Women aspirent and child right page

Women aspirent and child right page

To support women in any contest d did,both politices and nor.to bring out child right,both in health

Photos from Women aspirent and child right page's post 18/11/2022

Jarimi abokin tafiya.
Hon Khalid lshak Diso,zababban shugaban karamar hukumar gwale,da kuma Al-Basar international foundation, zasuyi wa al'umar gwale,manya wato daga mai shekara sha bakwai zuwa sama,aikin ido,bada glass, da bada magani kyauta.Wanda za'ayi gobe asabar,a
Asibitin Mohammed Gautama(filin mushe) da Asibitin ja'in, daga karfe bakyau na safe.basai da kati ba,Hon Khalid lshak Diso yace kowa yazo Dan yan gwale yake yi.
Masha Allah da jarimin jarimai.

Photos from Women aspirent and child right page's post 13/03/2022

The international Women's day,
Stand up for women and children,in kano.

Website