Zaza of Abuja
Talking facts /content creator/
Special adviser ❤️
INASHA ALLAH YAU ZAMU KAWOMAKU YADDA ZAKUYI DOWNLOAD ƊIN WA'AZI VIDEO DAGA FACEBOOK DAN ALLAH KUYI ALƘWARIN YAƊASHI IDAN KUN GANI
ADUNIYA AKE GYARAN HALI WALLAHI
𝔸𝕔𝕚𝕜𝕚𝕟 𝕊𝕦𝕟𝕒𝕪𝕖𝕟 𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝔾𝕦𝕕𝕒(99) ℝ𝕦𝕓𝕦𝕥𝕒 𝔻𝕒𝕪𝕒(1)
𝔻𝕠𝕞𝕚𝕟 𝔾𝕚𝕣𝕞𝕒𝕟 𝕊𝕒
Shi aure yana son nutsuwa sosai, ka zaɓi wacce tayi maka a siffa ta jiki da fata da fuska, amma ta zamo mai tarbiyya da kaunarka
Duk wanda yake neman dacewa duniya da lahira, yabi ALLAH yabi Manzo SAW yabi iyaye ya zamo mai sana'a da mutunta mutane
Daga ibn Abbas {RA} Yace: Manzon Allah {SAW} Ya kasance yafi kowa kyauta, kuma kyautarsa ta fi yawaita a watan ramadhan"
~Muslim.
Yaa Allah Ka Sanya Wadata A Zuciyar Mu da Hannun Mu.
WANNAN PAGE MAI ALBARKA YA SAMU MATSALA NE KWANA DAYAWA KUNJI SHIRU AMMA CIKIN IKON ALLAH KOMAI YA DAIDAITA
Duk Abinda kake Ganin Ba Zai Yiwu Ba, Shi Yafi Komai Sauki a Wajen Allah SWT
Ya Ubangiji Kayi Mana Badon Halinmu Ba"
DAN ALLAH KUYI ALƘWARIN IDAN AKAYI POSTING ƊIN YADDA AKE DOWNLOAD ƊIN WA'AZI VIDEO ZAKUYI SHARE MA'ANA KU TURAWA WASU SU GANI
YADDA ZAKU YI DOWNLOAD ƊIN VIDEO AKAN FACEBOOK CIKIN SAUKI KO WANNE IRIN WA'AZI DAKAJI ZAKA IYA DOWNLOAD ƊINSA KUNASO KUYI MAGANA
Durkusa guiwa wajen gaisuwa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
MAULADI ??? 😂🤣🤣
Ku Saki Shehu, Ku K**a Kakan Shehu
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano
www.youtube.com/c/sjafarkano, www.sjafarkano.in
Masu Bukatar video, su shiga WhatsApp
Ceton masu ceto ranar Alƙiyama
Ceton masu ceto
SHEIKH ABUBAKAR GUMMI ƊAN WACCE JAHANE A NIGERIA
WACCE SHEKARA CE AZZALUMAI S**A KASHE
GONI SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM???
KUMA WACCE RANACE
Ka jarraba yin salloli biyar a cikin jam'i -idan kai na miji ne- tare da kyautata alwala da samun nafilfili kafin sallar farillah da bayanta. Tare da yin sallar cikin natsuwa da halartowar zuciya ga Mahalicci. Sannan da kulawa da zikiri bayan sallah.
Ka jarraba haka ko da na sati daya; tare da lizimtar karanta qur'ani a kullun ko da shafi daya ne; Za ka fahimci ashe da yawa maganin matsalolin zuciyarka har ma da na rayuwa yana da alaqa ne da sallah da qur'ani.
(وَأْمُرْ أهْلَكَ بالصَّلاةِ واصْطبر عليها لا نَسْألكَ رزْقاً نَحْنُ نرزقكَ والعاقبة للتقوى).
(علم أن سيكون منكم مرضى وآخرون يضربون في الأرض يبتغون من فضل الله وآخرون يقاتلون في سبيل الله فاقرؤوا ما تيسر منه ...)
INADA WATA KYAKKYAWAR BUƘATA AGURIN ALLAH YA CIKIMAN ITA IDAN ALHERI CE IDAN BA ALHERI BACE ALLAH KA SAUYAMAN DA MAFI ALHERIN
LABARI DA ƊUMI ƊUMI:
Rahotannin dake fitowa yanzu-yanzu daga ƙasar Saudi Arabia na cewa wani ƙwaron fara na can yana Sujjada a Masallacin Harami
Allahu Allah Allah ka ƙara ɗaukaka addinin Musulunci da Musulmi ameen don Allah duk wanda ya ci karo da wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don jama'a su ƙara ganin buwayar Ubangiji
Ya Ubangiji Allah Ka Bamu Kariya Daga Wannan Tashin Hankali Da Muke Fama Da Shi
MASALLACIN MANZON ALLAH, SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAMA
Yaa Allah duk wanda yake ƙaunar Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama, da Sahabbai baki ɗayan su, ka bashi ikon zuwa wannan masallaci ya yi sallah.
Ya Ubangiji Ka Sanya Watan Ramadana Na Wannan Shekara Yazama Ƙarshe Ga Damuwar Mu, Mafari Ga Farin Cikin Mu.🤲🏼🤲🏼
22 Sha'aban 1444
15 March 2023
Manzon ALLAH (ﷺ) yace; Duk wanda ya tsaya akan tarbiyyar yaran mata biyu har s**a balaga, zai zo ranar alkiyama ni da shi kamar haka, sai ya haɗa tsakanin yatsun sa. [Muslim]
Telegram: https://t.me/rasheedahbintuabeebakar
Wattsap Group: 08032216394
Rasheedah Bintul Islam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the university
Telephone
Website
Address
Abuja
KAGINI