Producern Waka funtua

🤍 I UBAIDULLAHI HUSSAINI❤
AL'UBAID PRODUCERN WAKA FUNTUA
🎶KATSIN STATE NIGERIA🎤🎶

06/08/2024
01/08/2024

Zang-zanga-day-1-in funtua🇳🇬🎤🇳🇬🇳🇬🎤👈👈

25/07/2024

zanga-zanga -Remind 5 days
Nigerians people 👈🎤🎤🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬👈👈👈🇳🇬🇳🇬

24/07/2024

next 2027 Atiku insha

21/07/2024

Son-somin-zanga-zanga - natakara -tasiri-a Nigeria.🇳🇬👈

Photos from Producern Waka funtua's post 13/07/2024

Zanga-zanga ta zama wajibi Dan nemawa talakawa Sawaba.

Har Sai Bukatar mu ta biya.👈

13/07/2024

MAY Allah make our End better than our beginning, accept our prayers, forgive our parents, bless our families, have mercy on our children, guide our leaders to the right path, Amin.
Good morning my beautiful friends ❤️🤍❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

22/06/2024

🤍❤️🤍❤️be piece with anyone in this world because this life is nothing 🤍❤️🤍🙏🏼👍
BY_AL'UBAID_PRODUCERN_WAKA_FUNTUA🎤🎶🎶🎤🎶🎤❤️🤍🎶🎶❤️🤍❤️🤍🤍❤️❤️🤍❤️❤️❤️

19/06/2024

🤍❤️🤍🤍🤍❤️🎤🎤❤️🎤EID Mubarak
🤍❤️sallah❤️🤍🤍❤️❤️🤍
By producern Waka funtua 🎶🎤🎶🎶🎤🎶🤍🎶🎤

19/06/2024

❤️🤍❤️❤️🤍 🎤🎶 ❤️🤍🤍🤍👍❤️🤍🤍❤️❤️❤️ sallah

19/06/2024

Ziyarar _ahamad_ Isa _cikajin_by_
Producern_waka_funtua

10/05/2024

❤️🤍❤️ dakai daga jahilcin jahilai yana daga cikin alamun imani da hankal 🤍❤️🤍 Waka 🎶🎶🎶 funtua

05/05/2024

🤍❤️🤍❤️ ❤️🤍 🎤🎶❤️🤍
❤️🤍❤️🤍❤️❤️🤍

Photos from Producern Waka funtua's post 03/05/2024

#🤍❤️🤍❤️,🎤🎤Ya kamata Rarara ya waƙe yarinyar nan da ta kere kowa a JAMB domin a ƙarfafa wa yara mata gwiwar yin karatu, ba a ƙarfafa musu gwiwar tallar zogale ba

02/05/2024

🤍❤️🤍🤍❤️Kotu ta ɗage shari'ar ma'aikatan Binance a Najeriya

Ƙarin bayani 🎤 Waka 🎶 funtua ❤️🤍❤️

02/05/2024

Gwamnatin tarayya a Najeriya ta yi wa ma’aikatanta ƙarin albashi da kimanin kashi 25 cikin ɗari zuwa kashi 35 cikin ɗari. 25% 35%
________

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin bukin ranar ma’aikata ta duniya.
A safiyar yau Talata ne wata takarda daga shugaban hukumar kula da albashi ta Najeriya, Ekpo Nta ta tabbatar da ƙarin albashin.

Wannan sabon albashin da gwamnatin ta amince da shi zai shafi ma’aikatan gwamnati da ke bisa tsarin CONPSS, da na ma’aikatan kwalejojin bincike na CONRAISS, da jami’an ƴansanda (CONPOSS) da ma’aikatan tattara bayanan sirri (CONICCS) da sauran masu ɗamara (CONPASS) da kuma dakarun ƙasar (CONAFSS).

A halin yanzu mafi ƙarncin albashin ma'aikata a hukumance shi ne naira 30,000. Wanda tsadan rayuwa bayan cire tallafin mai ya mai da kudin ba a Bakin komai ba

Photos from Producern Waka funtua's post 01/05/2024

YANZU-YANZU: Fatima Mai Zogala Ta Halarci Wani Taro Da Mawaƙin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Shirya.

01/05/2024

Wasu ma’aikata a jihar Borno sun koka kan yadda suke karɓar ƙasa da 10,000 a matsayin albashi, inda kwamishinan ilimi na jihar, Injiniya Lawan Abba Wakilbe ya shaida wa BBC dalilan da s**a sa ake biyan wasu ma'aikatan albashin da 'bai taka kara ya karya ba'.

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Zang-zanga-day-1-in funtua🇳🇬🎤🇳🇬🇳🇬🎤👈👈
zanga-zanga -Remind 5 daysNigerians people 👈🎤🎤🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬👈👈👈🇳🇬🇳🇬
next 2027 Atiku insha
Son-somin-zanga-zanga - natakara -tasiri-a Nigeria.🇳🇬👈
#kannywoodcelebritiesKBeautiful🤍❤️🤍🤍🤍❤️🎤🎤❤️🎤EID Mubarak#happy🤍❤️sallah❤️🤍🤍❤️❤️🤍By producern Waka funtua 🎶🎤🎶🎶🎤🎶🤍🎶🎤
Ziyarar _ahamad_ Isa _cikajin_by_Producern_waka_funtua

Category

Address


Tudun Malamai Funtua
Funtua
Other Food & Grocery in Funtua (show all)
Yahya ahmad Yahya ahmad
Funtua

Yusuf Dangamba Yusuf Dangamba
No 121 Dandume Road
Funtua

Abdulrahman Bature Idris Abdulrahman Bature Idris
FUNTUA CENTRAL MARKET
Funtua

Ïtz Ãbbah-lawal now Ïtz Ãbbah-lawal now
Bagari Center
Funtua

Usman park Usman park
Kasuwar Mata
Funtua

Aliyu one love Aliyu one love
Katsina
Funtua

Asluta Asluta
Shiwaki
Funtua

Up coming g**s Up coming g**s
KT Street FTA LGA
Funtua

H kabir sani H kabir sani
Layin Mai Kwano
Funtua

Yar'Adua bakery's empire Yar'Adua bakery's empire
Railway Quarters
Funtua, NIN

I can't

Elon musk private Elon musk private
Katsina Funtua
Funtua

A.S Hadahad A.S Hadahad
Katsina
Funtua

Asif integrated farm and food suppliers