Umar Aliyu
I love you
I NEED 1.5m of
S. A. W
Duk Duniya Babu Wanda Nakeso Kamar Annabi Muhammad S.A.W
I love you Prophet. ο·Ίπβ€οΈ
Kamar yadda Allah yake juya dare zuwa rana ya Allah ka juya damuwar kowa zuwa farin ciki...
Duk sanda zanji ance
Annabi Muhammad
Se Naji wani dadi wlh
S.A.Wπππο·Ί
Alhamdulillah
π
π
May Almighty Allah Accept our ibadat π€².
ββ
π
Allah SWT Ka Kawo Mana Zaman Lafiya π€²
Happy Sallah
Hanyoyin 15 Da Zasu Amfane Mu*
Don cin moriyar sauran kwanaki da amfanuwa da dararen da s**a rage a wannan Wata mai matukar tsada, ga jerin gwanon abubuwa masu Sauqi da za ayi:
1. Yawaita Istighifari - Hanyar samun arziki ne
2. Yawaita Karatun Qur'ani - Ladan bai misaltuwa
3. Yaiwata Murmushi - Akwai lada tattare da hakan
4. Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce
5. Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne
6. Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha
7. Yi Addu'a wa danuwa - Malaa'iku za su maka
8. Taimaka Wa mabuqaci - Allaah zai maka mafita
9. Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladar Azumi a sauqaqe
10. Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladarka kankarar Zunubbai ne
11. Kwanta da wuri - Hakan zai baka daman tashi da dare
12. Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka daman kusantar mahaliccin ka_
13. Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah
14. Yafe ma Wanda Ya Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka
Allah ya karbi ibadun mu bijahi S.A.W
Fatan Alheri To All my friends
Congratulations my Abdulrashid Abdullahi Tsf.
Fatan Alheri my friends and Brother
Sharrin Dake Cikin Wanna Rana
Allah Ka Tsaremu.
Alherin Dake Cikin Allah Ka Sadamu Da Shi.
Happy Juma'at Mubarak π
Allah Ka sadamu Da Alherin Dake Cikin Wanna Rana π€²π€².
Allah Ka sadamu Da Alherin Dake Cikin Wanna Rana π€²π€².
I love you so much my friends
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Danwurin Dutsi
Gusau
AMEENU
Gusau
Islam is true religion
Womenhood College Of Health Science And Technology Gusau Kaduna State Centre
Gusau, 1111
Health technology Gusau
Zaria Road
Gusau, 1H
This page we need pray for the foundation to allah
Gusau, SAMARUGUSAU
shi ilimi haske ne ga yara da manya duk wanda baida ilimi tauyeyyene dan haka muka bude wannan zawiyyar nai albarkar dan alummar annabi s a w su ci gaba muna da ban garori da dama