Mujaddid Usman Bn Fodio-The Revivalists

Mujaddid Usman Bn Fodio-The Revivalists

Don yada Koyarwa da hikimar Uthman bn fodio a matsayin mai jaddada Musulunci a Afrika

30/12/2023

Sheikh Giro Argungun Allah ya masa Rahama

HASKEN MUSULUNCI
Karatuttukan Malaman Musulunci
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM BAUCHI
Musulunci haske
Africa TV3

30/12/2023

Kada ku shiga gidaje Wanda ba naku ba, har sai kunyi sallama Kuma Kun gaishe da mutanen wannan gida✨

HASKEN MUSULUNCI
Alhassan Mai Lafia
Karatuttukan Malaman MusulunciKaratuttukan malaman
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM BAUCHI

27/12/2023

Maganar gaskiya👌

Karatuttukan Malaman Musulunci
HASKEN MUSULUNCI
Musulunci haskee

30/09/2023

How does one Establish the Religion of The Messenger ﷺ?

By following his Authentic Sunnah upon the Understanding of the salaf of this Ummah, and not any one else's understanding because Allāh & His Messenger ﷺ connected Guidance back to them. It is complete and comprehensive guidance, and only a person of Bid'ah (innovation) and hawā (whims & desires) will contend with this whilst giving the impression that they are 'following' the Sunnah when the reality is that they are implementing their own version of the Sunnah based upon faulty understandings but decorating their views through plucking out general āyāt & ahadīth to further their cause & opinion.

The Messenger of Allāh ﷺ said:

من عملَ عملا ليسَ عليهِ أمرُنا فهو ردٌّ

👉🏽 “Whoever does an action which we have not commanded will have it rejected”

من أحدثَ في أمْرِنَا هذا ما ليسَ منه فهو رَدٌّ

👉🏽 “Whoever introduces (innovates) into this affair of ours (Islam) that which is not from it, then it is rejected”

[Sahih Al-Bukhari 2697, Sahih Muslim 1718]

Allāh says:

{الْيَوْمَ أَكْمَلْتُ لَكُمْ دِينَكُمْ وَأَتْمَمْتُ عَلَيْكُمْ نِعْمَتِي وَرَضِيتُ لَكُمُ الْإِسْلَامَ دِينًا}

👉🏽 “This day, I have perfected your religion for you, completed My Favour upon you, and have chosen for you Islam as your religion.”

[Sūrah Maa’idah: 3]

May Allāh protect us from making ourselves Judges in and over His perfect and established legislation.

22/09/2023

LABARI MAI CIKE DA DARASI!

WANI DOCTOR NE zaune a office din shi (cikin asibiti) ya na shan A.C yana danna laptop din shi.
Kwatsam sai aka kirawo shi, cikin hanzari ya fito. Koda yazo sai ya tarar Accident ne akayi. Wani mutum ne aka kawo kwance cikin jini ko fuskar sa ba'a iya ganewa.
Nan take doctor yayi rubuce rubuce ya miqawa wadanda s**a kawo mutumin sannan ya ce musu; "Ku je ku nemo wadannan magungunan sannan ku biya kudin aikin da za ayi masa naira dubu100".
Sai mutanen su ka ce: "Mu matafiya ne, munzo wucewa ne muka tarar da mutumin yayi hadari a motarshi shine muka taimaka muka kawo shi nan, kuma wallahi ba mu da kudin nan don Allah doctor ka taimaka".
Cikin tsawa da fushi ya ce musu: "Lallai bazan ta6a shi ba har sai ankawo abubuwan, in kuwa ba haka ba to kubarshi ya mutu".
Kawai sai ya ja tsaki ya fice.
AFTER_2HOURS
Sai yadawo ya duba idan ankawo abubuwan da ya ce musu, koda ya zo sai ya tarar da mutanen su na kuka sun rufe mutumin da qyalle (alamar ya mutu kenan).
Da doctor ya ga haka, sai ya dauko wayar shi (ya na cewa bara na kira daddy naji ko ya sauka lafiya?). Koda wayar ta shiga, sai yaji qarar ringing din ya na tashi a cikin jikin mutumin da aka rufe da qyalle (mai Accident din).
Cikin alamun mamaki Doctor ya tsinke wayar, sai ya sake kira a karo na 2 kawai sai ya sake jin sautin ringing din a jikin mutumin.
Sai ya janye qyallen, koda ya dauko wayar a jikin gawar sai yaga ashe gawar ta mahaifinshi ce (ya samu Accident din ne kafin ya je inda ya nufa) bai gane shi bane sakamakon jinin da ya 6ata ilahirin jikinsa.

DARASI:
Yana da kyau matsalar mutane ta zama tamu, haqiqa shi taimako ba ya faduwa qasa banza ga duk wanda yayi shi, Sakayyar shi na gun Allah. Kuyi amfani da lokacin ku, dukiyar ku, qarfin ku don taimakon junan ku ko don gyaran goben ku. Allah yasa mudace duniya da lahira.

Copied.

Videos (show all)

Sheikh Giro Argungun Allah ya masa RahamaHASKEN MUSULUNCIKaratuttukan Malaman MusulunciSHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNT...
Kada ku shiga gidaje Wanda ba naku ba, har sai kunyi sallama Kuma Kun gaishe da mutanen wannan gida✨HASKEN MUSULUNCIAlha...
Maganar gaskiya👌Karatuttukan Malaman MusulunciHASKEN MUSULUNCIMusulunci haskee

Website