Amiru

Amiru

You may also like

amaankhan3325
amaankhan3325

wannan page zai dinga kawo muku, Scholarship, Tarihi, Labaran: Al'ajabi, Wassanni da sauran su

14/11/2023

Sojojin Birtaniya bayan an sako su daga Hannun Sojojin Japanawa a Singapore, 1945 a Yakin Duniya na 2 bayan Yaƙi ya ƙare.

14/11/2023

Asalin Kalmar 'Kano'

Mutanen da s**a fara zama a Kano makera ne da s**a tashi daga garin Gaya domin neman kasa mai arzikin tama, wacce za su sarrafa su yi karfe da ita.

Mutanen sun yi dace da samun kasar mai kunshe da sinadarin tama, sannan kuma mai albarkar noma da ruwa da dazuzzuka da za a iya yin farauta.

Wajen ya kuma kasance mai matukar tsaro kasancewar akwai manyan duwatsu da tsaunuka, da mutane za su iya hawa su fake idan an kai musu hari.

Duwatsun su ne dutsen Dala da Goron Dutse da Fanisau da Jigirya da Magwan.

Akwai kuma koguna daban-daban da s**a kewaye yankin, da s**a hada da kogin Jakara, da kuma kogin Kano.

Hakan ya sa mutane da dama s**a ringa yin kaura zuwa yankin domin zama.

Daga cikin mutanen da s**a fi shahara cikin wadanda s**a fara zama a yankin akwai wani jarumin mafarauci da ake cewa Kano, kuma sunansa ne aka sanya wa garin na Kano.

har kawo yanzu masana ba su kai ga tantance lokacin da aka fara zama a yankin na Kano ba.

masana basu gama tantance mutanen wace Gaya ce s**a fara zama a yankin na Kano ba. Akwai Gaya ta Kano da ta Nijar da kuma ta yankin Sakkwato.

Babu cikakken bayani kan lokacin da aka fara zama a yankin Kano, sai dai an taba gano wata makera a kusa da dutsen Dala da masana s**a ce ta kai shekara 200 bayan Annabi Isa (200 AD)

Hakan ya sa ake hasashen cewa garin Kano ya kafu kimanin shekaru 400 kafin addinin musulunci. Ma'ana a yanzu birnin ya kai shekara kusan 2000 da kafuwa.

Photos from Amiru's post 01/10/2023

Yadda Wani Dattijo Ya Waiwayi Irin Shigar Da Ya Yi A Lokacin Samartaka

Wane fata za ku yi masa?

01/10/2023

Duk da ganin wannan Hotan kanaga yakamata dan Arewa yayi mirnar samun 'yancin kai?,

Photos from Amiru's post 01/10/2023

DAN KISHIN KASA

Mista Najeriya kenan kamar yadda ake
masa lakabi. Dan asalin jihar Borno ne da
ya zama kamar wata makaranta ta cusa
kishin kasa a zukatan 'yan Najeriya kamar
yadda zaku gani a hotuna, komai na
amfanin rayuwarsa akwai alamar kasar a
jiki.

A cikin abokanka waye ka sani baya da
kishin kasa ko kadan? Ka yi tagging dinsa
a comment section ka masa barka da
ranar samun 'yancin kan kasar mu ta
gado Najeriya🇳🇬 ko Allah zai sa ya gyara.

Photos from Amiru's post 01/10/2023

Ayau 1/10/2023 Nigeria tacika shekaru 63 da samun 'yan cin kai daga hannun turawan mulkin mallaka, Nigeria babbar kasace, Uwa kuma Jigo a Africa, daya daga cikin manyan kasashen duniya masu tattalin arzikin manfetur dama Noma, kuma daya daga cikin kasashe mafiya yawan Mutane da kuma yawan Kabilu mabanbanta,

Allah yakarawa Nigeria Arziki, ya kuma kawo zaman lafiya acikinta,

Bayan wannan shekaru wanne fata kakeyiwa Nigeria?

Photos from Amiru's post 01/10/2023

🗣️SAY NO To INDEPENDENCE DAY❌

🇳🇬Kasar da tallaka ke shan man,feturi⛽ #650
🇳🇬Kasar da rashin tsaro yasa ake tsashe dalibai 👩‍🎓👩‍🎓a makarantun
🇳🇬Kasar da masu kudi 💸sune suke da yanci
🇳🇬Kasar da masu mulki sunne mutamin da suke cin arzikin kasan🛢️⚖️
🇳🇬Kasar da tallaka ke sayan shinka fa 🍧🌾 #2,400
🇳🇬Kasar da tallaka ke sayan masara mudu N450 kwano N900 🌽 #900
🇳🇬Kasar da dan tallaka bai da daman yin karatu saboda sadan kudin makaranta 😭
🇳🇬Kasar da mutum bai isa ya saya kowani irin matsayi ba idan bai san wani ba 😓😫
🇳🇬Kasar da mutum daya mai mulki yanada gida sama da dubu tallaka narasa wajen kwana 🏡
🇳🇬Kasar da abinda tallaka ya zabi bashine abinda za,a bashi ba🙆🏾‍♂️

Ya Allah ka shiryemana kasan mu,

Photos from Amiru's post 30/09/2023

*Akallah mutane million Biyu ne suke dena shan taba sigari a duk shekara!!,*

*Hakan na nufin sunajin fadakarwar da ake musu akan illar ta ne?*

*A'a Suna denawane sakamakon gaba dayansu sun mutu.*

*Wacce illa kasani taba sigari tanayi, ga dan adam?.*

28/09/2023

Mun bude sabon page na labarin wasanni mai suna premier league Hausa Ku danna mana follow da like domin samun update 👇

https://www.facebook.com/profile.php?id=61550471782877

Premier League Hausa Wannan page zai dinga kawo muku labaran wasannin England premier league cikin harshen Hausa

Photos from Amiru's post 22/09/2023

INNÁ LILLAHÍ WA'INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN.

YANZÚ - YANÚ: Fitacceń Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Hatsarin Mota Akan Hanyarsa Ta Zuwa Filin Jirgi, Saidai Lamariń Yazó Da Sauki Inda Ba Wańda Ya Rasa Rańsa

Fatan Allah ya tsare gaba.

DAGÀ Real Buroshi Mawaka Sokoto

Photos from Amiru's post 22/09/2023

DA DUMI-DUMI: Masu garkuwá da mutane sun kutsa ɗakin kwanan ɗalibai na Jami'ar tarayya dake Gusau (FUG) a daren jiya sun kwashi ɗalibai da ba asan yawansu ba, wanda galibin ɗaliban mata ne.

Allah ya kawo mana mafita.

Photos from Premier League Hausa's post 22/09/2023
20/09/2023
Photos from Amiru's post 15/09/2023

ZANE SANA'A CE BABBA A DUNIYA...

Yaron da ya zana wanan hoton na wasu titunan garin Hadejia tabbas ya kwarance wajen zane, duk wanda yasan wannan titunan na cikin zane a zahiri tabbas ze jinjinawa basirar yaron...

Ance yaro ne da shekarunsa basu wuce 14 ba, yanzu ne kenan dede lokacin da yake bukatar tallafi na fatan alheri daga al'umma, tare da kara masa karfin gwiwa...

Zane yana daga cikin aikin da ake samun manyan kudade a duniya anan Nigeria yan kudu ne s**afi Arewa morar wannan baiwar...

karfafawa Ahmad Mukhtar Abubakar gwiwa hakan zaisa sauran masu zanen su samu damar da duniya zata amfana da nasu aikin...

Photos from Amiru's post 15/09/2023

Ga hotunan da aka dauka kafin da kuma bayan ambaliyar ruwa da ta auku a birnin Derna na kasar Libya. (Maryam)

Photos from Amiru's post 14/09/2023

ABIŃ A YABÀ: Laylah Ali Othmań Ta Daùke Yaron Da Mahaifiyarsaa Take Muzguna Masa Saboda Ba Shi Ba Lafiya, Inda Zai Cigaba Da Zama A Wajenta

Idan za a iya tunawa dai, an ga bidiyon yaron ne a social media, inda mahaifyar tasa take aibata shi da cewar aljani ne ta gaji da rainonsa, maganganu kala-kala na tozarta dan Adam saboda yaron yana da larura, bayan bidioyon ya fita hankalin mutane ya tashi ko ni sai da na yi kuka saboda halin wahala da tsangwama da yaron ke ciki kuma a hannun uwarsa.

Daga karshe Laylah Ali Othman ta ce tana son yaron, a bata shi za ta cigaba da renonsa, inda daga karshe tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Mansura Isa ta je har garin Yola ta dauko yaron daga gurin mahaifiyarsa da ta dinga kuka tana rokon a yafe mata abun da ta yiwa yaronta, yanzu dai Laylah Ali Othman ta amshi yaron ya zama danta za ta kula da lafiyarsa.

Wannan shine yaro na uku da iyayansa s**a saki a duniya Layla ta dauka ta rike a matsayin danta ta ke musu komai, muna adduar Allah Ubangiji ya saka miki da alkairi Layla, Allah ya faranta miki duniya da lahira amin.

Daga Fauziya D. Sulaiman

Photos from Amiru's post 14/09/2023

'Yan Kwankwasiyya Maza da Mata a jihar Kano, sun gabatar da Sallah da Addu'o'i don neman Nasara a kotu.

📷 Freedom Radio

14/09/2023

Kano tumbin giwa🤣🤣

14/09/2023

Mutanen da ke rayuwar kaɗaici sun fi shiga damuwa kuma suna mutuwa a karancin shekaru fiye da masu sharbar soyayya.

Yaya taku soyayyar, tana ba ku farin ciki da karin lafiya ko akasin haka?😀

Photos from Amiru's post 12/09/2023

A kasar Libiya wata mahaukaciyar guguwa mai dauke da ruwa ta halaka dubban al'umma, lamarin dake nuni ga irin mummunan illar da dumammar yanayi ke jawowa.

Photos from Amiru's post 11/09/2023

Hotunan ban tausayi na abubuwan da s**a faru bayan girgizar kasa a Maroko

06/09/2023

BINCIKÉN MASANÁ: Wani bincikeń da masana halayyan ɗan Adam s**a gudanar sun gano cewa mazan da basu da tsayi basu da ƙiba sunfi son auran manyan mata, yayin da a gefe guda suma ƙananun ƴan matan da basu da tsayi basu da jiki s**a fi son manya-manyan maza, muna son ku taya mu bincike domin mu samu tabbaci ta hanyar duba makusantan ku masu ƙaramin jiki maza da Masu ƙaramin jiki mata shin wannan bincike ya binciko gaskiya kuwa?

Wannan Angó Allah ya baka ikon sauke nauyín da yaké a kanka.

DAGÀ: Ahmad Aminu Jahun

05/09/2023

Ina matukar son Murja Ibrahin Kunya, a shirye nike domin na Aure ta, inji matashi Anas Yahaya Ahmad.

Matashin ne kanshi ya biyoni ta Inbox, yace in taimaka mishi in isar mishi da wannan sakon nashi zuwa ga Murja ko Allah zaisa ya dace, a saka Auran nasu da ita cikin Auran Zawarawan da Gwamnatin jihar Kano za tayi.

Anas yace yana zaune ne a unguwar Bridget Ahmadiyya line, cikin kwaryar jihar Kano, idan sakon ya isa gare ta zata iya kiranshi ta wannan lambar 08139191915.

Wannan aikin lada ne, kuma zaku iya taimaka mishi wurin isar mishi da sakon shi zuwa gareta.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

05/09/2023

GARGADI: Duk wanda yaga an turo mishi da irin wannan sakon ta inbox din Page nashi na Facebook da sunan Meta Support ko Facebook to kada ka yadda kayi clicking din link din 'yan Yahoo ne, da zaran ka shiga link, ka saka bayananka to tabbas zasu kwace maka shafinka.

Photos from Amiru's post 05/09/2023

HOTUNA: Yadda uwar gidan Gwamnan jihar Bauchi, Senator Bala Abdulkadir Mohammed ta ziyarci wani kauye domin bude musu sabon Asibiti don kawo musu dauki.

Uwar gidan Gwamnan tayi tafiya me nisan zango dan bude katafare Asibiti tare da magani kyauta ga mazauna karkara dake zaune a kauyuka.

Sarauniyar Bauchi ta kaddamar da wanan gagarumin aiki ne a garin Jamdan me nisan zango daga fadar jahar Bauchi.

05/09/2023

Allàh yasa dai wannań saurayin baya cikin waɗanda zasu karanta wannan saƙon a wannań shafin. 😀

Idan kumà kunsan ko waye saurayin kuyi mana Mentioning ɗi sa.

Photos from Amiru's post 05/09/2023

Matashi Jamilu Sadauki Ya Raba Kyautar Naira Dubu Dari Ga Magoya Bayan Arsenal Dake Soshiyal Mediya Don Murnar Nasarar Da Arsenal Din Ta Yi Akan Manchester United Da Ci 3-1

04/09/2023

Kungiyoyin da za su shiga yajin aiki a gobe Talata.

1, Kungiyar ma'aikatan Najeriya NLC, za su shiga yajin aiki.
2, ASUU za ta shiga yajin aiki.
3, Bankunan Najeriya za su shiga yajin aiki.
4, Kungiyar malaman Poly ASUP za su shiga yajin aiki.
5, Kungiyar SSANU za su shiga yajin aiki.
6, Kungiyar ma'aikatan shari'a, za su shiga yajin aiki.
7, Kungiyar ma'aikatan lafiya, za su shiga yajin aiki.

Da sauran wasu kungiyoyi, gobe fa abubuwa da yawa za su tsaya a Najeriya. Allah ya kyauta.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Photos from Amiru's post 04/09/2023

YANZU-YANZU: Daga Baiwa Wata Ťśòhùwà Taimako Ya Yanke Jìķì Ya Fàďì A Garin Zaria
..sai da tsohuwar ta tsallaka shi sau hudu kafin ya farfado

Wani abin al'ajabi ya auku a a yau a kasuwar wayoyi ta PZ dake garin Zaria, inda wata tsohuwa ta zo neman taimako gurin daya daga cikin matasan dake sana'a a kasuwar mai suna Sufiyanu, inda bayan ya ba ta sadaka kawai sai ya ji kan sa ya fara sarawa, inda nan take ya yanke jiki ya fadi, kamar yadda Rariya ta samu rahoto.

Sakamakon hakan ne abokan sana'ar Safiyanu s**a yi gaggawar kamo matar, inda s**a sa ta tsallaka shi kusan sau hudu kafin ya tashi zaune amma hannuwansa sun ki yin aiki.

Gudun kada mafusata su huce fushin su a kan tsohuwar ne ganin cewa ana shirin dukanta sai waau daga cikin su s**a kira jami'an 'yan sanda s**a tafi da ita.

Daga Nasir, Zaria

Photos from Amiru's post 04/09/2023

YADDA AKE RANAR MALALATA A KASAR COLOMBIA 🇨🇴 ( LAZY DAY )

'Yan Colombia suna yi tattaki a kan gadaje a bikin "Ranar Malalata Ta Duniya", ranar rufe bikin da ake shiryawa kowace shekara tun 1985 a gundumar Itagüí, kudancin Medellín. Suna bikin kasala a cikin jerin gwanon jama'a don Ranar zaman banza Ta yini.

10 ga Agusta ita ce Ranar Lalaci Ta Duniya A Kasar Colombia 🇨🇴

Photos from Amiru's post 04/09/2023

Mutan€ sama da 210 tare da 'yayansu sun k@rbi Addlnin Musvlunci a kauyen Jadebri da ke karamar hukumar Bandai a Arewacin Ghana.

03/09/2023

Fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Humaira ta bayyana rashin jin dadinta a kan wani taimako da ta ce ta yi amma yanzu ya zame mata karfen kafa.

Jarumar ta ce yaron da yayi takakkiya har zuwa Kano daga Bauchi don ganinta ta yi masa goma ta arziki har da mahaifiyarsa, ta kuma yi alkawarin mayar da shi makaranta don ci gaba da karatunsa. bayan ta sa na mayar da shi Bauchi sau biyu.

Yanzu dai Hisba ta shiga tsakani, amma duk da haka ya sake komawa wajen jarumar a karo na 3. Yaro ya kafe shi sai wajen Aisha Humaira zai zauna.

Aisha Humaira na kira ga hukumomin da iyayen yaran da su taimaka su rabata da shi.

Ya kuke kallon wannan lamari?

DW Hausa

03/09/2023

BIRTANIYA SUN FARA AIKI DA KALANDAR MILADIYYA (GREGORIAN CALENDAR) 1752.

A Rana Mai Kamar Ta Yau 2 Ga Watan Satumba 1752 Biritaniya, (England) s**a Fara Aiki Da kalandar Miladiyya.

A Burtaniya, an karɓi sabuwar kalandar a cikin Satumba 1752 . Domin magance rashin daidaituwar kwanakin.

Biritaniya

A ƙarshe Biritaniya ta karɓi sabuwar kalandar a cikin 1752 - sannan ta sauya farkon sabuwar shekara daga 25 ga Maris zuwa 1 ga Janairu. A wannan lokacin bambancin kalandar biyu ya kasance kwanaki 11.

Me ya sa Ingila ta ɗauki kalandar miladiyya?

Manufarta ita ce Biritaniya da Daular Burtaniya su ɗauki kalandar Gregorian (a zahiri). Har ila yau, dokar ta gyara wasu abubuwan da ba su dace ba, kamar canza farkon shekarar doka daga 25 ga Maris zuwa 1 ga Janairu.

03/09/2023

Tony Britan Dan Kasar Burtaniya, shi ne wanda ya kirkiro da taken gasar zakarun Turai na Kungiyoyin Kwallon kafa (UEFA Champions League Anthem) A Shekarar 1991.

03/09/2023

Wasanni yau

Lahadi, 3 ga Satumba lokaci hasashe
Crystal Palace vs Wolves 02:00 1-1
Liverpool vs Aston Villa 02:00 3-1
Arsenal vs Man Utd 04:30 1-2

Miye hasashen Ku?

Ga cikakken hasashen: https://www.ashabteam.com/2023/08/hasashen-wasannin-satin-nan-england.html?m=1

Premier League

02/09/2023

Allah Yatsare Iyayenmu Mata

Matsafan Matanda Ake Tafada Sunshigo Kano Kuma Sunshigo Karamar Hukumar Gezawa Yanzu Haka Asafiyar Yau Din Nan Daya Dagacikin Matan Tashiga Wani Gida A Karara Har Ta Shanyewa Matar Gidan Jini Amma Cikin Ikon Allah Anyi nasarar Kamata Tana Hannu Yanzu Haka.

Dan Mucigaba Da Wayerwa Da Iyayenmu Da Yayyanmu Da Kannanmu Kai Akan Irin Wannan Annobar Matan 👏

Please ayi shearing

02/09/2023


Hasashen wasannin yau England premier

Asabar, 2 ga Satumba
Sheff Utd vs Everton 0-1
Brentford vs Bournemouth 2-0
Burnley vs Tottenham 1-2
Chelsea vs Nott'm Forest 4-0
Man City vs Fulham 3-1
Brighton vs Newcastle 2-2

Miye hasashen Ku?

Ga cikakken hasashen: https://www.ashabteam.com/2023/08/hasashen-wasannin-satin-nan-england.html?m=1

01/09/2023

A cewar ƙungiyar, ba ta gamsu da kayan da gwamnati ke raba wa al'umma ba da sunan rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.

BBC Hausa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kafin Hausa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

INNANILLAHI WA'INNAH ILAIHI RAJI'UNYadda Asirin Wata Mata 'Yar Ƙungiyar Asiri Ya Tonu A Jihar ZamfaraAna zargin wannan m...
A/H
Most own goal in a single game by a single player, watch how is her made the history, by Meikayla Moore with 3 own goal ...

Category

Telephone

Website

Address

Bulangu
Kafin Hausa
Other Kafin Hausa public figures (show all)
Kafin Hausa Foods Limited Kafin Hausa Foods Limited
No 4 Along Dutse Road , Kafin Hausa Town
Kafin Hausa

Official Facebook Account of Kafin Hausa Foods Limited, Kafin Hausa Town , Jigawa State 08020738307.

Tijjanee Dauder Foundation Tijjanee Dauder Foundation
Bulangu K/fada
Kafin Hausa

This was was entertaining people on how they are go fresh

Stubborn Charger Comedies Stubborn Charger Comedies
Kafin Hausa

Chukwuemeka Chimaobi popularly known as Stubborn Charger his a Nigeria Comedian/ and Content Creator

Tafiyar gaskiya AMB Ahmad Abdulhamed Tafiyar gaskiya AMB Ahmad Abdulhamed
Kaugama
Kafin Hausa

Sir. Ahmad Abdulhamed chichiyale for governor jigawa insha Allah

Danmodin  alkhairi APC sak Danmodin alkhairi APC sak
Kafin Hausa
Kafin Hausa

Domin tallata manufofin Malam umar Namadi Danmodi Dan takarar gwamnan jihar jigawa a jamiyar APC.

Malam Ismaila Abdullahi Malam Ismaila Abdullahi
Sarawa, Kafin Hausa Local Government
Kafin Hausa

Alhamdulillah ala kulli halin

Moses David Avi II Moses David Avi II
Shagari Quarters
Kafin Hausa, 37-38

Welcome to Avi's Page On IG,THREADS,TikTok,X,Academia,Google Websites and more All @ Moses David Avi.

Sani Hanga Kaugama Dogaro Ga Allah Jari Sani Hanga Kaugama Dogaro Ga Allah Jari
Kafin Hausa

Muna godiya ga ALLAH

Hausa proverbs Hausa proverbs
Kafin Hausa

mun bude wannan shafin domin,daliban mu sannan daliban Wanda suke karatu Hausa a jami'oi kuma zamu r

Shifa u Shukran Global Limited Shifa u Shukran Global Limited
No 18 Along Ruba Road Opposite GDSS Vocational Kafin Hausa
Kafin Hausa

Official page of Shifa u Shukran Global Limite, Kan Titin Dutse Kafin Hausa Jigawa State .08135404044