Asararun Almajirai

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Asararun Almajirai, College & University, Zamfara, Gusau.

Na Buda Wannan Sabon Shafinne Sakamakon Rufemun Shafi da Mahukunta Facebook Sukayi, dan haka Wannan Shine Sabon Shafina na Asararun Almajirai Wancena yadaina Aiki Gaba daya

11/06/2023

SIRRIN JUYO DA HANKALIN MUTUM

Wannan sirrin juyo da hankali ne ko uban gidanka ya juya Maka baya ko matar ka ta juya Maka baya ko mijinki ya juya Miki baya, kowani Abokin Hurdarka,

To idan haka ya faru dakai ka rasa yanda zakayi kuma kanaso yajuyo gareka cikin gaggawa to GA abunda zakayi
Kasamu farin takarda Mara Zane se ka rubuta wannan hatimin kafa 1 se kasa sunar Wanda ake so ajuyo da hankalinsa asakiyar hatimin se anade laya se abinne layar Akarkashin murhunda ake hura wuta... Se bayan sallar magriba ka zauna kaja wurdin
( innahu ala Raj ihi laqadir) kafa (779).zakayi wurdin sawon kwana 5 ko 7 to insha allhu zakaga abun mamaki wurin juyo da hankalin mutum mujarrabun sahihun

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

11/06/2023

LAYAR DAURIN BAKI, SAMMATSI, dakuma SHASHATAU mujarabun

Ana samun FARAR takarda karubuta ayar BARA,ATTU MINALLAHI WARASULIHI ILALLAZINA AHADTTUM MINAL MUSHIRIKINA kafa bakwai Ammanfa Duk kafa daya Zaka dauke numfashinka Alokacinda z***rubuta idankagama dukkansu saikayi layarta kasamu Kan TSAKA kacusata acikinsa kasamu ragowar YADIN LIKAFANI kadimketa dashi kasakesamun JAR FATA kadimketa dashi kurma akeyinta Babu HANCI to idan Wannan LAYAR tanajikinka wallahi wallahi wallahil azimu duk Wanda yatasomaka daniyyar cutarda rayuwarka tahanyar zalunci yazalunceka to insha allahu nantake cikingaugawa zakafaraganin amfaninta akansa,

Wannan mujarrabunce kamar yadda na Fadamaku abaya tanayin aiki akam alamarin da ya shafi DAURIN BAKI dakuma SAMMATSI dakuma SHASHATAU Wani aikinnatama saikayita zakagani

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

11/06/2023

INA WANDA YAKESON YA CIMMA WANI MATSAYI NA RAYUWA??

Ina dan Siyasa yake, Ina Ma'aikatan Gwamnati Suke, Ba saikasha jiniba, zo ga sirrin FATIHA sirrin gashi wasu zasu ganshi
kamar karami, eh to azahirin gsky wajen rubutu Qaramine, Amma kuma wajen Aiki to babba ne, kuma me karfi, wanda ba kowane Malamine ke Iya Baka Irin Wannan Sirrin ba Ahalin da muke ciki, Idan baku Mantaba na taba yimaku jawabinsa a wannan gida Shekara 2 da S**a gabata,

To yau ma Gashi Cikin Ikon Allah Nasake dawomaku dashi, Saboda Qarfinsa da Kuma Ingancinsa,

Dayawanku Sun buga Wannan Sirrin kuma Sunga Amfaninsa, domin Allah kadai yassan Mutanen da Nasamu Alkhairi gunsu ta dalilin Wannan Sirrin,

Anyishi babu adadi, kuma ALLAH ya amsa,
Ga wanda yake so, ya sami mulki, ko karin matsayi akan ko
wacce irin harka, za'asamu duk abunda akeso Matukar akayi wannan aikin,

wannan aikin, Munyishi babu adadi, wasu ma sunyi, Amma
duk wanda wannan
Sirrin zai zama silar samun nasara akan neman mulki, ko
matsayi, ya azabtar da wasu ALLAH kada ka bashi ikon
Aikatawa.
Da farko za'a rubuta wannan sirrin ajikin fatar ragon layya, Sai
asa layar ajiki, ko arataya, ko asa a aljihu, sannan sai kuma
akaranta FATIHA sau dubu saba'in da bakwai, acikin
kwana bakwai, idan kuma bazaka iyaba, zaka iya sawa, ayi
maka, Amman bayan layar, tana tare dakai, Amman ana turara
fatar da lubban z***r,
To da yar dar ubangiji wanda komai shine yake badashi, sai
wanda yayi wannan aikin ya sami biyan bukatar sa da
gaggauwa, anayin yanka ayi sadaka bayan gama aikin.

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen summa Ameen

11/06/2023

Muna Bawa Al'umma Hakuri Akan jinmu tsit da S**ayi, Mun tara Ayukkane, Amman yanzu Mun Rage Kuma Zamu dawo Makaranta da Izinin Allah,,

Fatan Alkhairi ga Dukkanin wani mabiyin Wannan Shafin namu Mai Albarka

04/06/2023

SIRRIN TARA JAMA'A

gameda Tara jama'a awurin Sana'a Shago KO rumfa koda yawo kake kana famada rashin ciniki Dan uwa kadaure kayi wannan sirrin karubuta WAL'ADIYATI Kafa daya idan kazo fawa sadana bihi jam'a saika maimaita ta sau 100 Dari kayi haka kullum tsawon kwana goma to wallahi indai jama'ane saikature Mujarrabun Sahihun wlh lashakka

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

04/06/2023

SIRRIN SALATIN ANNABI S A W

Wannan Ma mujarabunne akan duk wani ciwonda yake damun mutum Wanda kasani dawanda baka saniba ajikin mace kojikin namiji ciwanda akeyin tafiyadashi kokuma ciwanda ya kwantarda mutum to ga waraka tazo cikin iyawar Allah,

anayin wannan salatin neda wannan sigar kamar haka ALLAHUMMA SALLI ALASAYIDINA MUHAMMADU 'DIBBIL QULUBI WADAWA,IHA WA,AFIYATIL ABDANI WASHAFA,IHA WAQUTIL ARWAHI WAGAZAIHA WANURIL ABSARI WARIYA,IHA WA,ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM to kamardai yadda jawabinsa yagabata anayinsa akankowanne ciwone kokuma larura tazahirin dakuma badini zakayi salatin kafadubu 2000 kullum zuwa kwana Tara 9 kokuma kayi kafa dari hudu kullum zuwa sati biyu 2 kanakarantashi kana yin sadaka to insha allshu kowacce kalar jinyace zata fita daga jikinka insha allahu wannan mujarabunne

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/06/2023

DAURIN BAKI

Wannan Sirrin daurin baki mutum ne, kuma mujarrabun idan kanaso ka amshi wani Abu awajan mutum kuma Kana tunanin Bazai bayarba kokuma kai Yana binka wani bashi kuma yanata damunka to ga yadda zaka daure bakinsa yayi Shiru saika samu dakanka kabashi

Zaka rubuta. Wannan hatimin kamar haka qafa 1 atsakiyar sa zaka rubuta sunan Wanda zaka daurewa bakin saikayi laya da ita kaje kasamu dutsi mai nauyi kasata aqasansa kadanne ko kajefata akogon bishiya to shikenan Kadaure bakinsa babu abinda zai iya cemaka konawa zaka karfa babu abinda zai iya cewa wannan sirrin babban sirri ne akiyaye
Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen

02/06/2023

MAGANIN BINDIGA

garanti, sahihi mujarrabi ko yanzu kagwada kaga iKon allah

Shi wannan Layace Zaka hadawa :- Ga yadda ake hada layar, zaka samo takarda Amma shudiyar takarda akesamu guda 12 kowace takarda arubutamata wannan hatimin kafa daya tak to kowace takarda Kuma sai azuba mata kanamfari guda uku
Akowace takarda to sai anade kowace takarda tazama laya to sai asamo zaran da aka kadashi ranar asabar sai anade kowace laya dashi to sai asamo baqin saqi ajerasu aciki adinkesu aciki
Sun zama damara kenan yadda zaka rinqa daurasu aqugunka to shikenan ba asa fata kawai tahadu idan kanado kagwada kadaurawa akuya ko kaza wannan layun kaga wai bindigar zata tashi ko bazata tashiba,

Wlh za ayi yin duniya bazata tafa tashiba wannan bindigar to shikenan layar tahadu idan zaka shiga waje Mai hadari to saika daurata ajikinka kawai kafita indai bindigace kawuce wajanta sai dai Wani abun Kuma wannan mujarrabunne

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

01/06/2023

MALLAKA IDONKA IDONA

wannan mallakar mutukar akayi amfani da ita kuma aka hada ido da wanda za,a mallaka shikenan angama dashi idan yadau lokaci bai ganki ba ko bata ganshi ba wllh idan mutum ya ringa kuka ba zai sami nutsuwa a zuciya ba har sai kunyi ido hudu ma,ana ya ganki wannan itace mallaka mai sa masoyi kuka idan ya gagara ganin abin son sa tana da mutukar karfin gaske

To dafarko Za'a Rubuta Wannan Sirrin Afarar takarda Duk Inda kaga Anbude Ansa إسم tokai sunanta zaka sanya aciki, Sai Asamu Sawun Qafarta Wanda tataka babu takalmi Adebo Azuba Ciki sai Anade Ayi Laya aje a Murhu ayi gina Abinne,

Sai Kakirawo Sunanta Sau bakwai Sannan Ka Ambaci Kalar kukan da kakeso tayimaka Idan bata ganka ba,

To wallahi indai Kahada Sirrinnam Kamar yadda kajishi Shikenan Kai kakare da Matsalar Mata, Sirrine Mujarrabi Sahihi, komai Qarfin dafa'in yarinya idan kayimata Wannan aikin Sai yakamata Mujarabunne

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

01/06/2023

FATIHATUL KITAB

Wannan Sirrine na FATIHA kuma wanda Aka jarraba Aka tabbatar da Ingancinsa

kuma sirrine na zama hamshaqin MAI KUDI mujarabun insha allahu Amman baga kowabane sirrin yake aiki, dole sai ga wanda yakeda aurene kawai saikuma yakarayin wani auran to wallahi wannan sirrin anjarabashi akan mutane dayawa kuma yatabbata to idan kanada aure sai kuma Allah yayimaka arzikin karawani auren to aranarda kashiga cikin dakinka anason kakaranta ALHAMDU LILLAHI RABIL ALAMINA 1000 gobekuma kakaranta ayardake gaban wannan ARRAHAMANI RAHIM 1000 jibikuma kakaranta tagabanta MALIKI YAUMIDDIN 1000 atakaicedai kullum zakakaranta ayadayane harkwana bakwai akwai shardinsa ackin kwanabakwai dinnan kada kayadda kwanciyar aure tashiga tsakaninka da amaryarka indai kabi wannan sharadin kakiyayeshi to wallahi kafun shekara tazagayo dukfadin anguwardakake saikafikowa arziki zaka samu rufin asirinda duk anguwarku babumaishi ammanfa akwai wahalar aiwatarwa wallahi mutane dayawa sun cikabakin zasu iyayinsa sun kasayi wasu kuma sunfara sunkasakaiwa kwana bakwai din wasudagawajansu akesamun rashin hakurin wasukuma dagawajan amarannasu akesamun matsala to yanzudai lokacine nayin aure aure dukwanda yasan karizayyi gadamatasamu kayikagayamawa masoyanka nagaskiya

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

30/05/2023

MALLAKA

Jama'a Sai Ayi Hattara Wannan Mallakar tanada Hadari Sosai, domin Wallahi idan kayi kuskuri wurin aikata wannan sirrin to wllh asirin zai dawo kanka...Dan haka ku maida hankali Akan bayanin da zanyi muku

Da farko zaka samu koyin kaza na gida ko na turawa duk Wanda ka samu zaiyi.. Sai ka rubuta wannan dallasiman ajikin koyin kafa daya idan ka lura zakaga nayi ziro guda 2 to a daidai wurinda nayi ziron farko zaka sa sunar Wanda kake so ka mallake Ammafa Kai Baza ka zana ziro ba kawai sunar zaka rubuta... Adai Dai wurin ziro na 2 zaka rubuta sunanka
Idan ka Gama sai kasamu farin tsumma ka nade koyin aciki se kaje sohuwar Maka Barta ka binne,

Idan ka dawo gida kasamu abu me zafi kayi sadaqa dashi kazuba ido kaga ikon Allah, Wannan Sirrin Munsha jarrabashi Sosai dan Haka ku gwada kugani ku zaku bada labari

Allah yataimakemu Ameen Summa Ameen

30/05/2023

AZABURO A FADI

In kanaso yazamo in mutum kuna fada dashi inya dauko sanda zai bugeka daga ya taho sai ya fadi, koko dabba tataho zata maka illa kaga tafadi to ka samo takarda ka rubuta wannan Sirrin saika samo Akaifar dokin Masarauta ka saka a cikin layar saika rufe layar ka ringa ratayawa ajikinka to wallahi du wanda ya taho zai bugeka to zai fadi,
Shawara:- yanada kyau ace dukkan Matafiyi ya Mallaki Wannan Saboda Lalacewar zamani

Allah yataimakemu Ameen Summa Ameen

30/05/2023

AMFANIN ICCEN TSAMIYA :-

tsamiya tana maganin cuttuka sama da gudu dari uku(300), Amma ga wudanda nasamu damar kawomaku da Izinin Allah,

tsamiya tana maganin guba (toxin), tana maganin kumburi ciki, tana maganin cutan daji (cancer), sannan tana maganin basir ko maganin buguwa na maye (kamar wanda ya sha giya). Za’a jika tsamiyan, sai a basu sha. Yana maganin shanyewar jiki (stroke), za’a kirba ganye tsamiya ya ringa sha na tsawon lokaci. Wanda ya samu targade ko mayawuya, ko ciwon gwiwa, za’a kirba ganye tsamiya da ‘ya’yan da furen, sai a shafa a wajen. Ana amfani da tsamiya wajen ajiyan nama, musamman naman tsuntsaye ko kaji ko agwagi, za’a jika tsamiyan sai a sa naman a ciki ya kwana, in ya kwana sai a ciresu a tsantsamesu sai ayi bandansu za’a iya a ajiyeshi har na tsawon wata uku (3) ko sama da haka.

Allah yataimakemu amin amin Summa amin

30/05/2023

BIYAN BUƘATA KO WACE IRI CE Insha Allahu

Duk Abunda Yakai Damunka Kayi Naima Baka Samu Ba To Kajarba Yin Wannan Inshallah Zaka Bamu Labari Domin Nan Takai Zaka Samu Biyan Bukata Ijaba Zata Sauka .
ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ ﻣﺮﺓ ﺑﺎﻟﻘﻴﺎﻡ ﺷﺮﻗﺎ ﻭﻏﺮﺑﺎ ﻳﻤﻴﻨﺎ ﻭﺷﻤﺎﻻ ﺛﻢ ﺗﺠﻠﺲ ﻭﺗﻘﺮﺀﻫﺎ ﻣﺮﺗﻴﻦ ﻭﺗﺪﻋﻮﺍ ﺑﻤﺎ ﺷﺌﺖ ﻣﻦ ﺍﻯ ﺣﺎﺟﺔ ﺗﻘﻀﻲ ﺑﺈﺫﻥ ﺍﻟﻠﻪ .
Zaka Yi Alwalla Ka Miqe Tsaye Ka Karanta Suratu Tauba Kafa Hudu Kafa Daya Gabas, Sañnan Ka Juya Yamma Kafa Daya , Kudu Da Arewa Kafa Daya-Daya Sannan Sai Ka Zauna Sai Ka Karanta Ta Kafa Biyu Sanan Ka Roki Allah Bukatar Ka Kowace Irice To Alfarmar Shugaba Annabi Muhammadu saw Duk Abunda Ka Roka Ga Allah To Zaka Samu Biyan Wannnan Bukata

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

30/05/2023

SIRRIN WARWARE KOMAI GA WANDA ABUBUWA S**A RIKICEMASA

Wannan Sirrin na taba jawabinsa a Tsohon shafina shekara 2 da S**a gabata, kuma gashi nasake zomaku dashi, domin wadanda basu sanshi ba,

Kamar wanda akayima asiri ko sammu saboda atarwatsamasa rayuwarsa to kakwantarda hankalinka gasirrin MATASHIN QUR,ANI mujarabun indai Hanu akasamaka Dan alalatama lamarin rayuwarka kodame akayimaka kocikin abnci kocikin abinsha to anarubutamawa mutum MATASHIN QUR,ANI kullum yasha naqur,ani daya dawannan niyyar harkwana bakwai to insha allahu komai zaidaidaitunmasa yandakasan idan akahargitsa qur,ani anazaman shiryashi yakeshiryuwa to kaimahaka Allah zaidaidaitama duk wasu al,amuranka das**a hargitse dukwani abunda akayimaka zailalace kwata kwata insha allahu Wanda baisan abunda akenufi damatashin qur,aniba to yasamu qur,ani bugun WARSHU yabude idankaje karshan dukwani shafin dakakedubawa daga Damanka zakagawani GAJEREN RUBUTU aqasansa to shine akecemawa MATASHI idankuma bakaganeba dukdahakan to idan gidanku Almajirai sunazuwayin Bara kakirawowani katambayeshi zainunamaka saboda nafashimci bakowabane almajiri acikin wannan tafiyardamukeyi duk lokacinda akayi magana akan MATSHIN QUR,ANI idankaga kalar tamabayada wasukeyi abunsayabaka Tausayin irinrayuwarmada sukeyi

Allah yataimakemu amin summa amin

28/05/2023

KIRANYE

A kula Sosai da wannan sirrin saboda karfinsa, Wajibi ka tabbatar wadanda zaka kira yana da ikon zuwa, Dan indai ka kirashi daga nesa ko bashi da kudin mota zai tawo akafane, sai akula Sosai, kuma Ana Yinsa ga mutumin da ya bata, ko kiran wani saboda ya cuceka ya gudu, ko kai masa aikin Addu'a bukatarsa tabiya ya gudu, Da Farko za'a rubuta wadannan Hatiman Guda uku a hade kamar yanda kuka gansu, duk gunda akasa ISMU اسم saika goge, kasa sunan Mutumen da Zakayiwa Kiranyen Mace ko Namiji,
Idan kagama Sai kayi laya ka daura a carbi, Bayannan sai kayi Nafila raka'a biyu, sannan ka dauki carbin, ka fara wuridin ( YA BADUHU يا بدوح ) Sau 10,000 , Kullum kayi haka har kwana bakwai ajere,

Amman duk dubu daya inkazo kace wane kazo nan, ko kazo gun wane da ikon Allah, to haka zakayi har ka gama dubu goman, Idan kagama Sai kayi Addu'a Katashi katafiyarka, Haka zakayi har kwana bakwai

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

28/05/2023

SHASHATAU

Wannan lakanin idan yana tare da kai, to babu Wanda zai iya Bude baki yayi maka magana ballantana ya ci mutuncinka, kuma ga masu tafiya zuwa kasashen waje domin Kasuwanci To kowace Qasa zaka indai sirrin yana cikin kayan ka wallahi babu wanda ya isa ya bude kayanka, ballema ya zubar maka,

Wannan Sirrin ko nemanka akazo yi da sharri idan yana tare dakai, bama zaku hadu da mai neman naka ba, ko ma'aikata azzaluman cikinsu yaka tsira daga wulakancinsu, ko barayi a hanya, Allah ba zai basu iko akan kaba insha'allahu

Haka Sirrin yake yadda kagansa Rubutawa dai Zakayi ga farar takarda Ayi laya adunke Kar Ayimata Hanci, Shikenan yagama Haduwa Mujarrabine Sosai

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

Asirai DA MAGUN GUNA

28/05/2023

INA MAI NEMAN QARIN MATSAYI AWAJEN AIKI DA KUMA MAI NEMAN NASARAR SAMUN WANI MATSAYI??

Gameda Wanda yake son samun matsayi, ko sarauta ko cigaba awajan Aiki, ko Dan samun karbuwa, a company ga Dan kasuwa, ta yanda zasu sakar masa dukkan dama, ko samun nasara atakara ko gasa, ko neman nasara akan Aure, ko yar wace, to Insha Allahu, indai aka gabatar da wannan sirrin za'a Dace, da farko za'a samu kasar gidan tururuwa Amman ja ake samu, guda Tara (9) azuba a kasa, azana wannan hatimin asa bukatar a tsakiyarsa azauna akansa, sai a karanta Suratul Fathi, wato "INNA FATAHNA LAKA FATHAN MUBINA...har zuwa karshen sura Sau daya,

Sai kuma Sunan ALLAH

'' YA ALLAHU YA JAMI'U YA HAYYU YA QAYYUMU... Sau 5,555

Sannan wannan ismin, YA MAIYUHU, YA MIYAHU, YA YAH.. sau dari Tara (900)
يَا مَيُُّوهُ يَا مِيَاهُ يَايَهْ. ٩٠٠
Amman ana wuridin ana Turara turaran Alfaidi.

To Insha Allahu ga duk Wanda ya aikata wannan sirrin bukatar zata biya cikin gaggawa, Albarkar Annabi Muhammadu S A W, Mujarrabun Sahihun,

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

Asirai DA MAGUN GUNA

27/05/2023

LAYAR BADDA BANI

Dayawan Mutane Sunsan Wannan Sirrin domin nataba yimaku jawabinsa A yan Kwanakin Baya yanU zaikai kusan 2yrs nake gani,

To Amman Sakamakon Mafi yawa daga Cikin Mutanenmu basusasan da shiba gashi Nasake dawomaku,

Idan Har wannan asirin Yana jikinka idan aka razane ka cikin ikon Allah zaka bace Kai ko a jeji kake Wani abu ko naman daji ya razaneka za a nimeka arasa wannan asirin Kariya ne daga sharrin halittu masu cutarwa

Yanada Kyau ace jama'a Sun Mallakesa Musamman Irin Halin Damuke fama dashi na Rashin tsaro Ahalin yanzu, to Indai wannan Sirrin na a jikinka ko barayi ne s**a biyoka wllh indai Har kaji soro aranka zasu nimeka su rasa bacewa zakayi cikin ikon Allah

Kasamu bakin takarda ka rubuta wannan saqandamin kafa 1 sai ka nade laya se ka dinke layar da fatar hawainiya to Shikenan ka Gama hada sirrin kenan, Bawai wata Wahala garesa ba, A'A Said dai In Shedanne Zai hanaka Aikatashi,

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin dukkanin Al'amurranmu Ameen summa Ameen

27/05/2023

SIRRIN CIN JARABAWA

Wannan sirrin Yana amfani wajan cin jarrabawa kowace kala ce ko ta karatu ko ta daukar aiki indai zakayi nasara insha
allahu idan ya rage saura sati biyu kokuma sati daya to kullum
za,arubuta wannan ayar kafa saba, 71 awanke ashada DABINO
uku harzuwa ranar da za,afarayin jarabawar kadaure kajaraba yin wannan aikin zaka samu sakamako mai kyau insha allahu wannan mujarabunne, idan ban mantaba Na taba Bakushi A Shekarar 2021,

To yau ma gashi Nasake dawomaku dashi Saboda Qarfinsa

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

Izinin Wannan Sirrin Ayi share Zuwa groups 2 Domin Suma Su Amfana
Allah yataimakemu Ameen Summa Amiin

27/05/2023

MAGANIN KARATU DA HADDA MAI KARFI MUJARABUN

Idan yazamana Yaro Ko Baba Yana Karatu Amma Karatun Baya Zannawa Ga Yawan Mantuwa Ga Rashin Ganaiwa To Idan Dai Yayi Wannan Sirrin To Anzo Karshe Da Izinin Allah

A rubuta wadanan ayoyi guda bakwai
Ko wacce Aya Kafa bakwai kamar yadda zaku gani na rubuta Idan Angama sai ayi Amfani da ruwa masu kyau sosai kamar Ruwan Zamzam,Ruwan Sama,Ruwan Dutsi wajen wanke rubutun to ba karatu ba komi anka fadawa mutum yazauna akansa bazai mance ba Inshallah

zakayi Haka har kwana 7 ajere idan kuma kadauki kwana 3 yayi kowace rana ɗaya kafin karin kumallo. Ma'ana Ana Shan Ruwa Rubutun Kafin Karin Safe Ayoyin sune kamar Haka
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ
ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻲ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ . 1
-1 ﻭﻗﻞ ﺭﺑﻲ ﺯﺩﻧﻲ ﻋﻠﻤﺎ 7
-2 ﻻﺗﺤﺮﻙ ﺑﻪ ﻟﺴﺎﻧﻚ ﻟﺘﻌﺠﻞﺑﻪ 7
-3 ﺇﻥ ﻋﻠﻴﻨﺎ ﺟﻤﻌﻪ ﻭﻗﺮﺀﺍﻧﻪ 7
-4 ﻓﺎﺫﺍﻗﺮﺍﻧﻪ ﻓﺎﺗﺒﻊ ﻗﺮﺀﺍﻧﻪ . 7
-5 ﺛﻢ ﺃﻥ ﻋﻠﻴﻨﺎ ﺑﻴﺎﻧﻪ 7
-6 ﺳﻨﻘﺮﺋﻚ ﻓﻼﺗﻨﺴﻰ 7
-7 ﺇﻧﻪ ﻳﻌﻠﻢ ﺍﻟﺠﻬﺮ ﻣﻦ ﺍﻟﻘﻮﻝ ﻭﻳﻌﻠﻢ ﻣﺎﺗﻜﺘﻤﻮﻥ 7
To Inshallah Matslar Karatu Tazo Karshe Hadda, Fahimtar Karatu , Yawan Mantuwa , Rashin Son Karatu Duk Idan Anyi Haka Zaa Dace Da Yadda Allah ,

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

27/05/2023

IDAN ANASO ATAYAR DA MUTUM DAGA WANI WAJE

Idan wani yana cutar daku acikin gida kokuma akasuwa kokuma wajan watamu,amalar arzikin shikuma bayasan cigabanku to idan kaga zamannaku zai akwai cutarwa

to gayadda zakayi Yatashi yabar Wajen,

Ana samun GERO kamar guda 41 kowanne daya zakatofamasa ayar WAWARISA SULAIMAN hardaizuwa karshan ayar kafabakwai saikatafi kasamu gidan TURURUWA daidai misalin karfe 12 narana sai karinga karanta ayar WAWARISA SULAIMANAN to zakaga tururuwar tanafitowadaga ramin sai kawatsamata geron saikace nakori wane daga waje kaza zuwa wajekaza kokumakawaidai nakoriwane yatashi yabamu waje sai kadauki tururuwar gudadaya kobiyu katafidasu zuwa wani gidan tururuwar to gaskiyar magana idan kaga mutum baitashi yabaku wajeba to dafainsa yayiyawane ,

wannan sirrin mujarabunne ammandai ajitsoran Allah kada kayima wani wannan aikin saidai idan yana cutardaku akwai Allah yananan amadakata,

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

26/05/2023

SIRRIN JEFA BAQIN JINI GA MAQIYI (2)

Fita ta Biyu

Jama'a to kuyi hattara Wannan Sirrin yanada Hadari Sosai, domin Wallahi Eibos yakeyi Idan Aka Samu matsala, Dan haka Ayi Hattara,

Banda wanada kake zargi, Dole Sai wanda katabbata
makiyin kane to shi akeyima wannan sirrin Hanyoyin gane makiyi sunada yawa abunda kowa
yasanine, bawai saina tsaya yimaku bayaniba,

to kasamu bakar takarda karubuta FA ASABAHUM GAMMA BIGAMMI Iyanan kawai dana rubuta, Sai abude mi'ara da mimun Arubuta sunansa ko sunanta asamu daddawar batso
asata akan bakar takardar da akayimawa rubutun
asamu gashin mujiya asashi akan takardar ayi laya
asamu kwallaba asa layar aciki aje wajanda yakeda
shuri abinne kwalbar awajan da shurin yake to Indai bakin
jinine kakeso yasamu wannan makiyinnaka yagama samunsa,

to Ammafa idan ashirye yake wallahi babu jira zaidawo
kanka, kuma idan abunda kake tunani bahaka bane
ma,ana shi masoyinkane amma kakemasa kallan makiyi to shima wallahi zaidawo kanka,

Dan Haka Abi Ahankali, ninasan Sirrin da naarubutamaku

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

26/05/2023

SIRRIN JEFA BAQIN JINI GA MAQIYINKA

Duk wanda yakeda makiyi kuma
yatabbata makiyinkane bazarginsa kakeyiba to
kasamu bakar takarda karubuta

KUTIBA ALAIKUMUL
QITALU WAHUWA KURHULAKUM
WA'ASE ANTUKURIHU SHAI'AN WAHUWA KAIRAN
LAKUM WA'ASE AN TUHIBBU SHAI'AN WAHUWA
SHARRUN LAKUM WALLAHU YA'ALAMU WA'ANTUM
LA TA'ALAMUN

kafa daya kawai Amma Za'a abude duk wani hakurin dake cikin ayar sai asa sunan makiyin aciki, Sai aje asiyo DADDAWA awajan stohuwa wace bawani tsohonda zaiyi sha'awarta da aure ko da lalata, to sai asa ita Wannan Daddawa akan
sunan makiyin, kadan kadan alike sunan da ita,

Idan Angama Sai ayi Laya asata akwalba aje kogon bishiya asata to wallahi sai yazama kamar mujiya Acikin tsuntsaye, kokuma yafita bakin jinima

Akwai Na Biyunsa Wanda yafi Wannan Kaifi Zuwa Anjuma kadan Zanzomaku dashi Idan Lokaci yabani damar yin hakan Insha Allahu

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin dukkanin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

25/05/2023

SIRRIN KASUWA Mujarrabi,

Wannan Banba Kowa ba Sai dan Uwana Almajiri, Shiyasa bazanyi wani dogon bayani Akansa ba, domin Shi Almajiri idan Ya duba Yasan Akwai komai ciki,

Wannan yana daga Cikin Manyan Sirrikan da Nake ji daau A 6angaren kasuwa har ila yanzu, don Haka gashinan kuje kunemi Abinci dashi,

Allah Kacigaba da yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu, Ameen Summa Ameen

25/05/2023

SAGAU

Wannan Ma mujarabunne Sannan kuma Ina Kawomaku Shine A duk shekara, domin Shi wannan aikin daga shekara Sai SHEKARA Ake yinsa, Kuma ranar BABBAR SALLAH

To idan kadawo daga Masallaci kadakayi
magana dakowa daman katanadi ALQALAMI 11
saikayi alwala karubuta SUJJADAR farko tacikin
kur,ani iyakar wajanda ba,akarasa idan akazo karatu
ajikin takarda zakasamu TURMI kakifashi kazauna
akansa kanarubutawa saikasauka kayisujjada kace
SAJATTUWAJAHI LILLAZI QALAQASSAMAWATI
WALLARARI HIFA WAMA,ANAMINAL MUSHRIRIKINA
saikatashi kasakeyin alawala kasake rubuta wata
sujjadar tagaban wannan to zakayi kamaryadda
kayidafarko hazakayi harsau 11 bamagana kowacce
sudda alkalaminta daban to idankagama saikayi
layarta kanadetada zare idankanason kakgwadata
tayikobatayiba saikasata akasan TURMI kokuma
akan bishiya kasaka wani yazo yayi daka aturmin kokuma yadaki bishiyar to idan tayi sosai yadda akeso
hanunsa bazai shiga cikin turminba kokuma
kanbishiyar abun mamaki kuma kodakaga hanunka yafadacikin
turmin to badamuwa zatayimaka aiki Amman
idan kaine kake dagaskiya to Amman indai hanunka
bai shigaba yasage to wallahi kokaine bakada gaskiya
sai tayimaka aiki to idan hanun mutum yasage layar
zakashafamasa ahanun saikafuzgi hanun zai saki
wallahi wannan sirrin banawasa bane

Dayawa Wasunku Sunsan Duk Shekara Sai Na Kawomaku shi Anan

Saboda Haka wadanda S**a jarraba S**adaine S**asan tasirinsa,

Allah Kacigaba Da Yimana Jagoranci Acikin Dukkanin Al'amurranmu, Ameen Summa Ameen

25/05/2023

GAWADANDA SUKE TSORON TUHUMA.
Daga wajan police ne?
Ko daga kotu?
Koma wace irin tuhuma akemaka musamman kana da gaskiya so ake awalakantaka.
To kayi aiki da sunan Allah ﺷﻬﻴﺪ
( shaheed) ﺍﻗﻞ ﺍﻱ ﺷﻲء ﺍﻛﺒﺮ ﺷﻬﺎﺩﺓﻗﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﺷﻬﻴﺪ ﺑﻴﻦ ﻭﺑﻴﻨﻜﻢ .
Kaji tsoron Allah kayi aiki dashi akan gaskiya ba darashin gaskiya ba.
Allah baya goyan bayan rashin gaskiya da marasa gaskiya.
Gayadda SIRRIN yake.
Idan kana jin tsoron wata tuhuma da akeyimaka ko za ayimaka to katashi cikin dare kayi wuridin ﻳﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺎﺷﻬﻴﺪ
(Yaa Allahu Yaa shahedu) 319. Wallh tallahi albarkacin wannan sunan Allah ko wacce irin tuhumace baza ayitaba insha Allah.

Allah kayimana jagoranci acikin Al'amurranmu, Ameen Summa Ameen

25/05/2023

SIRRIN DA AKE DAN SAMUN MUHALLI. (GIDA)

GAWANDA YAKESON JARRABA WANNAN SIRRIN GA YADDA AKEYINSA.
SURATUL HASHARI AKE KARANTAWA 22,222, WALLAHI MATUQAR KAYI WANNAN SIRRIN TO KODAI ABAKA GIDAN KYAUTA KOKUMA ALLAH YAKAWOMA ABUNDA ZAKA MALLAKI GIDAN ADAN QANQANIN LOKACI, AMMA WALLAHI BAZAKA TASHI EMPTY BA, INSHA ALLAHU, WANNAN SIRRI YANAYI KO SHAKKA BABU.,

ALLAH KAYIMANA JAGORANCI ACIKIN AL'AMURRANMU AMEEN SUMMA AMEEN

Want your university to be the top-listed University in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Zamfara
Gusau
GWARANGO
Other Colleges & Universities in Gusau (show all)
Musa maishayi Musa maishayi
Unguwar Gwaza
Gusau, ZAMFARA

Alhamdulillah

Ibrahim umar shareefs Ibrahim umar shareefs
Zurmi
Gusau, DAURAN

Zamfara state Gusau

Womenhood college of health science and technology gusau  c. I. S center Womenhood college of health science and technology gusau c. I. S center
Womenhood College Of Health Science And Technology Gusau Kaduna State Centre
Gusau, 1111

Health technology Gusau

Lawsan zacas chapter Lawsan zacas chapter
Sokoto Road
Gusau, FORJUSTICEPEACE,UNITY,EQUALITYANDEQUITY

RES IPSA LOQUATO

College of health science and technology tsafe College of health science and technology tsafe
Zaria Road
Gusau, 1H

This page we need pray for the foundation to allah

The rightful page The rightful page
Are, Emir Palace
Gusau, 860211

Humble and also self reliance

Ba'uzuri Gasoyayyar Annabi s.a.w Ba'uzuri Gasoyayyar Annabi s.a.w
U/dallatu Gusau
Gusau

big

Abubakar jafar Abdullahi makas'tu Abubakar jafar Abdullahi makas'tu
Gusau, DANSADAU

Zamfara state

Zawiyyar malan ibrahim dalibi Zawiyyar malan ibrahim dalibi
Gusau, SAMARUGUSAU

shi ilimi haske ne ga yara da manya duk wanda baida ilimi tauyeyyene dan haka muka bude wannan zawiyyar nai albarkar dan alummar annabi s a w su ci gaba muna da ban garori da dama