Masudu Adamu

Humble

28/05/2023

28 may 2023

MASHA ALLAH SANYA ALKHAIRI YA TAYAKA RIQO YA BAKA IKON YIMA JAHATA ADALCHI DA KAI DA SAURAN ZABABBU NA JAHAR ZAMFARA ALLAH YASA MAKU HANNU YA DAFA MUKU AMEEN

Masudu_Adamu

Photos from Masudu Adamu's post 26/05/2023

26 may 2023
Bai kamata ƙyashi ya sami waje ba a zuciyar mutumin da ya fahimci cewa baya amfani da kaso (1/10) ɗaya cikin goma na ni'imomin Allah gareshi..

Maimakon ƙyashin ni'imar da Allah Yayi wa wani, ka shagala mana da kyautata amfani da tarin ni'imomin da Allah Ya yi maka waɗanda suna nan jibge cikinka kamar ma'adinan da suna ƙa ruwa
Barka da juma'ah
Masudu_Adamu

22/05/2023

ALHAMDULILLAH

Send a message to learn more

Photos from Masudu Adamu's post 08/05/2023

08/05/2023
SIRRIN RAYUWA SHINE KARKA YI ABINDA KAKE SO AMMA KASO ABINDA KAKEYI
MASUDU_ADAMU

03/05/2023

Cikin yanayi na alhini nayi bakin ciki da samun labarin aukuwar gobara a fitacciyar kasuwar Bebeji dake Birnin Zamfara a daren ranar Litinin. Ina mika sako na jaje ga wadanda abun ya shafa dama wadanda Allah ya kubutar dasu, gwamna da gwamnati da al'ummar jihar ta Zamfara baki daya.
Ina roqo ubangijinya mayar da alkhairi yayi budi na alkhairi

Masudu_Adamu

28/04/2023

28-04-2023
Matukar kana neman kyakkyawan karshe ina mai baka shawarar fara tunanin shirya sabon mafari
Wannan shawara ce kyauta
Barka da Juma'ah

Masudu_Adamu

26/04/2023

26th April, 2023

Har yanxu tsufa bai zoma ba shirya sabuwar rayuwa da sabon mafarki don anfanuwar gobenka
Shawara ce kyauta matasan jahata

Allah ya bamu zaman lafiya acikin jahata da kuma kasata baki daya

MASUDU_ADAMU

Photos from Masudu Adamu's post 24/04/2023

Ina taya 'yan uwana musulmi murnar kammala Azumin Watan Ramadan na wannan Shekara cikin nasara, watan ya kasance lokaci dake cike da ibadu masu girma domin karfafa imanin mu da kadaita Allah.

A Wannan lokaci na yiwa Kai tarbiyya, mun ga alfanun kauracewa duk wasu dabi'u na zunubi, domin samun kyakkyawar rayuwa gare mu, Allah Ya h**e mu da gujewa aikata munanan ayyuka domin mu samu rayuwa Mai kyau.

Daya daga cikin manyan abubuwan albarka da muke samu a Ramadan shi ne kasancewa kusa da mahaliccin mu, da karfafa imanin mu, tare da karfafa dabi'ar taimako ga mabukata. Yana da muhimmanci mu ci gaba da rayuwar nuna kauna da son zaman lafiya da hadin Kai wadda Ramadan ke koyarwa.

Haka kuma Yana da mutukar muhimmanci mu tuna kasar mu yayin da muke Sallar Idi a masallatan mu daban-daban. Mu Yi Addu'ar fatan Allah Ya ninninka Albarkar Sa kan kasar mu.

Najeriya na bukatar zaman lafiya da hadin Kai kuma mu a Matsayin mu na yan kasa wajibi ne mu gudanar da rayuwar mu yadda Allah Yake so. Dole ne mu Sanya adalci ya zama kan gaba a kasar mu.
ALLAH UBANGIJI YA KARBI IBADUNMU

MASUDU_ADAMU

Photos from Masudu Adamu's post 21/04/2023

As we witnessed the end of Ramadan fasting for this 1444 AH year, May Allah accept our Ibadah and dua, may Allah (SWT) spare our live to witness more in the coming years in good health and strong imaan.
*Jumma Mubarak & Eid Mubarak!* to All muslim ummah

MASUDU ADAMU

21/04/2023

‎تقبل الله منا ومنكم صالح الاعمال

‎🌹🌹🌹

‎May God accept our Ibadah, grant us the strenght to celebrate many more Sallah. May he forgive all our sins and give us the hope to live in his glory today and forever. Happy Eidul- Fitr to you and your family.

‎🕋🕌📿❤️
* *

30/07/2022

Wishing You All Happy New Year Of Islamic Calendar. May This New Year Bring Lots Of Peace And Happiness To Us And Our Dear Country.

Islamic New Year 1444H

Photos from Masudu Adamu's post 29/07/2022

Last Friday of Islamic Year 1443.

I Pray Next Year Will Be Full Of
Blessings & Happiness.

Peace And Tranquillity.

Aameen.

27/07/2022

Barka da dare yan uwa😎

17/07/2022

Fatan alkhairi jahata

10/07/2022

Barkanku da sallah yan uwa

26/06/2022

Kuyi hakuri zamfarawa lokaci ne komai zai wuce

17/06/2022

Barka da Juma'ah

06/06/2022

Fatan Alkhairi Jahata

28/05/2022

Barka da rana

26/05/2022

Alhamdulillah

24/05/2022

Waman yata wakkal alal lahi bahuwa hasbuhu

23/05/2022

Allah ya bamu nasara

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Tudun Wada
Gusau
54367
Other Political Candidates in Gusau (show all)
Osinbajo Support Movement Zamfara State Osinbajo Support Movement Zamfara State
Plot 4 Marafa Road Gada Biyu Area
Gusau

Yazeed initiative forum Yazeed initiative forum
Samaru Gusau
Gusau, DANMALIKI

I am coordinator yazeed initiative forum zamfara state

MAI AIKI foundation 2019 MAI AIKI foundation 2019
No 61 Fadama Plaza Off Umar Musa Yar Addua Way
Gusau

political movement

Ahmad Lala For Zamfara State House Of Assembly Ahmad Lala For Zamfara State House Of Assembly
Gusau

Vote for Ahmad Lala 2027