Arewa Comedies

Arewa Comedies

Domin Nishadanrwa���

14/04/2023

BREAKING : Hakimi's Wife Demands Half Of His Property In Divorce Suit, But Player Registered Everything In Mother's Name

Footballer Achraf Hakimi's wife filed for divorce and demanded half of his property.

She was however informed by court that her "Millionaire' husband owns nothing as all his property is registered under his mother's names.

Hakimi receives €1 Million from PSG monthly but 80% of this is deposited in his mother Mrs. Fatima's account.

He has no property, cars, houses, Jewelry or even clothes in his name.

Anytime, he wants anything, he asks his mother who buys it for him.

Credit: News247

12/04/2023

Hello everyone

04/04/2023

Magoya bayan PDP sun yi zanga-zanga ɗauke da kayan tsibbu a Rivers

Magoya bayan jam’iyyar PDP a Jihar Rivers, sun gudanar da zanga-zanga a garin Fatakwal tare da boka don nuna kin goyon bayansu ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).

Masu zanga-zangar na dauke da kayan tsibbu, wanda wannan ita ranar su ta biyu da suke rajin INEC ta ba su damar duba kayayyakin zaben da aka yi amfani da su a jihar.

A jiya Litinin sun kai wa dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar, Tonye Cole hari a yayin da s**a yi arangama a hanyarsu ta zuwa ofishin INEC.

A yau Talata bayan dawowarsu bakin zanga-zangar an hangi shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike sanye da farin kaya da hula dauke da wasu kayan tsafi, yana furta wasu kalamai.

02/03/2023

DA ƊUMI ƊUMINSU: Babbar Kotun Shari'ar Musulunci Da Ke Hausawa Filin Hokey A Kano Ƙarƙashin Jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru Ta Yankewa Murja Ibrahim Hukuncin Sharar Asibitin Murtala Na Tsawon Sati Uku, Sannan Za Ta Dinga Zuwa Hisba Tsawon Watanni Shida.

Su Kuma Aminu BBC Da Ashiru Idris Mai Wushirya Da Sadik Sharif Zasu Dinga Sharar Masallacin Murtala Har Tsawon Sati Uku.

✍️Faisal Sadauki Jos

27/02/2023

The Musa Yar'adua Dynasty.
Top (L-R) Musa Yar'adua, 1st Rep Minister & Shehu Musa Yar'adua, Chief of Staff, SHQ, 1976-79
Below (L-R): Umar Musa Yar'adua, Prez 2007-2010 & Abdulaziz Musa Yar'adua, retired lt col & newly elected Senator for Kastina Central on the platform of APC.

27/02/2023

ZAƁÈN 2023: Múna shaídawa ƴan-uwa abókan zamanmú Kiristøcí cewa saƙonsú ya iso mana a fayyacé, kúma mún fahimcí abinda a baya bamú fahimta ba, kuma zamu daɗe bamu manta ba.

Yanzú mallakan PVC da fitówa zaɓèn Shúgaban Ƙasa zai iya zama wajibi (Na wasila) akan dukkań Musulmi, kuma ya zaɓi Musulmin da ya cancanta.

- Farfésa Ibrahìm Ahmad Maqari

23/01/2023

Nigeria Nigeria
2015 2022
--------------------------------------------
Dollar
#197 #740

Fuel
#87 #300

Kerosene
#50 #550

Diesel
#155 #900

Cooking Gas
#180 #850

Hajj fee
#700,000

Rice
#8,000 #40,000

Bajaj
Motorcycle
#170,000 #570,000

Tricycle
(Keke-napep)
#370,000 #1.5million

Sewing machine
#45,000 #200,000

Ext. Debt
9.7b dollars 98.6b dollars

Bag of Cement
#1700 #4500

Unemployment
rate
11% 34%

Inflation rate
7% 21%

Poor Nigerians
45million 130million

GDP
3.7% Recession Twice

Yet some morons are clamoring to vote for Emilokan and other APC clueless and oppressors candidates. Wonder shall never end in my country.

20/01/2023

Cristiano Ronaldo 2007/08 Season👑

For me, this is the Greatest Season an EPL Player has ever Experienced!💯

Stats in all Competitions📈:
•61 Appearances🏟
•46 Goals⚽
•8 Assists🎯

Team Trophies🏆:
•2007/08 English Premier League🏆
•2007/08 UEFA Champions League🏆
•2007/08 FA Community Shield🏆

Individual Awards🏅:
•2008 Ballon d'or👑
•2008 FIFA World Player of the Year👑
•2008 UEFA Club Footballer of the Year👑
•2007/08 Premier League Player of the Season👑
•2008 PFA Player's Player of the Year👑
•2008 PFA Fan's Player of the Year👑
•2007/08 Premier League Golden Boot👑
•2007/08 European Golden Boot👑
•2008 FWA Footballer of the Year👑
•2008 UEFA Club Forward of the Year👑
•Included in the 2008 PFA Team of the Year👑
•Included in the 2008 UEFA Team of the Year👑
•Included in the 2008 FIFPRO World 11👑
•2008 Manchester United Player of the Year👑
•2008 Manchester United Player's Player of the Year👑
•2008 World Soccer Player of the Year👑

INSANE STATS🤯

Cristiano Ronaldo still Remains the Last Player to win the Ballon d'or in the English Premier League.

THE BEST EVER🐐

20/01/2023
15/01/2023

🚨Interesting Fact! Cristiano Ronaldo is the only player in history to score 100+ goals with his head, 100+ goals with his right foot, and 100+ goals with his left foot. 🇵🇹👏

11/01/2023

🚨DID YOU KNOW:

🇨🇿 Pavel Nedved in 2002/03:

◾ 47 Games 🏟️
◾ 14 Goals ⚽
◾ 3 Assists 🎯

🇫🇷 Thierry Henry in 2002/03:

◾ 55 Games 🏟️
◾ 32 Goals ⚽
◾ 28 Assists 🎯

And they gave the Ballon d'Or to Pavel Nedved. A player like Thierry Henry deserved at least one Ballon d'Or in his career.. 💔

06/01/2023

BREAKING NEWS:

*🇸🇦 ⚽Saudi Arabian League will be televisived on DSTV from now on.*

```After Cristiano Ronaldo's appointment as new Al Nassr player,, the league owners have agreed a deal with DSTV to televise the Arabian league matches on DSTV channel.

The Arabian league will be televisived on Channel 240

Everybody will be able to watch Al Nassr games on channel 240

This is the first time in history that an Asian league will be televisived on DSTV Channel.```

Photos from Arewa Comedies's post 03/01/2023

Yanzu-Yanzu: Cristiano Ronaldo ya isa Riyadh gabanin Bikin gabatar dashi a sabuwar kungiyar kwallon kafa ta Saudiyya.

02/01/2023

This is another test from my boss Comedies.

Wannan wani video ne na gwaji daga Untouchable

02/01/2023

Safara'u ta gindaya tsauraran saruɗɗa ga masu son aurenta.

ZUWA GA MASU SON AURENA:

Zan aureka idan ka cika dukkan waɗannan sharuɗɗun

Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in ci gaba da sana'a ta wato rawa da waƙa.

Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.

Na ukku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.

Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.

Don Allah masoyana ku taya ni tura wannan saƙon zuwa sauran groups don jama'a su ƙara gani ko zan samu mai cika waɗannan sharuɗɗan.

Nagode:

Photos from Arewa Comedies's post 28/12/2022

The Samuel Eto'o Revert Story:

Tsohon dan wasan Kwallon kafa na Cameroun 🇨🇲 kuma shugaban Kungiyar Kwallon kafa na kasar, Samuel Eto'o ya musulumta.

Kamar yadda rahotanni s**a nuna, da fatan Allah ya tabbatar da shi a Musulunci!

28/12/2022

Karim Benzema: I still remember the 2018 Champions League final, as it was during the blessed month of Ramadan..I sat with myself and thought that it was a fateful match against Liverpool and I must be 100% ready, so I decided not to fast..While I was in the hotel, he knocked on the door of my room, I opened the door, and I found Cristiano Ronaldo holding a plate of food and a bottle of water in his hand, and he told me this is your suhoor.Do not break your fast.. I will take care of the match and you will take care of your fast ❤️
Cristiano Ronaldo was everyone's best friend in Madrid."

27/12/2022

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

19/12/2022

The world will not forget who sold his golden shoes in 2011 and donated them to the children of Palestine ❤️✨

18/12/2022

Allah ya azurta mu da halal

18/12/2022

Alhamdulillah

Videos (show all)

#viralreels #facebookreels
Wahala be this😅😭🤔
This is another test from my boss #untouchable Comedies. Wannan wani video ne na gwaji daga Untouchable #Comedies
😭😭😭
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
#Alinuhu #jiya ba yauba.
Allah ya azur tamu da halal.
Allah ya azurta mu da halal

Website