Computer Da Hausa
Nearby media companies
abuja, Abuja
Kauru
Zaria SMART
Agbo Ogah Avenue, Otukpo
Dutse Road
1234
No 47 Magagi Road
Saminaka
800283
Gangare
Kaduna City
Kaduna
You may also like
Shafin koyar da computer da harshen Hausa domin mutane su iya ta su rinƙa aiki na kansu da ita ko aiki na kuɗi.
Ku duba YouTube channel ɗin mu don samun bidiyoyin da muka yi.
Yau mun sha ruwa, Alhamdulillah.
Da alamu wasu sun makara yin Asuba.
Bidiyon ya sauka, ga link ɗin ayi kallo lafiya:
https://youtu.be/oPyYyRZbFxA
Bidiyon mu na gaba zai yi mana bayani ne akan KEYBOARD.
Muna sa ran shi zai kasance bidiyon mu na ƙarshe a Microsoft word ga yan koyo, sai dai daga baya zamu yi bidiyon akan yanda ake rubuta CV, Letter, Project, Cover Page, da format ɗin yin littafi.
Waɗanda basu ga bidiyoyin mu ba, su duba YouTube ɗin mu. Ga link ɗin nan a comment.
Computer Keyboard & Shortcuts.
Barka da safiya jama'a, fatan kun tashi lafiya?
Wannan bidiyo ne dake bayanin yanda zaka yi amfani da keyboard a computer da kuma shortcuts ɗin da ake amfani da su. Ayi kallo lafiya.
Hoton PDF ɗin da muka yi amfani da shi a bidiyon suna ƙasan wannan rubutun (comment).
Computer Keyboard and Shortcuts Wannan bidiyo ne dake bayanin yanda zaka yi amfani da keyboard a computer da kuma shortcuts ɗin da ake amfani da su.PDF ɗin zaku same shi a links ɗin da suke...
Tambaya:
Duk ɗaya ne da windows 10?
Amsa:
Eh, duk ɗaya ne.
TAMBAYA:
Ya ake yin screenshot a windows 7?
AMSA:
1. Ka danna "Windows key + Print Screen" ko "Alt + PrtSc"
2. Sai kaje foldern "pictures" sai kuma "screenshot" zaka gansu.
Bidiyon mu na gaba zai yi mana bayani ne akan KEYBOARD.
Muna sa ran shi zai kasance bidiyon mu na ƙarshe a Microsoft word ga yan koyo, sai dai daga baya zamu yi bidiyon akan yanda ake rubuta CV, Letter, Project, Cover Page, da format ɗin yin littafi.
Waɗanda basu ga bidiyoyin mu ba, su duba YouTube ɗin mu. Ga link ɗin nan a comment.
Cikakken bidiyo akan Arabic Typing.
Ayi kallo lafiya.
Microsoft Word Hausa (Arabic Typing) Wannan bidiyo ne na Tara.Bidiyon ya ƙunsa bayanin duk wani editing da ake yi na Arabic typing. Ayi kallo lafiya.Bidiyo na takwas: Kuyi LIKE, SHARE, da kuma S...
Video Editing akwai cin lokaci.
Mun saka YouTube thumbnail a duka bidiyoyin mu masu bayanin Microsoft Word.
Ku duba su a nan
https://youtube.com/playlist?list=PL1gvJyuot-1Otwi6xn0ni0JZB96N0QRMG&si=wBIQMXr4fSdOU4gf
Barka da safiya jama'a.
Ku shirya ƙara wannan skill ɗin a CV ɗin ku. Zamu shiga ARABIC TYPING.
Ayi kallo lafiya!
Microsoft Word Hausa (Editing Na Makaranta) Wannan bidiyo ne na Takwas.Bidiyon ya ƙunsa bayanin yanda ake editing ɗin takardar jarabawa ta makaranta. Ayi kallo lafiya.Bidiyo na bakwai: https://youtu.be...
Muna kan editing bidiyon mu na gaba a Microsoft Word.
Malaman makaranta ku shirya, wannan naku ne.
Godiya ta musamman zuwa ga waɗanda s**a fi yi mana like/comment a posts ɗin mu bayan mun dawo daga hutu! Muãwiyah Ambãssador, Saadatu S Ibrahim, Sagiru Gaya
Coreldraw Outline Not Showing Amsar tambayar da wani ya yi a Coreldraw, a yi kallo lafiya.SUBSCRIBE, LIKE & SHARE.Ga groups ɗin namu:➤ WhatsApp Group:https://chat.whatsapp.com/Jm6LLz4gYkS...
Amsar tambayar da wani ya yi a Coreldraw, ayi kallo lafiya.
Cigaba daga inda muka tsaya.
Microsoft Word (bidiyo na 7).
Akwai bayanin yadda ake editing document da kuma muraji'a na wasu abubuwan da muka yi a baya. Ayi kallo lafiya.
Microsoft Word Hausa (Document Editing) Wannan bidiyo ne na Bakwai. Akwai bayanin yadda ake editing document da kuma muraji'a na wasu abubuwan da muka yi a baya. Ayi kallo lafiya.Bidiyo na shida: h...
Cinnaka da Sauro!
Ina cikin ɗaki zan yi downloading hoto nasa a YouTube thumbnail ɗin bidiyon Microsoft Word (7) sai network ya ɗauke, na fita waje kuma sai sauro ya cije ni har sau 3 😅 na sama waje na zauna cinnaka ya cije ni shima 😂😂
Amma dai na yi downloading ɗin.
Na gama editing ɗin, na yi exporting bidiyon. Saura ɗaurawa a YouTube.
Sabon bidiyon mu yana kan hanya.
Yanzu misalai da gwaji zamu shiga, na yanda zaku yi amfani da abubuwan da muka koya tun daga bidiyon farko har wannan na shidan.
Na duba bidiyo na ƙarshe a kan Microsoft Word da muka saka a YouTube, naga tun January ne.
Ashe mun daɗe bamu yi ba.
Assalamu Alaikum.
Bayan dogon hutu da muka shiga sakamakon wani uzuri, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya in sha Allah.
Wasu sun yi messages basu sama reply ba, muna bada haƙuri zasu iya yi yanzu.
Akwai wasu challenges da kuka samu a abubuwan da muka yi? Ko akan computer, ko Coreldraw, ko design, ko Microsoft Word?
Cigaban bidiyon da ke bayani akan computer ga waɗanda suke sababbin amfani da ita.
https://youtu.be/uvWWPhndVDE
Mun buɗe shafin "Computer Da Hausa" ne don mu koyar da jama'a computer da abinda ta ƙunsa a harshen Hausa, suma su iya ta (domin kansu) kuma su rinƙa samun kuɗi da ita (in suna so).
Abubuwan da zamu koyar (mun yi wasu):
Computer, amfani da internet (Chrome), Typing da editing document (MS Word & MS Excel), presentation (MS PowerPoint), designing (Coreldraw & Photoshop), haɗa hoto da editing ɗin shi (Photoshop), haɗa bidiyo da editing ɗin shi (Camtasia, Premier Pro, After Effects), haɗa audio da editing ɗin shi (Adobe Audition).
Bidiyoyin da suke bayani akan computer ga waɗanda suke sababbin amfani da ita:
https://youtube.com/playlist?list=PL1gvJyuot-1O69Ck7-g-0J42uSh--LndG&si=-4V4zo811hDzExat
Bidiyoyin da suke koyar da designs kuma suke bayanin Coreldraw:
1. https://youtube.com/playlist?list=PL1gvJyuot-1M1ni41CpP0ZLD0Eo4tM8Rr&si=yK-FLLbXPCsrfzGo
2. https://youtube.com/playlist?list=PL1gvJyuot-1PHSfVkaxvZJQ5PMmr1bMt5&si=xf6uq2xSDVSG1taX
Bidiyoyin da suke koyar da typing kuma suke bayanin Microsoft Word:
https://youtube.com/playlist?list=PL1gvJyuot-1Otwi6xn0ni0JZB96N0QRMG&si=_lIRSuYCOW7MK9ln
Shafin mu na Facebook:
https://www.facebook.com/ComputerDaHausa
Shafin mu na Whatsapp:
https://chat.whatsapp.com/Jm6LLz4gYkS9mVNDnsu45S
Shafin mu na YouTube :
https://youtube.com/
Masu tambaya bayan sun kalla bidiyoyin, su tambaya zamu amsa in sha Allah.
Mai gabatarwa: Abdulsalam Salihu Muhammad
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.
Wannan bidiyo ne da ke bayani akan computer ga waɗanda suke sababbin amfani da ita.
Bidiyon ya ƙunsa bayanin: Desktop, right click and left click, arranging desktop icons, sorting desktop icons
Task bar, date & time, images/music/videos, file copying & pasting, file renaming & deleting, recycle bin, minimize & exit, selection, file properties, da sauran su.
https://youtu.be/K0Za___2pLQ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kaduna
800213
Opening Hours
Monday | 09:00 - 19:00 |
Tuesday | 09:00 - 19:00 |
Wednesday | 09:00 - 19:00 |
Thursday | 09:00 - 19:00 |
Friday | 09:00 - 19:00 |
Saturday | 09:00 - 19:00 |
Sunday | 09:00 - 19:00 |
Kaduna
Talent Management, Digital Marketing, Music PR, Creative Content Development, Copyrighting, Event Planning/Coverage
Kabala Road By Kabala Junction Bye Pass Lingidi Plazer Kaduna
Kaduna, 3250
Munbude wannan page domin siya da siyarwa kayayyakin sawa jallabiya maza da mata
Kaduna
Kaduna
Get all the Enter10ment you need here, Sports, Comedy, Drama etc. no dull moment with 10Ment360