ADAm's FaNs

ADAm's FaNs

Adams

12/06/2023

Allah ya qara lpy baba bola Ahmed tinubu

YANZÙ - YANZÙ: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa dokar da zata samarwa ɗaliban manyan makarantun Nàjeriya bashin kudin karatu hannu wato Students Loan Bill domin ta zama doka.

Shidai wannan bashin kuɗin karatu na dalibai bashi ne wanda bashida ruwa wato interest-free Loan ne ga dukkanin ɗaliban Najeriya.

Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ne Femi Gbajabiamila ne ya gabatar da kudirin a gaban majalisa.

DAGÀ: Sani Twoeffect Yawuri

12/06/2023

Na Tabbata Zan Dawo Da Najeriya Cikin Hayya Cinta, Cèwar Sabon Shùgaban Kasa Alhaji Asiwaju Bola Ahmad Tinubu

DAGÀ Bashir Abdullahi El-bash

Tinubu ya ce yana da hanyar da za ta sake ɗaukaka Najeriya da kuma kawo ci gaba ga kowa da kowa, ya ƙara da cewa “Zan iya tafiyar da hanya zuwa wadata, na san hanyar ilimi domin na yi imani da shi, na san hanyar da za a magance matsalar rashin tsaro. ƙasar."

Sai dai ya yi kira ga ƴan Najeriya da su ba shi damar yin aiki ta hanyar hakuri da taya shi addu’ar fatan yin nasara.

Ya ce, “Za mu yi aiki tare ne domin ba za mu koma lokacin da ake tari ba, ba za mu bari a yi mulkin k**a karya ba.”

Wanne fata zakù yi masa ?

05/03/2021

Itz Adams Bala

Happy Friday

11/01/2020
Photos from ADAm's FaNs's post 02/10/2019

Happy independence 🇳🇬🇳🇬😄 Allah mungodema 🇳🇬💥🔥

Website