IDRIS Muhammad IDRIS
Just for funny image like and comment in every post Happy new year
Pastor Yazo Da Mota Yafaka Yazaro 5k Yabawa Wani Dattijo, Cikin Murna Dattijo Yace Allah JiQan Jesus 🥲🙆🤣
Yanzu Hannun kowa da Charbi babu izala babu darika.
Duk shekara gidan su jacob muke zuwa muchi shinkafa da naman kirsimeti dazu na kirashi akan wannan shekarar a kara sanwa zamu zo da yawa yake fada mun ai sun musulunta 😂
FALALAR KEKE.
* Yana kaara Tattalin Arziki.
* Yana kaara Lafiya.
* Yana kaara Kuzari.
* Yana Rage Kitse.
* Yana Rage Girman Kai.
* Yana Tage Yawan Yawo.
* Yana sa kasamu Mace mai Sonka don Allah.
* Yana Razana masu Gidan Mai.
Gawata dama ta samu ta magance tsadar man fetur
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS.
Tinubu ya gaji takwaransa shugaban kasaa Umaro Embalo na Guinea Bissau ne a matsayin shugaban na ECOWAS.
A cewarsa bayan k**a shugabancin ECOWAS:
"Za mu dauki dimokuradiyya da muhimmanci, dimokuradiyya na da matukar wahala amma ita ce mafi kyawun tsarin gwamnati."
Wane ci gaba kuke tunanin Tinubu zai kawo wa Najeriya a zamansa shugaban ECOWAS?
Karanta cikakken labarin a sashen sharhi.
Hoto: Bola Ahmad Tinubu/Facebook
Duba nan: https://tinyurl.com/4k3bvw2e
Ashe idan dare yayi haka agwagwa🦆🦆take
Da shegen gudu🤔?
Tunda Aikin Hajji
Bai Samu Ba
Sai A Shirya
Aikin Hanji
Duk wani mace mayaudariya Allah yasa haqoranta nagaba suzube mukuma maza Allah shiryemu 😏😏😒😒😎😎🤸🤸🚶🚶
May your life be as awesome as you pretend it is on Facebook.. 😔
A woman who stand by you when you are broke has another man giving her money.
If I give u 2million to buy anything for me and keep the change to yourself,what will you buy for me?
Some people are waiting to hear
Bad news about you.
May Allah Almighty Allah
Disappoint them good
News about you 🤲
U are inside a bus, Suddenly the driver shouted “I'm tired of this life 🙄“reply as a passenger. 🤣🤣🤣
10 Life Lessons They Don’t Teach You in School.
1 You don't need anyone's permission to chase your dreams. You only need your own permission because you are the one that can create the roadblocks in your life or open up the way for your success.
2 Time runs out quickly, but those who make the worst use of their time are the first to complain of its brevity.
3 You are not born to work a job you hate but don't quit your job without a plan. When you quit without another job lined up, your income will disappear, while your expenses continue to pile up.
4 The perfect time to start was yesterday. Today is already late, but if you can start now, you can still catch up.
5 Don't follow your passion, follow your purpose. Passion is not an endpoint but service of ego. When you pursue passion, you are limited only to what your ego allows you to envision. Purpose is the reason, or the why behind what you do. Purpose is much more focused. Passions can also come and go, whereas purpose tends to be longer term.
6 Don't waste years chasing the wrong goals. Many people chase the wrong goals, pursuing things for the sake of getting social approval. While impressing others may feel good in the short term, it will eventually make you feel miserable and unfulfilled.
7 If you don't love the process, you won't love the result. If you put all your energy and focus just on the final results while ignoring the process, you will never walk away fulfilled because your happiness will only be based on the results and not the process. Practicing the process is not always glamorous, exciting or thrilling, but it will get you to where to want to be if you learn to embrace it.
8 The goal is not about creating multiple streams of income, but about getting paid for your purpose in multiple ways.
9 Your potential is far greater than you can imagine. You have more potential than you can ever imagine, but every time you tell yourself that you can't and don't take action as a result you are sell
Duk Girman Filin da Duniya ta Diba Maka, Daga Karshe Kafa Biyu Zata Baka Abayan Gari! Allah Kasa Muyi Kyankyawan Qarshe🤲
Scientifically ya k**ata inci kaza yau! Technologically in dora da Rufaida yoghurt But financially banda hali😂
One day you will become so financially stable that ALLAH will use your pocket to bless other's Insha Allah.
🌹🤲🤲🤲🌹
Tunatarwa CE 👌
Kuyi axumin kwana shida na watan shawwal ✓SITTA SHAWWAL°
"Manzon ALLAH SAW ❤️ yace:-"Wanda ya axumci Ramadan sannan ya bishi da axumin kwana shida na watan shawwal {SITTA SHAWWAL} To k**ar ya axumci shekarar ne.
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم 🥰 منْ صام رمضان ثمّ أتبعه ستًا من شوٌَل،كان كصيام الدَّهر
Khairan In Sha Allah👌
Have you ever cried 😭 while praying 🙏 because the pain were too much to handle?
May God heal all your secret pain now🕯️
Inason Wani Abu arayuwata Amma abin kullum sai Kara girma yake min ya Allah kasan Zcy ta kasan dalilin da yasa nake son wannan abin ya Allah Gani gareka ya Allah ka tabbatar min da wannan abin Dan zatin Annabi s a w ya Allah mafarkina duk kasani abinda ke Raina duk kasani ya Allah kasa wanann abin ya zomo alheri ya Allah Dan alfarman watan Ramadan kasa wannan abin ya tabbatar yen uwa kutayani da adduaa Kuma Allah biya muku bukatun ku amenn ya hayyu ya qayyum
Me: *Runs for 2 min*
My heart: If you don't stop, I will.
"An samu matsala": Fasto ya sace wayoyi 52 na mambobi, ya cika wandonsa da iska Wani fasto da ya taho Najeriya daga Gambia don yin wa'azi ya tafka abin kunya, ya sace wayoyin mambobinsa su 52 ya tsere da ma kudade, ana nemansa ruwa a jallo.
Gani nan a shagon dinki nayi laushi, kuma a haka ma night zamuyi 😤😤😤
I don stand up for what is right
Na right hand dem take slap me sit down🤧
A drink is missing,only legend knows...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi
Bauchi
Digital Creator Blogger Hausa Comedian Head Admin in Labaranyau. com Abokimusic. com usgister. com
Umar Zakious
Bauchi, 787898
Wannan group na hadashine saboda masoya sannan a qulla zumunci
Mangari Misau
Bauchi, 089
I've open this page in order to emphasize my knowledge and awareness