Umar Muhammad Kamisu

@private account

Photos from Umar Muhammad Kamisu's post 30/01/2023

Still buying data from your bank account and stocked airtime? Let's show you a cheaper option which gives you faster connection too.

Buy MTN data for

500mb N109
1gb N217
2gb N438

Data is valid for 30 days
Chat us up for yours today and be glad you did kunyadata.com.ng

05/04/2022

may allah accept our dua 🌙

04/02/2022
26/12/2021

WHO'S COMING LET WITH THIS PROMO

14/12/2021

HOW DID YOU writing?

13/11/2021

The people liked this page i use this opportunity to thank you.stay turn for Umar mk giade page.

04/11/2021

Yadda Zaka Samu Kyautar ₦3000 Ta Hanyar Amfani Da Telegram App.

Kafin nan Ya kamata kusani cewa wannan tsarine na Refferals Program amma yana da sauwqi ba kamar wanda na tava muku posting kwanaki ba

Wannan suna bayar da ₦130 ga duk mutum1 da yayi joined ta Link dinka

Minimum withdraw 3k

Amma zasu dauki Charge fee ₦2,755
Domin samun naka saika shiga nan 👇👇👇
https://t.me/Bitmoon_Tv_referbot?start=r05316405890

30/10/2021

YADDA ZAKA DUBA SAKAMAKON JARRABAWARKA TA NECO

Saukakan matakan da zaku bi domin duba Sakamakon Jarrabawar ku ta NECO sune :



•> Da farko za ku shiga Browser din wayarku, Sai ku danna gurin bincike (Search), Sai ku rubuta Adireshin result.neco.gov.ng, Sannan ku danna Alamar Enter ko kuma Search a Wasu Injinan Binciken

•> Bayan Shafin ya bude zai baku wasu Akwatina guda Hudu, Akwati ta Farko An rubuta Exam Year, Abinda ake bukatar ku sanya a cikin wannan Akwati shi ne Shekarar da kuka rubuta Jarrabawar taku ta NECO Misali 2021,

ii. Sai kuma Akwati ta biyu da zaku ga an rubuta Exam Type, Abinda Ake nufi a wannan Akwatin shi ne wacce irin Jarrabawa kuke son bubawa, Misali SSCE Internal June/July, SSCE External November/December, Basic Education Certificate Examination, ko Kuma Nigerian Common Entrance Examination, To a wannan gidanne zaku saka irin Jarrabawar da kuke son subawa, Misali muce SSCE Internal June/July.

iii. Sai kuma Akwati ta Uku wacce zaku ga An rubuta TOKEN, Abinda ake bukatar ku saka a wannan Akwatin sune Lambobin da kuka saya a Shafin hukumar domin duba Sakamakon Jarrabawar taku, Misali 1630589940,

iv. Sai kuma Akwati ta Hudu kuma ta karshe a cikin Jerin Akwatunan, Wacce zaku ga an rubuta Registration Number, Abinda Ake bukatar ku saka a wannan Akwatin itace Lambar rijistar Jarrabawarku ta Neco, wacce zaku ganta a jikin katin ku na Jarrabawa (EXAM Card), kuma zaku ga a karshenta da Akwai wasu haruffa guda Biyu.

•> Bayan kun gama Shigar da wadannan bayanan, Abu na karshe da zaku yi shi ne ku danna mabullin CHECK RESULT, wanda zaku ga an rubuta Kuru-Kuru a cikin koren Gida a karkashin wadannan Akwatunan,

To kuna danna wannan Mabulli na CHECK RESULT, nan da nan Sakamakon Jarrabawar ku na NECO zai bayyana gami da fitowa Dara-Dara a fuskar Waya ko Na'urarku Mai kwakwalwa.

26/06/2021

YADDA AKE CIRE SECURITY NA KO WACE WAYA
BA TARE DA COMPUTER BA
ANDROID~NOKIA~CHINNA PHONE
Subscribe Our Channel
Error
Assalamu alaikum kuna tare da da babban shafi mai suna
HausaBlog
shafin da ya kware wajen kawo muku
darasi akan abinda s**a shafi fasahar
zamani darasin da zamu gabatar yau zamu yi ne
akan masu samun matsalolin sa Security a wayar su daga bisani s**a manta
To kamar yadda wasunku sunsan ana iya
cire security na waya batare da kaje
computer ka biya kudi an cirema ba to saide kuma
mutane dayawa basusan cewa akwai
yadda xa kuyi ku cire security kwata kwata sabo da shi wanda mutane s**a sani kawai
ana iya cire shine a time din da mutum xaiyi
amfani da waya amma idan ya kasheta inya
kunnan to dole sai ya sake pitarwa, tam ni yanxu abin
da xan yi bayani akansa shine
ZANYI BAYANI AKAN YADDA ZAKA FITAR DA NA KO WACE IRIN WAYA
TO AMMA BARI MU FARA DA ANDROID PHONE
YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY
CODE DIN WAYAR ANDIRIOD BAYAN KAMANTA
A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da
waya Kirar Andiriod Dan Amfanin kansu. Hakan ne Nema yasa Wasu
Lokuta Wasu ke Sa
Security Code A wayar Tasu, Domin su Tsare wayar Tasu
Daga Muta Ne Saboda Mantuwa
Ko kuma mu iya Cewa Harkoki Sunma
Wasummu Yawa, Saikaga Mutum ya manta ko Meya Seta A
Matsayin Pasword din nasa, Daga nan kuma
Sai a shiga Ruda ni, Sai ankaita Anyi UNLOCKING dinta,
Inma Anyi Rashin Sa'a
Saikaji Ance sai Anmata Flashing..... Idan
kaima kasamu kanka cikin wanda yasa Security Code Na
Wayarsa Kirar Andriod, Kuma ya manta
GA MATAKAN DA ZAKA BI KAMAR HAKA Da Farko-:
Ana bukatar Ka kashe wayar Taka
Mataki Na Biyu-: Saika danna key din
Volume Na Sama, Yayi tsahon 30 Seconds Amma wata batai da Volume din sama sai
dai na kasa
Mataki Na Uku 3 -: Saika danna Key din Kunna wayar
wato Power button
A tare Har sai wayar Takawo, Tana kawo wa
saika Saki key din da ka daddanne, Wato Volume da Switch Key
Mataki Na Hudu-: Da ganan ne zakaga ta
Nuna maka wani Error wata kuma xata fara nuna maka
wasu
zabuka ne
idan ta nuna maka zabuqa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Giade?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Bauchi
Giade
686879

Other Giade public figures (show all)
Sarki Sarki
Giade

Dr.Abdoul berbou Dr.Abdoul berbou
Guru
Giade

To enligth education

AMB abbertee isserh AMB abbertee isserh
Ung. Nasarawa Doguwa
Giade

Yarima muhammad Yarima muhammad
Unguwar Guru
Giade, 750105

Playstation

Rraahul 001 Rraahul 001
Giade

Journalist journalist journalist ✨✨✨✨💖💞💖🥀🥀🥀✨✨✨✨

Bashow dan soyayya fans Bashow dan soyayya fans
Giade Lga
Giade, 09034478602

Music producer

Junior Beelalgy Giade Junior Beelalgy Giade
Majidadi Street
Giade

we thanks god me junior beelalgy giade

Muhd Auwal Muhd Auwal
Giade

I rather choose to be eagle than to be parrot

Ayarii Giade Ayarii Giade
Giade

Assalamu alaikum masoya na kamar yadda kukasani nine naku danjuma Giada mawaki inkiyata ayarii

Mubarak ibraheem danger giade Mubarak ibraheem danger giade
Nasarawa
Giade

Mubarkh