Tudun Nufawa Youth Council TYC
GAMAYYAR KUNGIYOYIN TUDUN NUPAWA
Kaduna Capital Territory Authority Jibrin AliyuKabir Isah AkwalaEl Salis AliyuHon. Umar WaziriZailani AJ MusaAbdullahi DadiAliyu M TukurTudun Nufawa Youth Council TYC Comrd Isah Babanta Nazifi AbbasTudun Nupawa People's Forum
Cikin cigaba da tsaretsare da kuma ganin yadda wannan Kungiya zata fara ayyukanta na wannan shekara ta bangaren ICT. Shuwagabannin Kungiyar karkashin jagorancin Comrade Jibrin Aliyu sun kai ziyara gidan Gwamnatin jihar, Ofishin SSA on ICT to the Executive Governor of Kaduna State (Engineer Shua'ib SK Bello) inda s**a samu damar tattaunawa dashi sosai ta yanda Kungiya zata kawo ma Unguwarta cigaba ta Fannin ICT.
Daga karshe ya nuna farin cikinsa sosai dangane da ziyarar da Kungiya ta kawo masa, kuma yayi ma Kungiya fatan alkhairi tareda Al'ummar Tudun Nupawa baki daya.
*Kungiyar Cigaban Matasan Tudun Nupawa*
Taron Farkon Shekara Na 2024 don Cigaban Matasan Tudun Nupawa, taro ne mai mahimmanci da zai inganta hadin gwiwa da tattaunawa na masu ruwa da tsaki na kungiyar da ma bayar da shawarwari da hadin kai wajen shawo kan matsaloli da kungiyar ke fuskanta da samar da mafita a nan gaba.
Taron zai yi duba da nazari wajen karfafa gwiwar mambobinta da samar da wakilci ingantacce wanda duk al’ummar yankin zasu yi maraba da shi.
*ABUBUWAN DA ZA’A TATTAUNA*
1. Nasarori da Cigaban Kungiya
2. Kalubale da Sauran Koma Baya/Matsaloli
3. Shigar Da Alumma Cikin Tsaretsaren Kungiya
Taron Zai Gudana ne kamar haka:
*Rana:* Lahadi 7 ga watan Janairu, 2024.
*Wuri:* GGSS Tudun Nupawa, (Zobo da Jinja) Kaduna.
*Lokaci:* Karfe Goma na Safe (10:00am)
Domin Karin Bayani a tuntubemu a lamba kamar haka 08033375996
Za kuma a iya kasancewa damu ko tuntubarmu ta kafafen sada Zumunci a
* nupawa youth council TYC*
Allah ya bada ikon zuwa Aameen.
Tudun Dutse with the cup
Today's Final
Ready! Tomorrow
Full Time Central zone 1 — Yankwakwa zone
0 — 1
Full time
Dutse zone — Tudun Ilu zone
2 — 0
Get ready tomorrow
Semi-final started tomorrow
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
AT 5 Ribadu Crescent Tudun Nupawa Kaduna
Kaduna
800282
8062221248
Kaduna
For the development and empowerment of youths of Gwargwaje community and beyond.
Yoruba Road
Kaduna, 800211
It is a business developing firm that render vice in the area of information presentation,business a
National
Kaduna
Community First is a platform that informs community on Technology, Health,Education and Civil Societ
No 17, Wilson Collage Road, Opposite Hgc Church Sabon Tasha
Kaduna
We seek to empower adolescents and young people through education about gender equality,gender based violence and their s*xual reproductive health and rights. Call us for enquires ...
Kaduna
unity� awareness� charity activities� social activities � unite all youths around kaduna sta
NoTp15 Ahamadu Doka Road Abakpa New Extension Kaduna
Kaduna
The page is made for young people in doguwa
Kaduna
This is page us to have fun and share our culture, life style, food, and so on.