CDD West Africa Hausa
Wannan shafi zai dinga kawo muku cikakkun bayanai kan labaran bogi da na karya da ake yadawa a shafukan sada zumunta.
Zai dinga warware muku shakku akan inganci ko akasin ingancin labaran da ake yadawa cikin harshen Hausa.
Ku biyo mu domin samun labarai akan zaɓen gwamnoni
CDD Organised a stakeholders consultative meeting to facilitate, coordination in the prevention and response to GBV in Yobe State.
Ku cigaba da biyo mu domin ganin sakamakon zaɓen 2023.
Ya sakamakon zaɓe yake a inda kuke?
People queuing to vote at PU 002, Igwebueze School, ifite Awka, in Awka South LGA, Anambra State.
Mutane na yin zaɓe cikin lumana a Ɓachirawa Gabas, Ƙaramar hukumar Ungogo, Kano.
Me ke faruwa a in da kuke?
An fara zaɓe? Ku faɗa mana yanayin wurin kaɗa ƙuri'ar ku!
0
An ƙaddamar da cibiyar domin lura da zaɓen gama gari na .
Ku bi wannan shafin domin samun bayanai akan zaɓen.
Mun shirya tsaf domin kawo muku rahotanni da labarai akan zaɓen gama gari da zai gudana yau a Najeriya.
Ku biyo mu, sannan ku yaɗa wannan saƙon.
Me ke faruwa a mazaɓar ku?
Yau ne fa!
Ku shirya, ku fita ku kaɗa ƙuri'ar ku!
Domin samun cikakken bayanai akan zaɓen 2023 da za'a fara gobe, ku bi wannan shafin!
cddfactcheck.org/?p=18954
FACT CHECK: Audio of Atiku, Okowa, Tambuwal planning with INEC to rig elections is doctored On Friday, February 24, an audio file ascribed to Atiku Abubakar, the Peoples Democratic Party (PDP) presidential candidate, began making rounds on social media. According to those sharing the voic…
HOTUNA: Masu fashin bakin kenan suna shirya ma zaɓen gama gari da za'a yi gobe a Najeriya.
Mu a nan CDD West Africa Hausa muna bama ƙarfafa gwiwan ƴan Najeriya da su fita, su je su kaɗa ƙuri'arsu.
Ku biyo wannan shafin domin samun labarai akan zaɓen 2023
In line with efforts to promote peace and address the root causes of conflict across Northwest and Central Africa, the Centre for Democracy and Development (CDD) conducted a peacebuilding community dialogue for the residents of the Mashegu local government in Niger State.
We partnered with Tijjani Gandu, a popular Hausa musician, to create a song to warn of the dangers of and - in Hausa.
Happy listening!
https://youtu.be/u6cN99ipqGg
MU GUJI YADA LABARAN KARYA Saurari Tijjani Gandu cikin gargadin sa kan yada labaran bogi.CDD partnered with Tijjani Gandu to produce a Hausa language song on the dangers of spreading f...
Today is election!
We call on the 2,527,492 eligible voters in Anambra to come out and excercise their franchise!
Our deployment of local observers and media partners are on their way to their assigned polling units.
Tattaunawar da ke jaddada muhimmancin warware rikice-rikice da zaman lafiya da CDDWestAfrica ke gudanarwa a Wuro Jabbe da ke jahar .
Yayin da ake bukuwa dan tunawa da zagayowar ranar zaman lafiya ta duniya, daraktar mu HassanIdayat tayi kira da a rika saka mata cikin ayyukan wanzar da zaman lafiya da tsaro da kuma jagoranci
Jami'an kenan a yankin Hullere Jambutu na jahar inda tattaunawar wata-wata ta shirin ke gudana. Afuwa da yafiya nada rawar takawa wajen jaddada zaman lafiya.
Yau acikin shirin mu na mun tattauna da Hauwa Muhammad Kawo kan hanyoyin gane labaran karya. Tattaunawar ta kuma duba matakan da za a iya dauka dan magance .
Mu hada hannu da magance labaran karya
Alluding to this year’s theme, ‘Strengthening democratic resilience in the face of future crises’, Hassan expressed optimism that despite the challenges confronting Nigeria’s democratic process, the country would emerge victorious.
https://guardian.ng/news/cdd-urges-nigerians-not-to-lose-faith-in-democracy/
CDD urges Nigerians not to lose faith in democracy Rights group, Centre for Democracy and Development (CDD), has commended Nigerians for their resilience and perseverance towards sustaining democracy amid myriad of challenges.
EXPRESSION OF INTEREST: CDD West Africa is searching for a software development company with experience in data storytelling to develop an application to document, track and visualize reported cases of rights abuse.
For full details of this call 👇
cddwestafrica.org/expression-of-…
As we mark International Day of 2021, let us remember that people-centred leadership is the bedrock on which democracy stands.
Without citizen engagement and robust participation from the governed, what is left is tyranny.
Shin wane irin garan-bawul ya kamata a yiwa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta dan inganta ayyukanta? Ku kasance cikin taron da za ta gudanar gobe da misalin 11 na safe dan sauraron kwararru irin su: JulietIbekaku,
auwal musa da Emilia Onyema
Binciken da jami’an CDD s**a gudanar, ya nuna cewa wannan labari ne na bogi, labari ne na karya. Kuna iya karanta cikkayiyar labarin anan https://cddfactcheck.org/viral-video-does-not-show-rocket-launcher-bandits-zamfara/
Yana da kyau a ko da yaushe mu tantance duk wani labari na muka gani domin gudun yada LabaranBogi
Da yammacin yau, wato da misalin karfe 4 na yamma masana irin su Farfesa Jibrin Ibrahim za su tattauna akan cin hanci da rashawa a bangaren wutar lantarki a Najeriya.
Yi rijista dan kasancewa cikin taro cddwestafrica.org/webinar-off-gr…
A jerin tattaunawar da Cdd Platform ta shirya yi da rukunin al'umma daban-daban dan gano tasiri ko rashin tasirin kungiyoyin fararen hula, ayau jami'an CDD na ganawa da al'ummomi daga yankuna da kungiyoyin fararen hula a jahar
Muyi hattara, mu guji Yada Labaran Karya
A ranar Alhamis mai zuwa shirin mu na tattaunawa da kungiyoyin fararen hula da ayyukan su , za mu tattauna da Cynthia Mbamalu, daraktar aika-aikace a Yiaga Africa inda za ta yi mana bayani akan rawar fararen hula wajen karfafa mulkin demokaradiyya a
Yau acikin shirin mu na mun tattauna da dan jarida BasheerSharfadi kuma ya yi mana sharhi akan dabarun da masu sarrafa zaurukan yanar gizo ke amfani dasu wajen wallafa