Usman Ayuba

Usman Ayuba

HAUSA MOTIVATION ๐Ÿคฉ๐Ÿ’ช
ILIMI AKAN RAYUWA ๐Ÿ‘ฌ๐Ÿ‘ฌ
KAN NEMI ILIMI KOTA HALIN KAKA๐Ÿ“š๐Ÿ“‘๐Ÿ“‘

Earn money easily by watching ads 27/04/2024

[4/27, 11:36 PM] SHAMSUDEEN FKR: AdsCash is the #1 marketing network.You can easily earn โ‚ฆ90000 a day just by working on your phone for 1-2 hours, AdsCash lets regular users make money with social media and friends! https://ucjcash.shop/43797286866702/?s=wt
[4/27, 11:36 PM] SHAMSUDEEN FKR: Yadda zaka samu Dubu Dari cikin sauki

Earn money easily by watching ads AdsCash is the #1 marketing network.You can easily earn 200 ๏ผ„ a day just by working on your phone for 1-2 hours, AdsCash lets regular users make money with social media and friends!

26/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Md Balal Kahan, ุงุจูˆ ุชูˆุชุง ุงุจูˆ ุชูˆุชุง

23/04/2024
17/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammadu Khamisu, Umar Bin Zubairu, Usman Yadakwari

10/04/2024

ฦณan Uwan Marigayiya Daso Sun Roฦ™i Jama'a Don Allah Duk Wanda Yake Da Bidiyon Ta Wanda Bai Kamata Ba Ya Taimaka Ya Sauke Shi Domin Rufa Mata Asiri

Hakan Ya biyo Bayan Nasarar Goge Shafukan Marigayiyar Na Tik-Tok Da Instagram Da Aka Yi

Shin kuna goyon bayan matakin da ฦดan uwan Daso s**a ษ—auka na goge shafukan ta na Tik-Tok Da Instagram?

10/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Y Malam, Abdul K Abdul

22/03/2024

๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Karim Benzema incredible stats by Club & Country:

๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท France: 37 goals, 20 assists
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Real Madrid: 354 goals, 165 assists
๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Lyon: 66 goals, 27 assists
๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฆ Al-Ittihad: 12 goals, 7 assists

One of the Best Strikers of all time! ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿฅถ๐Ÿฅถ

21/03/2024

The Ronaldo lovers will never skip๐Ÿคซ๐ŸŽฏ๐Ÿค
Ronaldo habibi
๐Ÿ™๐Ÿ˜‡
Cristiano Ronaldo

20/03/2024

Na once he block am ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

17/03/2024

๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Arsenal
๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Man City
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Barcelona
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Atlรฉtico
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Real Madrid
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Bayern
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Dortmund
๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท PSG

Eight remain.

CAN'T WAIT ๐Ÿ†
Cristiano Ronaldo

16/03/2024

โ€ข Today's the best Photo๐Ÿชป๐Ÿ
๐Ÿ›‘Beautiful

16/03/2024

- Alhamdulillah!โค๏ธโœจ๐Ÿ’ฏ

Plz follow me

16/03/2024

Allah ๐Ÿ’š
โ–ˆโ–“โ–’Fโ–‘Oโ–‘Lโ–‘Lโ–‘Oโ–‘Wโ–’โ–“โ–ˆ
โ”Šโ”Šโ”Šโ–•โ–”โ•ฒโ–‚โ–‚โ–‚โ•ฑโ–”โ–
โ•ญโ”โ”โ•ฎโ•ญโ”ˆโ•ฎโ €โ•ญโ”ˆโ•ฎโ•ญโ”โ”โ•ฎ
โ•ฐโ•ฐโ•ฐโ”ƒโ–โ•ญโ•ฎโ €โ•ญโ•ฎโ–•โ”ƒโ•ฏโ•ฏโ•ฏ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ”ˆโ–…โ”ˆโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ•ฐโ”ปโ•ฏโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒโ €โ•ฐโ–ˆโ–“โ–’โ–‘Mโ–‘Eโ–‘โ–’โ–“โ–ˆ๐Ÿ’š
UsUsman Ayuba

13/03/2024

๐Ÿ’ฅ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฅ












๐ŸŒน

13/03/2024

Yadda zaka hana Campany satar ma kudi a layin ka na MTN

(1) Ka Danna *305 #
(2) Ka Danna Number 1 zakaga ( Active Services )
(3) Zakaga jerin abubuwan da suke daukar ma kudi akan su
(4) Sai ka Dan Unsubcribe dukkanin su Daya bayan Daya.

DONEโœ…

Allah yasa mu dace๐Ÿคฒ

Credit: Oga Abdul
FFollow To Get Followers

11/03/2024

โ—ผ๏ธโฌœ FOLLOW โฌœโ—ผ๏ธ

โž– โž–Follow me โž–โž–

_____โ–•โ–”โ•ฒโ–‚โ–‚โ–‚โ•ฑโ–”โ–____
โ•ญโ”โ”โ•ฎโ•ญโ”ˆโ•ฎโ €โ•ญโ”ˆโ•ฎโ•ญโ”โ”โ•ฎ
โ•ฐโ•ฐโ•ฐโ”ƒโ–โ•ญโ•ฎโ €โ•ญโ•ฎโ–•โ”ƒโ•ฏโ•ฏโ•ฏ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ”ˆโ–…โ”ˆโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒโ €โ”ƒโ–โ”ˆโ•ฐโ”ปโ•ฏโ”ˆโ–•โ”ƒโ €โ”ƒ
โ”ˆโ”ƒ๐ŸŸงโ–“๐ŸŸชโ–‘MEโ–‘๐ŸŸชโ–“๐ŸŸง

11/03/2024

Infinix, Tecno, Atel da PalmPay duka mallakin kamfani daya ne, kasan da haka?

Kamfanin Transsion Holdings dake a ฦ™asar China kamfani ne da yake ฦ™irฦ™irar wayoyi ฦ™irar Atel, Tecno, Infinix, waษ—annan kamfanoni biyu sune s**a haษ—a kai s**a samar da mobile banking na PalmPay.

Amma meyasa s**a banbanta sunayen wayoyin? Nasan zakayi wannan tambayar..๐Ÿ˜

Duk kasuwancin da kake gudanarwa yakamata ka zama mai tunani da kuma neman good business strategy, tunaninka a kullun ya dinga nunkuwa wurin habbaka da bunkasa kasuwancinka. Kai kanason amfani da Tecno, nikuma inason amfani da Infinix shi kuma wancen yanason amfani da Atel, idan aka ajiye maka guda ukkun akace ka zaba, kila Techno zaka zaba, zakace tafi duka sauran inganci da features masu kyau, haka shima wancen idan ya dauki Atel zai fadi abubuwan da tafi, amma kuma dukkansu daga kamfani daya s**a fito, sai kamfanin ya saka mu Competition da juna, a maimakon suci gaba da kirkiro wayoyi kirar Techno har sufara isar mutane sai s**a kawo salon kirkirar wayoyin da sunaye daban-daban.

Idan yau wasu Offices ko shaguna ko kasuwar wayoyin Techno s**ayi ma al'umma laifin da Al'umma s**a je s**a fara kona shagunan Techno, na tabbata haka zasuga na Atel ko na Infinix su wuce batareda sun taba komai a ciki ba, batareda sanin cewa dukkansu uwarsu daya, ubansu daya ba..๐Ÿ˜

Me ka fahimta da wannan kamfani na Transsion Holdings?

ยฉSalisu Abdurrazak SaSalisu Abdurrazak Saheel

10/03/2024

Trick๐Ÿ˜

Yadda Zaka Tsorata Abokinka Ta Hanyar Rikice Masa Wayar Itel2160 zaiyi tunanin wayar ta shafene duka๐Ÿ˜‚

Idan kuma zakayi bacci kuma ana ta6ama waya idan ka ajiye zaka iya amfani da wannan hanyar, duk wanda yazo ya ta6a yaga screen ya lalace zai ajiye ya gudu kada ace shi ya lalace wayan tunda yasan wayanka lafiya kalau take๐Ÿ˜…

Masu sayar da kananan wayoyi wannan hanya zata baku damar gane lafiyar screen din waya da sauran abubuwa.

Bayan ka kar6i wayan zaka danna
๐Ÿ‘‡
* #87 #

Sai ka Danna "Start" version din wayar zai bayyana sai ka danna "Pass" nan take screen din wayar zai shafe ya koma RED๐ŸŸฅ

Idan kanason kalar ta canja zuwa wata kala sai ka danna DOWN โฌ‡๏ธ zata canja saika bashi wayanshi๐Ÿ˜†

Yadda zaka cire abin
๐Ÿ‘‡
zakayi LONG HOLD na "POWER BUTTON" ma'ana zaka danne keypad din da ake kunna waya dashi nan take zata dawo daidai, ko kuma ka cire BATTERY ka mayar ka qara kunnawa zata dawo normal

Its just trick๐Ÿ˜Š

NOTE: Kada kayi amfani da wannan hanya wajen yaudarar wani idan kayi ba ruwana banada alhaqi akan hakan.

Allah yasa mu dace
Plz follow Usman AyUsman Ayubadeenabubakar

Tonkeeper โ€” TON Wallet 08/03/2024

Masha Allah. Yanzu minimum withdraw na TONK is. 25k Tonk

Wanda basa da wallet sai kuyi sauri ku dauki wannan Wallet din ku budesa

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ton_keeper

za kuga TON saiku taba sa kuyi Copy Wallet address din sa

ฦ˜arfe 1:00 pm. sai ku shiga Tonk Account naku ku taba wajen Converting kusa Address da kukayi Copy Amount kuma sai ku saka
Daidai Amount din ku da ke phrase balance shine sai fita

Tonkeeper โ€” TON Wallet

08/03/2024

Jama'a dan Allah kuyi wannan Mining din mai suna ( HOT NEAR) Kai ko ba zakayi da link nawa ba ka samu na wani kayi

Akwai babban Alkhairi domin shine Mining Number daya yanzu a Duniya

Ga link da zaka fara

๐Ÿ‘‡
t.me/herewalletbot/app?startapp=516970
Plz follow UUsman Ayuba

05/03/2024

Yau an sauke facebook na tsawon awa 2 da rabi, wannan shine matsanancin yanayi da facebook s**a shiga a tsawon shekaru 4 da s**a wuce.

An kulle facebook din ne na tsawon awa 2 da rabi saboda technical glitch.

Akwai automatic system da take yin aiki idan irin haka ya faru na technical glitching, a wannan karon maimakon system ษ—in ta gyara sai ta ฦ™ara sanya matsalar tayi worse, har takai matsalar tafi ฦ™arfin database ษ—in kamfanin Facebook din.

Shiyasa s**a rufe na wani lokaci domin suyi gyara, sun gyara ne domim hana faruwar haka nan gaba.

ยฉSalisu Abdurrazak Saheel
Plz follow

04/03/2024

Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da N2500 Ta Hanyar Amfani Da Bankly MFB App

Duk da wannaj bawai sabon Application bane sun chanja masa suna ne domin wajajen 2021 munyisa kuma mun sami Kuษ—i, amma duk da haka da Yawan ku basuyi ba

Suna bayar da Kyautar N500 per each valid Refferal

Dafarko zaka shiga ๐Ÿ‘‡

https://getapp.bankly.ng/W4ru/rm5fshq2

ka taba (Play Store)

Ka dauko app din kayi Registration wajen
Reffral Code Use code

===>> BNKNAF881

Daga nan zakayi KYC with your BVN/NIN kuma kayi Selfie daga nan zasu baka Account Number sai ka dauka kayi Deposit na N510 saika dawo ka cire N500 ka turata zuwa Bank. daga nan Account naka ya zama Activate duk mutum 1 da kai invite kana da N500 mutum 10 N5000

Allah taimaka

Website