Hon. Adamu Muntari Dantakiri
Investor for a better world
Entrepreneur, Farmer, Business Planner, Contractor, Politician.
Babu Abu Marar Tabbas Kamar Duniya.
Yadda Aka Ce Allah Ya Raya Mu Dole Wata Rana Sai An Ce Allah Ya Jikan Mu.
Ina mai isar da ta'azziyyata ga iyalai da yan'uwa Aminu.
Allah Kai Mana Gafara Kasa Karshenmu Yafi Bayanmu Kyau.
Ameen Ya Haiyyu Ya Qayyum
Give good news to the humble hearted To those whose heart's when ALlAH is mentioned.are filled with fear.who show patient perseverance over their afflictions, keep up regular prayer, and spend in charity out of what we have bestowed upon them:
Mary Allah SWT Make us among those who will receive good news from Him on earth and the day of All-Qiyamah. Àmin jumatu Mubarak
"A wasu Lokuta da yawa sai dai mu koyi hakuri akan canza alkibla, saboda abubuwa da dama a cikin wannan rayuwar tamu. Ba ako da yaushe hakuri yake zama zaɓi ba".
Ya Allah kar ka barmu da Zabin mu. Kayi mana zabi Mafi alkairi a Cikin Al'amurran mu baki dayah.
"Duk Yadda Kake Son Duniya Ba Zaka Taba Ganin Karshenta ba,
Sai Dai Ita Taga Karshenka, Don Haka Kabi Duniya a Sannu,
Ka Zauna Da Kowa Lafiya,
Babu Komai a Cikinta Sai Rudani."
Allah Kasa Mu Dace Duniya Da Lahira.
I would like to extend my heartfelt congratulations to Hon. Kabir Abdulsamal Shema on your appointment as the caretaker Chairman of Dutsin-ma Local Government Area. Your dedication and hard work have not gone unnoticed, and I am confident that you will bring positive change and progress to the community.
Your leadership skills and commitment to serving the people of Dutsin-ma are truly commendable, and I have no doubt that you will excel in your new role. I wish you all the best as you undertake this important responsibility and look forward to seeing the great things you will accomplish for the welfare of the local government and its residents.
Once again, congratulations on your well-deserved appointment.
"SIYASA MUGUN WASA"
DAGA: MARIGAYI YUSUF MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO.
* Idan ka yarda cewar ita ce arzikinka, sunanka wawa.
* Idan ka daina Sana’a ka rungumeta, kayi babbar wauta.
* Cikakkiyar makauniyace ba ta san mai wahalta mata ba, da murya ta ke amfani.
* Idan ta tashi yi maka tutsu sai ka zabi makiyinka da hannunka.
* Idan kaci mutuncin wani saboda ita, kayi babbar wauta, domin zata kunyataka wata Rana.
* Ba kasafai ta ke rike amanar da ka bata ba, tafi komai cin Amana.
* Idan ka biye Mata kaci mutuncin Dan uwanka, babu shakka Sai ka yi da nasani wata rana.
* Tafi kwaya da sholisho kashe zuciya, kada ka yarda ta kashe maka zuciya.
* Yadda ka ga Dan Jaki haka take, duk sanda ta tashi yin harbi yi za tayi, domin haka ka yi taka tsantsan da ita.
* Duk runtsi ka da ka sake ka manta da wanda ya mutuntaka a cikinta, Koda ya munana maka daga baya.
* Tafi chacha kwadaita maka igiyar zato, kayi kokari ka san haka.
* Ta nada mugwaye da nagartattun 'ya’ya, domin haka ka san da wanda za kayi mu'amala.
* Shaidaniyace ta gaske, yadda ka ga Shaidan haka take da zuga, idan ta wullaka wani ramin sai an rasa mai tsamoka.
* Kabita sannu a HANKALI kada ka yi Mata garaje, akwai wawaye acikinta sai su yi maka wauta, har ila yau akwai nagartattun mutane a cikinta ka daure ka rabe su.
* Ka da ka sake ka bata dukkan karfinka, domin idan karfinka ya qare ba zata iya tagaza maka ba.
* Ka da ka rama dukkan zagin da za’a yi maka a cikinta, sannan ka da ka sake ka kalli wanda ya kulla maka sharri a cikinta, domin sharri Dan aike ne, komai tsawon zamani zai dawo.
* ka da kaji tsoro ko shakkar wani Danta, arziki da lafiya ko rayuwarka duk suna hannun Allah ne.
* A KARSHE, MUBI SIYASA A SANNU. TAFI KOMAI DADI KUMA TAFI KOMAI WAHALA MUBI KOMAI SANNU A HANKALI.
* JINJINA GAREKU ‘YAN SIYASA NA KWARAI.
ALLAH KA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA.
MUN GODE.... ( MAITAMA SULE DAN MASANIN KANO)
ALLAH YA JADDADA RAHAMA A GARESHI. AMIN THUMMA AMIN 🙏
A Rana irin ta Yau 15 ga watan Janairu Shekarar 1966 Allah ya yiwa Sir Ahmadu Bello Rasuwa.
Takaitaccen tarihin Ahmadu Bello Sardauna
Ahmadu Bello ya kasance Firimiyan Arewa daga 1954 zuwa 1966
An haifi Alhaji Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, a ranar 12 ga watan Yuni na 1910 a garin Rabbar na jihar Sokoto dake Arewacin Najeriya.
Kakansa shi ne sarkin Musulmi Bello, wanda na daya daga cikin wadanda s**a kafa daular Sokoto, kuma dane ga marigayi Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodiyo.
Ahmadu Bello ya fara makaranta a garin Sokoto, sannan ya wuce zuwa makarantar horas da malamai ta Katsina.
Kafin daga bisani Sultan ya nada shi malami a makarantar Middle School ta Sokoto.
A shekarar 1938 aka nada shi Sardaunan Sokoto bayan da ya gaza a yunkurin da yayi na zamowa Sultan, wato Sarkin Musulmi.
Ya kuma halarci kasar Ingila domin yin karantu kan harkokin mulki a shekarar 1948.
Ya kuma fara shiga harkokin siyasa gadan-gadan bayan dawowarsa daga karatu, inda har aka zabe shi ya zamo mamba a majalisar dokoki ta Arewacin Najeriya. Ya kuma zama ministan ayyuka da raya kasa.
Ya kasance Firimiyan farko na yankin Arewa daga shekarar 1954 zuwa 1966.
Sannan ya jagoranci jam'iyyar NPC ta lashe kujeru da dama a zaben da aka gudanar bayan samun 'yancin kai.
Bayan kammala zabe, ya zabi ya ci gaba da kasancewa Firimiya, inda ya nada Abubakar Tafawa Balewa ya zamo Fira Minista.
Ya taka rawa sosai wajen hada kan yankin Arewacin kasar wanda keda kabilu mabiya addini daban-daban, da kuma aiwatar da ayyuka na ci gaban kasa.
An kashe Ahmadu Bello a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 1966, bayan wani juyin mulki da wasu sojoji 'yan kabilar Ibo s**a jagoranta.
Allah ya jiƙan magabatan mu
KUYI TUNANIN MAKOMARKU!
"Komai na Duniya lokaci ne. Ka yi ƙoƙarin zama da kowa lafiya, ka yi aiki nagari, domin daga Ranar da ka Mutu komai naka ya tsaya, kuma da halinka za ka Rayu har Ranar tsayuwa".
Allah Kasa Mu Dace Amin.
KUYI TUNANIN MAKOMARKU!
"Komai na Duniya lokaci ne. Ka yi ƙoƙarin zama da kowa lafiya, ka yi aiki nagari, domin daga Ranar da ka Mutu komai naka ya tsaya, kuma da halinka za ka Rayu har Ranar tsayuwa".
Allah Kasa Mu Dace Amin.
GREAT HONOUR TO SUPREME COURT FOR RESCUED DEMOCRACY IN NIGERIA.
Congratulation to "NIGERIAN DEMOCRACY "and Abbah Kabir Yusuf.
Imaginary audience.
Matsala ce da ke damun mutane dayawa amma wasu ba su ma san suna da ita ba.
Matsala ce da ke hana farinciki tare da jawo mutum ya yi ta shan wahala saboda tsammanin yadda mutane ke kallon rayuwarsa.
Matsala ce da ke jawo ji-ji da kai tare da ɗora mutum kan rayuwar ƙarya.
Za ka samu wata budurwa kusan kullum sai ta shafe tsawon awa ɗaya a gaban mudubi tana rangaɗa kwalliya. Ba wai don ta faranta wa kanta rai ba. Ba wai don ta ji a ranta cewa ta yi kyau ba, face sai don amannar da ta yi na cewar idan ta fito tana tafiya to kusan duk mazan duniya ita suke kallo.
Wani kullum na riƙe da waya ba wai don amfaninsa kawai ba, sai don ke ce raini a cikin abokai.
Hatta sa sutura wasu na yi ne saboda a zatonsu kowa na ɓata lokaci wajen kula da yadda suke tafiyar da rayuwa.
Wani psychologist mai suna David Eikind ya taɓa gudanar da bincike kan wannan mas'alar da ke damun matasa. Ya kira abin da suna IMAGINARY AUDIENCE.
Sai dai ba matasa kaɗai ne ke fama da wannan matsalar ba, har da manyan mutane.
Akwai wani malamina da ya taɓa bani labarin wata hira da ya yi da abokinsa wanda Farfesa ne. Ganin abokin nasa ya yi cikin damuwa sai yake tambayarsa ko lafiya? Sai yace masa bikin 'yarsa za a yi kwanan nan, yana tunanin kuɗin da zai kashe wajen k**a hall ɗin da za a yi taron.
Malamin nawa ya cika da mamaki har yake ce masa to dole ne?
"Ka san idan ba ka yi ba, sai mutane su yi ta surutu..."
Imagine this!
Shehin Malami na jami'a amma yana tsoron ka da mutane su yi ƙorafi kan wani abu da bai zama wajibi ba. Ya gwammace ya sha wahala bisa tsammanin cewa idan bai yi hakan ba mutane za su ce bai kyauta ba.
Na tuna wani abokina wani lokaci can baya mun wuce wata majalisa. Sai kawai yace min
"Ka ga wannan majalisar. Baƙinciki suke yi min. Kullum ba su da aikin yi sai zagina."
Daga bisani na fahimci shi nasa imaginary audience ɗin negative ne. Don ba shi da hujjar abinda ya faɗa. Kawai a ganinsa tun da ya mallaki mota to ya dace ace ana yi masa baƙinciki. Kuma a zuciyarsa har ya zaɓi waɗanda yake ganin su ne ke yi masa hassada.
Akwai wata matashiya da na sha ganinta riƙe da littafi. Sai na fahimci kullum littafi ɗaya nake gani a hannunta. Littafin Sydney Sheldon.
Watarana muna haɗuwa sai na karɓi littafin na ce mata "Littafin nan ya yi daɗi kuwa?" Tana buɗe baki sai cewa ta yi "Ai marubuciyar ta iya littafi."
Mamaki ya k**a ni don Sydney Sheldon ba mace ba ce. Namiji ne.
Kuma kana buɗe littafin tun a shafi na farko za ka ga taƙaitaccen tarihin marubucin.
Muna fara hira sai na fahimci kawai tana riƙe littafin ne don ace tana karatu. Wato a zaton ta tana da imaginary audience da ta ke burge wa ta hanyar riƙe littafi.
Wata ta taɓa faɗa min ko an aike ta ba ta san wucewa ta wata hanyar saboda 'yan sa ido. Abinda dayawa daga cikin mata ba su sani ba, a majalisun maza an fi yin hirar ƙwallon ƙafa da siyasa fiye da hirar 'yan mata.
Za ki wuce ta gabansu ba a ma kula da ke ba, to amma saboda yadda ki ka sa a ranki, sai ki ga k**ar kowa kallon ki yake yi. Kuma sai zuciyarki ta raya miki cewa hirar ki ake yi
Jiya wani saurayi takanas har zuwa ya yi, ya yi min godiya saboda watanni uku da s**a gabata mun yi irin wannan hirar da shi.
Har ƙarin bayani ya yi min a jiya.
"Ka ga yanzu na daina saurin tara kayan wanki."
"Me ya sa?" Na tambaye shi.
"Saboda a da nakan yi ƙoƙarin ganin kusan kullum sai na sa wankakkun tufafi, kawai don na burge mutane. Amma yanzu ina sawa ne don na suturce jikina."
Idan tunaninka kullum mutane suke yabonka, to gaskiya you are wasting your time.
Wanda ya yabe ka yau, gobe zai iya kushe ka. Haƙorin da ya yi dariya, shi ne; ke yin cizo. Hannun da ya miƙa kyautar flower, watarana shi ne zai zabga mari.
"Zan yi abu don mutane su ce..."
"Ba zan yi ba, ka da mutane su ce na gaza..."
Daga lokacin da ka rabu da irin waɗannan tunane tunanen za ka ji ka zama free k**ar tsuntsun da ke shawagi a sararin samaniya.
Yi ƙoƙari ka fita daga ƙangin bautar da kan ka, don kawai ka ke burge mutane.
Ya Allah Ka azurta mu da arziƙi mara yankewa,
Ka raba mu da ƙuncin duniya da na lahira. Ka lulluɓe mu da rahamar Ka duniya da lahira, don tsarkin mulkin Ka.🤲🏽
BIOGRAPHY OF THE HERO
THE PROFILE OF Hon. Adamu Muntari Dantakiri
By Dutsin-ma Youth support group - Dec 29th, 2021
THE PROFILE OF Hon. Adamu Muntari Dantakiri
Hon. Adamu Muntari Dantakiri a native of Dutsin-ma, katsina state.
Hon. Adamu Muntari Dantakiri was born on 1st january 1994, in zangon Dantakiri (Kuki B) under Dutsin-ma Local Government area of Katsina state and was privileged to moved to Lagos for his business career, and was a champion of many different awards and recommendations from both parents and friends in helping the people within his locality more especially the people around him.
Adamu treated his friends and elders with respect, he is also treating children and masses like his own children, this made him to be popular throughout the locality of KUKI B, most of the youth within his locality are normally calling him Baba or Sai Baba in and out the environment.
Educational Background and his struggling career
Hon. Adamu attended Primary School between 2000-2006, he attended Dantakiri primary school, Adamu was privileged to be the head of the school during his primary time, he proceeded to junior secondary in KUKI A between 2006-2009 and during that time their set were the first set to be admitted into that secondary school after the establishment of the school by ALH. Suleman Nuhu Kuki under the governorship of BAR. Ibrahim Shehu Shema also Adamu was the Deputy head of the school Adamu was then holding two office (deputy head boy and labour prefect) then he moved to senior secondary school after secondary school later Adamu started searching for job from different angle in his struggle he traveled to Kaduna learning how to ride a car (trailer) precisely after that he got appointment at Dangote company as trailer driver in 2014 were he used the little knowledge of driving he has to help Dutsin-ma youth and he trained more than 10 youth from Dutsin-ma within short period later Adamu got Admission into federal polytechnic Kaduna under department of Civil engineering and from then he move to Ahmadu Bello University zaria (A.B.U) where is currently studying Bsc. Economics.
Upon his appointment in Dangote company, Adamu worked in different sector in Dangote company and Adamu used his position and his influence to help many youth to get job with Dangote company, Adamu became among the most responsible and respected person in Dangote company and served many rank in their offices,
He became the pioneer of Kuki B youth development foundation forum, He subsequently helped many under privilege individual in the name of that association, Adamu spent more years looking for ways to bring changes in his community under which he is using the little he have in helping under privileged people.
PARENTAL BACKGROUND
Adamu came from family of ALH. Mal isah mai darasi, his grandfather was a great Islamic scholar he owned more than 2000 students during his time, both his mother and his father were born in Dantakitri A ward under Dutsin-ma local government.
To whom it may concern
Ya Allah!!
When you give us wealth, do not take away our happiness.
When you give us straight, do not take away our intelligence.
When you give us victory, do not take away our humility.
When you give us humility,do not away our dignity.
Ameen,
It's another Friday, Remember to recite suratul kaf.
📌 Federal Fire Service (FFS) 2024 Recruitment
Deadline: Six weeks from December 27, 2023
Link
CDCFIB: Federal Fire Service The Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) is inviting applications from suitably qualified candidates for full time appointment to fill existing vacancies in the following positions in the Federal Fire Service (FFS).
Goodbye 2023, with gratitude for all we've learned,
Welcome 2024, may success and joy be earned.
May this new year bring blessings galore,
And grant us prosperity, now and forevermore.
Congratulations Alh Aminu mai goro (Leader) on your new role!
Wishing you success as the Senior Special Adviser to the Governor of Katsina State.
Your dedication and hard work have paid off, well done!
Best wishes for this new chapter in your career.
Kudos on this well-deserved appointment!
"Idan Addu'a ta zamo ɗabiar ka, sai nasara ta mamaye Rayuwar ka, ba za ka taɓa tunanin, ka cuci wani ba, ko kai a cuce ka ba.
Ya Allah ka kare mu da kariyar ka, ka tsare mu da tsarewar ka".
Juma'at Kareemh.
Allah Ya sa Aljannar Firdaus ta zama makoma, Rt Hon. Ghali Umar Na'Abba.
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Radda ya amince da mayar da cibiyar koyar da fasahar zamani ta Institute of Technology and Management zuwa Jami'ar fasahar zamani ta University of Technology, Katsina. Thanks. 👏👏👏
NIGERIAN MAI ABIN MAMAKI
Allah karka bani ikon cin amanar wadanda s**a aminta dani. Happy Juma'at Kareemh.
Insha'Allahu.
Great Honour Insha'Allahu
Every Grave We Pass Contains a Person That Once Lived Like Us. Sooner or Later We'll Join Them. May Almighty ALLAH Forgive Us, guide us Unto The Right Path, Bless us And Our Families in Good Health And Wealth, Make The Pain Of Death Easy For Us to Bear When The Time Comes And Make Jannatul Firdausi Our Final Abode. Ameen👏
GoodMorning, Fajr Salat and Jumaat Kareem.
Innalillahi wa'inna'illaihi rajji'unh!!
Inamai isar da ta'azziyyata ga iyalai da yan'uwa tare da kuma Al'ummar garin karofi. Bisa wannan gagarimin Rashin da akayi, inamai addu'ar Allah S.W.T ya jikansu da rahamah ya bayar da hakurin Rashi.
CONGRATULATIONS!!
Sir,
Alhj Suleiman Nuhu Kuki
BOARD KATSINA STATE BUREAU PUBLIC PROCUREMENT.
Assalamu Alaikum.
Oh Allah! Respond to our du'a, forgive our parents, guide our children, heal our sickness, have mercy on our death, defeat our enemies & grant us Jannatul Firdaus. Ameen 👏
Jumu'a Mubarakak.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Ali Akilu Road
Kaduna
800283
Kaduna, 800282
Academia and Politician/PHD in Tafsir and Quranic Sciences from the Islamic University of Madinah
Kaduna
The Executive chairman of Makarfi Local Government, Kaduna State, Nigeria
Abuja
Kaduna
All about politics and the rights of the helpless ,and it's all about youths in politics
Abuja
Kaduna
I have a vision to work for a truly united Nigeria where tribe and religion don't matter but merit does. Will you join me?