Jibwis Nigeria

This is an official page of Jama`atu Izalatil Bid’ah Wa'iqamatus Sunnah (Jibwis), Nigeria. The group’s National Chairman currently operates at its Abuja office.

JIBWIS NIGERIA: ESTABLISHMENT, STRUCTURE, MISSION & OBJECTIVES

BACKGROUND

JIBWIS- an acronym for Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah refers to the Islamic organisation that seeks to eradicate all forms of religious innovations and promote the Sunnah of Prophet Muhammad (SAW). IZALA as popularly called (JIBWIS) is a leading Nigerian based Faith Based Organization with millions of follow

13/06/2024

Sheikh Dr. Ibrahim Idris Zakariyya, Ba bayanan wayar da kai akan sabon tsarin DA ma'aikatar aikin Hajji ta fitar a bana.

11/06/2024

Daga Birnin Madina Tareda Abokin Aiki Alh Nasiru Adamu El-hikaya(wakilin VOA)

11/06/2024

Bayani akan azumin Tara Ga watan Zhul-hijja daga Sheikh Dr. Kabiru Haruna Gombe.

10/06/2024

Sheikh Ibrahim Adama Kasuwar Bacci kaduna, daga Birnin Madina

Hira da Sheikh Bala Lau kashi na biyu, daga Birnin Madina a kasar Saudiyya 10/06/2024

Hira da Sheikh Bala Lau daga birnin Madina kashi na biyu.

Hira da Sheikh Bala Lau kashi na biyu, daga Birnin Madina a kasar Saudiyya Sheikh Bala Lau 2

Hira da Sheikh Bala Lau akan aikin Hajji 10/06/2024

Hira da Sheikh Bala Lau kashi na farko daga Birnin Madina, a kasar Saudiyya

Hira da Sheikh Bala Lau akan aikin Hajji Sheikh Bala Lau

08/06/2024

Daga Birnin Madina: Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, Sheikh Professor Isa Ali Pantami, Da Dan Autansu Ibrahim Baba Suleiman a yammacin Asabar dinnan a birnin Madina.

Allah yasa ayi aikin Hajji Karbabbe.

07/06/2024

Tattaunawa tare da mataimakin shugaban majalisar Malamai ta kasa, Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia daga birnin Madina

Photos from Jibwis Nigeria's post 07/06/2024

Shugaban Izala Sheikh Bala Lau, yayi kira ga gwamnatin tarayya da ta hau teburin sulhu da kungiyar Kwadago.
.......Ya kuma ja hankalin kungiyar kwadago da taji tsoron Allah kada taje yajin aiki a wadannan kwanaki 10 na Dhul-hijja masu daraja a musulunci.

Daga Ibrahim Baba Suleiman

Shugaban kungiyar Izala ta tarayyar Naijeriya, Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau, yayi kira da babbar murya ga gwamnatin tarayya da ta hau teburin sulhu da kungiyar kwadago (NLC) domin kada ta bari har lamarin yakai ga Shiga yajin aiki na gama gari, wanda zai kara takurawa mutane musamman akan halin matsi da ake ciki, na wuyar rayuwa.

Sheikh Lau Ya ja halkalın yan kwadago kada su sake shiga yajin aiki a cikin kwanaki 7 da s**a diba na tattaunawa da Gwamnati Lura da kwanakin sun fada a cikin kwanaki Masu Albarka na zul hijja Wanda suke da daraja har da ranan arfa ciki da ranan sallah Layya . Yayi fatan Allah ya sulhunta dükkan bangarorin Albarka wannan kwanaki Masu Albarka

Sheikh Bala Lau yace Sulhu alheri ne, Dan haka Yana kira ga gwamnatin tarayya da taji tausayin talakawanta ta sasanta da kungiyar 'Yan Kwadagon Naijeriya.

Kazalika Shehin Malamin Yayi kira na musamman ga kungiyar kwadago da taji tsoron Allah kada ta shiga yajin aiki a wadannan kwanaki 10 masu daraja na Dhul-hijja, lura da ayyukan ibada da mafiya yawan al'ummar musulmi zasu dukufa da yi, uwa uba kuma ga Sallar Laiha duk a cikin kwanaki 10 na farkon Dhul-hijja, "Tabbas wannan zai cutar, da takurawa al'ummar Musulmin kasar.

A karshe Sheikh Bala Lau yayi Kira ga Limamai da maluma da ma sauran alumma dasu dage da adduoi a wannan kwanaki don nema wa kasanmu zaman lafiya da hau-hawan fara shi da karyewan tattalin arziki da s**a addabemu. Ya kuma ja hankalin jama'a da ayi amfani da wadannan kwanaki 10 ga watan Dhul-hijja wajen gabatar da addu'oi na Allah ya zaunar da kasar mu lafiya, ya kawo mana karshen ta'addanci da ya addabe mu, ya zaunar da Kano lafiya, ya daidaita lamura akan harkar masarauta, "Domin kano itace tushen Arewa" ya kuma bada ikon yin aikin Hajji karbabbe ga maniyyata, "Inji shi.

JIBWIS NIGERIA 🇳🇬

06/06/2024

Daraktan agaji na kasa, Sheikh Engr Mustapha Imam Sitti daga kasa mai tsarki.

05/06/2024

Shirin’Guzurin Mahajjata’ Kashi na daya (1) Yana Zuwa Mukune Kai Tsaye Daga Garin Madina Kasar Saudiyya

Jibwis Nigeria

Photos from Jibwis Nigeria's post 26/05/2024

Wata kungiyar makaran ta Al’qurani ta karrama Sheikh Bala Lau a Gombe.

Daga Ibrahim Baba Suleiman

A safiyar lahadinnan kungiyar Alarammomi wadanda s**a yi gasar karatun Al’qurani mai girma, mai suna “Association of past winners of the National Qur’anic recitation Competition” (APWON) ta makaranta Al’kurani zalla, kuma tsoffin yan gasan karatu a fadin jahar Gombe, ta karrama shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau, da Sheikh Kabiru Haruna Gombe domin kokarinsu wajen Hidimtawa Al’kurani mai girma tun tasowar su har zuwa yanzu, a dakin taro na Multipurpose dake jami’a mallakar jahar Gombe.

Kazalika, Kungiyar ta karrama babban akawun jahar Gombe, (Accountant General) Alhaji Aminu Yuguda, wajen Hidimtawa Al’qurani mai girma, Musamman daliban da s**a halarci Gasan karatu a bara, wajen daukar nauyin Jigilarsu, makwancin su, da sauran dukkan bukataunsu, kuma hidima irin ta kasaita, wanda yace hakan kuma zai dore duk shekara insha Allah. Shugaban Izala Sheikh Bala Lau, shine ya Mika shaidar karramawar ga Aminu Yuguda ta hannun wakilinsa Alh. Buhari Sani Datti, tare da sauran yan majalisar koli ta kungiyar Izala anan Birnin Gombe.

Allah ya bamu ladar karanta Qurani. Amin

JIBWIS NIGERIA

24/05/2024

Waazin Bude Sabon Masallacin Masjid Alh Goje Tumu, Herwogana Gombe.

24/05/2024

Bude Masallacin Masjid Alh Goje Tumu Herwogana GOMBE.
Sheikh Imam Abdullahi Balalau.

23/05/2024

KWAMITIN TSARE-TSAREN DA’AWA A SAUDIYYA

Shaikh Ismail Kumo Chairman
Dr Abdulkadir Saleh Kazaure Vice Chairman
Dr. Ibrahim Idris Jos Org Sec,
Dr. Ibrahim Abdullahi R/Lemu Member
Shaikh Abdulbasir Isa U/Maikawo Member
Shaikh Abubakar Abdussalam Babangwale Member
Shaikh Saifuddeen Yakubu Musa Member
Mal Aminu Abdullahi Admin Secretary

Director Da’awa na kasa Shaikh (Dr) Yakubu Musa Hassan Yana Kira ga Malamai masu Da’awa na wannan kungiya mai albarka, wadanda Allah ya kaddara za’ayi aikin hajjin bana da su na shekarar 1445/2024 da su bada hadin kai ga kwamitin tsare-tsaren da’awa na aikin hajji domin cigaba da fadakar da Ilmantar da Alhazai tun daga nan Nigeria a sansanin Alhazai da Filayen tashin Jirage har zuwa kasa mai tsarki Saudiyya, kafin aikin hajji da kuma bayan kammala aikin. Allah Madaukakin Sarki yasa ayi hajj Karbabbiya.

SHEIKH (DR) YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA
DARAKTAN DA’AWA JIBWIS NIGERIA

23/05/2024

Kyan Alkawari……Wannan shine Salisu Abdulhadi, dan agajin nan da ya tsinci kudi a jahar Katsina har Shugaban Izala sheikh Bala Lau ya masa alkawarin kujeran Makkah. Cikin hukuncin Allah alkawari ya cika yau, ga Albdulhadi ya k**a hanyar kasar Saudi yau dinnan domin gudanar da aikin Hajji.

Allah yasa ayi aiki karbabbe. Amin

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 23/05/2024

Kyan Alkawari……Wannan shine Salisu Abdulhadi, dan agajin nan da ya tsinci kudi a jahar Katsina har Shugaban Izala sheikh Bala Lau ya masa alkawarin kujeran Makkah. Cikin hukuncin Allah alkawari ya cika yau, ga Albdulhadi ya k**a hanyar kasar Saudi yau dinnan domin gudanar da aikin Hajji.

Allah yasa ayi aiki karbabbe. Amin

JIBWIS NIGERIA

22/05/2024

Gayyatar taro na musamman a garin Gombe

Shugaban Kungiyar IZALA Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, a madadin kungiyar, na farin cikin gayyatar dukkan wasu manbobi da zamu ayyana su anan.

1-kwamitin marayu na kasa da mambobin kwamitin a matakin kasa.

2-Kwamitin Fatun Layya da mambobin kwamitin a matakin kasa.

3-kwamitin Da’awa da mambobin kwamitin a matakin kasa.

4-Kwamitin wa’azi da harcen fulatanci suma zasu halarci garin Gombe.

Za’a gudanar da wadannan taruka a ranakun juma 24 da asabar 25 ga wannan wata na Mayu 2024, a nan garin Gombe, kuma shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau da yan majalisar sa, su zasu jagoranci tarukan.

Allah Ya bada ikon halarta.

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 19/05/2024

Hotuna: Majalisar Agaji na Jahar Neja karkashin jagorancin shugaban ta SURV Muhammad A Yawa suleja, da Yan majalisar sa, ta karrama Daraktan Agaji na kasa Engr Mustapha Imam Sitti da lambar yabo (excellent Award) bisa kyakkwan jagoranci dayakeyi a Kasar mu dama Africa Baki daya.
Muna rokon Allah yaqara Masa lafiya da Nisan kwana da rayuwa Mai Albarka. Amin

JIBWIS NIGERIA 🇳🇬

12/05/2024

Marigayi Sheikh Isma’ila Idris Ibn Zakariyya Jos, daya daga cikin wadanda s**a hadu s**a kafa kungiyar Izala a Naijeriya.

Allah ya jikansu da rahama, ya kyautata makwanci. Amin

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 12/05/2024

Tawagar kungiyar Jibwis ta ƙasa, wanda Babban sakataren Kungiyar, Sheikh (Dr) Muhammad Kabir Haruna Gombe ya jagoran ta, ta mika sakon Ta'aziyyar ta ga mai girma Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Umar Namadi
Bisa rasuwar sirikin sa. Da fatan Allah ya gafarta masa tare da sauran yan uwa musulmai da s**a rigamu gidan Gaskiya.

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 12/05/2024

Ziyarar Ta’aziyya da Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kai ga Mai baiwa shugaban kasa shawara akan tsaro (NSA) Malam Nuhu Ribadu bisa rasuwar yayansa. Allah ya masa gafara. Amin.

JIBWIS NIGERIA

12/05/2024

Jagororin yan agaji masu taimakawa Alhazai a sansanin su (Hajj Operation) camp commandants 1445/2024

Babban Daraktan majalisar Agaji ta ƙasa Jibwis Nigeria
Engr. Mustapha Imam Sitti
Ya fitar da jerin sunayen kwamandojin da zasu jagoranci 'yan Agaji a filayen jiragen sama dake Tarayyar Nigeria.

Sunayen sun haɗa da:

(1) SHIYYAR KADUNA
Aliyu Sani Abubakar
National Publicity Secretary

(2) SHIYYAR ABUJA
Awwal Rabiu Rigachikun
Deputy National secretary

(3) SHIYYAR KANO
Auwal Musa Gulma
Deputy National Discipline Officer

(4) SHIYYAR MAIDUGURI
Shehu A. Abdurrahman Gashua
Assistant National Organising secretary

(5) SHIYYAR LAGOS
Usman Muhammad Lagos
Deputy National Training Officer

(6) SHIYYAR GOMBE
Sheriff Ahmad Sheriff
Assistant National Discipline Officer

(7) SHIYYAR BAUCHI
Annur Adamu Labbaika
Assistant National Commandant

(8) SHIYYAR JIGAWA
Muhammadu Nura Abdullahi
Deputy National Publicity Secretary

(9) SHIYYAR ILORI
Mustapha Nasiru Batsari
Assistant National publicity Secretary

(10) SHIYYAR YOLA
Muhammad Chibado
Assistant Medical Officer

(11) SHIYYAR MINNA
Aliyu Ibrahim Kwara
National Traffic Officer

(12) SHIYYAR POTHARCOUT
Nuhu Abdullahi Dogara
National Treasurer 11

(13) SHIYYAR SOKOTO
Zilkallaini Ibrahim
Deputy National Commandant

(14) SHIYYAR KATSINA
Muhammad Sani safyan
Assistant National Field Commander

(15) SHIYYAR KEBBI
Shehu Abubakar Zauro
Assistant National Traffic Officer

Fatan Alkhairi ga dukkan kwamandoji da bada haɗin kai ga Daraktocin Jihohi da sauran 'yan Agaji da zasu gabatar da Aiki domin samun nasara.

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 07/05/2024

Ziyarar ta’aziyya da Shugaban JIBWIS da tawagarsa s**a kai ga Sanata Aliyu Magatakardan wamako, bisa rasuwar yayansa Alhaji Muhammad Tambari Wamako (Ubandoman Lokobi ). Allah jikansa ya gafarta masa, tare da sauran musulmai muminai.

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 06/05/2024

Dawowar Tawagar Malaman JIBWIS birnin Abuja Naijeriya, bayan sun halarci wa’azi a jamhuriyar Niger

JIBWIS NIGERIA

Photos from Jibwis Nigeria's post 05/05/2024

Hotuna: ‘Yan agaji a filin wa’azin kasa da kasa a jamhuriyar Niger

Photos from Jibwis Nigeria's post 05/05/2024

Wakilan Kungiyar JIBWIS a wajen taron wa’azi dake gudana na kasashen afurka a jamhuriyar Niger.

Allah yasa a tashi taro lafiya. Amin

JIBWIS NIGERIA

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Sheikh Dr. Ibrahim Idris Zakariyya, Ba bayanan wayar da kai akan sabon tsarin DA ma'aikatar aikin Hajji ta fitar a bana.
Baba Sulaiman
Bayani akan azumin Tara Ga watan Zhul-hijja daga Sheikh Dr. Kabiru Haruna Gombe.
Sheikh Ibrahim Adama Kasuwar Bacci kaduna,  daga Birnin Madina
Tattaunawa tare da mataimakin shugaban majalisar Malamai ta kasa,  Sheikh Barista Ibrahim Sabi'u Jibia daga birnin Madin...
Daraktan agaji na kasa, Sheikh Engr Mustapha Imam Sitti daga kasa mai tsarki.
Shirin’Guzurin Mahajjata’ Kashi na daya (1) Yana Zuwa Mukune Kai Tsaye Daga Garin Madina Kasar SaudiyyaJibwis Nigeria
Waazin Bude Sabon Masallacin Masjid Alh Goje Tumu, Herwogana Gombe.
Waazin Bude Sabon Masallacin Masjid Alh Goje Tumu, Herwogana Gombe.
Waazin Bude Sabon Masallacin Masjid Alh Goje Tumu, Herwogana Gombe.
Waazin Bude Sabon Masallacin Masjid Alh Goje Tumu, Herwogana Gombe.
Bude Masallacin Masjid Alh Goje Tumu Herwogana GOMBE. Sheikh Imam Abdullahi Balalau.

Telephone

Address


Utako Abuja
Abuja
900108

Other Religious Organizations in Abuja (show all)
FRAGRANCE OF LIFE FRAGRANCE OF LIFE
Hall Of Fame, Suite 212/214, Rock Of Ages Mall, Jabi
Abuja, 900108

You were born because you were sent. Let us help you in this journey of Purpose.

Savannah Ministries Savannah Ministries
Plot 870/871 Northern Parkway
Abuja, 23409

Savannah Ministries AKA Company Of The Great. Join us in Church - Savannah Grace Chapel Abuja - SGC H

Flying Pulpit e-gospel Ministry Flying Pulpit e-gospel Ministry
Abuja

e-gospeling depuis 2003

ROYAL CITY CHURCH ROYAL CITY CHURCH
2 Bwari Close. Area 8. Garki
Abuja

ROYAL CITY CHURCH IS AN APOSTOLIC AND PROPHETIC CHURCH SENT TO RAISE KINGS, PRIESTS, AND PROPHETS

Seventh-day Adventist Church Kubwa Abuja Seventh-day Adventist Church Kubwa Abuja
Along Bakori Road, Behind Mr Biggs, PW Junction Kubwa
Abuja, 901101

Seventh-Day Adventists are a global family of Christians who hold the Bible as the ultimate authorit

Christian Teaching Centre Family Church, Abuja Christian Teaching Centre Family Church, Abuja
Plot126 Gwarinpa, Off Kado Bus-stop, Kado Lifecamp, P. O. Box 7970 Wuse Abuja
Abuja, 234

IDENTITY: Equipping the saints and building a strong relationship for global revival. VISION: A healthy, dynamic, loving church for a peaceful, prosperous and godly society. MISS...

Pilot Light International Pilot Light International
Abuja

Pilot Light is a non-denominational witnessing group that obeys the totality of the Lord’s Great Commission (Matt. 28:18,19)

Deeper Christian Life Ministry (DLCM) Nigeria Deeper Christian Life Ministry (DLCM) Nigeria
Www. Dclm. Org
Abuja

We take Christian living and holiness seriously." “The history of Deeper Life is very much the personal story of W.F. Kumuyi. He is a gifted man of God

Hope Alive Christian Centre Hope Alive Christian Centre
Hope Alive Christian Centre (The Oasis) Plot A/MF/5 , Hope Alive Avenue, Mpape
Abuja

...bringing hope and restoration to all men

COZA, The Wealthy Place!!! COZA, The Wealthy Place!!!
Gilmor Construction Area, Guzape Hills, Asokoro Extension
Abuja, 900231

Welcome to the Commonwealth of Zion Assembly, an international church sent to reach out to the world.

Apostle Godwin Ebele Wilson Apostle Godwin Ebele Wilson
Abuja

This is the official page of God servant Apostle Godwin Ebele Wilson.. Get to connect with the man of God and get blessed by all the exciting Godly materials that will rise a hunge...

Christ Altar of Hope Prophetic and Deliverance Ministries Christ Altar of Hope Prophetic and Deliverance Ministries
Abuja

Jesus Christ said, "I am the way, the truth and the life". John 14:6.