Been m
Nigeria kasar mu
YADDA AKE JIMA.I A MUSULUNCI
Darasine Na Masu Aure
Yanayin Kwanciyar Jima'i Masu Sauki Guda 4 Dake Saurin Gamsar Da Mata
Tsangayar Malam
Mun sha kawo darusa da dama akan hanyoyin da za a gamsar da juna musamman tsakanin ma'aurata. Ganin yadda wasu mata ma'aurata da suke samun matsalar rashin samun gamsuwa a duk lokacin da s**ayi jima'i da mazajensu, yasa a wannan darasin muka sake zakulowa ma'aurata musamman maza domin sanin wasu yanayin kwanciyar jima'i masu sauki da suke gamsar da mata.
1: Mace a Sama (doki)- Wannan yanayin kwanciyar yana matukar gamsar da mata. Namiji zai kwanta a ringigine ne mace ta haukansa. A wannan yanayin maceke da dama sarrafa jima'i. Idan tanason azzakari ya Isheta sosai hakan zata yi. Idan taba bukatar gwatso da karfi ko a natsai duk ragamar na hannunta.
Tana iya fuskantar mijinta tana iya kuma juya masa baya a yanayin wannan kwanciyar jima'i. Yanayi ne da yake da kyau musamman ga maza masu karancin mazakuta haka kuma duk zurfin mace zataji ya shegeta. Wanda nan take ke sa mace ta samu gamsuwa.
2: Goho- Yanayin kwanciya ne da yakeda sauki da saurin gamsar da mata a lokacin saduwa. Goho mace zata saka kafafuwanta a kasa kana hannayenta suma a kasa tamkar yadda dabba mai kafafuwa hudu suke tafiya.
A wanna yanayin ne mijinta zai shigeta ta baya k**ar yadda kare yake jima'i.
Yanayine da akasarin mata suke sonsa saboda yadda suke samun wadatar azzakari a cikin farjinta.
Sai dai kuma maza masu wadatan azzakari dole sai sunyi a hankali wajen yadda zasu rika shiga da fita ta yadda bazasu cutar da matan ba.
Yanayine da bai dace da maza masu karanci azzakari ba da kuma mata masu manyan duwawu da mazansu basa da wadatan mazakuta.
3:Bani Ta Baya- shi yanayin wannan kwanciya mace ke kwanciya a ringingine sai mijinta ya kwanta a bayanta shima a ringingine. Ta wannan yananin ne zai shigeta ta baya a sannu a hankali.
Wannan yanayin bai da gajiyarwa kuma mata suma samun sauri da sauki biyan bukata sosai saboda yanayin yana baiwa azzakari
Available
Location zaria
'Yan Nijeriya suna buƙatan canji irin Salo na mulkin PDP Jam'iyyar da ba yunwa- Atiku.
Daga Hajiya Mariya Azare.
“Atiku Abubakar yayi wannan furuci ne a yayin kaddamar da yakin neman zabe yau a jahan Akwa Ibom.
“Yace, a halin yanzu kam al'umman nijeriya sungaji da ƙarya suna kwana da yunwa, mu jam'iyyan PDP akwai alheri a tattare damu, buƙatan mu kowa yayi walwala, ya ciyar da iyalan shi, ya musu sutura, ya sama musu mahalli, tabbas nuna da kyakkyawan manufa.”
“Yace anyita yimana sharri kala-kala domin a nuna mu wai azzalumai ne, to ina mulkin adalcin a jam'iyyan da s**a bar kowa cikin yunwa babu walwala ko sai an mutu ne za'a more adalcin da suke ikirari hakika 'yan nijeriya sun sha matukan wuya a hannun ku don haka suna bukatan canji.”
'Yan Sandan Jihar Kaduna Sun cafke wani ɗan bindiga ɗauke da harsasai a mota.
Daga Wakilinmu.
“A cigaba da jajircewar Jami'an tsaron 'Yan Sandan Jihar Kaduna na dakile munanan laifuka a jihar, rundunar ‘yan sandan ta yi nasarar k**a wata mota kirar Sharon a ranar 2 ga Oktoba, 2022 da safe a kusa da Sabon Gaya kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, wanda wani Lawal Abdul ‘M’ na Minna, Jihar Neja ke tukawa, ya nufi Jihar Katsina ta Kaduna.”
“An bayyana hakanne a wata sanarwa mai dauke dasa hannun jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda (PPRO), DSP Muhammed Jalige, a Lahadi 9 ga Oktoba, 2022.
“An sanar da cewa, bayan bincike da aka yiwa motar, an gano Bindigogi (2) Harsashi guda dari biyu da arba'in da ɗaya.”
“An k**a wanda ake zargin da dukkan abubuwan baje koli yayin da kwamishinan ‘yan sanda CP YA Ayoku ya bayar da umarnin a gudanar da bincike mai zurfi da nufin k**awa da gurfanar da wadanda ake zargin da kuma masu amfani da wadannan abubuwan na ta’azzara. Wanda ake zargin.
“A ranar 5 ga Oktoba, 2022, sun k**a ɗan bindiga; Musa Ibrahim ‘M’ dake kauyen ‘Yan Simnti ta Jihar Neja, wanda ke kan hanyarsa ta zuwa Jihar Katsina daga Filato dauke da harsasai masu tarin yawa.”
“Wanda ake zargin dai yana taimakawa wajen gudanar da bincike wajen ganin ank**a wadanda ake zargin da laifinsa da S**a aikesa da waɗannan mak**an domin su fuskanci fushin doka.”
Jami’an ‘yan sandan Sun k**a wanda ake zargin ne da misalin karfe 1145 na safe a kan hanyarsa ta kai wa ‘yan kungiyarsa abubuwan da s**a hada da hadari, kuma bayan an yi masa tambayoyi, wanda ake zargin ya amsa cewa ya dade yana wannan sana’ar.
“A halin yanzu yana taimaka wa 'yan sanda da bayanai masu amfani game da tushe da inda abubuwan da aka faɗa s**a nufa.”
Azumin alhamix yana da falala sose
Manchester United fans how market
Mutum Dubu Saba'in 700k Zasu Shiga Aljannah Ba Tareda hisabi ba inji Annabi(S A W)Allah yasa Dani da kai da ke Aciki.💙❤
Ameen
TAMBAYA: Wa ye ya kashe jikan Manzon Allah Hussaini ( Radiyallahu Anhu) kuma a ina aka kashe shi?
AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Hakika azzalumai sun kashe Jikan Annabi SAW, Hussaini (RA), a cikin rikicin shugabanci da siyasa mai tsananin sarkakiya. Tarihin kashe
Hussaini (RA) yana da ruwayoyi da yawa masu matukar sarkakiya da dabaibayin siyasa tsakanin mabiya akidar Shi’a da kuma Ahlus Sunnah.
Dukkan bangarorin biyu sun ruwaito Kissosi mabambanta, akan wa ya kashe Hussaini (RA)? Da kuma abobuwan da s**a faro har zuwa kisan da
bayan kisan.
A cikin wannan tambaya zan tsinto kadan daga cikin abinda na fahimta gwargwadon iko, bisa fahimta ta Ahlus Sunnah.
An kashe Hussaini (RA) ne a ranar Juma’a Hijira ta 61, a rana ta 10 ga watan Muharram, bayan ya kwana yana Sallah, a cikin wani yaki wanda a gwabza. An kashe Hussaini (RA) tare da Ahlul Baiti 18, kuma a yankin da ake kira da KARBALA da ke cikin kufa a kasar Iraqi ta yau.
Hussaini (RA) ya yi mutuwar shahada ne, kuma wadanda s**a kashe shi sun aikata mummuna kuma mafi girman laifi, ba su kadaiba harma wanada ya basu gudun muwa, ko ya ji dadi, ko ya yarda da mugun aikin su. Kisan Hussaini (RA) abin takaici ne ga Musulmi, domin ka sancewarsa shugaba, daya daga cikin Malamai a cikin Sahabbai, Jikan Annabi SAW, mai matukan ibada ne da kyauta, kuma gwarzon jarimi ne.
To, wa ya kashe Hussaini (RA)? Akwai ra’ayoyi mabambanta akan haka:
1 – ‘Yan Shi’a suna zargin magabata daga cikin sahabbai akan kisan Hussaini (RA): k**ar Mu’awiyya da Yazid da gwamnatin Banu Umayya.
2 – Amma Ahlus Sunnah kuwa sun tabbatar da cewa ‘Yan Shi’an Kufa ne s**a kashe Hussaini (RA): an ruwaito cewa SHAMRU BIN ZIL JAUSHAN da
SANAN BIN ANAS ANNAKHA’I su ne s**a kashe Hussaini (RA) kuma s**a kuntule kansa karkashin umurnin Ubaidullahi Bin Ziyad (kuma sun kasance a cikin sojojin Sayyidina Aliyu (RA).
3 – Wasu mutanen Kufa su s**a kashe Hussaini (RA): sun ki yin mubaya’ah ga Yazid, s**a
mudace kabamu albarkan wannan rana amin 🤲🏻
Happy ashura day
HUKUNCIN YIN AURE ATSAKANIN MASOYAN DAKE TATTABA JIKIN JUNA :
TAMBAYA TA 3003
********************
Assalamu alaikum Malam.
Malam Ina da tamvaya k**ar haka nine nake San yarinya to har takai ga nakai kudin aurenta ansa mana Rana da ita to muna tare da ita kawai sai ta fara tabajikina hartaja hankalina tayada inbantaba taba banajin dadi Kuma hartakai wasu lokutan tana biyamin bukatata nikaina abin Yana damuna wani lokacin sai nayi fishi da ita saboda Raina bayasan abinda muke aikatawa ama bayada na iya wallahi malam yanzu haka banaji araina Ina santa sosai saboda tariga tafita araina wallahi Dan Allah malam yahalata muyi aure kokuma rabuwa yahata muyi da juna bissalam inawa malam fatan alhairi bisalam nagodi malam
AMSA
*******
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi wa barakatuhu.
Ya halatta ku auri juna amma wajibi ne ku tuba zuwa ga Allah, cikakkiyar tuba domin tsarkake zukatanku daga dau'dar wannan abinda kuka aikata da junanku.
Tabbas kun aikata babban kuskure. Kuma irin wannan barnar tana samin asali ne tun daga kebancewar da kukeyi daga kai sai ita, ba tare da kowa awajen ba. Wannan haramun ne bisa dokokin addinin musulunci. Manzon Allah ﷺ yace : "Babu wani namijin da zai kebance tare da wata mace (wacce ba muhararmarsa ba) fache sai shaidan ya kasance shine na ukunsu".
Don haka nasihar da zan Qara yi maka anan ita ce : Kaji tsoron Allah ka sani cewar Allah yana kallonka kuma Mala'ikunsa ma suna rubuta dukkan abinda kuke aikatawa. Kuma akwai ranar da zaku tsaya gaban zatin Allah domin amsa tambayoyi ko karvar sak**akon wannan mummunan aikin (idan har baku tuba ba).
Yadda kaje har gidan mutane s**a amince maka ka nemi 'yarsu da aure, amma kai kaci amanarsu ka lalata tarbiyyarta, hakanan kaima wani zaizo ya lalata Qanwarka ko yayarka, ko 'yarka wacce zaka haifa nan gaba.
Ka sani cewa Manzon Allah ﷺ yace " Asoka wa dayanku kibiyar bawin Qarfe akansa, shi yafi alkhairi da ache ya ta'ba jikin wata mace wacce bata halatta gareshi ba".
WALLAHU A'ALAM.
TSARIN RCCG NA AIRTEL!
Tsarin RCCG Wanda Ake Kira Na Tsawon Minti 30/35/45 Akan Nera Dari Kacal Yanzu An Dakatar da Wannan Garabasar
Sai dai Mutun Yana iyayin Amfani Dashi Wajanyin Subscription din CUG Wanda Zaka iya *276*200 # Mutun Daya Dashi Akan Nera 700 Har Tsawon Wata Daya
Don Haka Yanzu Duk Wanda Yayi Subscription din Talk more da Wadannan Lambobin *234*Amount # Za'ayi Chanjin Dinsa 54k/per second
Amma idan Kasaka Katinka Batare da Kayi Subscription ba, Za'ayi Chajin Dinka 54kb a Farkon Minti Daya Na Farkon Safiya Daganan Kuma Za'a K**a Chajinka 10kb/per second
Don Haka Shawara Anan Idan Mutun Yanada Tsarin RCCG a Layinsa Ya Dakatar da Subscription Talk more Ka K**a Kiran Wayarsa Akan Normal Call
Idan Kuma Mutun Yanada Bukatar Subscription CUG Zai iya Saka Katin 700 Acikin Layinsa Sannan Yayi Amfani da Wadannan Lambobin *276*200 # Yayi Sub Din CUG
Tsarin CUG Shi ne Ake wa Taken 'Ni da Matata'.
Abdulkarim makashin hanifa Kotu ta yanke Masa hukuncin kisa ta hanyar Rataya
Kotu ta yankewa Abdulkarim Muhammad Tanko Daya kashe Hanifa hukuncin kisa ta hanyar rataya da zamaan Shekaru 5 a gidan ajiya da gyaran Hali,
har Wala yau dai yayin da aka yankewa wanda akezargi na biyu Hashimu shima Hukuncin kisa ta hanyar rataya da zaman shekaru biyu a gidan ajiya da gyaran hali.
Ta ukunsu kuma Fatima Jibril an yanke mata hukuncin Shekaru biyu a gidan Ajiya da gyaran hali.
Mataimakin Kakakin Majalisar Tarayya Idris Wase, Ya Goyi Bayan Gwamnatin Najeriya Da Ta Gaggauta Haramta Baburan Acaba A Najeriya Baki Daya
..Wallahi hana hawa babura a Najeriya bazai haifar da "Da mai ido ba, domin babbar sana'a ce wadda galibin 'yan Najeriya s**a Dogara akanta.
Daga Comr Abba Sani Pantami
Mataimakin Kakakin Majalisar Tarayya Idris Wase, ya hana wani kudirin neman a dakatar da gwamnatin tarayya daga haramta tuka baburan okada a faɗin kasar nan.
Dan Majalisa Abubakar ‘Yalleman ne daga Jihar Jigawa ya mike ya karanto korafin na sa, wanda ya ce ya na so ya zama kudiri.
‘Yalleman ya ce ya k**ata majalisa ta hana gwamnatin tarayya haramta baburan acaba, har sai an samar wa jama’a hanyar saukake masu takurawar da za su fuskanta idan an kafa dokar tukunna.
Ya kara da bayar da shawara cewa “idan ma tilas sai an yi dokar, to dai k**ata ya yi a kafa ta yankin da ake hakar ma’adinai, ta’addanci da kuma ‘yan bindiga.
Sai dai kuma ya na gama maganar sa sai Mataimakin Kakakin Majalisa wanda shi ne ya jagoranci zaman, ya kira shi zuwa wurin sa, inda su ka yi kus-kus, daga baya Wase ya ce akwai bubatar a jingine hanzarin da ‘Yalleman ya kawo.
Daga nan Wase ya ce ya ga bayanan sirri da DSS su ka rika bayarwa har guda 44 ciki har da masu alaka da harin kurkukun Kuje, kuma duk sun shafi hare-hare ne na amfani da baburan acaba.
Ya ce baburan acaba hanyoyi ne na saukake wa talakawa har da na kauyen su zirga-zirga. Amma lamarin tsaro ba abin wasa ba ne, inda ya nuna goyon bayan a lallai dole su goyi bayan dokar.
Ni a nawa tunanin bai k**ata gwamnatin Najeriya ta haramta hawa baburan Acaba ba, musamman ga yankunan dake zaune lafiya.
Miliyoyin mutane ne a Najeriya suke cin abinci a karkashin wannan sana'ar, na tabbata idan har aka haramta ta wallahi bala'in da mutane zasu shiga sai ya linka wanda suke a yanzu.
A dalilin haka mutane da dama zasu koma gudanar da wasu harkokin da yafi okada muni da illah.
Ya k**ata gwamnatin Najeriya ta sake wani tunani akan wa
SUNA BAMU ABINCI IYA KARFIN SU KUMA SUNA YANKA MANA AWAKI DA SHANU
Daga Shuaibu Abdullahi
Yau litinin masu garkuwa s**a saki wasu daga cikin fasinjojin jirgin kasa mai jigila tsakanin Kaduna da Abuja wanda s**a yi garkuwa da su watanni 4 da s**a gabata.
Rahotanni sun bayyana cewar su uku aka yi nasarar tsiratar da su daga hannun masu garkuwar Mata biyu Namiji daya.
Da yake zantawa da manema Labaru bayan fitowar sa Hassan Usman yace da farko a kasa suke kwana a cikin ciyawa sai daga baya aka samar musu da shinfidu da aka fara damina ma sai s**a yi musu rumfunan da suke fakewa a ciki.
Har ila yau yace suna basu abinci daidai karfin su hasalima har yanka awaki ake musu don jiya ma sun yanka musu Shanuwa.
Hazalika yace basa dukan su sai dai ranar jumaar data wuce bayan da Yan'uwan su s**a yi yinkurin fitar da su Jami'an tsaro s**a hana shine s**a fara dukan su, kuma wannan dukan da aka ga ana musu somin tabi ne;inji shi
Bazan iya sanin ko an bayar da kudi ba amma dai Yan'uwan mu sun yi kokarin an fitowa da mu kuma na baro a kalla mutane 40 a can, kuma ina jimamin Yan'uwana dana baro halinrda zasu shiga idan baa kawo musu dauki ba.
Innalillahi wainna ilaihi rajiun
Wane irin rashin imani ne haka.😭😭
K**ar bamu da Shugabanni.
Abin takaici sun iya taruwa wajan hudimar biki ko bukatar kansu, amma al’ummarsu na cikin ukuba ko
a jikinsu. Idan naka ya lalace sai dai ka nema masa shiriya.
Allah Ya kubutar da su.
Posted…
Yanzu haka Gwamnatin zata zuba ido tana kallon al’umma da ta yi alkawarin kare rayu kansu da dukiyoyin su a cikin wannan hali? Ina imanin shugabanni? Hakkin al’umma akan ku fa ba karya bane. Allah ya kawo hanyar da mutanen nan zasu samu mafita, amin. aishambuhari EXCLUSIVE VIDEO: Gunm3n who kidnapped Abuja-Kaduna Train passengers vow to destroy Nigeria. Cc Leadership TV Note: that this page doesn’t support or promote any sort of violence.
Kafin ka saki mace, ka zauna ka yi tunanin gwagwarmaya da fafutukar da iyayenta s**a yi kafin su kawo ta gidanka.
An sayar da filaye, dabbobin da ake kiwo, an fasa Asusu an batar da tanadi na shekaru, aka hada da cin bashi da sauransu.
Sai ka auna ka gani, laifin da ta maka zai yi daidai da wannan asarar idan ka sake ta?
Ya k**ata ka hukunta har iyayenta saboda wannan laifin da ta maka?
Ina magana ne a wurin da ita ce ma tayi laifi, b***e kuma inda ba tayi laifin komai ba.
Think twice ✌️
Mace Halitta ce mai tsaurin rai, Amma hawayenta a kusa yake, tana da saurin kamuwa da so. Sai dai bata iya kiyayyaba🥰
Azahiri tana nuna karfi da juriya, Amma can cikin zuci mai rauni ce, in kana hira da ita kan abinda ke qona mata rai, idaniyarta nada saurin kuka.😢
A soyayya mace tafi kowa ikhlasi(In har ta soka da gaskia) zuciyarta bata iya daukan wani bayan kai, kaji tsoron macen da ke nuna tana son ka da gaskia Amma bata dai na kula sauran samarinta ba, Zuciyar mace na son kalmomi masu dadi, Amma sun tsani karya. 🥰
Suna iya bada soyyaya Ko sunsan baxasu samu kwatankwacinta ba😊
Mace tana da karancin bayyana soyayya da kalmomi, Amma basa iya boyeta a Aikace
Girman kan mace na tasiri har akaran kanta, wani lokutan kin Ansa kiraka ko kin Nemanka duk bangaren na wannan jiji da kai (ba rashin soyayya bane)😊
Mace bata so ka mata Alkhairi sannan katuna mata Dan tana ganin hakan (Gorine).💔
A karshe komai kayiwa mace xata iya yafema, Amma banda yaudara.😢
Zuciyar mace tafi Glass hatsari, Sabida haka ka kiyaye karyata zai iya daukar ka tsawon Rayuwa a kokarin hadata, (Bayan ta fashe) kuma baxata taba dawowa yadda take ba.🙏🙃
Allah yasa mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Zaria
Kaduna
NO1
Kaduna
Talent Management, Digital Marketing, Music PR, Creative Content Development, Copyrighting, Event Planning/Coverage
Kabala Road By Kabala Junction Bye Pass Lingidi Plazer Kaduna
Kaduna, 3250
Munbude wannan page domin siya da siyarwa kayayyakin sawa jallabiya maza da mata
Kaduna
Kaduna
Get all the Enter10ment you need here, Sports, Comedy, Drama etc. no dull moment with 10Ment360