Amiru, Kafin Hausa Videos

Videos by Amiru in Kafin Hausa. wannan page zai dinga kawo muku, Scholarship, Tarihi, Labaran: Al'ajabi, Wassanni da sauran su

Click to enable sound Next

Other Amiru videos

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UN Yadda Asirin Wata Mata 'Yar Ƙungiyar Asiri Ya Tonu A Jihar Zamfara Ana zargin wannan matar tana ɗaya daga cikin 'yan ƙungiyar matsafa inda take shiga gidajen al'umma domin neman ruwan sha ko ruwan shiga banɗaki, daganan zata yi amfani da wannan damar tana yiwa mutanen gidan asiri tareda ɓacewa da masu ƙokarin taimaka mata a gidajen Lamarin ya faru ne a unguwar dogon dabino dake cikin garin Gusau dake jihar zamfara ✍️👉 Real Buroshi Mawaka Sokoto

A/H
It's one among my memorable moment in world cup history. Which Petter Drury said "A need for Goteeeeeeezt, Mario Goteeeeeeezt from Germany......"

Most own goal in a single game by a single player, watch how is her made the history, by Meikayla Moore with 3 own goal in 35 minutes·