Oppicial Sadeeq Dan Bauchi

Crypto for life

13/06/2024

Alhamdulillah za'a ɗaura Tapswap akan Ton Blockchain. 🔥👑

07/06/2024

Wa Da Gaske Ne Duk Dan Mining Bayyida Lokacin Soyayya!!

ALHAMDULLAH wanda Allah yasa s**a shigo muka fara dasu suji daɗi..

Sabon mining CEDEX farming ne duk bayan 4 hours zakayi claiming

https://t.me/cedex_tap_bot?start=1717691568427757

Yanzu babu cikakken FA amma idan tafiya tayi nisa zamu kawo cikakken bincikenmu akanshi..

ALLAH yasa mu dace amin.

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 06/06/2024

𝗛𝗔𝗣𝗣𝗬 𝗕𝗜𝗥𝗧𝗛𝗗𝗔𝗬🎉 𝘁𝗼 𝘆𝗼𝘂 𝘄𝗶𝘀𝗵 𝘆𝗼𝘂𝗿 𝘄𝗵𝗮𝘁 𝘄𝗶𝘁𝗵 𝘆𝗼𝘂𝗿🎊 𝘀𝗲𝗹𝗳 𝗺𝗼𝗿𝗲 𝘆𝗲𝗮𝗿 𝗺𝗼𝗿𝗲 𝗹𝗶𝗳𝗲 𝗗𝗮𝗳𝗮𝘁𝗮𝗻 𝘀𝗮𝗺𝘂𝗻 𝗺𝗶𝗷𝗶 𝗡𝗮𝗴𝗮𝗿𝗶 𝗺𝘆 𝗱𝗲𝗮𝗿 𝗳𝗿𝗶𝗲𝗻𝗱🎉🎊
Kherdy Beauty

Sultan@followers@highlightKherdy Beauty

03/06/2024

Duk wanda Allah yasa yana mining din YESCOIN to ya godewa Allah don tabbas yana cikin alkairi, domin akwai yiyuwar ayi listing dinsa a binance.

Maison farawa ga link nan
👇🏻
https://t.me/theYescoin_bot/Yescoin?startapp=INQGBt

02/06/2024

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN
Sunanta Aisha Isa Muh'd, ta rasu a sanadiyyar haihuwa, an nemi da a sakata cikin Addu'a, Allah ya karbi shahadarta.

01/06/2024

Allah ya gafarta masa

01/06/2024

Kowa yaje ya duba Avacoin dinsa yaga abinda s**a bashi, sai dai a kasa sun rubuta staking kar mutum ya shiga ya bari update yazo tukun.

Avacoin nawa kake dashi?

30/05/2024

SANUSI KO AMINU; Wane Ne Sarkinka A Kano?

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 30/05/2024

AYYUKAN WASU DAGA CIKIN MA'AIKATUN GWAMNATIN TARAYYA A CIKIN SHEKARA ƊAYA NA MULKIN SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINUBU

MA'AIKATAR TSARO:

1. Daga watan Yuni, 2023 zuwa watan Mayu, 2024, sojojin Nàjeriya sun samu nasarar hàllàka ƴan ta'àdda da masu aikata miyàgun laífuffuka mutum 9,303 tare da k**a 6,998 da ceto waɗanda aka yi garkuwa da su mutum 4,641. Daɗi da ƙari, mâyaƙân ƙuñgiyar Bòkó Hârâm da na ƙungiyar ƴan ta'âddâ ta Yammacin Afrika ISWÂP guda 9,562 da iyalansu sun yi saranda sun miƙa wuya. Haka zalika, a farkon shekarar 2024 sun hâllâka tare da k**a waɗannan ƴân ta'âdda da ɓarǎyin dǎji k**ar haka:

A. Damina Hannungiwa Bindin.
B. Kachalla Alhaji Dayi.
C. Kachalla Idi (Namaidaro).
D. Kachalla Kabiru (Doka).
E. Kachalla Azarailu.
F. Kachalla Balejo.
G. Kachalla Uban Gida.
H. Alhaji Baldu Madaci.
I. Ali Kawaje Madada.
J. Gambo Kawaje Madada.
K. Yallo Nagoshi Madada.
L. Maza Barume Madaro.
M. Maiyara Madaci.
N. Mai Kusa Katsina.
O. Kachalla Dogo Gudale.
P. Sani Dangote.
Q. Lamo Saude.
R. Abu Bilal Manuki.
S. Haruna Isya Boderi.

2. Sun samu nasarar gano biñdigògi guda 4,882 da alburusai guda 83,921. Sauran abubuwan da s**a gano sun haɗa da: Rediyon HH guda 61, da babura 223 da kekuna 363 da wayoyin hannu guda 551.

3. A dai wannan tsakani, sojoji da taimakawar sauran masu ruwa da tsaki sun samu nasarar hâllǎka ɓarayin mai 363 tare da ceto mutane 245 waɗanda aka yi garkuwa da su. Daɗi da ƙari, sun samu nasarar gano ɗanyen man fetur da aka sata Lita 92,547,601,541 da 61,469,999 na AGO da 3,920,549 na DPK da 3,303,040 na PMS. Sannan sojojin ruwa sun samu nasarar daƙile ayyukan laifi ta ruwa.

4. An samu nasarar sako ɗaliban makarantar Kuriga waɗanda ƴan biñdǐga s**a sace a ranar 31 ga watan Maris, 2024 da kuma ɗaliban makarantar allo da aka yi garkuwa da su a Jihar Sokoto.

5. An samu nasarar ceto ɗalibai 21 na jami'ar kimiyya da fasaha ta Confluence dake Jihar Kogi. Wanda jami'an tsaro na sojoji, ƴan sanda, jami'an DSS da na NSCDC da ƴan ƙato da gora da mafarauta su

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 30/05/2024

LAMARI YA GIRMAMA

Yanzu haka, alkalin alkalan Najeriya ya gayyaci alkalan manyan kotunan Kano, kan hukunce-hukunce masu cin karo da juna da s**a yanke kan rikicin masarautar Kano.

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 25/05/2024

Jirgin na biyu Na Mahajjatan jahar Bauchi.Allah yasa ayi iba'da lafiya

20/05/2024

KA FAƊAƊA TUNANINKA.. kunamar da ba kai ka jefa ta ruwa ba Karka miƙa hanu da sunan taimako dan ka ciro ta. Magana nake ta mutanen da zallar baƙin halinsu ne silar galibin damuwoyin da suke cikinsu!

Abu na gaba, Ka Nisanci bashi! Karka karɓa sannan karka bawa kowa bashi! Shi Aron Kuɗi hakika yana ɓata zumunci, zasu mai dakai maroƙin abunda Kaine ka bada!
wanda ba kai kasa shi a damuwa ba ka nisanci nuna Damuwarka Ga Damuwarsa fiye da shi kansa!

A karshe, ka iya bakinka, karka faɗa wa kowa Plans ɗin rayuwarka, Kifin da ya rufe bakinsa a ruwa, ƙugiya bata k**ashi.

Duk wanan shawarace daga Ɗan uwanka🫂

Daga shafin bappah

19/05/2024

Zahra'u Gambo Lawan
Allah ubangiji ya jikan mahaifinki allah ya masa rahama Allah yabaku hakurin rashi

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 18/05/2024

Wani lokacin sai kayi haƙuri da abinda baka so sannan kake kai wa ga abinda kake so. Ba'a taɓa rasa dan adam da damuwa a rayuwar duniya Allah ka damu damuwar mu

Dai dai lokacin da muka gudanar da
Get together na set 2022 gdss tudun salmanu bauchi tabbas zumunci yana da amfani

Nahudu da Wanda nafi shekara 4 bagansu ba amma dalilin wannan get together yasa mun hadu gaskiya abu yayi kyau kuma maza da mata masha Allah

Allah ubangiji yakara hada kanmu baki daya kasan ance duk Wanda kuka suna cigaba toh dole sai da hadin kai toh muma allah ya cigaba da hadan kanmu masha Allah

16/05/2024

In sha Allah!!
Watarana Warhaka Duk
Muna Cikin Aljannah Tare Da Manzon Allahﷺ

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 15/05/2024

T-shirts is available To our BYC 🎉 for 3 year Annversary B Y C💥 so guys show love💖 don't miss it we are kepping you guys better things
Kaer kubari abaku labari😊
Xata pashe end of this month😐our own is not like their own up byc 😉daukaka daga Allah ne🎉 price 2500
Up 😘🍹if you will buy a t-shirts
Call/DM Sadeeq dan bauchi
(07045582929) 09021238029
@highlighted

15/05/2024

🦋:Hatta a social media talaka gudun talaka yake

Allah kayi mana tsari da talauci😢

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 14/05/2024

Hello ladies and gentleman
Hello bauchi people of bauchi this day we are waiting for has come that june 8 we will have a 3ANNIVERSARY YEAR hopefully this day and buy a t-shirts to wear and buy for baby girls I hope you are going to do this on this day that I don't want to do on june 8 we are there inshallah you me and you and all the people of bauchi state it will explode and it will explode we meet there big boy you have to prepare again ANNIVERAY 8/June/2024 is not the kind of person. Your are going to product of b y c
T-shirt is available price 2500
Call/DM 07045582929/09031412080

12/05/2024

Tsaf Tibinu ze iya banka wuta a gidan marayu😭

11/05/2024

ALLAH UBANGIJI YA BAKI LAPIYA
Allah yasa mafarane allah tabbas tana cikin wanni hali yan uwa tana buka tan adu.a ku
Maryam waziri

08/05/2024

Iyayenmu Dake Kwance Cikin Kabari,😭
ALLAH Kayi Musu Rahama🤲

04/05/2024

Alhmdllh 😄😄

Allah yasa munada rabo ranar Al'qiyama 🙏

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 03/05/2024

TGIF FRIDAY🕋
Tabbas Gwanina Allahu, shine Allahu, shine me halittar akwai daga babu, ya samar da kyawu a inda babu shi, ya samar da nagarta a wurin da babu ita, ya samar da daukaka a cikin makaskanta, ya saukar da baiwarsa ta k**ala da cikar haiba tare da zunzurutun Kyau akan wanda ya zaba a cikin halitta,

29/04/2024

📌
Allah ya Cika ma kowa Burinshi na Alkhairi🙏🙏🙏

28/04/2024

Mafi girman cutarwan da zaka yiwa manzon Allah s.a.w shine kaci zarafin mahaifan sa.

18/04/2024

Muhammad Rasulillah ﷺ❤

17/04/2024

Shugaban Masu Haƙuri Da Karamci

MUHAMMADUR RASOOLULLAH ﷺ 😘♥️

Photos from Oppicial Sadeeq Dan Bauchi's post 16/04/2024

Wani lokacin sai kayi haƙuri da abinda baka so sannan kake kai wa ga abinda kake so. Ba'a taɓa rasa dan adam da damuwa a rayuwar duniya Allah ka damu damuwar mu😍

15/04/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Muhammad Al'ameen, Prïñcëss Märïy, Aliyu Hamisu, Mubaraq Ahmad, Aliy Aliy, Ismail Guda, Nafi'u Haruna Grd, Abdussalam Abdullahi, Haruna M Musa, Suwaga Bashir, Aliyu Muhammad, Mustapha A Garba, Hassan Yunusa, Basiru Damakka Sa, Usman Muhammad Gonto, Ôümãr D Kwãï, Bobbo Abubakar, Izzatu Ibrahim Imam, Abbabk Sadiq, Mukhtar Sulaiman Kafur, Kìñg Sãlìm, Aminu Shanawa, Auwal A Yusuf Leke, Murtala Ahmad Musa, Khaleed Mashi, Mohammed Zailani Kgr, Yusuf Adamu, Auwal Ibrahim, Suraj Sani, Yærøñ Zëétøwñ, Ibrahim Bello, Ahmad Mansur, Mahmud Salisu, Musa Umar Dankasuwa, Omar Abubakar, Kasimu Usman, Ibrahim Ado Fish, GiDalle BA, Adamu Shehu Shugaban Matasa, Salisu Ibrahim, Aleeyou Babayo, Aliyu Ndakostu Isah, Shehu Sale Usman Wambai, Bãúçhï Tøp Ãjébøtêrs, Abdul Jin Kumo, Munkaila Salisu, Lois Abraham, Yùsèèf Mèàlàst, Williams Madaki, Nazeer Kabeer

13/04/2024

DUK W4ND4 Y4G4NE 4BIND4 N4RUBUT4 L4LL41 Y4CIK4 M4I 4LJ4NU⛔😜

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Couple
Mutuwa
Allah kasa mucuka da imani
#independent  #Loading  #Bauchi
Anniversary up naija
Wannan gsky malam
Duniya ina zakidamu yara da soyyeya
Barawon Masada yada manima suke hukuntashi abauchi
S a w

Category

Telephone