GUSAU DA TSAFE

GUSAU DA TSAFE

C.E.O HASSAN MUSA DAN HAJIYA

MUNA MARABA DA DUK WANDA ZAI KAWO MANA CIGABA A WANNAN PAGE NAMU

03/01/2024

IYALEN GIDAN MAGARIYI
MALAM ADAMU ABUBAKAR JIHAWA

DA KUMA

MALAM ABDULLAHI MOH D SARKIN SHANU SHOLE MAKARANTA

SUNA FARIN CIKIN GAIYATAR YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI

ZUWA GURIN DAURIN AUREN YAYANSU

ZAKARIYA ADAMU (DADY SINIYA)

DA

ZAINAB ABDULLAHI ( NUSAIBA)

WANDA ZA,AYI KAMAR

HAKA 5 JANUARY

LOKACI 2:30

WURI KOFAR GIDAN SARKI SHANU SHOLE MAKARANTA

ALLAH YABADA IKON ZUWA AMEEEN

Photos from GUSAU DA TSAFE's post 14/10/2023

KAJI RABO: Babban dalibin Sheikh Albani Zaria, Dr. Kaabir Asgar ya rubuta littafin tarihin Rayuwar fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheikh Muhammad Auwal Adam Albanin Zaria..

Allah ya jikan Malam Albani..

HOTO: Dr. KABIR ASGAR / Facebook

31/08/2023

GUSAU DA TSAFE FACEBOOKERS
Assalamu alaikum Jama,ar wannan group
mai albarka fatan kuna lafiya masha allah
Ina mika sakon godiya zuwa ga members na wannan group mai albarka duba da irin kokarin da kuke wurin yin posting commemt like muna jin dadin hakan sosai
Allah saka da alheri

Bayan haka duba da irin korafe korafe members da ke kawo wa akan damu warsu ta yadda suke ganin abu buwan group sun tsaya chak muna bada hakuri duba da irin wannan yanayi ba iya group ya tsayaba hadda kasa nigeria baki daya

saboda sai anci an koshi sannan ake maganar facebook wanda bai da kudin abinci ina yaga damar sayen datar da zai hau facebook duk da haka dai in sha zamu samu zama tsofaffin shugabanni da sabbi da kowane mutun mai ruwa da tsaki a wannan group

sannan zamu fito da sabbin tsare tsare ta bangaren programs namu da sauran shirya shirya kuma zamu doba members masu kokari a wannan group domin jawo su a jeki ayi wannan tafiya tare dasu dan kawo wa wannan group namu mafita

Tabbas wannan group zai dawo kamar yadda yake Jinjina zuwa

Hon nura na,ibi
bashir bello jabbi
Ibrahim aliyu baban yara
maman siyama
sadiyya alhasan
barera umar

da dau sauransu wa yanda ban fadi sunansu
duba da irin damuwa da suke nunawa dan gane da wannan group

kofa bude take ga duk wanda yake da wata shawara da zai bamu to zai iya samuna ta prvt ya mun magana domin kowa sai kaji abunda wanda kake shugabanta ya fadi sannan kagane kuskurenka

Allah kara daukaka gusau da tsafe facebookers Amen

C.E.O GUSAU DA TSAFE FACEBOOKERS.
HASSAN MUSA DAN HAJIYA

Photos from GUSAU DA TSAFE's post 06/08/2023

GUDAU DA TSAFE FACEBOOK
AURE MAR TABA DARAJACE MAI TARIN YAWA ALHAMDULILLAH wannan shine katin gayyatar aure na ƴar uwa RUKAYYA

wacce kukafi sani da RUKY PEENK Vice president ta wannan group tare da Angonta Aminu musa wanda shima member ne a wannan group
amadadin haka muke gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa wannan taron ɗaurin aure wanda zai gabata kamar haka

Ranar Assabar mai zuwa 12 August 2023
Lokaci Karfe 2:30 pm
wurin Kofar gidan MARGYAYI ABDULLAHI MERARIYA FILIN YARI GUSAU

Allah bada ikon halarta amen

C.E.O GUSAU DA TSAFE FACEBOOK
HASSAN MUSA DAN HAJIYA

05/07/2023

ASSALAMU ALAIKUM
INA MAI FARIN CIKIN SANARDAKU
CEWA YAUNE BIKIN WANNAN GROUP NAMU
MAI ALBARKA

INA FATAN ZAKU FITO KWANKU DA KWARKTARKU DOMIN NUNA FARIN CIKIN KU DAGA YAU SAI WATA SHAWARA 🙏 SANNAN A SAKE MUNA MARABA DAKU

17/04/2023

Indan Allah yanasonka da Rahama Sai yasanya Zuciyarka ta kaunaci Annabi Muhammaduﷺ
❤️❤️

20/10/2022

Mutanen GUSAU sunkaima mutanen tsafe
Ziyara Allah saka masu da Alheri Allah bar zumunci
Hassan Musa Dan Hajiya

24/09/2022

Congratulations 🎉
HHassan Musa Dan HajiyaMHassan Musa Dan HajiyaDHassan Musa Dan HajiyaHajiya
Allah sanya Albarka 🌟

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Category

Website

Address

Unguwar Dan Baba Sinami
Gusau
Other Comedians in Gusau (show all)
Femii pranks Femii pranks
Damba
Gusau

prankster

Abdulmaleek Muhammad Abdulmaleek Muhammad
Samaru
Gusau

S*x therapist, politician, and many more

King sulex comedian King sulex comedian
Motor Gage Area Gusau
Gusau

Itzsantusgram Itzsantusgram
Tudun Wada
Gusau

Guyz c man comedy zone is a group ls about having fun posting pics,videos,and even sharing links but

DAFDO GUSAU DAFDO GUSAU
Sabongari
Gusau, DAFDO

Mr online Mr online
Kaduna
Gusau, YARONBOC

thanks god

GUSAU V.I.P PAGE GUSAU V.I.P PAGE
A. A Master Shopping Complex Canteen Area Gusau
Gusau, 2987

IYA WUYA ANA TARE ANBUDE WANNAN GIDA SABODA NISHADI DA NISHADANTARWA FA FADAKARWA

Mhiz vibez Mhiz vibez
Tudun Wada
Gusau

Content creator

ABBA khamis ABBA khamis
G . R. A
Gusau

Thanks

Hi-lander Hi-lander
No 17 Habib Ccomplex Govt, House
Gusau, 632101

Comedians are people who embarrass themselves in style

Shafeeu Aminu Shafeeu Aminu
Lowcost
Gusau, 112345

Haeedar Comedy Haeedar Comedy
Gusau

Alhmdllh