Abdulrahaman Aliyu Gurusu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulrahaman Aliyu Gurusu, College & University, zamfara, Gusau.
YANZU-YANZU: Jamiyyar APC ta kasa ta fitar da adadin delegate da zasu gabatar da zaben yan takarar shugaan kasa a ko wacce yanki
(ZONE)
1:South East — 8 ||| 288
2:South West — 7 ||| 411
3:South South — 4 ||| 359
4:North West — 2 ||| 558
5:North Central — 1 ||| 363
6:North East — 1 ||| 336
Northern Nigeria — 4 ||| 1,257
Southern Nigeria — 19 ||| 1,068
Bayan Kashe Fatima Tareda Yayan ta 😭 Malam Fantami Yasaki Zazzafan Video Cikin Fushi Tir'kashi...... Toffa" Tir'kashi Cikin Fushi Malam Fantami Yayi Zazzafan Martani Akan Marasa Imanin Das**a Kashe Fatima Tareda Yayan ta.
Wata ta sake yiwa Annabi Muhammad S.A.W batanci a jahar Maiduguri ga yadda akai da ita lallai duniya tazo karshe Allah ya tsinewa makiya Allah da manzansa... Allah ya tsinewa wacca ta zagi Annabi Muhammad S.A.W bayan an kashe ta jahar sokoto an sake samun wata yar jahar mai duguri itama ta zagi fiyayyan halinta a wajan comment section.
SARKIN MUSULMI MASOYIN ANNABI (SAWW) NE.
Hakikanin Abinda Ke faruwa na Yadawa cewa, Sarkin Musulmi Ya sa an k**a wayanda S**a kashe wacce ta zagi Annabi (Saww), Wannan Karyane, Babu wata hukuma ta 'yan Sanda ko Jamian Farin Kaya na DSS da Sarkin musulmi yasa ta k**a wani.
Haka Kuma yad'a cewa, da Akeyi Sarkin Musulmi yayi Allah waddai da abinda Matasa s**ayi Shima wannan Kiren Karyane Ga Sarkin Musulmi.
Domin Lokacin da Wannaan Abin ya faru Mai Alfarma Sarkin Musulmi baya Gari Yana Abuja domin yin Meeting da ASUU game da Yajin aikinsu sai aka kirashi aka gaya mai Cewa, Ga abinda ya faru a Sokoto wata ta zagi Annabi (Saww), kuma har an kasheta, kuma har Jami'an Tsaro sun k**a wasu matasa. Shine, Sarki Ya bukaci da 'yan Majalisa suyi Allah waddai da abinda wannan mata tayi. Sannan ya bukaci Jami'an tsaro da suyi bincike kan lamarin domin yiwa Wayannan Yara Adalci.
Shine aka fitarda wannaan takarda da Turanci, amma mutane s**a Kuskure Wannan bayanin.
MATSAYAR SARKIN MUSULMI
Dazu na Kira Mai Alfarma sarkin Musulmi Sai Yace, Jamilu Naji abu na faaruwa a Social Media daga Fitowa ta daga meeting jiya, amma baku ce komai ba, Ku Gayawa Al'umma Cewa, Hakika Mu Masoyan Annabi (Saww) ne, Kuma bamu da Abin Bugun Gaba Kamar Annaabi (Saww). Ammma zamu yiwa Al'umma Bayani.
BAYANI NA NI KUMA
Ina son Al'umma Su kara tabbatarwa cewa, kare Martabar Annabi (Saww) Wajibine, kuma Shine ma Musulunci.
Ranmu da Dukiyarmu Fansane ga Annabi (Saww), Allah ya karawa Annabi Daraja.
Jamilu Sani Rarah Sokoto
Available in Kano & Abuja Branch
SuperWax 4yards
Delivery: Nationwide
PLEASE SEND YOUR ORDER TO ONE OF THE FOLLOWING LINES:
Line 1: +2348032838463-Kano
Line 2: +2348032959574-Kano
Line 3: +2348065498720-Abuja
Kano Branch
Shop No. 7 & 8
Maitangaran house, Fagge ta kudu
Yan hula, Kwari market, Kano.
delivery within kano metropolitan is free
Abuja Branch
Suite 19, Nunbergër Plaza,
Beside Chelsea Hotel,
Adetokunbo Ademola crescent,
Wuse II, Abuja
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gusau
Gusau
Islam is true religion
Womenhood College Of Health Science And Technology Gusau Kaduna State Centre
Gusau, 1111
Health technology Gusau
Zaria Road
Gusau, 1H
This page we need pray for the foundation to allah
Gusau, SAMARUGUSAU
shi ilimi haske ne ga yara da manya duk wanda baida ilimi tauyeyyene dan haka muka bude wannan zawiyyar nai albarkar dan alummar annabi s a w su ci gaba muna da ban garori da dama
Unguwar Dan Baba Sinami
Gusau
WANNAN GIDA ANBUDASHI NE DAN SANIN MUHIMMANCIN SOYAYYA