Gombe: The place we call our home

Gombe: The place we call our home

The aim of this page is to discuss issues that has direct or indirect effect on the development of Gombe state, and profer solutions were necessary.

16/09/2018

A yau ma zamu kasance da maineman takarar Danmajalisar jaha a karo na biyu karkashin jam'iyyar APC, Honourable Muhammad A bello sarkin arewan Bolari, Dan majalisa mai wakiltar Gombe ta kudu.
Da fatan za'a kasance da mu.

16/09/2018

Barkan mu da warhaka.
A cigaba da tattaunawar da muke yi da 'yan takara masu neman rike ragamar shugabancin al'umma.
A yau ma zamu kasance da maineman takarar Danmajalisar jaha a karo na biyu karkashin jam'iyyar APC, Honourable Muhammad A bello sarkin arewan Bolari, Dan majalisa mai wakiltar Gombe ta kudu.
Da fatan za'a kasance da mu da misalin karfe takwas na dare (8:00pm)

15/09/2018

Barkan mu da warhaka.
A cigaba da tattaunawar da muke yi da 'yan takara masu neman rike ragamar shugabancin al'umma.
A yau ma zamu kasance da maineman takarar Danmajalisar Jiha karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji sadeeq gidado da
Da fatan za'a kasance da mu.

15/09/2018

Barkan mu da warhaka.
A cigaba da tattaunawar da muke yi da 'yan takara masu neman rike ragamar shugabancin al'umma, Don tabbatar da cancantan su ko akasin haka,
A yau ma zamu kasance da maineman takarar Danmajalisar Jiha karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji sadeeq gidado da misalin karfe 8:00pm (na dare).
Da fatan za'a kasance da mu.

14/09/2018

Hira da dan takarar kujerar majalisa a Gombe ta arewa karkashin jam'iyyar SDP: Mallam Muhammad Abubakar (Mega).
Barkan mu da warhaka.

14/09/2018

There will be an online live chat with aspirant of Gombe north state house of assembly. Please endeavor to attend so we can ask him questions.
So we meet 8:00 pm on this platform please.
Akwai tattaunawa kai tsaye da dan takarar kujerar Danmajalisar Jiha mai wakiltar Gombe ta Arewa a wannan dandadali. Karfe takwas na daren yau. Mu yi kokari mu halatta don masa tambayoyi.

13/09/2018

Shin menene aikin dan majalisar Jiha?

02/02/2018

I think it is high time we stop party-politics. It does no good to us from inception till date. It is more better if we can go for a credible individual irrespective of party affiliation.
Just an advice.

Website