 08/06/2024

Alhamdu lillah, the setting out of SUNNAH CLINIC was successful done today (08/06/24).
Yaa Allah! as it was started with us in good health, may You spare our lives to see the completion
Donate your Naira (₦) to Sadaqatul-Jaariyah

06/06/2024

Tomorrow Friday 07/06/24
Fiyayyun Ranakun Duniya, sune kwanaki 10 na Zul-hijja
Allah ka bamu ikon aikata alheri a cikin su

01/06/2024

Allah ya bada ikon halarta

30/05/2024

What have you contributed to Islam?
Think of what to do now, you are not late.

19/05/2024

INSHA ALLAHU...

A Yau Tsakanin Magriba zuwa Isha'i, Baban Malamin mu, Sheikh Shu'aibu Galadima Wamba (Galadiman Wamba) zai gabatar da Muhadara..

Kar mu bari a bamu labari...

17/05/2024

MUHADARA A GARIN NASARAWAN MAKAMA DOGO..

Wanda Matashin Malamin Haddisin nan, Sheikh Abubakar Abdulsalam Baban Gwale (Shugaban Kwamitin Seminer na Jibwis Nigeria) zai gabatar a gobe Asabar Insh Allah..

Tabbas za'a kwashi Madarar Ilimi a Gobe Malam, Kar ka bari ayi bakai/ki.

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 17/05/2024

GOBE NE FA

09/05/2024

Ka kasance daga cikin masu taimakawa addinin Allah

06/05/2024

Allah yasa mu dace da alheri

Photos from Jibwis Youth Wing Nas. LGA's post 04/05/2024

SUNNAH HOSPITAL TO BE ESTABLISHED IN NASARAWA

Recognizing the importance of putting in place sound healthcare delivery system with a view to seeing to the sustenance of progressive community, Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatil Sunnah, Nasarawa Local Government Area of Nasarawa State has nurtured the idea of building standard hospital; Sunnah Hospital in Nasarawa.

This was disclosed by Sheikh Dr. Abdulkarim Suleiman at a public lecture themed "Health Is Wealth" which held Friday May 3, 2024 at Masjid Ammar Bn Yasir, Downbase.

The Sheikh decried poor poor quality of service offered by the few hospitals in Nasarawa, citing instances where wrong medications were administered on patients, complicating their already worrisome condition.

Negligence to duty and inexperience on the side of medical personnel were part of the reasons identified for poor service rendered at both public and private hospitals. He therefore stated that arrangements are on top gear to commence construction work, which groundbreaking shall take place before Eid-el Kabir.

Earlier, Sheikh Ja'afar Musa Loko presented a lecturer on the same theme, justifying the need for sound healthcare delivery in Islam. Sheikh Ja'afar who observed that Islam encourages the Ummah to prioritize their health, noted that since the days of the Rasool, there were health professionals who attended to various health conditions of the Sahaba (companions of the prophet), with his approval and motivation.

He reminded that the first hospital in history that was structured into Wards and Departments was built in Baghdad by Muslims and that Muslim scholars like Ibn Sinah contributed immensely to the field of medicine and sciences generally, called on authorities to prosecute quack medical officials in order to control their excesses, saving lives in the process. Further, he enjoined the Ummah to support actualize the idea, reiterating the theme, health is wealth.

Sheikh Adam Isah Shekarau, leader of Izalah in Nasarawa emphasized the need for birthing the hospital, adding that consultants from Nasarawa and related professionals working elsewhere will be reached to also render their services upon completion.

Abdurrahman Yahaya

03/05/2024

Save the Date

23/10/2023

*COMPLETE WA'AZIN KASA NA JIYA DA KUNGIYAR IZALA TA GUDANAR A KATSINA🔊*

________________________________________________

Wannan Sune Complete Wa'azuzzukan Dare Da malamai S**a Gabatar A Wa'azin Kasa da Kungiyar JIBWIS ta Ƙasa Ta Gudanar A Garin Katsina Jiya Asabar 06/04/1445 - 21/10/2023 https://t.ly/xL5qi

001 Sheikh Safiyyu Alkasim Saulawa
https://t.ly/BSg3f

002 Ustaz Hussaini Abubakar Gero
https://t.ly/bmT1Z

003 Malam Muhammad Kuludu
https://t.ly/HGp4u

004 Sheikh Abdullahi Buba Jalingo
https://t.ly/h0sKP

005 Sheikh Nasir Yusuf Kidir
https://t.ly/w_lPr

006 Malam Abdulkadir Isah Yola
https://t.ly/lzFnj

007 Sheikh Imam Ladan Bunza
https://t.ly/w_lPr

008 Dr Abdullkadir Saleh kazaure
https://t.ly/S07ZK

009 Sheikh Gambo Kyari MaiDuguri
https://t.ly/dlOXh

010 Sheikh Barr Ibrahim Sabi'u Jibia
https://t.ly/saMjA

011 Sheikh Dr Kabiru Haruna Gombe
https://t.ly/vpCSs

012 Sheikh Imam Abdullahi Bala lau
https://t.ly/xGhsj

Zaka Iya Download Din Duka Wa'azin Ta Telegram Channel Din Mu. https://t.me/jsmkubau

Follow Our page:
https://www.facebook.com/jsmkubau

Join Our WhatsApp Group.
https://chat.whatsapp.com/GbtKlrqTxn51zNrBmyFVzQ

Join Our Telegram Channel.
https://t.me/jsmkubau

Videos (show all)

SUNNAH CLINIC NASARAWA

Website