Akram
Guiding and Counselling our Society
KAJI MAGANA TA ASALI DA TAKE CIKE DA GASKIYA
BINCIKE!
Ta Yaya Fasiki, Fajiri, Maha’inci, Makaryaci, Azzalumi Kuma Dan’ta’addah Zai Maka Ta’addanci Sannan Ya Baka Labari Kuma Ka Gazgata Shi?
WALIYYAN DA S**A AURA WA NIGERIA AURE DA WADAN NAN SHUGABANNI NA WANNAN ZAMANI SUN HA’INCI AL’UMMA!
Allah Dai Ka Isar Mana!
FETUR!
A Sati na 3 a Watan August, 2024 Naje Warri (Delta State). Naga Ana Saida Petrol N900.
Ya ILaahiy a Inda ma Ake Hako Mai ma Kenan?
Tsaftace Aikin Gwamnati Shine Akawo Karshen Cin Hanci da Rashawa Kawai!
Gwamnatin Najeriya ta yanke hukuncin korar dubban ma'aikatanta dake dauke da digiri 'dan Cotonou. Ministan ilimi Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewar majalisar ministoci ta amince da matsayin domin tsaftace ayyukan gwamnati a matakai daban daban. Mamman ya ce an umarci Sakataren gwamnati da ya rubuta takardar umarni zuwa hukumomin gwamnati da masu zuman Kan su dangane da daukar matakin a kan Duk masu irin wannan digirin daga shekarar 2017 zuwa yanzu. Wannan matsayin na gwamnati ya biyo bayan binciken da Jaridar Ja'afar Ja'afar ta Yi domin bankado wannan badakala ta samun shaidar digiri na bogi.
YES!
We
Support
National Prayer 100%
WE ACCEPT NATIONAL PRAYER WITH GOOD HEART!!!
RAUNIN IMANI!
Tsoron Mutuwa da Kwadayin Tara Abin Duniya Ya Janyo Mana Kaskanci da Wulaqanci a Inda Bai Kamace Mu Mudauka ba!
SHAWARA!
Mataki Ya Kamata Talakawa Su dauka Akan Duk Wanda Hukuma Zata Baiwa Wani Abu Ya Rabawa Talakawa Amma Sai Yayi Nashi Waje da abin!
(Takın Gwamnati) Da Sauran!
TSOHO/DATTIJO!
Duk Tsohon Da Kaga Baya Tausayin Na Kasa Ko Na Bayansa! Toh! Wannan Tsufan Banza Ne, Bana Dattijo Bane!
ABINDA YAKE BANI MAMAKI!
Wane ne Acikin Wadan nan Wanda Yafi Cin Amanar Kasar Sa:
1. Wanda Yake Sace Lalitar (Baitil Malin) Kasa Ya Gina Kansa Ko Yakai wa Abokanan Gabar Cigaban Kasar Sa Ya Ajiye.
2. Wanda Ya Daga Tutar Wata Kasa a Lokacin Zanga-Zanga, Yana Kira ko Nufin Wannan Kasar ta Kawo Masa Dauki.
JARRABAWA!
Idan Allah SWT Yana Nufin Bawa da JARRABAWA a Duniya da Lahira, Sai Ya Hada Shi da Mulki a Nigeria!
Shugabanni Sun Shiga 3!
YAUDARA!
Da Yawa Daga Cikin Abinda Ake Zaa nowa Cewa Gwamnati Zatayi Ko Tayi, Yaudara Ce! Imma Ita Ko Wadanda Take Baiwa Kudi na Social Media!
FITA KO ZAMA?
Ni Dai Ina Kira ga PMB da Hon. Pantami Suzo Su Jagoranchi Yakin Neman “Yanci da Hakkin Mu! Kamar Yadda Sukayi a Shekarun Baya!
“Tuna Baya Shine Roko”
MACIYA AMANAR KASA DA AL’UMMAR SU!
Sune Wadanda Ake Baiwa Kudade Domin Su Yada Karerayi Don a Cinma Wata Manufa!
TA’ADDANCHI!
Masu Amfani da Zanga-Zanga Suyi Ta’addanci ne Yakamata a Ladabtar Amma Yadda Shugabanni Basu Waiwaye, Talakawa Bai Kamata Su Sassauta ba!
NIGERIA!
Ita Kasa Ce Datafi So da Kyautata Wa “Yan Iska, Bata Gari da “Yan Ta’adda!
Amma Duk Wani Mutumin Kirki, Bawan Allah Mai Hakuri Sai Ta Murqushe Shi!
Gyara Kasa!
Ba Zanga-zanga ba, Koma Mine ne, Matukar ta Dalilin Sa Zai Samar Wa “Yan Kasa Saukin Rayuwa, Toh Muna Maraba Dashi!
Allah Ya Sauwake
GYARA!
Taw akmalı da Addu’a Bazasu Canza Mana Al’amurra ba!
Har Sai An Hada da Aiki!
@ Almukhtari!
1. Yiwuwar Cin Nasara Asamu Rangwame!
2. Yiwuwar Juyin Mulki!
3. Yiwuwar Rikicewar Kasa!
HASASHE!!!
DAYAN 3 NE ZAI FARU A DALILIN WANNAN ZANGA-ZANGA!
TALAKA DA SHUGABANNI!
Idan Talaka Yana Tsoron Mutuwa!
Toh!
Shi Kuma Shugaba Yana Tsoron Subucewar Mulkin Sa!
TAMBAYA!
Shin Wai da Shuwagabanni da Talakawa!
Waye Yake Yi Wa Wani Alfarma Ne?
FAHIMTA TA!
“Yan Kasuwa Suna Bada Gagarumar Gudunmuwa Wajen Tsadar Abubuwa a Kasar Mu!
KASHIN DANKALI!
Abinda Ke Bani Mamaki, Wai Kasin Dankalin Hausa na N500 Shine N2000!
Shin Wai Shi Taki ne ko Man Fetur Ya Kawo Tsadar Shi? Acikin Wannan Damina!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Malali GRA Kaduna
Kaduna
831101