Abu Sajeemat

Daga Allah Muke, Gunsa Zamu Koma

17/05/2024

Sayyed Hassan Nasrallah:

"How can you claim to be a Muslim today when you continue to live and enjoy your life normally after witnessing 6 months of war and death in Gaza?!" ☘

Photos from AID Multimedia Hausa's post 07/05/2024
22/04/2024

A cikin Qaddaranmu Allah ubangiji kasa babu Neman taimako awajen masu son ganin gazawarmu.

18/04/2024

Indai Kasamu Nasarar Samun kanka Cikin Masu hankali, Kayi godiya ga Allah Domin mafi Yawan Nasara sai da hankali zakai aikin da Zaka Samar da ita.

Hakuri ba Tsoro Bane matakine nacin Nasara, sai kazamo daga Cikin Masu hakuri Zaka Fahimci cewa hakuri matakin Cin Nasara Ne.

Ginin da kagina Domin al'umma ko bayan babukai tabbas baya taba rushewa komai Nisan rayuwa, muginu da kyawawan ayyuka Domin Gina Gobe Mai kyau.

Abu Sajeemat

16/04/2024

Rayuwa Tana Cike Da Kalubale Da Yawa, Mafi Dadi A Zaman Cikinta, Kakasance Mai Hakuri Da Duk Abin Da Ya Same Ka, Hakan Ake Kira Da Nasara Tabbatacciya.

Karmu Tsaya Karanta Laifukan Wasu Muyi Kokarin Tayasu Gogewa, Domin Samun Gobe Mai Nagarta A Zaman Take Warmu Na Yau Da Kullin.

Fatan Alkairi Ga Abokai Da Yan Uwana Na Wannan Saha Ta Facebook.

Abu Sajeemat

01/04/2024

Allah Kayafe Mana Laifukan Mu A Wannan Wata Na Ramadan, Ka Amshi Ayyukan Mu, Dan Isar Annabin Ka Da Iyalan Gidan Sa Tsarkaka.

19/02/2024

Allah Muna Rokon Ka Dan Isar Manzo Ka Annabin Shiriya Kayaye Mana Wannan Kuncin Da Muke Ciki A Wannan Kasar😭🙏

13/01/2024

Da Gaskiya Kadai Ake Nasara A Wannan Rayuwa, Komai Rintsi Ka/Ki Daure Ka/Ki Aikata Gaskiya, Zakaga Ribar Hakan.

12/01/2024

Ya Allah kacire wa duk wani musulmi quncin dake ransa...ka musanya masa da farin ciki.... Alfarmar fiyayyen halitta Annabi Muhammed (S A W)🙏

Yau Take Juma'a Yan Uwa Muyi Gaisuwa Tare Da Fatan Alkairi Ga Masoyanmu A Comment.

08/01/2024

ALLAH KAJI KAN MAGABATAN MU, DAN ANNABIN KA MANZON TSIRA ( S.AW.)

04/12/2023

Alhamdulillah + 1 Today, Happy Birthday To Myself.

Kuyi Min Addu'a Da Fatan Alkairi🌹

23/11/2023

Kabata Lokaci Wajan Gina Gobenka, Yafi Katsaya Cece Kuce Da Mutane, Majority Yanzu Mutane Zuciya A Wuya Take👌

22/11/2023

Namiji yana soyayya da kyakkyawar mace don ya burge abokansa, amma in ya tashi aure mai tarbiyya zai aura don ya gina gidansa.

21/11/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN.

Rahimallahu Aminu Sirajo Bono, Allah yasa Aljanna makomarsa.

13/11/2023

Allah Bamu Da Karfi, Wayo Ko Dabara, Mumasu Biyayyane Ga Tsarinka, Sai Abin Da Kayarda Zamu Aikata, Katausaya Mana Kadubi Rauninmu, Kada Kabarmu A Wannan Hali Da Muke Ciki Dan Isar Annabi Da Iyalan Gidan sa Tsarkska🌹💞💐 (S.A.W.)

Barkanmu Da Safiya Mazauna Birnin Tarayya Dama Duniya Baki Daya.

04/11/2023

Mudaure Yan Uwa Duk Yanayin Da Zamu Shiga A Rayuwa, Muyi Rayuwa Mai Ma'ana Sabo Da Mugina Yau Da Gobenmu🙏

02/11/2023

Mai Neman Biyan Bukata A Wajan Allah, Kalizumci Wannan Dare Na Juma'a Domin Kofofin Ansar Bukatu Da Biyansu A Bude Suke.

02/11/2023

Maza Da Mata Friends Dina Kowa Ya Tallata Kasuwancinsa, Mai Bukata Sai Yasiya, Allah Ya Bamu Sa'a, Ameen

Photos from Abu Sajeemat's post 01/11/2023

An gudanar da gagarumin bikin “noodles” wato “indomie” na duniya a kasar China.”

📸 Damagaram Post

A nan Nigeria Indomie Sai Wane Da wane, ko a samarimma.

Nawane Farashin Indomie A Garunku

01/11/2023

Daga 2015 Zuwa Yau 2023 Gashi Muna Gab Dashiga 2024, Amma Kullin Rayuwar Talaka Jiya A Yau, Hakan Ya Ishemu Izina Indai Munaso Rayuwar Mu taci gaba, sumasu mulki a wannan kasa bafa burinsu muji dadi bane ko farin ciki.

Yakamata ace yanzu talaka yagane cewa mulkin siyasa babu abin dazai haifar masa sai da Mara ido, yarage namu yanzu kodai mufarka mugane gaskiya kokuma ayi Tatafiya haka babu wani cigaba.

An lalata Rayuwarmu, shaye shaye, Sata, Rashin ilimi, babu kwanciyar hakan Kali, duk wani mummunan abu dake faruwa akasar nan arewa ake aikatawa amma har gobe mu yan arewa tinaninmu yan siyasa ne mafitarmu, bayan kuma sune suke sakamu a wannan halin da muke ciki Na tsadar rayuwa.

Abu Sajeemat

31/10/2023

Yau ce ranar birane ta duniya.

Wane birnin kuke burin zuwa a wannan duniya?

31/10/2023

Mutaru Mu'amsa Da Ameen, Allah Munrokeka Dan Annabi Manzonka Ka Kawo Mana Sauki A Rayuwar Nan, Ameen🙏

30/10/2023

Har Kullin Talaka A Nigeria Bashi Da Wani Yanci Koda Na Ruwan Shane, Allah Duk Mai Hannu A Zalintarmu Kahanashi Jin Dadi Kar Yadda Ya Hanamu.

29/10/2023

Allah Munrokeka Dan Isar ka Da Isar Manzonka, Kakara Mana Kaunar Junanmu A duk inda muke afadin duniya🙏

28/10/2023

Nuna Goyan Baya Ga Palestine Ba Akidanci Bane Aikata Musulinci ne, duk musulmin kwarai yana kyamatar zalinci, Mutuna Wannan🙏.

Photos from Abu Sajeemat's post 24/10/2023

Kodai Mufahimci Isra'el bada iya Palestine take fadaba tana fadane da Musulumcin ko karmu fahimta wannan ya rage namu, amma tabbas Palestine suna bukatar gudummawa daga kasashen musulmai domin ganin bayan zalincin isra'el da magoya bayan ta

22/10/2023

Bana siyasa amma Ina goyan bayan aikin alkairi da wasu yan siyasa sukeyi ciki harda gomnan Kano Abba Kabiru Yusuf.

Idan kukai duba ga hoton kasa zakuga wasu daga cikin yan matan da S**a samu nasarar fita karatu kasar wajene, sunsamu hakanne sakamakon gudumma ta gomnatin kano.

Amma abin dayake Bani haushi sai kaga mutane Suna nuna abin da Abba yayi kuskurene, to nidai banga kuskureba Ana ra'ayin, wadanda suke ganin kuskuren Abba yayi, to lallai imma kuskure yayi to kuskurene Mai kyau, da kuma sauran yan siyasa zasu Fara irin wannan kuskuren lallai da kuskure zaitaimaka tinda haka fahimtarsu take basu.

Koda siyaya a tsakaninku to kuji Tsoron Allah kubarshi yayi abin dayake ganin shine daidai a gunsa amma kuskure yake to kubari talakawa sufada da bakinsu ba kukufada.

Ra'ayinane kuma Ina da damar infada tinda nima Dan kasane

Abu Sajeemat

20/10/2023

Bafa comedy bane ba Shirin film ba
Yan uwanmu ne Palestine 😭💔

Dan Allah ka sauwalta cewa wannan yarinyan kanwarkace ko yar kace, wani Hali zaka shiga ganinta a haka 💔🙇😭
Oh Allah save Palestine 🇸🇩😭🤲

Halin dasuke ciki kenan mubasu agaji ko da addu'a ne

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Wuse?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Abuja
Wuse
Other Writers in Wuse (show all)
Rev Mrs Ogechi Ihebuzor Rev Mrs Ogechi Ihebuzor
Naze
Wuse

A servant of God , preacher, writer , Direct Word Prophetess, Apostle, Evangelist, Pastor , teache

Deep-Oceans-Presenter Deep-Oceans-Presenter
Wuse

25,Old by year...40_by the spirits...

Vsquare poetry Vsquare poetry
Wuse

I love poetry,on the wings of words i build my poetry.

Adenike odewale Adenike odewale
Wuse, ABUJA

To inspire you to seek greatness daily