Sautul haq islamiyya wattahafiz
Nearby schools & colleges
225078
Fadaman Mada Bauchi
1234
Atbu Bauchi
Alkaleri Bauchi
Akiogun Street
Atbu Bauchi
bauchi
Ajiya Adamu Street Bauchi
Kofar Ran Bayan Gidan Bare Bari Bauchi
_๐น๐นManzon Allah S.A.W Yace : "Ban Bar Wata Fitina A Bayanaba, Wadda Take Cutar Da Mazaba, Kamar Mat
CIKIYA ! CIKIYA ! CIKIYA !
Dan Allah jama'a muna cikiyar kanin mu wanda yabar gida tinshama Hotoro along hasiyanda street Kano, Ranar Lahadi 31/04/2024 da yamma zuwa wurin aiki amma Haryanzu bai dawo gida ba.
Sunansa : Kabiru Aliyu Zakirai
Shekara : 26
Duk wanda yaganshi ko yaji labarinsa ya tun tubi ;
07039632489 , 07064404180, 09066753608
DON ALLAH ATAIMAKA
wallahi akwai matsalafa
Batan mutane yafara yawa akasannan musamman MATA
Abun tambaya Meke jawo hakan
Dan haka kowa yayi hattara tare da dagewa wajen yin addu a
YUSUF ISAH ABUL IHSAN
KARANTA ZAKA KARU ๐
KADA KA TABA YIN GARDAMA DA MASU DABI AR TAURIN KAI
Jaki ne yace da Damisa:
โ โCiyawa Shudiya ceโ.
Damisa ta mayar masa da raddi:
โ โA a ciyawa Koriya ce.โ
Daga karshe gardamar ta dauki dumi har s**a yanke shawarar tafiya gurin Zaki domin ya yanke musun.
Tun daga nesa kafin su karasa karagar Zaki Jaki yake faman ihu yana cewa: ya mai girma Zaki don Allah ciyawa ba Shudiya bace?โ.
Zaki ya mayar masa da amsa:
โ โEh gaskiya ne, ciyawa Shudiya ce.โ
Cikin farin ciki da nishadi Jaki ya cigaba da cewa:
โ โAi na fadawa damisa cewa ciyawa Shudiya ce amma tayi min musu don Allah a hukuntata โ
Daga nan Zaki ya yankewa damisa watanni biyu batare da tayi gardama da kowa ba.โ
Daga nan Jaki ya tafi yana tsalle yana murna tare da fadin Ciyawa Shudiya ce.
Damisa ta yadda da hukuncin da aka yanke mata, amma kafin ta tafi saita tambayi Zaki cewa:
โ โYa mai girma Zaki, mene yasa ka hukuntani alhalin kaima kasan ciyawa Koriya ce?
Zaki yace:
โ Eh kwarai ciyawa Koriya ceโ
Sai damisa tace:
โ To mene yasa ka hukuntani?.
Zaki ya mayar da amsa:
_ Wannan hukuncin bashi da alaka da ciyawa Koriya ce ko shudiya. Dalilin da yasa na hukuntaki shine bai k**ata k**ar ke mai ilimi da fahimtar abubuwa cikin sauki ki tsaya gardama da Jaki ba, kuma har ki biye mishi kuzo kuna damuna da shashashar tambaya maras amfani.
BARI KUJI NA FADAMUKU ๐
Mafi girman asarar lokaci shine tsayawa gardama da shashashu wadanda basu damu da son sanin gaskiya ba su dai burinsu kawai suyi nasara a gardamar domin cusawa abokin gardamar tasu Haushi. Kada ka taba tsayawa gardama akan abinda bashi da amfani.
Akwai mutanen da duk yadda ka kai da tarin hujjoji ba zasu taba yadda da kai ba duk gaskiyarka.
A zuciyarsu sun yarda cewa kaine mai gaskiya amma a zahiri idan za a kwana ba zasu amince ba gudun kada ace sunyi rashin nasara.
Shiru shine abu mafi dacewa aduk lokacin da shashasha yazo maka da batun son Rai
Allah ya rabamu da gaddama akan abinda bashi da amfani da ganin gaskiya mu take
TSARABAN RAMADAN
Kungiyar (Bauchi State Islamiyya School teachers Association Basista )tare da Hadin Gwiwar Kungiyar Ahlul Khair Cooperative Society.
Sun Jagoranci Shirya Taro mai taken Ramadan Public Lecture wanda Shekh Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya jagoranta. Ya kuma gabatar da Darazi mai cike da albarka mai taken ABIN KOYI GA RAYUWAR MUSULMI.
Committee Na Masallacin Juma'a Na Habu Huraira Dake Nan GAR Bauchi Wanda Imma Babangida Sulaiman Yake Limancin, Suna Sanarda Al'uma Cewa Insha Allahu Gobe Asabat 20Ramadan Babban Sheishin Malamin Nan Dan Asalin Jahar Kano Wanda Yanzu Haka Yake Gabatar Da Tafsir A Masallacin Juma'a Na Gwallaga Dake Nan Bauchi, Wanda Ya Dauki Tsawon Shekaru Yana Gabatarwa A Duk Azumin Ramadana, Sheik Prof Sani Umar Rijiyar Lemo, Zai Gabatar Da Darasi Na Musamman Ma Daliban Ilimi, *Lokaci 10:00am*, Wuri Masallacin Habu Huraira GRA BH, Rana Asabat 20Ramadan,
Allah Yabada Ikon Halarta Amin, Sanarwa, Alh Muhammad Yahaya Jalam (Magajin Malam) Ammir Na Ittiqafi Na Masallacin Amadadin Committee.
Kuyi amfani Da wanann code din *5141*7*7 #
Wajen NIN updating NIN Na Presidential FGN 50k Grant
Wannan itace Alamar da Zaku Gani idan FGN 50k Grant Dinku Yayi Successfully
Idan Kunyi Amfani da Wadannan Lambobin *5141*7*7 # Kuyi amfani dasu wajen update Na Nin Dinku Amman kutabbatar Akan layin dakukayi registered Zaku Danna code
KAI JAMA'AH wlh mukoma ga Allah.
Wlh ana mutuwan fuju'ah
Yanzu zakaga mutum
Anjima kaji anche maka ya mutu
To ina wani abun gadara da duniya.
Wlh jiya ganina dashi naqarshe namasa bansaniba kawai sai mutuwansa naji dazu wai yayi accident a hanyar jos ya mutu..
Baban aslam Allah yakarbi baqunchinka
Allah yasadaka da annabin rahama alvarkan wannan watan.
Allah ya albarkachi abinda kabari.
Allah yabamu haqurin rashinka.
Tsintuwan Yaro (Aliyu)
Malam Auwal Tela dake da zama a Awala tashar Tifa, na sanar da jama'a cewa wannan yaron dake cikin hoton nan an tsinceshi ne bayan sallar Jumu'a a massallacin Awala a nan garin Bauchi .
Yace sunan shi Aliyu, kuma sunan kanwar shi Fatima amman idan aka tambaye shi sunan Baban shi sai yace Daddy.
A saboda haka ake sanar da al'uma duk wanda yasan iyayen Aliyu cewa, a yanzu haka yana gidan Wakilin mai Anguwar Dubai, bayan SUBEB, Ajiya Adamu road.
Ko kuma a kira lambar waya k**ar haka 0805 862 8578 ko kuma 0706 687 0964
Allah yasa a dace Amin.
AN SAMETA
Bilkisu Adamu Muhammad (Sabira), matashiya 'yar shekaru 23 da haihuwa da muka bada cikiyarta a wannan kafa cewa ta bace tun a ranar Talata 19 ga watan Maris na shekarar 2024 bayan taje sallar Tarawihi a rukunin gidajen ma'aikatan Kwalejin kimiyya da fasaha ta gwamnatin tarayya da ke Bauchi yanzu haka an tabbatar mana cewa an sameta cikin koshin lafiya.
*MISSING PERSON ALERT*
We are urgently seeking the public's assistance in locating *Balkisu (Sabira) Adamu Mohammed*, a young lady who went missing yesterday evening during Tarawih prayers at Federal Polytechnic Bauchi Staff Quarters.
Balkisu is 23? years old and fair in complexion. If you have any information regarding her whereabouts, please contact the nearest Police Station or call the following numbers: 0803 621 7196,
Your cooperation and vigilance are crucial in helping us find Balkisu and ensure her safe return. Let's come together as a community to support her family during this difficult time.
Thank you for your attention and assistance in spreading the word to aid in locating Balkisu (Sabira) Adamu Mohammed.
Sheikha Zainab Ja'afar Mahmud
Muna ฦaunar Malamar mu wallahi
Allah ฦara ilimi mai albarka.
Ga wani lakani mai amfani:
Ina wanda ciyo ya dame shi aka kasa maganin sa ko aka rasa gano kansa?
A karanta wadannan ayoyin a cikin ruwan Zamzam ko ruwan sama, in ba a samu ba a karanta a kowane irin ruwa sau 3 ko sau 7, a sha, ayi wanka a wuri mai tsarki. A maimaita sau 3 in bukata ta k**a. Da izinin Allah ana samun sauki.
Allah ya ba mu lafiya daya.
ุขูุงุช ุงูุดูุงุก ู
ู ุงูุนูู ูุงูุญุณุฏ
โข ุณูุฑุฉ ุงููุงุชุญุฉ: ยซ ุจูุณูู
ู ุงููููู ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
. ุงููุญูู
ูุฏู ููููู ุฑูุจู ุงููุนูุงููู
ูููู * ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
ู * ู
ููููู ููููู
ู ุงูุฏูููู * ุฅูููุงูู ููุนูุจูุฏู ูุฅูููุงูู ููุณูุชูุนูููู * ุงููุฏูููุง ุงูุตูุฑูุงุทู ุงููู
ูุณูุชููููู
ู * ุตูุฑูุงุทู ุงููุฐูููู ุฃูููุนูู
ูุชู ุนูููููููู
ู ุบูููุฑู ุงููู
ูุบูุถููุจู ุนูููููููู
ูููุงู ุงูุถูุขููููู ยป.
โข ุณูุฑุฉ ุงูุฅุฎูุงุต: ุจูุณูู
ู ุงููููู ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
.. ยซูููู ูููู ุงููููู ุฃูุญูุฏู * ุงููููู ุงูุตูู
ูุฏู * ููู
ู ููููุฏู ููููู
ู ูููููุฏู * ููููู
ู ูููููู ูููู ููููููุง ุฃูุญูุฏู ยป.
โข ุณูุฑุฉ ุงูููู: ุจูุณูู
ู ุงููููู ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
.. ยซูููู ุฃูุนููุฐู ุจูุฑูุจู ุงูููููููู * ู
ูู ุดูุฑู ู
ูุง ุฎููููู * ููู
ูู ุดูุฑู ุบูุงุณููู ุฅูุฐูุง ููููุจู * ููู
ูู ุดูุฑู ุงูููููุงุซูุงุชู ููู ุงููุนูููุฏู * ููู
ูู ุดูุฑู ุญูุงุณูุฏู ุฅูุฐูุง ุญูุณูุฏู ยป.
โข ุณูุฑุฉ ุงููุงุณ: ุจูุณูู
ู ุงููููู ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
.. ยซูููู ุฃูุนููุฐู ุจูุฑูุจู ุงูููุงุณู * ู
ููููู ุงูููุงุณู * ุฅููููู ุงูููุงุณู * ู
ูู ุดูุฑู ุงููููุณูููุงุณู ุงููุฎูููุงุณู * ุงููุฐูู ููููุณูููุณู ููู ุตูุฏููุฑู ุงูููุงุณู* ู
ููู ุงููุฌูููุฉู ููุงูููุงุณูยป.
โข ุจูุณูู
ู ุงููููู ุงูุฑูุญูู
ูู ุงูุฑูุญููู
. ยซุงููู
ู * ุฐููููู ุงููููุชูุงุจู ูุงู ุฑูููุจู ููููู ููุฏูู ููููู
ูุชููููู * ุงููุฐูููู ููุคูู
ูููููู ุจูุงููุบูููุจู ูููููููู
ูููู ุงูุตููุงุฉู ููู
ู
ูุง ุฑูุฒูููููุงููู
ู ููููููููููู * ูุงููุฐูููู ููุคูู
ูููููู ุจูู
ูุข ุฃูููุฒููู ุฅููููููู ููู
ูุข ุฃูููุฒููู ู
ูู ููุจููููู ููุจูุงูุงูุฎูุฑูุฉู ููู
ู ูููููููููู * ุฃูููููุฆููู ุนููููู ููุฏูู ู
ูู ุฑูุจูููู
ู ููุฃูููููุฆููู ููู
ู ุงููู
ูููููุญูููู ยป ุงูุขูุงุช ู
ู 1-4 ู
ู ุณูุฑุฉ ุงูุจูุฑุฉ.
โข ยซ ููููุงุฏู ุงููุจูุฑููู ููุฎูุทููู ุฃูุจูุตูุงุฑูููู
ู ููููู
ูุง ุฃูุถูุขุกู ููููู
ู ู
ูุดูููุงู ููููู ููุฅูุฐูุข ุฃูุธูููู
ู ุนูููููููู
ู ููุงู
ููุงู ูููููู ุดูุขุกู ุงููููู ููุฐูููุจู ุจูุณูู
ูุนูููู
ู ููุฃูุจูุตูุงุฑูููู
ู ุฅููู ุงููููู ุนููููู ูููู ุดูููุกู ููุฏููุฑู ยป ุงูุขูุฉ 20 ู
ู ุณูุฑุฉ ุงูุจูุฑุฉ.
โข ยซ ููุฅูุฐู ุงุณูุชูุณูููู ู
ููุณูู ููููููู
ููู ููููููููุง ุงุถูุฑูุจู ุจูุนูุตูุงูู ุงููุญูุฌูุฑู ููุง
*QANWATA ZO KIJI WATA MAGANA, TA SIRRI*
*Qanwata kin san wani abu kuwa a sha'ani soyayyah...?*
_Nasan bamamaki kin tsinci kanki cikin rayuwar soyayyar da k**e sonsa matuqar sonshi amma baya Son ki shi...?_
*ฦan nutsu ki ji me zan faษa miki akansa,๐*
_Na sani da ciwo sosai ka so wanda baya sonka, da ciwo ka damu da wanda bai damu da kai ba, amma mafi girma ciwo shine ki dinga cusa kai wurin wanda baya yi da ke, na sani ba ke kika ษorawa kanki sonsaba, amma idan kika jure lolaci Allah zai warkar dake, shikuma yafi ki dauwama cikin wahala da kinci kaษai๐._
*Kanwata nasan son shi bamamaki ya taba sanya ki hawaye.*
_toh kanwata share hawayenki shi bai cancanci ya ga zubarsu ba, domin kimarki da darajarki yafice ki zubda hawaye, Koda babu makawa saikinyi hawayen toh kada kibari ya gane abunda yake sakaki zubar da hawayen._
*Kanwata nasan son shi yana hana ki sukuni da walwala ko...?*
_Toh bari kiji bai cancanci ki sanar da shi ba cewa kina cikin damuwa da kunci akansa, kin san me yasa nace maki haka._ _Saboda wanda ya san darajar goro shine kaษai yake yayyafa masa ruwa, harma ya rufe shi da ganye._
*QANWATA shawara takarshe da zanbaki a kansa*
_Itace ki hutar da kanki mana, kiyi istikhara ta neman zabin Allah a kan lamarin dakuma tsayuwar dare da yawaita Addu'ah akan lamarin, babu abunda yafi karfin Allah saikam inbaki kararki wajensaba๐_
_kanwata kiyi kukan ki idan za kiyi ke yar Adam ce, ki yi abinki magani ne๐domin kuka yana rage wani adadin na zuciya, idan kinji wani abu na tunaninsa yana neman hana ki sukuni da nutsuwa, maza jawo liitafin **AL-QUR'ANI*, maganin duk wani tunani da dama damuwa, musammanma ace ke ma'abociyar karanta shi ne barinma ace kinsa ma'anoninsa ko ba dukkan ba, za kiji zuciyar ki na sanyi da daษi da wani ni'ima, ki shilla can duniyar qara sanin girman Ubangiji Allah SWA๐._
_kannwata ki sauqaqa komai Qanwata, Rabon ki bazai taba kufce miki ba wallahi, Allah ya miki Albarka
Daga Cikin Ayyukan Alheri Da Kyawawan Halaye
Jabir bn Abdullahi, Allah ya yarda da shi, ya ce; Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Idan duhun dare ya gabato โ ko kuma almuru ta yi โ to ku hana 'ya'yanku fita, domin shaidanu suna bazuwa a wannan lokacin. Idan sa'a ta gota a cikin dare, to sai ku bar su. Ku rufe kofofi, kuma ku ambaci sunan Allah (yayin da kuke rufewa), domin Shaidan ba ya bude kofa rufaffiya. Ku zuge bakin salkunan ruwanku, kuma ku ambaci sunan Allah (yayin da kuke zugewa), kuma ku rufe kwanukan abincinku, ku ambaci sunan Allah (yayin da kuke rufewa); ko da ku dora wan;i abu ne a kan kwanukan. Kuma ku kashe fitilinku na a-ci-balbal.
Allah ya yi tsira da Aminci da albarka ga Annabinmu Muhammadu, da alayensa da Sahabbansa baki daya.
Hakika malamai sune tushen kowa
Bazamu iya biyan malaman mu ba
Malamai sune garkuwar yaro da babba
Allah yasakawa malamai da mafificin Alkhairinsa
Ranar malamai ta duniya
Na shiga jimami da bakin cikin jin labarin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu, babban malamin addinin musulunci bayan gajeruwar jinya a jihar Kebbi.
Sheikh Abubakar Giro Argungu ya samu karramawa sosai a tsakanin malamai da sauran jama'a saboda irin gudunmawar da yake bayarwa ga addinin Musulunci a Najeriya a matsayinsa na daya daga cikin manyan malaman Najeriya da Afrika.
Tabbas koyarwarsa da ka'idarsa ta zaman lafiya da haษin kai kasa za su cigaba da amfanar alโuma.
A Madadin Iyalina, Ina Mika Ta'aziyyata Ga Iyalan Gidansa, Da Al'ummar Musulmi Da 'Yan Nijeriya Baki Daya. - Allah ya jikan Malam ya gafarta masa. Ameen. - AA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Bauchi
ABULIHSAN
S. Yaki Street
Bauchi
An engaging coming of age guide on life and loving for teenage boy