Maimunah Muhammad Bashir jos
center of skills acquisition and women empowerment programme
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kabir Adam, Sabiu Ibrahim Musa, Ummi Ummi, Adam Haruna
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aminu Rabiu Mai Keke, Adam Musa, K Man Salisu, Ahmed Mubarak, Adam Mai Gidan Dadi
Dan girman Allah ku temaki yaran nan👏😭
Kar su rasa jinkin su... saboda kaciya
Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin
Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479
Ga number waya
09130730331
Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭
TAIMAKO👏😭
KACIYA CE SANADI😭
Wannan yaran da kuke gani Yara ne kanana Abdullahi shekarar sa 6 shi kuma Muhmmad shekarar sa 4,
An musu kaciya a tun last year 15 November 2023 a asibitin children clinic dake garin Jos,
Bayan anyi kaciya aka yanke su aikin baiyi kyau ba, jini yadinga fita kamar an bude leader pew water haka yake sauka siriri Ashe jinin jikinsu kai fita nan take iyayen nasu s**a dauke su aka kaisu Juth,
Bayan karpan su da treatment da s**a sama a babban asibitin Juth din aka tabbatar musu da cewa jikin yaran babu jini, haka nan take hukumar asibi ta Umar ce su da asakawa Yara jini duk leaeder daya 27k haka s**a saka har leader hudu ko wanni daya daga cikin su,
Yanzu kafin ayi aiki ana bukatar jini leader biyu 54k da za’a sakawa ko wanne ajikin sa,
Yanzu haka yaran na Juth ana neman kudin aikin yaran abudullahi 65k Muhammad 65k wanda ya zama dubu dari da talatin 130,000.00
Sauran kudin Magani da sallama ana meman dubu tamanin da shida da dari hudu 86.400 naira
Kudin complete de wanda ake neman temakon dubu dari biyu da saba’in 270,000.00
Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin
Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479
Ga number waya
09130730331
Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭
TAIMAKO👏😭
Wannan yaron da kuke gani maraya ne anan cikin garin Jos suke katako, sunsa Abdulrahman Usaini, shekarar sa 13 ya dade iya fama da wannan larurar ta sikila da daji,
Kafarsa daya ta lalace sakoma kin cutar sikila da daji ya shiga ciki, sanadiyar hakan yanzu kwankwason sa ya karba ciwon ya rube iya zunar da diwa,
Dayar data lalace kuwa ajikin sangalalin kafar suke rike da ita,
Gashi kullum jini ake kara masa jikinsa babu jini leader jini 13k kuma basu da Hali
Wannan yaron na kwance yanzu haka a Juth ana neman 2million ayi masa aiki...
Mai taro mai sisi duk wanda Allah ya bada ikon temaka wa sai ya bada Allah ya h**e Amin summa Amin
Ga account number
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone bank
6029407479
Ga number waya
09130730331
Gidauniyar tallafawa al-ummah
MEMXEE CHARITY FOUNDATION
Alhamdulillahi Alhamdulillah
Allah cikin Ikonsa da kaddarawarsa yasa kaya Sun karaso lafiya
Muna rakon Allah "SWA" ya sakawa Waddanda s**a bada gudun mawarsu, da lokacin, da shawarwarinsu, addu'oinsu, kuɗaɗen su dan kawai ganin wannan baiwar Allah ta sama lfy ta dawo kamar kowa...
Muna mika godiya sosai na musanman yanda kuke bayar da gudunmawar ku kan marasa karfi Allah Ubangiji ya biya ku da gidan aljannah Amin ya arhamar rahimin 👏
Masu mummunan zato, masu kyakkyawan zato damu dukkan mu Allah ya saka mana da alkhairi alfarman manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
Alhamdulillahi mun sama damar ganawa da wannan matar,
Allah ya bada ikon temakawa Amin ya hayyu ya qayyum 🙏
07044011009
Innanillahi wa'inna'ilaihi raji'un
Wannan baiwar Allah fa ba mahaukiya bace, malamar makaranta ce tana zaune anan Rikkos dake Garin Jos. Sama da shekaru goma ( 10 years ) a wannan wajen take kwana take tashi
A tsahon shekaru goman nan duk Ruwan saman da akeyi komai karfin shi a kanta yake karewa sai dai ta dauki wannan ledar da yake gefen ta, ta rufe jikin ta. A wannan wajen da kuke gani yarinyar ta mashin ya bige ta, ta rasu
Dan Allah mu taimaka ma wannan baiwar Allah da taimako mu hada kudi mu nemo kafinta domin yazo gina mata wani abu kamar daki a wajen domin ta dinga kwana a ciki
Inhar Allah ya mana yanda mukeso koda yar katifa sai mu siya mu hada mata dashi domin ta dinga kwanciya akai. Wannan Mata a Rikkos take duk wanda yakeso ya tabbatar zai iya kirana kamar haka domin ya taimaka mata; 08103805177. Allah ya bamu ikon taimaka mata
Account number;
6029407479
Maimunah Muhammad Bashir
Keystone Bank
Ya Allah.!
Make me a successful woman, a perfect wife and an amazing mother Amin ya Allah🤲🤲💚💚💙
MTC COLLECTION JOS
Place your order
Patronize your sister
Takalma affordable prices
Delivery everywhere widine the town
For more information contact me on this number 07044011009
MTC COLLECTION JOS
Place your order
Patronize your sister
Takalma affordable prices
Delivery everywhere widine the town
For more information contact me on this number 07044011009
MTC COLLECTION JOS
Bonzer bonzer bonzer 🥳👌
Patronize your sister🙏
Hijjabs new arrivals long and short for women and undergo
Place your order
Affordable prices here at MTC COLLECTION JOS
Delivery everywhere widine the town
For more information contact me on this number 07044011009
Thank you for choosing us MTC COLLECTION JOS
Place your order
AUREN MACE MAI ADDINI.
Mafi yawancin matane basu fahimci wannan hadisin da yace ana Auren mace saboda abu huɗu ba, Wanda daga karshe Annabi SAW yayi nuni da mutum ya karkata ga ma'abociyar addini. To sai mutane suke tsammanin duk wata Mace mai zuwa islamiyya kawai itace ma'abociyar addini.
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama, yace : " Ana Auren Mace saboda abu hudu ne; saboda DUKIYANTA, saboda NASABARTA, saboda KYAWUNTA, saboda ADDININTA. kazabi ma'abociyar ADDINI, hanunka zatayi riba(wato shi zakafi cin riba) "
( BUKHARI/MUSLIM )
👇
Anan inda kuskuren yake, sai wasu suke fahimtar duk wata yarinya da mutum zaiga tana zuwa islamiyya ko yaji ance ta sauke Qur'ani, ko kullum tana cikin Hijabi, itace Manzon Allah SAW yake nufi. Wanda gaskiya ba haka bane. Tabbas abinda muka faɗa suna daga cikin alamun Mace mai addini. Amma wannan tsakaninta ne da Ubangijinta. Sai tana da kyakkyawar mu'amala da sauran al'ummar musulmi sannan ta cika mai addini.
Idan Mace tasa Hijabi, tsakaninta ne da Ubangijinta. Haka Idan taje islamiyya, haka idan ta dage da karatun Alqur'ani. To anan, abinda kowa ya kamata ya gane shine, itace Mace mai addini sai ta haɗa abu biyu, Gyara mu'amalarta da Ubangijinta da kuma gyara mu'amalarta da halittun Ubangijinta.
Zaka iya samun ta da Ibadah sosai da yawan zuwa islamiyya ( wanda wannan tsakaninta ne da Ubangijinta ) amma a cikin mutane kuma bata da dadin zama. Ga ilimi amma tana da raina mutane, ga ilimi amma tana da son abun duniya, ga ilimi amma kila mace ce mai Son Zuciya. Tana da son kai. dss. ( Wanda wannan kuma mu'amala ce tsakaninta da sauran al'ummar musulmi ) idan ka auri irin wannan, zaka sha wahala. Saboda zaka fahimci da iliminta yayi gabas sai mu'amalarta da kai tayi yamma.
Shiyasa idan zaka auri Mace mai addini, babu ruwanka da karatun Alqur'aninta ko saka hijabinta. Sai kasa anyi maka bincike sosai. Kasa Mata suyi maka bincike ya mu'amalarta da mutane tun daga cikin gidansu. Tsakanin kawayenta da makwaftansu.
NANA MUNARIN✍️
Kina Haduwa Da Namiji Mai Irin Wadannan Halayen Rikeshi Gam Kin Samu Mijin Aure:
Kaman yadda muka kawo wasu alamu na dacen mijin aure kamin mace ta amince da mai sonta da aure, ga Karin wasu alamomin da suke tabbatar miki da kinyi dacen mijin aure:
1: Namijin daya damu da damuwarki.
2: Namijin da kullum sai ya kiraki ya tambayeki yadda kika kwana, kika wuni da kuma yi miki fatan tashi lafiya.
3: Namijin Da Yake Baki Lokaci Baya fakewa da aiki yayi masa yawa.
4: Namijin da yake sauraronki yake baki hankalinsa a duk lokacin da k**e son zantawa dashi na muhimmi.
5: Namijin da baya jira har sai kin tambayeshi.
6: Namiji mai cika alkawari. Duk alkawarin da ya miki yana kokarin ya cika. Bana naki kadai ba har na wasu daban. Wannan ba mijin yadawa bane, rike shi gam.
7: Namiji mai furta miki kalaman so a fili, a baka da kuma kuna ku biyu.
8: Namiji mai kalamai masu kyau a lokacin farin ciki da kuma bacin ransa.
9: Namijin da yake da zumudin bashi dama yaga iyayenki ko magabatanki.
10: Namiji mai nuna miki farin cikinsa da kuma yi miki godiya a duk lokacinda kika yi abun ayaba miki. Da kallon kwalliyarki ya yaba. Idan kin kawo masa ruwa ko abinci ya jisu daban da wadanda ya saba.
11: Namiji mai amafni da wadannan kalmomin guda biyu, magiya idan zai saki masa wani abun. Ya kuma ce ya gode idan kika masa, (please and thank you).
12: Namijin da baya kunyar a ganki da shi.
Da fatan mata zasu kula da wadannan abubuwan ba su maida hankali akan aljihunsa ko abar hawansa ba.
NANA MUNARIN ALKAIRI ✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Website
Address
Dodo Street
Jos
930105
Bwandang Road
Jos, 930281
Project Materials, Writers, Educational Journals and Information, Build yourself educationally, Update yourself with latest news, entertainment/trending media, etc. Get the best of...
Jos
Domin masoya manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallam
P. O Box 547 Kerana Bukuru South
Jos
There is the parent school known as Madrasatu Nurul Islam: It's solely Islamic and Arabic Education from kindergarten to Senior Secondary School levels. Established in 1980
Nabor, Eto-Baba
Jos, P.O.BOX13073
Christian Institute is a Theological Seminary of the Anglican Diocese of Jos, Nigeria that is committed to sound Biblical teaching, revival and transformation
Dadinkowa, Langtang South
Jos, 941109
The higher a person’s awareness, the less the authority of others over him, the higher the level of reading, perception, contemplation and contact with others and not relying on a ...
Jos, 930008
Theological training with a Christian conviction for relevance in both the Church and society.
University Of Jos Nigeria, Faculty Of Education
Jos, NARAGUTA
Social studies education students association. University of jos chapter