劉信明
Información de contacto, mapa y direcciones, formulario de contacto, horario de apertura, servicios, puntuaciones, fotos, videos y anuncios de 劉信明, Actor, Madrid.
Yanzu naje chirar kudi a wani POS. Sai naga wasu yara su hudu uku mata da namiji yaya, s**a mika ATM s**a ce aciro naira dubu day aka sanya sai yanuna kudin ciki bas**ai hakanba, s**ace sanya dari tara, nanma basu kaiba, to ka sanya dari takwas da dari bakwai duk basu kaiba.
Fuskokin yarannan cikeda damuwa s**a tafi, bayan minti uku sai ga uwarsu tadawo tareda yaranta fuskarta cike da damuwa, sai uwar taceda mai POS din don Allah asake jarraba dari shida namma baikai ba tace to gwada dari biyar ko zaiyi yace to....
In takaice muku bayani sai da aka sanya dari hudu sannan kudi s**a fito, sai naga hawaye na neman fitowa daga idanunta ta kar6i dari hudun tayi hodiya.
Ina biye dasu abaya sai naji tacewa ya'yan nata cewa... Da alama yau 500 ya tura mana amma hakanma mungode da kokarinsa, ta sake cewa to amma ya zamuyi da ita.?
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUN
Bansan sanda na matsa kusa dasuba nashiga maganarba, ashe kanintane ke tura mata da dubu daya duk sanda yasami dama yau kuma dari biyar aka samu
Ashe mijinta ne yarasu kusan shekara daya da rabi kuma a haka suke rayuwa 😭😭😭.
Najasu gefe nayi abinda zan iya wanda zai faranta rayuwarsu zuwa wani lokaci sannan nabasu lambar wayata zuwa gaba.
ABIN DUBAWAR SHINE.
Ina masu kudinmu.?
Ina imaninmu.?
Ina tausayinmu.?
Ina hakkin makoftaka.?
Da yawan mutane sun dauka Sallah da Azumi sune kadai yadace muyi, a'ah ba haka bane harda taimakon Al'umma wajen inganta rayuwar su da abinda yadace.
Wannan Rubutun Hannunka Mai Sanda Nayi Domin Kawo Chanji Ga Al'ummar Mu.
© Indallahi
RANA TA FARKO (1)
"Kayi azumi na yini guda ɗaya rakk, da tsoron Allah, yakan nesanta fuskar bawa daga wutar jahannama na kimanin shekara saba'in"
"A dalilin azumi guda karɓaɓɓe wanda aka yi shi domin neman lada a gurin Allah maɗaukakin sarki, yakan gadarwa da bawa nisanta daga wuta na tsawon lokaci mai nisan gaske"
"Manzon Allah ﷺ, yace: Duk wanda yayi azumin rana guda ɗaya, Allah zai nesanta fuskarsa daga wuta tsawon tafiyar shekara saba'in"
Hausa Hazaka 𝐈𝐈
Axumi yaxo xaku iya bada naku gudun mawar da xa atemakawa marayu Wanda akasaba Duk shekara a wanna account din 3184123769 Dahiru Muktar first bank
"Idan Har Yin Maulud Zaisa Ka Samu Zunubi Kasancewarsa Bidi'a, Tabbas Soyayyar Annabi Da Aka Jinginawa Maulud Din Zata Rinjayi Wannan Zunubin"
Sheikh Ahmad Bamba Rahimahullah.
Daga Sani Salisu Hudu
Barkamu da qara saduwa daku awanna lokacin
ASLM YAN GROUP
Barkanku yan group din fatan alkairi wanna dakuke Gani shine Mai group din nan fatan xaku bamu hadinkai wslm
Haga clic aquí para reclamar su Entrada Patrocinada.
Categoría
Página web
Dirección
Madrid
Madrid
Modelo, Reina de belleza, actriz, Licenciada en Educación...hoy comprendió que todo eso le sirvio
Madrid
www.almugutierrez.com Escritora de @losreflejosdealfonsina https://www.youtube.com/c/AlmuGutierr
Madrid
Check me out in Youtube: https://www.youtube.com/channel/UCJnlWjcik0W5LeK1_hz7HTQ
Plaza Mayor, Place Mayor
Madrid, 28012
Hola Miguel Delégate here, You know who I am boys �