Hausa News Reports

TALLA: Zuwa Ga Masu Son Gasu k**ar Haka... Kasuwancin
Siyasar
08036471011

15/12/2023

Cikin Miyan da Hausawa keyi wanne yafi maka Dadi?

1. Kuka
2. Kuɓiya
3. Taushe
4. Karkashi
5. Lalo
6. Yarɓo
7. Miyan Gyaɗa
8. Miyan Yakuwa
9. Miyan Zogale
10. Jarmiya

Inda wani sunan miyan da Hausawa keyi wanda bamu faɗa rubuta mana shi a Comment Section.

15/12/2023

Wane gari ne yafi muku dadin zama a Najeriya?

15/12/2023

MUHAWARA :Idan kaje baqunta sai yaron gidan yazo yayi maka haka a gaban iyayensa ya zakayi?

Photos from Hausa News Reports's post 15/12/2023

Yadda Aka Dinga Ciccibar Masu Yin Wazifa Da Zikirin Juma'a A Jami'ar Maiduguri Ana Yin Waje Da Su Daga Cikin Masallaci

Rahotanni sun nuna cewa tun a daren jiya Alhamis 14/12/2023 ne shugaban makarantar ya hana Wazifa ya kuma bayar da umurnin amyi waje da wadanda suke karanta wazifa.

Matemakin shugaba mai kula da sha'anin dalibai (Sub-Dean Students Affairs) ne ya zo da tawagar jami'an tsaro s**a fitar da masu yin wazifar ta karfi da yaji yayin da suke ibadarsu a cikin Masallacin Ummah Mosque dake cikin jami'ar ta Maiduguri, ya kuma bayar da umurni tare kuma da baiwa jami'an tsaron makarantar umarnin duk sanda aka sake ganinsu suna wazifa da Zikirin Jumua a k**a su a kulle su.

Daga Bashir Umar At-tijanyy

14/12/2023

Za Mu Yi Addu'a Duk Mai Kishin Kano Ya Ce Ameen....

Allah Ka Baiwa Abba Kabir Yusuf Nasara A Kotun Ƙoli

14/12/2023

YANZU-YANZU: Kara farashin litar fetur ne mafita ga Nijeriya -Cewar Bankin Duniya

Me za ku ce??

13/12/2023

Tsakanin Ummee Gayu Da Maryam (Fateema Hussain) Wacce Ta Fi Burge Ku A Shirin Mai dogon Zango Na Labarina?

Photos from Hausa News Reports's post 13/12/2023

YANZU-YANZU: Ruwan sama a birnin makka cikin daren yau | Allah ya karawa Annabi Daraja.

Photos from Hausa News Reports's post 13/12/2023

YANZU-YANZU: Yadda wata babbar motar ɗaukar kaya (Tirela) ta faɗi yanzu haka a ƙasan gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a birnin Kano.

Dama mun daɗe muna faɗa cewa wannan gadar ba ta da wani inganci ko kaɗan, gada ce wadda akayi ta da son zuciya da kwaɗayin satar kuɗin al'umma.

Daga Malam Musa Rafinkuka

13/12/2023

Ko me yasa ta bar tafiyar Gawuna?

Ni Yau Hajiya Ramlat Muhammad Nafita Daga Tafiyar Gawuna Garo

Nakoma Tafiyar Engr Abba Kabir Yusuf Jam.iyyar Kwankwasiyya. NNPP Ikon Allah. Muna Addu'A Allah Yabawa Abba Nasara Akotu Ameen.

13/12/2023

DA ƊUMI-ƊUMIN TA..

Mu duk hukuncin da kotu ta yanke mana, zamu karbi kaddara daga uban giji mai kyau ko marar kayau.

Mu bamasu nufin kowa da sharri bane. Inji H.E Nasiru yusuf Gawuna.

13/12/2023

ILIMI KOGI

A Nigeria muna da Ƙananan hukumomi 774 kawo sunan ƙaramar hukumar da babu harafin (A) a ciki?

Photos from Hausa News Reports's post 13/12/2023

Ku ga wannan. Kar Allah yasa muyi sata a rayuwar mu, ace har sai ka boye abin sata. Kai baka mora ba, kuma baka bar wani ya mora ba. Allah ya sawake.

12/12/2023

Lauya ce, Yar Asalin Nigeria ce, itama zata taho tun daga Birnin London domin taya Abba Gida Gida Yaki a Kotun Kolin Nigeria.

12/12/2023

Da alalen Gwangwani dana Leda wannan yafi Daɗi?

12/12/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Sanatocin Nijeriya Guda 109 sun sadaukar da Albashin su na wannan Wata ga iyalan wanda harin Bomb ya shafa a Tudun Biri, Kaduna.

Me zaku ce?

12/12/2023

A tunaninku da wa take waya?

11/12/2023

Rayuwata ta na ci gaba da inganci tun da na daina rawa da waƙa - Safara'u Kwanacasa'in

11/12/2023

YANZU-YANZU :Za'a gayyaci Bappah Hotoro kan zargin kalaman tunzura al'ummah...!

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da gayyato malam Bappah Hotoro kan kalaman da ta ce yayi na tunzira al'ummah, bayan harin da sojoji s**a kai bisa kuskure k**ar yadda tace.

Mal Bappah Hotoro dai ya musa shahadan mutane sama da ɗari da aka kashe tare da fadin magana mai zafi a kan su.

11/12/2023

Muna Addu'a Allah Ya Baiwa Oga Lafiya Ya Tashi kafaɗunsa.

10/12/2023

Za ku iya amincewa idan a zahiri mace ta yi maku tayin soyayya?

Hakan yana da kyau ko kuma zubar wa da kanta mutunci ne?

10/12/2023

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un

Yanzu muke samun labarin rasuwar daya daga cikin fitattun ma'aikatan gidan telebijin na kasa NTA Hajiya Aisha Bello Mustapha.

Tsohon Shugaban tashar telebijin na jihar Jigawa Abdullahi Garba Birnin Kudu ya tabbatar da labain rasuwarta a shafinsa na Facebook.

Allah ya gafarta maya.

Photos from Hausa News Reports's post 10/12/2023

ABIN MAMAKI:- Police sun fitar da sunayen sabbabin dauka na musamman a wannan shekarar ta 2023, amma mafi yawanci duk "Yan kudancin Najeriya ne, duk girman jihar Bauchi mutum 1 ne ya fito.

Shin ina matsalar take???

09/12/2023

YANZU-YANZU: Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sauyawa garin da Sojoji s**a A kai harin Bo*m daga Tudun biri ya koma Tudun Maulidi

Me zaku ce?

09/12/2023

Da Ɗumi-Ɗumi

Sarkin Katsina ya sanar da korar shirin AGILE bisa saba ka’idojin Musulunci

08/12/2023

Meye yake cinye maka kudi ?

1. Data
2. Petrol/Fetur
3. Abunci
4. Budurwa
5. Kati

Photos from Hausa News Reports's post 08/12/2023

"Sam babu arziki a tare da wasu malamai dake jin daɗi da ka*she bayin Allah masu Maulidi a Kaduna.

Ni a ganina ko a wajan rawa aka saka Bo*mb aka ce cikin waɗanda s**a mutu akwai musulmi bai k**ata ai murna ba bare wajan Mauludin Annabi.

Nayi baƙin ciki sosai da naji wasu malamai sun mayar da wannan kisan aƙida, suna murna da kashe musulmai.

~ Cewar jarumi Adam A Zango

08/12/2023

Wani Dattijo ya fashe da kuka bayan da aka sanya masa Video da yaji ana cewa Gwara ka mutu kana tsaka da yin Luwaɗi akan ka mutu kana murnar haihuwar Annabi, k**ar yadda Baffa Hotoro ya faɗa.

08/12/2023

A NA BUKIN DUNIYA.. Wani alƙalin kotun ɗaukaka ƙara ta ƙasa ya mutu a na tsaka da ƙara masa girma zuwa alƙalin kotun daga ke sai Allah ya isa.

Cikakken rahoton na nan tafe

Photos from Hausa News Reports's post 08/12/2023

Wani bawan Allah ya gina katafaren Sabon Masallacin Juma'a a Jami'ar Tarayya da ke Gashua, kuma za a buɗe shi a yau Juma'a.

📷: Saraki Bade

07/12/2023

Kashim Shettima, ya rabawa marassa lafiyan da s**a samu raunuka a Kaduna, Naira 10k ko kasa da haka.

Me za ku ce?

07/12/2023

“Daya daga cikin jariran da iyayen su Bom ya tashi da su a garin Tudun Biri, uwa ta yi fatata jariri kuma yana gefe Allah ya tsawaita kwanan sa”. Shu'aibu Abdullahi

07/12/2023

'Ya 'yan shi goma sha hudu, (14) saura wannan yaron kacal a raye, sauran sha ukun duk an ka she. 😭😭😭

Gashi Baisan Kabarin ko Daya ba B***e Yaje ziyara
Yanzu shikenan, angama da rayuwar shi. An zalunce shi bai ji ba, bai gani ba, an kauda mi shi da wani sauran farin ciki

07/12/2023

NA ANNABI YA CE AMIN: "Ya Allah Ka Sa Ta'addanciň Masu Garkuwa Da Mutane Ya Juya Kan Waɗanda Suke Ɗaukar Nauyinsu, Da Waɗanda S**a Mayar Da Ta'addanciň Hanyar Neman Kuɗi", Cêwar Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

07/12/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren ɗan Kasuwa a Afrika, Abdussamad Rabi'u BUA zai kashe Naira Biliyan 115 kan aikin hanyar Kano zuwa Daura-Kongolam mai tsawon kilomita 132.

Hanyar ta haɗa jihohin Kano, Jigawa da Katsina. Wane fata zaku yi masa?

06/12/2023

Lauyan da Yaƙuduri Aniyar Amsowa Iyalan Harin Bama bamai na Kaduna
Barr. A A Shehu Faskari yace yanzu lauyoyin da zasu tsayawa waƴen da sojojin Nigeriya s**ace kuskure s**a samu na jefamusu Bama bamai sun kai 261 Kuma gobe aiki zai fara da izinin Allah Barr. Yaƙara dacewa ga lauyan da yake da sha'awar shiga wannan gwagwarmaya wanda ba shi a ciki ya kira 08020838051.

Sunayen lauyoyi 113 da jihohin su daga cikin Lauyoyi 261 da s**a kudurci sai sunbi kadin jinin musulmi.
1. A. U Hajj Esq from Zaria, Kaduna State.
2. A. A. Shehu Esq from Faskari, Katsina state
3. Sirajo Abubakar Esq from Plateau State
4. A. U Ginsau Esq from Kano State
5. J. J Wanzamai Esq from Zamfara State
6. Muhammad Nafiu Esq from Gombe State
7. Idris Manar Muhammad(Abu Qauqal) Esq from Abuja FCT
8. aliyu Al'adamawiy Esq from Adamawa State
9.Mahadi Abdussalam Esq from Sabuwa, Katsina State
10. Nazir Abdulhamid Esq from Jigawa State
11. MUKHTAR SULEIMAN DABO Esq from Zaria, Kaduna State
12. Abubakar Jibrin Esq from Kaduna State
13. Lawal Balarabe Esq from Zaria, Kaduna state
14. Mohammed Ado Dahiru Esq from Jigawa State
15. Mahmud ibrahim Esq from zaria, kaduna State
16. Tukur Badamasi dabai Esq from Kaduna State
17. Abubakar Muhammad Zain Esq From Kaduna State
18. A.I Muhammad Esq from Kano State
19. A. L. Bawa Esq from Bauchi state
20.Mustapha Ayuba Abubakar from kano state
21. I.M.Kaumi Esq from Borno State
22. Nafiu Ibrahim esq. From Zaria Kaduna state.
23. Abdussamad M. IBRAHIM
From Plateau State
24. Ibrahim Abubakar Umar Esq from Kano State
25. Abubakar Muhammad from Kaduna state
26.Kawu Kasuwa Esq from Taraba State.
26. Farida Nasir Esq from Zaria, Kaduna State
27. Abubakar Musa Esq from Kaduna State
28. D.Y Aliyu Esq from Taraba state
29. M.K. Umar Dachia Esq from Yobe State.
30. Maiakwai Ibrahim Umar Esq from Sokoto State.
31. Aminu A. Abdullahi Esq from Kebbi State.
32. Abdulrahman Ibrahim Esq from Adamawa state.
33.Shamsu Ibrahim Esq from Sabuwa, Katsina State
34.Dahiru Abubakar Esq

06/12/2023

Za Mu Cigaba Da Gwagwarmaya Har Sai Najeriya Ta Ɗauki Saiti Insha Allah, inji Kwankwaso.

Photos from Hausa News Reports's post 06/12/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Federal High Court Ta Bada Umarnin Rufe Asusun Jihar Kano Har Sai Gwamnati Ta Biya 'Yan Kasuwa Rusau Ɗin Da Ta Yi Musu A Filin Idi

Photos from Hausa News Reports's post 06/12/2023

Masana'antar Kannywood ta yi sabuwar jaruma, sunanta Fateema Hussaini.

Ko kun ganeta?

📸Kannywood Celebrities

06/12/2023

Na Rantse Da Allah Da Rugar Fulani Aka Kai Harin Bom, Ba Kan Masu Maulidi Ba, Da Hotuna Za’a Watsa Ace Anyi Nasara Akan ‘Yan Ta’add@, Cewar Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

BIDIYO :Fashin baƙi daga Mallam Aminu Daurawa Shugaban Hukumar Hizbah ta jihar Kano, A kan Rikicin Kwankwaso Da Ganduje.
Kwankwaso ne ya bude Wa jam'iyyar APC Dama Su kwace Kano - Naja'atu
BIDIYO :Babu Dimokuradiya a Nigeriya - Naja'atu
Zaiyi Wuya Kaga Dan Kano Yana Wanke Bakin sa - Hafsatpanki
Abba Gida-Gida Ne Ke Da Nasara A Kotun Ɗaukaka Ƙara Da Yardar Allah, Cewar Abdulkarim Tasiu tilden fulani Matashin ɗan s...
Innalillahi haba Rarara anya zakayi karshe mai kyau kuwa don kowa ma baka barshi ba indai amfanin shi ya kare sai ka zag...
BIDIYO :Shugaban Matasa tilden Wato Abdulkarim Tasiu tilden fulanii, lokacin da ya jagoranci Raba kayan tallafin Abinci ...
Wallahi Billahillazi Bamu Yardar Ba Akwai wata Manufa a Arewa - Mallam
Shiga Kaji Labarin Yadda Kwankwaso Ya Taimaka wa wani bawan Allah.
BIDIYO :Da Yan Bidi'a gwanda Yan Bindiga" Inji- Musa Asadussuna
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Bai kamata ace babban mutum kamar wannan mai mukamin kwamishina yana irin wannan kalam...

Category

Telephone

Address


No 32
Abuja
ABUJA
Other Musicians/Bands in Abuja (show all)
SoTo SoTo
Abuja

Nigerian Record producer, Recording Artiste and Songwriter.

Qslimz Qslimz
Abuja

Official Facebook band page of recording artist Qslimz

FlyAkademy Ent. FlyAkademy Ent.
Block A, Flat 2, Bauchi Court. Gaduwa Estate, Gudu District, Apo
Abuja, 900211

FlyAkademy Entertainment is a group of talented persons in various genres of music. 3 Producers, 3 Emcee's and a sound engineer responsible for a lot of

Zainab Sule Zainab Sule
Abuja

Official page of Zainab Sule, Nigerian musician & Songwriter. If you love great rock music, follow!

El Priest El Priest
Plot 614, Cadastral Zone B, Gwarinpa 1
Abuja

www.reverbnation.com/elpriest9

TaraXBella TaraXBella
Abuja

Sister singer-songwriter duo, all about Love & Soul! Let’s take you on a WANDERLUST journey 🧚🏿‍♀️✨

JORDAN PETERS JORDAN PETERS
ABUJA
Abuja, 234

Revelation 20 vs 15

NIGERIAN INDEPENDENT ARTISTS NIGERIAN INDEPENDENT ARTISTS
Abuja

your voice must be heard even without a deal!

Khordz Odiarii Khordz Odiarii
Abuja

Kold Khordz Akademy is a music education provider with expertise in voice training, instrument playing and basic music

Steve Willis Steve Willis
F. C. T
Abuja

A Prolific r&b/soul singing sensation. New release #showup click on Watch now button for full video

SOLOMON LANGE SOLOMON LANGE
Abuja

PASTOR, WORSHIP LEADER, SONG WRITER, HUSBAND, FATHER, PEACE AMBASSADOR AND HUMANITARIAN.

SYNTYCHE SYNTYCHE
Gwarinpa
Abuja, 234

An versatile dynamic vocalist. Evidently supernaturally endowed and gifted with a unique sound carrying a message of Grace and living in today's world