Zawiyar Rafin Yan Kuza Tijjaniyya Forum

Zawiyar Rafin Yan Kuza Tijjaniyya Forum

You may also like

Ryan Guha Neogi
Ryan Guha Neogi

Ahbabu rasulallah

18/07/2022

RUHUL ADAB

Idan Aka Jarrabeka Da Tsanani Da Sharrori To Kayi Haquri Da Sannu Yayewa Da Farin Ciki Zasuzo Maka 👌

Kaga Dukkan Dare Akwai Wuni Abayansa Haka Kuma Dukkan Tsanani Akwai Wani Sauqi A Bayansa 👌

Ka sani Duk Tsanani Sauqi Biyu Ne A Bayansa Kamar Yanda Yazo Daga Ahmadu Dan Adnanu Sallallahu Alaihi Wasallam 🙇‍♂️🙇‍♂️

Kada Kaqi Wani Musulmi Kada Kayi Fushi
Sai dai Saboda Keta Shari Ar Wanda Aka Rairaye Halayensa Shugaban Halitta
محمدرسول لله صل لله عليه وسلم🙇‍♂️🙇‍♂️

Maulana Sheikh Ibrahim Inyass ✍

Parfesa sanadi

16/07/2022

Lokacin (rayuwar) Manzon Allah Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam shi ne mafi alkhairin lokaci (a cikin lokutan duniya)

Kuma garin Fiyayyen Halittu Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam (watau Madina) shi ne mafi alkhairin wuri a (bayan ƙasa)

Inji Shehu Barhama (R.A) 😍

20/05/2022

Gejin Ƙarshe A Soyayyar Annabi ﷺ Shine Kaji Zaka Iya Mutuwa A Kansa.

Photos from Muryar Tijjaniya's post 20/05/2022
16/05/2022

The behavior and actions of our Noble Rasulullah S.A.W is the Holy Qur'an and the behavior and actions of Maulana Shaykh Ibrahim Niasse رضي الله عنه is Rasulullah S.A.W

16/05/2022

YADDA YADACE KA KASANCE AGABAN SHEHINKA ♡✓♡✓♡✓
IMAM MAHADI ASSAYYA'DI YACE MURIDI SHINE WANDA YA BADA RUHI DA ZUCIYA GA SHEHINSA DAN SON SHEHINKA DAN ALLAH SON ALLAH NE
SHEIKH SAHARAWARDI YACE MURIDI SHINE WANDA YA MIKA WUYA GA SHEHINSA YARABA HANYA DA SABAWA SHEHINSA
IMAM JUNAIDU YACE SHEHI DA MURIDINSA KAMAR GAWA DA MAI WANKAN GAWA NE
SHEIKH ALIYU DAQAQ YACE MISALIN MURIDAN DA BASHI DA SHEHI KAMAR BISHIYAR DA BAJIJIYACE TAYA ZATAI YAYA
IMAM HUSAININ NURI YACE: WANDA BAIBI MAI SHIRYARWA BA BAZAI SHIRIYA BA
SHEIKH MADNI YACE YAWAJABA MURIDI YA AIKATA ABINDA SHEHINSA YASA SA YAYI DAIDAI DA HANKALI ABUN KO BAIBA KUMA WAJIBI NE YAJI YANA KAUNAR SHEHINSA DAN KAUNAR BAYIN ALLAH NAKAWO RAHAMA DA YARDAR ALLAH
KUMA MURIDI BAYA KALLON WANI ANATSAYIN YAFI SHEHINSA DOMIN SHEHINSA SHINE ZAI MASA JAGORA ZUWA GA ALLAH

Photos from Baye Mansur TV's post 14/05/2022
05/05/2022

MAGANGANUN SHEIKH AHMAD TIJJANI.
SHEIKH TIJJANI YACE:-
KUGUJI TONA ASIRIN MUTANE DOMIN MAI BIBIYAR ASIRIN MUTANE YANA TONAWA ALLAH BAZAI RUFA NASA ASIRIN BA
SHEIKH TIJJANI YACE:-
KU KULA DA SALLAH ACIKIN JAMA'A DA KULA DA LOKACIN TA DOMIN KULA DA SALLAH YANA HANA ZUNUFI
SHEIKH TIJJANI YACE:-
NA HOREKU DA NAKASASSU DOMIN ALLAH NADUBANSU KULAWA DASU DAN ALLAH NASA KUSAMU MARTABA AGUN ALLAH
SHEIKH TIJJANI YAKE:-
NA NUSHEKU MURIDAI DA KULA DA ZIKIRI DA AFWA GA MAKASKANTA KUGUJI SON ZUCIYA KUMA
SHEIKH TIJJANI YACE:-
IDAN KUKAJI ANCE NACE KU AUNA MAGANAR DA ALKUR'ANI DA HADISI INTAYI DAIDAI DASU KUDAUKA INTA SABA KUBARTA
SHEIKH TIJJANI YACE:-
KUBI ALLAH DA ANNABI BADAN MUNA BIN SHARI'A BA DA BAMUXO INDA MUKEBA

05/05/2022

“Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yana Cikin Bayin ALLAH Wanda ALLAH(S.W.T) Yake Yiwa ANNABI(S.A.W) Albishir Da Su”.

- In Ji; Khalipha Shekh Mahy Ibrahim Niasse(R.A)🙏

Yayi Wannan Jawabin Ne Lokacin Da MAULANMU SHEHU TAHIRU(R.A) Ya Kai Masa Ziyara a Masaukinsa.

ALLAH Ya Bamu Albarkar Masu Albarka👌🙏🙏

11/02/2022
22/01/2022

KASAR FARANSA TA CI GABA DA SAMUN DURKUSHEWAR TATTALIN ARZIKI.

Idan jama'a ba su manta ba, shekarar da ta gabata shugaban kasar faran sa Emmanuel macron ya yagoranci yin batanci ga manzon Allah (SAW) k**ar yadda Jaridar Sahara reporters ta yi. Sak**akon haka kasashen musulmai na dunya s**a rika yanke duk wani hulda ta kasuwanci tsakanin su da kasar faransa. Kuma musulami s**a guji anfani da duk wasu kayayyaki da kasar take sarrafa shi, k**a daga abinci, motoci, jirage, har wayar hanu da faransa take kerawa sai da musulman duniya s**a dena saye.

Kasar faransa ta samu mummunan durkushewar tattalin arziki wanda Haryanzu ba su maida gurbin asarar da s**ayi ba tun a shekarar da ta gaba ta.

1. Babban Attajiri Na kasar saudiyya Ahmad Ali Yazin ya baiwa kasar faransa Kwangila ta motoci Peugeot kirar kasar faransa kusan guda 2800, Ali Yazin ya soke wannan Kwangila don Nuna kishin addinin musulunci.

2. Bayan bayyana Irin kayyaki da kasar faransa take sarrafa su kuma take tura su kasashen duniya, musulmai a duniya sun guji anfani da Irin wadannan kayayyaki. Manyan shaguna Na kasar Gulf da morocco sun samu mummunan durkushewa don babu masu siyan kayayyakin su. Wanda Haryanzu wasu musulman ko siyayya baya kai su shagunan.

3. A lokacin da abin ya faru, akwai wasu kwangilar kera kananun jirgi da kasar Pakistan ta baiwa kasar faransa. Wanda idan ban manta ba kimanin kudin su yakai "Dalar Amurka miliyan duba daya da miliyan dari takwas" ($1,800,000,000,00). Kasar Pakistan ta soke wannan kwangila duk don batanci da Emmanuel macron ya yiwa musulman duniya.

Wannan shine kadan daga cikin halin da kasar faransa ta fada sak**akon yiwa manzon Allah (SAW) batanci. Kuma hakan ya zama Darasi ga sauran kasashen duniya.

Babu wanda zai taba Darajar Annabi (SAW) ya zauna klau a duniya, sai ya fara ganin sak**akon abin ya aikata tun a duniya.

Allah ya karawa Annabi Daraja.

20/01/2022

Today's best photo ❤️🥀



Photos from FAIRA's post 15/01/2022
Photos from ‎عين ماضي نيوز‎'s post 08/01/2022
Photos from Tsohuwar Ajiya's post 03/01/2022
Photos from DTH Africa's post 02/01/2022
Photos from ‎صحتي‎'s post 01/12/2021
Photos from Buharist Reporters's post 21/09/2021
Photos from BBC Hausa's post 14/09/2021
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Alhamdulillah jana izar sheik Abubakar Alflati kenan.

Category

Telephone

Address

Mallam Chai Street Anguwan Rogo Jos
Jos
Other Public Figures in Jos (show all)
NGAS VOICE NGAS VOICE
No. 1 Kwall Kanke LGA Secretariat, Kanke
Jos

"Kan khe' ke ke' mat ke pokin" "Unity and Progress"

Geokeem Geokeem
Jos

Follow up please 🙏

Ãm Bũĉĥĩ Šævæĝê Ãm Bũĉĥĩ Šævæĝê
Old Trafford
Jos, LIFEISAMYSTERY

a page of entertainment and more

Hon Samaila Ajiks Ibrahim 2023 Hon Samaila Ajiks Ibrahim 2023
Jos

Hon.Alvans political organization

GideonChung GideonChung
Bukuru Low-cost
Jos

This is the official page of Com.Gideon Chung.

TYO UKUM GIST TYO UKUM GIST
BWONPE
Jos, INFORMATION

Seeking yet kingdom of God every thing shall added on you.

Zady Zady
Shen
Jos

Public figure

Dr pst Femi Bonire Dr pst Femi Bonire
Jos
Jos

Pastor, Doctor,

Daily Biblical Quotation Daily Biblical Quotation
Jos

"BE PERSISTENT IN PRAYER, AND KEEP ALERT AS YOU PRAY, GIVING THANKS TO GOD FOR ALL HE HAS DONE"

Henry Jan Gotip Henry Jan Gotip
Tuwan, Kanke
Jos

Executive Chairman Kanke L.G.C Vision for a United Nation,Socio Economy growth and peaceful society

Ezekiel Geoffrey Izam Ezekiel Geoffrey Izam
Jos

Navigating life's twists and turns with purpose and passion. Join me on this exciting adventure ✈️✈️✊

Bestkey empire Bestkey empire
Miango Road
Jos, 930103

King of comedy movie follow up to get a new videos every Mondays and also subscribe to my YouTube ch