Mu Koma Asali Ta Fuskar Kiwon Lafiya
Health Awereness On Herbal Medicine Practitiones In Hausa Language
Alsallahtu Ala Waqtiha
Bayan Da Allah ( A.W.A) Ya Samar Da Halittun Dabi'ar Zafi Da Sanyi Sai Ya Hada Auren Wadannan Dabi'u 2 Sai Suma S**a Haifar Da Wasu Guda 2 Sai S**a Koma Dabi'u Guda Hudu Wadannan Dabi'u Sune ; Dabi'ar Sanyi,zafi,daita Da Bushi
idan zamu tuna a baya mun fara magana akan asalin samuwar halitta wanda akwai masu cewa ai komai ya samune daga yanayi , to wa ya samar da yanayin? mu abin muka sani shine ! Allah { S W T} Da yayi nufi samar da halittu sai ya samar da wasu dabi'u guda biyu(2) sune dabi'ar zafi da sanyi
Asalin Samuwar Halittar Dan Adam A Bayan Kasa Ya Fara Ne Daga Halittar Da Allah ( S W A) Ya Fara Halitta !
Wannan Shafi Zai Fara Ne Da Bamu Takaitaccen Tarihin Asalin Halitta, Wanda Wannan Shine Abinda Zai Kaimu Har Ga Zuwa Inda Zamu Kai Ya Zuwa Har Mu Gano Yanda Jiki Yake Harma Da Yadda Ake Gano Ciwo Da Kuma Yadda Za'a Magance Shi
wannan shafi mun budeshine dan wayar da kan al'ummar musamman ta fukar kiwon lafiya da amfani da tsurorraki,ciyayi,sakesaki da ya'ya'n itatuwa . Haka Kuma Wannan Shafi Zaiyi Kokari Harma Akan Bada Wayarwa Ta Fusjar Sanin Sassan Jikin Dan Adam Dalla-dalla Da Yadda Suke Gudanar Da Aiyukansu