Comrd jibril abu wakeely
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd jibril abu wakeely, Grocers, Funtua, Nigeria � Africa � earth �, Funtua.
Only specific people can follow me
Follow me on Facebook you can get 10k in your account
Facebook Lite for Android This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.
HAKURI;
HAKURI; Haske Ne Wanda Yake Haska Ma Mutum a Cikin Duhun 'Bacin Rai, Ko Jinya, Ko Tsananin Rayuwa;
Abu Sa'eed Alkhudiri(R.A) Ya Ruwaito Cewar:
"Wasu Jama'a Daga Cikin Mutanen MADINAH Sun Ro'ki MANZON ALLAH(S.A.W), Sai Ya Basu.
Bayan Nan Sai S**a Sake Dawowa S**a Ro'ke Shi, Shi Kuma Ya Ci Gaba Da Basu Har Sai Da Duk Abin Hannunsa(Mai Albarka) Ya 'Kare.
Yayin Da Ya Gama Basu Dukkan Abin Da Ke Hannunsa(Mai Albarka), Sai Ya Ce Musu:
"BABU WANI ABIN ALKHAIRI WANDA BAN TANADAR MUKU DA SHI BA, DUK WANDA YA KAME(WATO YA RIKE MUTUNCINSA) TO ALLAH ZAI ISAR MASA, KUMA DUK WANDA YAYI HAKURI, TO ALLAH ZAI HAKURKURTAR DA SHI. BABU WATA BAIWA MAFI YALWA WACCE ZA'A BAMA WANI MUTUM FIYE DA HAKURI".
(A Duba Sahihul Bukhary Hadisi Na 6470, Sahihu Muslim Hadisi Na 1,053).
ALLAH YA 'KARA MANA HAKURI DA RAYUWA DON ALBARKAR SAYYIDUL-WUJUDI(S.A.W) AMEEEEN.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Funtua, Nigeria � Africa � Earth �
Funtua