As'habul Kahfi zamfara

As'habul Kahfi zamfara

Read and reseache

06/11/2023

POST:NO:2669

Abubuwan da Sheikh Abduljabbar Kabara (H) ya kafa har abada ba za a daina ba.

• Ganin gurguzun samari suna Ambaton Allah yana wuya a da, amma yanzu Sheikh Abduljabbar ya kafa kuma zai tabbata har abada.

• Fitowa Gaba gaɗi kan nuna soyayyar Ahlilbaiti ba tare da tsoron sharrin mai sharri ba, har abada ba za a daina ba.

• Kore Hadisan ƙarya masu taɓa Mutuncin Annabi Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam har abada ba za a daina ba.

• Fifita Annabi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam sama da kowa (Kowaye Annabi ya fishi) har abada ba za a daina ba.

Wannan ce da'awar Sheikh Abduljabbar Kabara (H) za su tabbata har abada. Insha Allahu

Photos from As'habul Kahfi zamfara's post 30/10/2023

SANARWAR DA MALAM ABDULJABBAR KABARA(H) YA FITAR YAU

Tana nuna:-

1- Har yanzu kotun ƙasa ce take tsare dashi da gangan.

2- Rashin aminci daga ɓangaren lauyoyi, wanda hakan yasa har Malamin ya yanke haso daga sake ɗaukar lauya da kansa, kasancewar duk wadanda ya bawa aiki a baya, daga wadanda s**a ci 20M, 10M 2M, 700k sai wadanda kuma s**ai wa masu ƙara aiki.

3- Akwai buƙatar mahukunta su saka ido wajen tabbatar da an yiwa kowa adalchi, abun da kotun kasa take yi na hana mai ɗaukaka ƙara haƙƙoƙin sa ba doka zalunci ne tsantsa daya wajjaba a taka masa burki don wanzar da zaman lafiya mai ɗorewa a jihar Kano da ma kasa baki ɗaya.

4- Sanarwa ta nuna akwai tsananin buƙatar duk wani wanda zai iya bada gudunmawa a cikin wannan lamari daga masu son gaskia su shigo domin su taka rawar data dace don tabbatar da an yiwa Malam adalci.

6- Bangaren Ashabul kahfi kowa ya farka daga barci, domin kowa da irin rawar dazai taka.

Allah ya bayyanar da gaskia, ya rusa zalunci da azzalumai. Aameen

25/10/2023

Tsiya Da Talauci Basa Zama Cikin Zuciyar Da Take ma Annabi Salati
💕💕ﷺﷺ💕💕

Photos from As'habul Kahfi zamfara's post 10/09/2023

WALLAHI DA ACE YANA HULƊA DA ƳAN SIYASA' DA TUNTUNI YA YI FREE.

Sai kuma Allah yasa ba ya daga cikin makwaɗaitan malammai, balantana har ya zamo karen farautar su.

Babban abinda yake ƙara burge ni a cikin rayuwar wannan bawan Allahn shine" A duk lokacin da ka ganshi gidan wani mai kuɗɗi ko mai mulki" to ta'aziyya ce takai shi ba maula ba.

Hakan yasa idan aka buga gangar siyasa sai dai kaga ƴan siyasar sunje wurinsa neman taimakon addu'a, ba wai shi yaje wurinsu ba, saɓanin yanda wasu malammai suke yi.

Duk wanda yazo wurinsa zaiyi masa addu'ar samun nasara amma ba zai tallata shi ba, bale har ya tilasta ɗalibansa su zaɓe shi, saɓanin yanda wasu malammai suke yi idan aka basu kuɗaɗe.

~Haƙiƙa Sheikh Abduljabbar ya cika duk wata ma'arifar da ake so mallami ya cika.

02/09/2023

Duk wata Ni'imar Duniya da zata Hanamu jin Daɗi a Lahira,Ya Allah ka Nesanta mu da Ita Albarkacin Kaunar Rasullillahi ﷺ
🤲🏿🤲🏼

31/08/2023

DA DUMI DUMI:
Mun samu labari daga wata majiya mai karfi cewa a watan satumba mai kamawa, anasaran insha allahu za'a fitar da bayanan da aka tattara dan gane da shari'ar Sheikh Abduljabbar, tun daga farko harkarshe,
Wanda hakan insha allah muna saran malam Abduljabbar zaisamu 'yancinsa, na dan adam,
Muna kira ga 'yan,uwa kahfawa, mudukufa da addu'a allah yabamu nasara akan wannan al amari.
~

04/08/2023

NAU'O'IN KISAN DA AKA YI WA MANYAN YAN TA'ADDAN DA S**A AIWATAR DA WAKI'AR KARBALA!.

ISHAQ MUHAMMAD ISHAQ.

Bayan Waki'ar Karbala da dan lokaci kadan ne, Mukhtar bn Ubaidillahi At-Thaqafiy (R.A) ya tayar da thaura ta farautar 'Yan ta'addan da s**a taka mummunar rawa wajen shekar da Jinanen Zuriyar Ma'aiki (Saww) a Waki'ar Karbala mai daci da radadi a Zuciya!!.

Ga Manyan Yan ta'addan da Mukhtar din yayi nasarar kashewa a wannan Thaurar tasa:-

1. Ubaidullahi bn Ziyyad (L.A).

Shi ne Gwamnan Kufah ta bangaren Yazidu, kuma Shi ya tura Rundunonin da S**a kashe Imamu Husain (as) a Karbala, a bisa Umarnin Yazidu (L.A).

Ibrahim bn Malikul Ashtar ne ya kashe Shi a fafatawar da aka yi a Hazir, sannan ya cire Kansa.

2. UMar bn Sa'ad (L.A).

Shi ya Jagoranci Rundunonin Makasan Imamu Husain (as) a Karbala.

An kashe Shi ne da Takobi aka cire Kansa aka Jefar Yara s**a dinga Kwallo da Kan.

3. Shimru bn Zil-Jaushan. Shine ya hau kan Kirjin Imamu Husain (as) yana kwance cikin jini, yayi masa sara 12 da Takobi!, sannan ya sa Wuka ya yanka Imamu Husain (as)!!!.

An yanka Shi ne aka cire Kansa...

4. Sannan bn Anas an-Nakha'iy (L.A).

Shi ya cire Kan Imamu Husain (as) bayan Shimru ya yanke.

An yanke Hannayensa ne da Kafafuwa, sannan aka jefa Shi cikin tafasasshen Mai.

5. Khauliy bn Yazid al-Asbahiy (L.A).

Shi ya dauki Kan Imamu Husain (as) a kan Mashi.

An Jefa Shi ne Wuta ya kone kurmus!

6. Baajdal bn Sulaim al-Kalbiy (L.A)

Shi ya cire Yatsan Imamu Husain (as) ya tafi da Zobensa!.

An cire Yatsansa ne da kuma Hannayensa da Kafafuwansa.

7. Harmalatu bn Kaahil al-Asadiy (L.A).

Shi ne ya harbi Jaririn Imamu Husain (as), kuma ya harbi Imamu Husain da Abul Fadlil Abbas da Kibiyoyinsa. Sannan shi ne ya haqo Kabarin Jaririn Imamu Husain as ya kuma cire Kansa!.

An yanke Hannayensa da Kafafuwansa sanan aka jefa Shi Wuta.

7. Hakim bn Dufail ad-Da'iy. (L.A)

Shi ya kashe Abul Fadlil Abbas (as).

An kafe Hannayensa da Kafafuwa da Kusosh

28/05/2023

DA ACE MALAM SARKI YA NA (FREE) DA YA JIMA DA RUFE MUNA BAKIN WANCEN JAKIN NA BAUCHI.
Amma wai anƙyale mutum ya na ta kaiwa sufaye farmaki.

22/09/2022

Karka Ɗauka Duk Abinda Ya Fito A Bakin Malami Sunan Sa Ilimi, Ko Duk Abinda Ya Fito Akan Mumbari Sunan Sa Addini.

Kowanne Malami, Masani Ko Mai-bincike Mutum Ne Kamar Ka Da Ra'ayin Son Zuciya Ke Iya Ɗaukarsa, Mutum Ne Da Yake Da Ra'ayinsa Da Matsayarsa Akan Komai, Maimakon Yi Masa Biyayya Ido Rufe Ka Kalli Dalilansa Idan Sun Dace Da Gaskiya Ka Ɗauka, Idan Basu Dace Ba Ka Barshi Da Kayansa.👌

Karka Ruɗu Da Malami Mai Ilimi Ne, Shahararre Ne Ko Ɗan Ƙungiyar Ka Ne. Kowanne Malami Yana Dai-dai Yana Kuskure Ka Ɗauki Daidansa Ka Barshi Da Kusakuransa.

Kamar Yanda Za'a Iya Samun Ra'ayin Da Bai Ginu Akan Hujjah Ba A Gurin Malamina, Haka Za'a Iya Samu Agurin Malaminka.👏

Kamar Da Zaka Iya Samun Haƙiƙar Gaskiya A Ƙungiyar Ka, Haka Zaka Iya Samu A Ƙungiyar Waninka, Muradi Kawai Ka Zamo Mai Buɗaɗɗiyar Zuciyar Neman Gaskiya (Open-minded). Gaskiya Ba Mallakin Wata Ƙungiya Bace Ko Wani Malami (Shi Kaɗai) Gaskiya Ta Ubangiji Ce.

Zaka Iya Samun Gaskiya A Gurin Kowa Kawai Ka Zamo Mai Buɗaɗɗiyar Zuciyar Neman Gaskiyar.👌

Yayin Da Ka Ɗauka A Ƙungiyar Ka Ne Kaɗai Za'a Iya Samun Gaskiya, Taya Zaka Iya Gane Menene Gaskiyar Sauran Ƙungiyoyin? Idan Wannan Shine Tunaninka, Toh Lallai Ina Faɗa Maka You Are Prejudiced. (Ƙiyayya)

Gaskiya Ta Allah Ce (Shi-kadai), Allah Kuwa "Ubangijin Talikai Ne Bakidaya" (Rabbil Alamiyna) Ba Ubangijin Ka, Ko Ubangijin Ƙungiyar Kai Kaɗai Ba.

Allah Ya Bamu Ikon Ɗaukar Gaskiya A Kowane Irin Yanayi Tazo Mana, Ko Tayi Mana Daɗi Ko Akasin Haka 🤲🤲🤲

Muhammad Jiddah Nguruu

10/08/2022
08/03/2022

SHIN TABBAS IMAM ALIYU BIN ABI DALIB YA FADI IRIN ABINDA MAL. AMINU DAURAWA YA FADA A HAKKIN IYAYE MATA....???

Bayan Wata Magana Mai Muni Da Ta Tayar Da Hazo A Dandalin Sada Zumunci Waddan MAL. AMINU DAURAWA Yayi A Hakkin Iyaye Mata, Wanda Duk Mai Imanin Da Yaji Zayyi Tir Da Ita Da Nuna Cewa MAL Ya Sake Baki Kuma Maganar Tayi Tsauri Babu Ma'ana Ko Hikima Acikin Ta.

To Sai Ga Wani Post Ya Fito Daga PROF Na Sokoto Yana Goyon Bayan Maganar Daurawa Tare Da Kokarin Tabbatarwa Duniya Cewa Ai Ba Maganar Daurawa Bace Ta Shugaban Masu Imani Ce Wato IMAM ALIYU DAN ABI DALIB (A.S).

Yana Mai Kafa Hujja Da Wani ASARI Da Yazo Acikin TAFSEER NA QURDUBI.

Wannan Yasa Muka Same Maimaituwar Tambayoyi Daga Masoya Shugaban Masu Imani, Shin Wannan Magana Da Daurawa Ya Fada Imam Ali Ne Ya Fadi Irinta...???

To Da Farko Shin Miye Abinda MAL. AMINU DAURAWA Ya Fada...???

DAURAWA YACE; IDAN KACE MACE DADIN DUNIYA TO MIYE DADIN...??? MAFI MUNI AJIKIN MACE SHINE GABANTA -ALAURA- A NAN TAKE FITSARI DA JINI TO MIYE ABIN BURGEWA...??? SHI YASA AKE BOYESHI AI DA SHI MATA SUKE NUNAWA DA GUDU ZA'AYI DOMIN BAYA DA KYAWON GANI, A NAN TAKE FITSARI DA AL'ADA DA FITAR YARO...??? TO MIYE ZAIJA HANKALINKA YA RABA KA DA ALLAH....???

Wannan Shine Zancen DAURAWA Da Ya Tayar Da Hazo A Dandalin Sada Zumunci Na Zamani, Wadannan Sune Kalimomin Da Aka Musawa Daurawa Akan Su.

To Miye PROF Na Sokoto Ya Cirato Daga Daga Cikin TAFSEER NA QURDUBI....????

قال علي لعمار: "لا تحزن على الدنيا فإنّ الدنيا ستة أشياء : مأكول ومشروب وملبوس ومشموم ومركوب ومنكوح ، فأحسن طعامها العسل وهو بزقة ذبابة ، وأكثر شرابها الماء ويستوي فيه جميع الحيوان ، وأفضل ملبوسها الديباج وهو نسج دودة ، وأفضل مشمومها المسك وهو دم فأرة ، وأفضل المركوب الفرس وعليها تقتل الرجال ، وأما المنكوح فهو النساء وهو مبال في مبال، والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها

MA'ANA; Sayyidina Ali Yace Ga Ammar (RA): "Kada Ka Samu Damuwa Akan Abin Duniya Domin Jin Dadin Duniya Abu Shida Ne Kawai: Abin Ci, Da Na Sha, Da Na Sa Wa. Sai Kuma Abin Shaka (Turare/Kamshi) Da Abin Hawa Da Na Aure. To, Shi Dai Abincin Duniya Mafi Dadinsa Shi Ne Zuma Wacce Fitsarin Kuda Ce. Mafi Kyan Abin Sha Ruwa Ne Wanda Ko Dabbobi Shi Suke Sha. Tufafi Kuma Duk Ba Su Kai Darajar Alhariri Ba To Sakar Tsutsa Ce. Kamshin Turare Kuma Yana A Bayan Miski To Jinin Wata Bera Ne. Abin Hawa Mafi Daraja Shi Ne Doki Wanda A Kan Sa Ake Kisan Maza. Aure Kuma Jin Dadinsa Yana Wajen Mata; Wurin Fitsari Ne Yake Haduwa Da Wurin Fitsari Irin Sa. Wallahi Duk Adon Da Ka Ga Mace Ta Yi, Inda Ya Fi Munin Ne Ake Bukata (Farji). TAFSEER QURDUBI 17/255.

Idan Mai Karatu Ya Lura Zai Ga Cewa Lafuzzan Da Mal. Daurawa Yayi Akan Hakkin Yaya Mata Babu Su A Cikin Abinda S**a Ciro Daga Cikin TAFSEER QURDUBI Wanda Aka Jingina Zuwa Ga Aliyu Dan Abi Dalib, Kwabo Da Kwabo.

Gabar Da Suke Fakewa Da Ita Itace;

وأما المنكوح فهو النساء وهو مبال في مبال، والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها...

Ma'ana; Aure Kuma Jin Dadinsa Yana Wajen Mata; Wurin Fitsari Ne Yake Haduwa Da Wurin Fitsari Irin Sa. Wallahi Duk Adon Da Ka Ga Mace Ta Yi, INDA YA FI MUNI AKE BUKATA (FARJI).

HADAWA TSAKANIN ZANTUKAN DAURAWA DA WANNAN GABA.

MUNJI DAURAWA YACC; SHI YASA AKE BOYESHI AI DA SHI MATA SUKE NUNAWA DA GUDU ZA'AYI DOMIN BAYA DA KYAWON GANI,

To Muna Rokon PROF Ya Fito Mana Da Wannan Zance Na Daurawa Acikin Maganar Da Aka Jin Ginawa Shugaban Masu Imani, Domin Mu Tabbata Cewa Abinda Daurawa Ya Fada Shine Imam Ali Ya Fada Kwabo Da Kwabo...!!!

MUNJI DAURAWA YACE; MAFI MUNI AJIKIN MACE SHINE GABANTA -ALAURA- A NAN TAKE FITSARI DA JINI TO MIYE ABIN BURGEWA..???

Babu Aibi A Ciki Kasantuwar Gaban Mace Tanayin Fitsari Ko Jini Ko Haifiwa Anan Domin Tsarin Allah Ne, Idan Kuma Fitar Najasa A Giri Yake Nuna Ba Shida Dara Da Ko Dan Adam Ba Komai Ba Ne, Domin Da Najasa Ayi Shi Gaba Dayansa.

TO ZAMU DORA WANNAN ASARI DA AKA JINGI NA ZUWA GA IMAM ALI AKAN UWAR MAKERA DOMIN MUGA SHIN ZAI TSALLAKE

قال علي لعمار: "لا تحزن على الدنيا فإنّ الدنيا ستة أشياء : مأكول ومشروب وملبوس ومشموم ومركوب ومنكوح ، فأحسن طعامها العسل وهو بزقة ذبابة ، وأكثر شرابها الماء ويستوي فيه جميع الحيوان ، وأفضل ملبوسها الديباج وهو نسج دودة ، وأفضل مشمومها المسك وهو دم فأرة ، وأفضل المركوب الفرس وعليها تقتل الرجال ، وأما المنكوح فهو النساء وهو مبال في مبال، والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها

To Tabbas Ruwa Ya Karewa Dan Kada Kowa Yasan Cewa Mutanin Nan S**e Farko Wadanda Suke Lizimtawa Abokin Sabaninsu Cewa Su Duk Abinda Ba Al-Qur'ani Da Sunna Ba Ba Zasu Karba Ba, Yau Kuma Sai Gashi Babban PROF Daga Cikin Su Yana Labewa Bayan Wani ASARI Na Tatsuniya Domin Ya Cece Dan Uwansa... 🤔🤔🤔

To Nayi Mamakin Ace Wanda Yake Matakin PROF Ya Kafa Hujja Da Irin Wannan ASARI Na Karya, Wanda Labarin KO ZO MUJI TA Yafi Shi Inganci Da Tabbata.

Mai Karatu Ka Bini A Hankali Zan Tabbatar Maka Wannan ASARI Ko Gidan Gizo-Gizo Yafi Shi Karfi, Kuma Sam Wannan Magana Ba Ta Shugaban Masu Imani Ba Ce, Kuma Tabbas Babu Wani Mai Da'awar Karatu Da Zai Iya Tabbatar Da Ita, Wannan ASARI Bai Tabbata Ba Saboda Dalilai Kamar Haka :

FUSKA TA FARKO; Naga PROF Ya Kawo Cewa QURDUBI Ya Kawo Wannan ASARI To Bara Na Karawa PROF Akan Cewa Shi QURDUBI Da Ciro Bai Fade A Gurinwa Ya Ciro Ba Kwai Yace IMAM ALI YACE, Kuma Kasan Cewa QURDUBI Bai Hadu Da IMAM ALI Ba, Domin Dan Karni Na Shida 6 Ne, Amma Bara Na Karawa PROF Ya Sani Akwai Wanda Ya Girme QURDUBI Da Fadar Maganar Shine ALIYU DAN BISAM A Cikin Littafinsa Mai Suna : الذخيرة في محاسن أهل الجزيرة A J/6 S/832, Shi Kansa Ya Kawo Maganar Babu SANADI Kuma Ba Zayyu A Ce Yaga Ammaru Ko Ali Ba, Domin Dan Karni Na Biyar 5 Ne, To Shi Kansa Akwai Wanda Ya Girmeshi Da Fadi Wannan Magana Shine; RAGIBUL ASFAHANI A Cikin Littafinsa Mai Suna; الذريعة إلى مكارم الشريعة A S/218, Shima Bai Kawota Da SANADI Ba, Kuma Dan Karshin Karni Na 4 Zuwa Farkon Karni Na Biyar 5, Sai Malami Na Karshe Wanda Iya Bincike Na Shine Wanda Ya Fara Rubuta Wannan ASARI Babu Na Sama Dashi Shine; ABU ISHAQ ASSA'ALABI A Cikin Littafinsa Mai Suna; الكشف والبيان على تفسير القرآن J/26 S/79, Shima Bai Kawo Ta Da SANADI Ba, Kuma Dan Farkon Karni Na Hudu 4 Ne, Babu Wani Malami Da Ya Gaba Ce Shi Fadar Wannan Magana.

TUNATARWA; Kada PROF Ya Rudu Da Abinda Mai Tahakikin TAFSEER Na SA'ALABI Ya Fada Na Maraji'un Maganar Domin Bugi Ne Batar Da Hankalin Mai Karatu Yayi.

1. Daga Cikin Dalilai Da Suke Nuni Zuwa Ga Karyar Wannan ASARI Shine; Rasuwarsa Da Wata Ka'ida Da Malamai S**a Gindaya Itace; الإسناد Ma'ana Sanin Tushin Daga Ina Magana Ta Fito Kuma Daga Bakin Waye Ta Fito...??? MUSLIM Ya Ruwaice Wani ASARI A Cikinsa Babi Mai Suna; إن الإسناد من الدين، والرواية لا تكون إلا عن الثقات Da SANADINSA Zuwa Ga Abdullahi Dan Mubarak Yana Cewa; الإسناد من الدين لولا الإسناد لقال من شاء ما شاء Ma'ana SANADI YANA DAGA CIKIN ADDINI DA BABU SANADI DA WANDA YASO YA FADE ABINDA YASO. Abdullahi Dan Mubark Yace; بيننا وبين القوم القوائم Ma'ana Tsakaninmu Da Mutane SANADI.

Ga Kadan Daga Cikin Manyan Littafan Musulum Da S**a Tabbata Cewa SANADI Yana Daga Addini, Kenan Dole Duk Abinda Za'a Zantar Da Mutane Ko Kafa Hujja Dashi Doli Ya Zama Yana Da SANADI INGANTACCE;

١. إكمال المعلم بفوائد مسلم جـ ١/ صـ ١٢٧.
٢. الحل المفهم لمشكلات صحيح مسلم جـ١/ صـ ٤٦.
٣. شرح مقدمة صحيح مسلم صـ ١٤١.
٤. المنهاج شرح صحيح مسلم جـ ١/ صـ ٨٧.
٥. إكمال إكمال المعلم ومكمل إكمال الأكمال جـ ١/ صـ ٢٤.
٦. تحفة الأشراف لمعرفة الأطراف جـ ١٣/ صـ ١١٤٨.
٧. تدوين السنة صـ ٣٤.

TSOKACI Wannan Da Zamu Kawo A Kwai Sabani A Tsakanin Malamai Wasu Suna Cewa Ba'a Taurarawa Akan Isnadi Idan Ya Zama Na ASARI Ba HADISI Ba,

To Miye ASARI Shine Abinda Aka Rawaito Daga Sahabi Na Daga Labarai Ko Qissoshi, Ko Wa'azi Matsawar Ba Na Halattawa Ko Haramtawa Ba (Kamar Wannan ASARI Da PROF Ya Kawo).

KHADIBUL BAGADADI Ya Fada Acikin Littafinsa Mai SAcikin

قال الخطيب البغدادي في "الجامع لأخلاق الراوي وآداب السامع جـ ٢/ صـ ٢١٣ وَأَمَّا أَخْبَارُ الصَّالِحِينَ وَحِكَايَاتُ الزُّهَّادِ وَالْمُتَعَبْدِينَ وَمَوَاعِظُ الْبُلَغَاءِ وَحِكَمُ الْأُدَبَاءِ فَالْأَسَانِيدُ زِينَةٌ لَهَا وَلَيْسَتْ شَرْطًا فِي تَأْدِيَتِهَا

Amma Zamu Fara Dokar Ra'ayi Na Biyu, Malaman Da S**a Tafi Akan Cewa Ana Bincike Akan SANADIN ASARI Ko Da Ba Na Halattawa Ba Ko Haramtawa, Sa'anan Mu Dora ASARIN Akan Ra'ayin Malamai Da S**a Ce Ba'a Tsanan Tawa Akan SANADI Matsawar Na ASARI A Babin Wa'azi Da Sauransu, Za'a Iya Karba Ko Da Daga Maruwaci Mai Rauni Amma Banda Makaryaci 🤔🤔🤔 To Anan Nake Cewa To Shi ASARI Wanda Ko SANADIN Baya Da Kamar Wannan Da PROF Ya Kawo.

To Mu Koma Akan Bayani Da Muka Dauko A Baya.

2. Bayan An Same Isnadi To Qa'ida Ta Biyi Itace, Miye Matsayin RIJALUL SANADI Da Suke Cikin Isnadini...??? Shine Ake Kira علم الجرح والتعديل Ilimin Sanin Shin Wanda Ya Ruwaito Hadisin Ko ASARI Yana Gada Cikin Adilai Wadanda Ake Karbar Riwayarsu Ko Baya Ciki...???

Bayan ASARIN Ya Tsallake Sai Ma'auni Na Biyu Shine Abinda Ake Kira علم تاريخ الرواة Shine Ilimin Da Yake Bayani Akan Shin Dunda Yace An Zantar Dashi, Shin Tabbas Yaga Wanda Yace Ya Zantar Dashi...??? Ko Basu Taba Haduwa Ba...???

To Daga Nan Sai Mataki Na Karshe Shine Ake Kira علم علل الأحاديث Ilimin Sanin Illolin Zancin Da Aka Rawaito, Shin Akwai Wata Illah A Ciki Ko Babu...???

To Sai Idan Wannan ASARI Ya Tsallake Wadannan Matakai Guda Uku Sannan Ya Kamata Malami Ya Kafa Hujja Dashi Ba Lantana Wai Mai Shaidar PROF Ya Kwaso Wani Rubabbin ASARI Wanda Ba Zai Tsallake Ko Daya Daga Cikin Wadannan Matakaiba Amma Ya Kafa Hujja Dashi, Tabbas Wannan Cin Zarafin Takardar PROF Mai Daraja.

Tare Da Cewa Abinda Yake Cikin Wannan ASARI Bayyi Dai Dai Da Kazaman Zantukkan DAURAWA Ba, Amma A Haka Don A Wautar Da Hankalin Jahillai Akace Ay Abinda Daurawa Ya Fada Irinsa IMAM ALI YA FADA Kwabo-Kwabo, Wannan Ya Isa Ya Zama Abin Mamaki...???

Ban Mamaki Dan Ance DAURAWA Bai San Cewa Wannan ASARI Baya Da Tushe Ba, Tonda Gashi Ko PROF Bai San Haka Ba.... 🤔🤔🤔

3. To Idan PORF Yace To Ai Ina Kan Ra'ayin Wadanda S**ace Ba'a Tsanantawa Akan SANADI Matsawar ASARI Ne Akan Wa'azi Da Sauransu, To Ai Wannan Da Muka Kawo Asari Ne Na Wa'azi Babu Halattawa Ko Haramtawa A Cikin Sa.

Sai Nace Kada Kuyi Gaugawa Ko Haka Muka Dauka BA'A RABU DA BUKAR BA AN HAIFE ABU Domin Har Yanzu ASARIN Bai Tsira Ba Duba Da Abubuwan Da Zamu Kawo A Yanzu.

TO Idan Mun Kaddara Cewa ASARIN Ya Inganta To Har Yanzu Bata Chanja Zane Ba, Kamar Yadda Na Fada A Sama Cewa : Bagiren Sabani Shine Jimala Ta Karshen ASARIN Wato :

وأما المنكوح فهو النساء وهو مبال في مبال، والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها...

Ma'ana; Aure Kuma Jin Dadinsa Yana Wajen Mata; Wurin Fitsari Ne Yake Haduwa Da Wurin Fitsari Irin Sa. Wallahi Duk Adon Da Ka Ga Mace Ta Yi, INDA YA FI MUNI AKE BUKATA (FARJI).

To Jimlar Da Suke Son Su Fake DA Ita Itace : والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها...

Wallahi Duk Adon Da Ka Ga Mace Ta Yi, INDA YA FI MUNI AKE BUKATA (FARJI).

To Wannan Jimla Ba Zata Tabbata Ba Koda ASARIN Ya Tabbata Saboda Manyan Dalilai Guda Biyu:

1. Idan Mai Karatu Bai Manta Ba Na Fada Cewa Malamin Da Ya Fara Rubuta Wannan Asari Acikin Littafe Shine ABU ISHAQ SA'ALABI acikin Littafe Mai Suna;
١. الكشف والبيان على تفسير القرآن جـ ٢٦/ صـ ٧٩.
وقال عليّ بن ابي طالب لعمار بن ياسر: «لا تحزن على الدنيا، فإن الدنيا ستّة أشياء: مطعوم، ومشروب، وملبوس، ومشموم، ومركوب، ومنكوح. فأكبر طعامها العسل وهي بزقة ذبابة، وأكبر شرابها الماء ويستوي فيه جميع الحيوان، وأكبر الملبوس الديباج وهي نسجة دود، وأكبر المشموم المسك، وهي دم فأرة ظبية، وأكبر المركوب الفرس وعليها يقتل الرجال، وأكبر المنكوح النساء وهو مبال في مبال. والله إن المرأة ليزيّن أحسنها يراد به أقبحها

Da Kuma ARRAGIBUL ASFAHANI A Cikin Littafensa Mai Suna;

٢. الذريعة إلى مكارم الشريعة صـ ٢١٨.
وروي عن أمير المؤمنين علي كرم الله وجهه حيث قال لعمار بن ياسر وقد رآه يتنفس فقال: "يا عمار على ماذا تنفسك، إن كان على الآخرة فقد ربحت تجارتك، وإن كان على الدنيا فقد خسرت صفقتك، فإني وجدت لذاتها سبع: المأكولات والمشرويات والمنكوحات والملبوسات والمشمومات والمسموعات والمبصرات، فأما المأكولات: فأفضلها العسل وهو صنعة ذباب، وأما مشروبات: فأفضلها الماء وهو مباح أهون موجود وأعز مفقود، وأما المنكوحات: فمبال في مبال وحسبك أن المرأة تزين أحسن شيء منها ويراد أقبح شيء منها، وأما الملبوسات: فأفضلها الديباج وهو نسج دودة، وأما المشمومات: فأفضلها المسك، وهو دم فأرة، وأما المسموعات: فريح هابة في الهواء، وأما المبصرات: فخيالات صائرة إلى الفناء "،

Sai ALIYU DAN BISAM A Cikin Littafensa Mai Suna;

٣. الذخيرة في محاسن أهل الجزيرة جـ ٦/ صـ٨٣٢.
عن جابر بن عبد الله قال: خرج علي بن أبي طالب رضي الله عنه وجابر بن عبد الله إلى الجبانة، فتذاكرا الدنيا، فتنفس جابر، فقال له علي بن أبي طالب رضي الله عنه: علام تتنفس يا جابر - أعلى الدنيا - فو الله ما لذاتها إلا سبع: مأكول ومشروب وملبوس ومسموع ومشموم ومركوب ومنكوح، فألذ ما أكل فيها ابن آدم العسل، وهو خرء ذبابة، وألذ ما شرب الماء، وهو كثير موجود، وألذ ما لبس الحرير، وهو قيء دود، وألذ ما اشتم المسك، وهو دم دابة، وأما مسموعها فإثم حاضر، ومركبها الخيل، وهو قبر محفور، ومنكوحها مبال في مبال، يريق من الجارية أحسن ما فيها، لتؤتي أقبح ما فيها.

Sai Kuma QURDUBI A Cikin Tafsirinsa Mai Suna;

٤. الجامع لأحكام القرآن جـ ١٧/ صـ ٢٥٥.
وَعَنْ عَلِيٍّ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ لِعَمَّارٍ: لَا تَحْزَنْ عَلَى الدُّنْيَا فَإِنَّ الدُّنْيَا سِتَّةُ أَشْيَاءَ: مَأْكُولٌ وَمَشْرُوبٌ وَمَلْبُوسٌ وَمَشْمُومٌ وَمَرْكُوبٌ وَمَنْكُوحٌ، فَأَحْسَنُ طَعَامِهَا الْعَسَلُ وَهُوَ بَزْقَةُ ذُبَابَةٍ، وَأَكْثَرُ شَرَابِهَا الْمَاءُ يَسْتَوِي فِيهِ جَمِيعُ الْحَيَوَانِ، وَأَفْضَلُ مَلْبُوسِهَا الدِّيبَاجُ وَهُوَ نَسْجُ دُودَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَشْمُومِ الْمِسْكُ وَهُوَ دَمُ فَأْرَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَرْكُوبِ الْفَرَسُ وَعَلَيْهَا يُقْتَلُ الرِّجَالُ، وَأَمَّا الْمَنْكُوحُ فَالنِّسَاءُ وَهُوَ مَبَالٌ فِي مَبَالٍ وَاللَّهِ إِنَّ الْمَرْأَةَ لَتُزَيِّنُ أَحْسَنَهَا يُرَادُ بِهِ أَقْبَحُهَا.

To Abinda Nake Son Mai Karatu Ya Mayar Da Hankali Akansa Shine Kyauta Ta Duba Acikin Wadannan Lafuzza Guda Hudu, Akwai Sabanin Lafuzza Da Dama Amma Mafi Girma Daga Ciki Sune Kamar Haka;

1. A Ruwaya Ta Farko Zaka Ga Ance AMMAR DAN YASIR (RA) Shine Imamu Aliyu Ya Fadawa Wannan Zance, Amma A Ruwaya Ta Littafe Na Uku Zakaga Ance Ba Shi Bane JABIR DAN ABDULLAH Ne, To Tambayar Da Duk Mai Hankali Zayyi Shin Tsakaninsu Wadannan Sahabbai Guda Biyu Waye Imam Ali Ya Fadawa Wannan Zance Dole Akwai Babbar TUHUMA Anan...?????

Idan Kace AMMAR Sai Muce Ka Kawo Inda Ammar Ya Zantar Da Wannan ASARI Din...??? Ba Za'a Iya Kawowa Ba, Wannan Kadai Ya Insa Ya Nuna Karyar Wannan ASARI.

2. Zamu Kawo Wasu Ruwayoyi Kadan Daga Cikin Littafai Domin Ku Tayani Ganin Wani Abin Ban Mamaki.

١. تاريخ طبرستان صـ ٧١.

وروى عن عمار بن ياسر رضى الله عنه ذهبت ذات يوم عند أمير المؤمنين" على" عليه السلام وكنت حزينا فنظر إلى وقال الخيرة فتنفست الصعداء وقال لى: علام تنفسك يا عمار، إن كان على الآخرة فقد أخبرك رسول الله بأنك تقتلك الفئة الباغية، وإن كان على الدنيا فما تستحق أن يؤسى عليها فإن ملاذها فى ست المأكول والمشروب والملبوس والمشموم والمركوب والمنكوح، فأما المأكول فأفضله العسل وإنما هو قئ ذبابة، وأما المشروب فأفضله الماء وهو مباح لا ثمن له، وأما الملبوس فأفضله الديباج وإنما هو من لعاب دودة، وأما المشموم فأفضله المسك وإنما هو فيض دم، وأما المنكوح فأفضله النساء وإنما هو مبال فى مبال، وأما المركوب فأفضله الخيل وعلى ظهورها تقتل الرجال، قال: فو الله ما أسيت على شئ بعدها، قال عمار بعد أن سمعت هذا الكلام من أمير المؤمنين فلن أحزن على بلاء الدنيا قط وسهل على نفسى أمرها.

Mai Karatu Ka Duba Da Kyau Zaka Ga Cewa Anan Babu Jimlar Da Suke Son Su Fake Da Ita Domin Cin Mutuncin Imamu Ali,

وأما المنكوح فأفضله النساء وإنما هو مبال فى مبال.

٢. الفتوحات الإلهية بتوضيح تفسير الجلالين، جـ ٧/ صـ ٤٢٣.
وَعَنْ عَلِيٍّ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ لِعَمَّارٍ: لَا تَحْزَنْ عَلَى الدُّنْيَا فَإِنَّ الدُّنْيَا سِتَّةُ أَشْيَاءَ: مَأْكُولٌ وَمَشْرُوبٌ وَمَلْبُوسٌ وَمَشْمُومٌ وَمَرْكُوبٌ وَمَنْكُوحٌ، فَأَحْسَنُ طَعَامِهَا الْعَسَلُ وَهُوَ بَزْقَةُ ذُبَابَةٍ، وَأَكْثَرُ شَرَابِهَا الْمَاءُ يَسْتَوِي فِيهِ جَمِيعُ الْحَيَوَانِ، وَأَفْضَلُ مَلْبُوسِهَا الدِّيبَاجُ وَهُوَ نَسْجُ دُودَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَشْمُومِ الْمِسْكُ وَهُوَ دَمُ فَأْرَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَرْكُوبِ الْفَرَسُ وَعَلَيْهَا يُقْتَلُ الرِّجَالُ، وَأَمَّا الْمَنْكُوحُ فَالنِّسَاءُ وَهُوَ مَبَالٌ فِي مَبَالٍ.
Mai Karatu Ka Duba Da Kyau Zaka Ga Cewa Anan Babu Jimlar Da Suke Son Su Fake Da Ita Domin Cin Mutuncin IMAM ALI (AS).

وَأَمَّا الْمَنْكُوحُ وهو النِّسَاءُ وَهُوَ مَبَالٌ فِي مَبَالٍ.

٣. حاشية الصاوي، جـ ٤/ صـ ٢٢٤.
وَعَنْ عَلِيٍّ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ لِعَمَّارٍ: لَا تَحْزَنْ عَلَى الدُّنْيَا فَإِنَّ الدُّنْيَا سِتَّةُ أَشْيَاءَ: مَأْكُولٌ وَمَشْرُوبٌ وَمَلْبُوسٌ وَمَشْمُومٌ وَمَرْكُوبٌ وَمَنْكُوحٌ، فَأَحْسَنُ طَعَامِهَا الْعَسَلُ وَهُوَ بَزْقَةُ ذُبَابَةٍ، وَأَكْثَرُ شَرَابِهَا الْمَاءُ يَسْتَوِي فِيهِ جَمِيعُ الْحَيَوَانِ، وَأَفْضَلُ مَلْبُوسِهَا الدِّيبَاجُ وَهُوَ نَسْجُ دُودَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَشْمُومِ الْمِسْكُ وَهُوَ دَمُ فَأْرَةٍ، وَأَفْضَلُ الْمَرْكُوبِ الْفَرَسُ وَعَلَيْهَا يُقْتَلُ الرِّجَالُ، وَأَمَّا الْمَنْكُوحُ فَالنِّسَاءُ وَهُوَ مَبَالٌ فِي مَبَالٍ.
Mai Karatu Ka Duba Da Kyau Zaka Ga Cewa Anan Babu Jimlar Da Suke Son Su Fake Da Ita Domin Cin Mutuncin IMAM ALI (AS).

وَأَمَّا الْمَنْكُوحُ وهو النِّسَاءُ وَهُوَ مَبَالٌ فِي مَبَالٍ.

٤. مفيد العلوم ومبيد الهموم، صـ ٢٦١.
وقال علي رضي الله عنه: من هوان الدنيا وحقارتها أن الله أخرج أطايبها من خسائسها فالدنيا سبعة أشياء: مأكول ومشروب وملبوس ومشموم ومنكوح ومسموع، ومبصر. أما المأكولات فأشرفها العسل وهو لعاب ذباب وأطيب المشروبات الماء، ويستوي في شربه الآدمي والكلب، والخنزير. وأفضل الملبوسات الابريسم وهو لعاب دودة. وأشرف المناكح النساء وحقيقتها مبال في مبال وأشرف المشمومات المسك وهو دم غزال. والمسموع والمبصر مشترك بينك وبين البهائم.

Mai Karatu Ka Duba Da Kyau Zaka Ga Cewa Anan Babu Jimlar Da Suke Son Su Fake Da Ita Domin Cin Mutuncin IMAM ALI (AS).

وأشرف المناكح النساء وحقيقتها مبال في مبال.

Kuma Za Ka Ga Cewa Ruwayar Ta Nuna Cewa Imam Aliyu Shi Kadai Yake Maganarsa Yana Tunatarwa Ba AMMAR Yaje Ba Ko Ya Fita Da JABIR.

TSOKACI : Idan Mai Karatu Ya Nazarce Wadannan Ruwayoyi Guda Hudu Zai Ga Cewa Dukansu Babu Wannan Jimla Da Suke So Su Fake Da Ita Su Nuna Cewa Irin Cin Mutuncin Da DAURAWA Ya Yiwa Iyaye Mata Irinsa SHUGABN MASU IMANI YAYI, Tunda Dole DAURAWA Shafaffe Ne Da Mai Baya Kuskure, To A Wanki Daurawa A Yabawa IMAMU ALIYU.

Tambayar Da Ya Kamata A Yiwa PROF Itace Shin Minene Dalilin Da Yasa Wadannan Malamai Da S**a Cirato Wannan Ruwaya S**a Datse Wannan Jimla...???

Shin Dukansu Suna Da Karmacin Sani Ne...??? Da Yasa Basu Gane Cewa Sun Datsi Ruwayar Ba...??? Ko Da Gangan S**ayi Wannan Aiki...??? Ko Suna Da Hujjar Yin Haka...???

To Ni A Fahimtata Suna Sane S**a Datse Domin Tabbas Duk Wanda Yake Kishin Babarsa Ko Matarsa Ko Yarsa Ko Kanwarsa, Yaji Jimlar Yasa Cewa Ta Saba Da Tarbiyar Annabi Kuma Ba Daga Bakin Imam Ali Ta Fito Ba Idan Aka Dauke Zahirinta, Wannan Shine Dalilin Da Yasa S**a Datse S**ayi Shiru Domin Akwai Dalili Mai Fadi Akan Haka.

2. Idan Muka Kaddara Jimlar Ta Inganta To Gajircin Sani Da Fadin Jimlar Yasa Akayi Mata Wannan Mummunar Fassara.

Amma Bara Muyi Musu Yarin Yan Cikin Gida, Ai Shi SHUGABN MASU IMANI Baya Irin Wannan Magana A Haka Kowa Yasa Waye Imami Da Yadda Yake Jin Nauyin Ko Kallon Alaura, Ko Da A Filin Daga Ya Tafi Kashe Kafiri To Idan Dai Alaurasa Ta Bude To Ya Tsira Domin Imam Ali Ba Zai Tsaya Ba Saboda Tsananin Kunya.

Amma Bari Mu Koma A Ilmance Da Wanda Ya Ciro Wannan Magana Yana Da Ido Da Kwalli Irin Na Gidan Annabta To Da Bazai Iyi Irin Wannan Fassara Ba Mai Muni, Domin Ko Allah Ya Halicce Jilillar Dan Adam Da Kunya Kuma Ya Halicce Sa Ba Don Ya Bude Alaurarsa Ba, Ko Daya.

Dan Adam Yana Jin Kunya Da Kyankyamin Ya Ga Alaurar Dan Uwansa Ko Da Kai Matarsa Ce Akwai Nauyi Na Ya Kalle Alaurarta Matsawar Ya Karba Sunansa Na Dan Adam, Idan Mai Karatu Yana Son Ya Tabbata Haka Ko Da Mahaukaci Na Miji Ya Sake Alaurarsa Zakaga Iyaye Mata Suna Kauda Ido, Kai Har Kanan Yara Za'a Ga Suna Dauke Kai Za'a Ga Yayi Muni Ba Wai Dan Alaurarsa Tana DA Muni Ba, A'a Saboda An Kwaba Halittar Dan Adam A Haka.

Idan Ka Kuma Acikin Littfan الموسوعة الفقهية، جـ٢٤ /صـ ١٧٣ Zai Ga Yana Cewa :

ستر العورة في اصطلاح الفقهاء: تغطية الإنسان ما يَقْبُحُ ظهوره ويُستَحى منه، ذكرًا كان أو أنثى

Ma'ana : Ma'anar Rufe Alaura A Gurin Malaman Fikihu Shine : Mutum Ya Rufe Abinda Bayyana Shi Yake Munana (Ko Yake Munana Mai Shi) Kuma Aji Kunya Daga Bayyana Shi, Namiji Ne Ko Mace.

Anan Ma'anar Ta Fito Fili Kenan TA'ARIFIN العورة A Gurin Malaman Fikihu Ya Nanu Ana Iya ISTI'ARAR KALIMAR MUNI KO MAFI MUNI AKAN ALAURA DOMIN IDAN TA BAYYANA TANA SAKA DAN ADAM YAYI MUNI.

To Wannan Ne Imam Aliyu Yayi A Gurin Fadar Gaban Mace (Idan Muka Kaddara Jimlar Ta Inganta) Domin Kowa Yasa Fuskar Mace Bata Cikin Abinda Idan Angani Ba'a Son Kallo Domin Allah Bai Kwaba Halita Da Wannan Zubi Ba, Sabanin Alaura Shi Yasa Imam Aliyu Ya Nuna Hatsabibancin Sanin Yayin Ya Ambace Fuska Mai Kyau, Ya Kira Alaura Mafi Muni A Babin ISTI'ARA.

Sabanin Abinda DAURAWA Yake Nufi Na Nuna Cewa Shi Gurin Ne Bashida Kyawo Gaba Daya, Muninsa Ya Kai Har Idan Aka Ganshi Za'a Iya Guduwa 🤭🤭🤭 Wai Kai Dodo 🤣🤣🤣....

Abu Mai Biyar Na Karshe Shine Magana Akan Wadannan Baitukka Da PROF Ya Kawo Acikin Post Dinsa To Ba Zamu Fadada Akan Su Ba, Zamuyi Sama-Sama.

Abinda Zamuce Anan Shine; Ka Duba Acikin
تفسير الخطيب الشربيني جـ ٤/ صـ ٢٢١.

Bayan Ya Kawo Baitukkan Mai Tahakiki Ya Tabbatar Da Ba Suda A Suli Domin Ba'a Same Su Ba Acikin Ko Wadanni Littafai.

ABU NA KARSHE : Masu Maganar Larabawa Suna Cewa : بكيل الذي تكيل أكال عليك Zan Yi Copy Na Rubutun Wani Dan Uwa Domin Amfaninsa a Wannan Gaba.

Yan Izala Ku Saka Zuciyar Ku A Salama Domin Babu Dadi Idanunku S**a Rufe Saboda Kiyayya Kukayiwa Masoyi Manzon Allah Na Gaskiya.

BARA MUYI MUKU GWARI-GWARI!!!

DAURAWA YACE; IDAN KACE MACE DADIN DUNIYA TO MIYE DADIN...??? MAFI MUNI AJIKIN MACE SHINE GABANTA -ALAURA- A NAN TAKE FITSARI DA JINI TO MIYE ABIN BURGEWA...??? SHI YASA AKE BOYESHI AI DA SHI MATA SUKE NUNAWA DA GUDU ZA'AYI DOMIN BAYA DA KYAWON GANI, A NAN TAKE FITSARI DA AL'ADA DA FITAR YARO...??? TO MIYE ZAIJA HA

PROF Din Da Kareshi Ya KawoWannan A Matsayin Hujjar Su:

Harda Kokarin Wautar Da Jahili Wai KWABO DA KWABO).

"Ba DAURAWA Ya Fara Fada Ba, Sayyida Na Ali Ya Fara Fada, Ga Maganarsa Kabo-Da-Kwabo Kamar Yadda Daurawa Ya Fada.

قال علي لعمار: "لا تحزن على الدنيا فإنّ الدنيا ستة أشياء : مأكول ومشروب وملبوس ومشموم ومركوب ومنكوح ، فأحسن طعامها العسل وهو بزقة ذبابة ، وأكثر شرابها الماء ويستوي فيه جميع الحيوان ، وأفضل ملبوسها الديباج وهو نسج دودة ، وأفضل مشمومها المسك وهو دم فأرة ، وأفضل المركوب الفرس وعليها تقتل الرجال ، وأما المنكوح فهو النساء وهو مبال في مبال، والله إنّ المرأة لتزين أحسنها فيراد منها أقبحها". انتهى
تفسير القرطبي - القرطبي - ج ١٧ - الصفحة ٢٥٥"

To Da Wannan Nake Kiran Hukumar Tutsiye Ga Sabon Aiki Ku Zo Ku Nemo DAURAWA Yazo Ya Nuna Mana Wadannan Kalaman Batsa Acikin Wannan ASARI.

1- MAFI MUNI AJIKIN MACE SHINE GABANTA -ALAURA- A NAN TAKE FITSARI DA JINI.
Muna So Ya Buɗe Littafin Ya Nuna Wannan Lafazin KWABO DA KWABO Kamar Yadda S**a Ce Akwai.

2- TO MIYE ABIN BURGEWA...???
Muna So Ya Buɗe Littafin Ya Nuna Wannan Lafazin KWABO DA KWABO kamar Yadda S**a Ce Akwai.

3- SHI YASA AKE BOYESHI AI DA SHI MATA SUKE NUNAWA DA GUDU ZA'AYI.
Muna So Ya Buɗe Littafin Ya Nuna Wannan Lafazin KWABO DA KWABO.

5- Ba SHIDA KYAN GANI.
Muna So Ya Buɗe Littafin Ya Nuna Wannan Lafazin KWABO DA KWABO Kamar Yadda S**a Ce Akwai.

BAN KWANA: A Gaskiya Wadannan Kalamai Da DAURAWA Yayi Amfani Dasu Sun Ci Zarafin Iyayen Mu Mata Kuma Muna Kiran DAURAWA Da Ya Fito Ya Janyesu Kuma Ya Roki Yafiyar Alummah, Tunda Ba Dan Zinari Na Ba, Yayi Kuskure Kuma Ta Tabbata Yayi Kire Ko Kuma Ya Yarda Mu Zauna Dashi Ya Nuna Mana Wadannan Miyagon Kalimomi Na Batsa, Batsa Akan Minbarin Addini, A Gaskiya Naga Wata Biyar Allah Allah Ya Saka Mata Da Alkhairi Da Ta Nuna Tana Kishin Kanta Da Ta Fito Tayi Tambayoyi Na Hankali Akan Zanntukkan MALLAM DAURAWA, Babu Zagi Babu Cin Mutunci Idan Kun Isa Ku Amsa Tambayoyin Ta.

Tsira Da Aminci Su Kara Tabbata Akan Manzon Allah Da Da Yayan Gidansa Baki Daya.

Website