Danmodin alkhairi APC sak

Domin tallata manufofin Malam umar Namadi Danmodi Dan takarar gwamnan jihar jigawa a jamiyar APC.

24/03/2023

MUNA TAYA MAIGIRMA ZABABBEN GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DANMODI MURNAR LASHE ZABE TAREDA ADDUAR ALLAH YADAFA MASA YASA YQFARQ YAGAMA LAFIYA.

18/01/2023

Ya'u insha Allah zamu ziyarchi qananan hukumomin Jahun da Miga domin NEMAN kuriun jamaa Allah yabamu nasara.

19/10/2022

WE ARE FULLY ACTIVATED IN THE DANMODI PROJECT AHEAD OF 2023 GENERAL ELECTIONS.

26/09/2022

DANMODI LIFE AND STRUGGLES 2.

Malam Umar A. Namadi later moved to the Dangote group of companies, where he excelled and held a number of positions, including Deputy General Manager and Manager of the accounts department, before being promoted to Manager of the financial operations of the Dangote sugar refinery and all of the Dangote group of companies.

He spent years working for various private businesses and industries before moving to a government organisation where he also made his own contributions.

He worked at the National Health Insurance Scheme (NHIS) from 2006 until 2014, first as the agency's Manager of health insurance and then as general manager of finances.
After some time, he decides to voluntarily retired and concentrate on developing his own businesses and financial concerns.

He creates companies including Danmodi Food Processing Limited, Danmodi Farms Limited, and Namadi Umar & Co. Chartered Accountants.

He was the Jigawa state Commissioner of Finance from 2015 to 2019, where he laid a solid foundation and his accomplishments were evident even to the blind, making him the best Commissioner of Finance Jigawa has ever had.

In 2019, he was choose to be the running mate of Governor Badaru Abubakar, which make him to be now as Executive Deputy Governor of Jigawa State.

He is a certified chartered accountant and belongs to several financial unions, including ICAN, NIM, and CIT. His professional background includes work in private and public institutions in the areas of finance, auditing, management, and strategy.

Malam Umar A Namadi's extensive experience in both the private and public sectors, as well as in his political activities where he upheld professional ethics, is what most sets him apart and makes him an extraordinary person. As a result, he has earned a reputation for being dependable, an honest man, and a devout gentleman.

He was referred to as "Malam" because of his understanding of Islam, his sanctimonious demeanour, and his dedi

24/09/2022

KUNGIYOYIN BADA TALLAFI DAGA HUKUMAR BADA TALLAFI NA MAJALISAR DINKIN DUNIYA..

Maigirma mukaddashin gwamnan jihar jigawa malam Umar Namadi Fca, kuma Dan'takarar gwamna a jamiyyar Apc, yakarbi bakuncin wata babbar tawaga daga hukumar bada agaji ta majalisar dinki duniya, dakuma hukumar lafiya ta duniya a ofishinsa dake dutse. kungiyoyin, sunzo ne domin jajantawa gwamnati, da al'umar jihar jigawa dangane da ibtila'in ta'adin ruwa daya sami jihar jigawa, tareda neman bayanan halin da jihar jigawa ke ciki. mukaddashin gwamnan malam umar namadi, yayiwa kungiyoyin cikakken bayanin halin da al'umar jihar jigawa ke ciki, tareda neman hukumomin su gaggauta kawowa jihar jigawa dauki.
tawagar na karkashin jagoranci babban jami'i a hukumar mista Rahama Rhood farah. mataimakin gwamnan,, a madadin maigirma gwamna Alhaji Mohammad Badaru Talamiz ya godewa hukumomin dangane da kulawar da s**a nunawa jihar jigawa.

23/09/2022

DAN TAKARA MAI WAHALAR TALLA:

Dan takarar da yake da wahalar tallatawa shine dan takarar da a karan kansa bashida abun a fada na alkhairi ko kyautatawa al'ummarsa, shine dan takarar da idan s**aji mutum baya goyon bayansu sai suji kamar su saka bindiga su harbe ka saboda basuda hujja da ko abin alkhairi sa da zasu fada maka su ja ra'ayinka akansa.

Duk mutumin da yake APC da kuma wanda yake yake fatan shugabanci nagari baya shan wahala wajan fahimtar da mutane akan waye . Sau dayawa idan na tuna halayyar na kuma kalli abokan takararsa wallahi ni kadai dariya nakeyi.

Mallam Umar Namadi:

* Dattijo ne wanda ya amsa sunansa na dattijo.

* Yanada ilimi da kuma addini

* Yanada magana daya da kuma cika alkawari.

* Yanada karancin buri.

* Bashida girman kai ko wulakanci

* Yana kuma da son yaga ya chanza rayuwar al'umma positively.

Duk wannan abubuwa saika koma cikin yankin daya fito zaka tabbatar da haka, shi yasa nake challenging ga duk mai ganin bahaka bane akan ya ware rana ko dayace ya gwada bincike akan wannan bayan Allah.

Wasu na kafa hujja da jam'iyya ko wani mutum acikinta wajan kin , zan tuna maka abunda ka manta. Babu wata jam'iyya da take tsarawa yadda mutum zai mulki al'ummarsa bayan anyi zabe shugaba yakan ajiye jam'iyya agefe yayi mulki da zuciyarsa, anan zaka fara gane kuskuren idan kayi zabe da mugun nufi.

Wane a jam'iyya 'A' yayi mulki munji dadi bashi kenuna kowa yayi mulki a jam'iyyar yayi irin nasaba ko akasin haka.

Ubangiji kayi mana jagoranci karka barmu da iyawarmu.

22/09/2022

JAJEN AMBALIYAR RUWA A MASARAUTAR HADEJIA.

Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi, FCA, ACTI , ya kai ziyarar Jaje da duba irin ɓarnar da ambaliyar ruwa ta yiwa al'ummar Garin Hadejia da Malam Madori da kuma Auyo.

Shugabannin Ƙananan Hukumonin na Hadejia da Malam Madori da kuma Auyo s**a bayyana godiyarsu ga Mataimakin Gwamnan da kawo wannan ziyara nan take daga samun matsalar ,kuma suna miƙa godiya ga Mataimakin Gwamnan a madadin Gwamnatin Jihar Jigawa da ya zo wannan guri. Sannan suna masu shaidawa Mataimakin na Gwamna al'umma na cikin wani hali da basu taɓa samun kansu a ciki ba ,suna godiya da duk irin gudumawar da suke samu daga Gwamnati da kuma fatan ɗorewar hakan .

Mataimakin na Gwamna ya bayyana wannan zuwa a bisa umarnin Mai girma Gwamnan Jihar Jigawa kuma lallai mun shaida Mutane suna cikin bala'i da Insha Allah Gwamnati zata ɗauki dukkan wasu matakai da s**a dace domin samarwa da al'umma sauƙi na wannan Iftila'i.

A ƙarshe ya yi addu'ar samun sauƙi daga Ubangiji akan wannan Iftila'i da ake fama dashi a faɗin wannan Jihar tamu. Allah kawo mana sauƙi da mafita albarkacin wanda akai duniyar dominsa Annabi Muhammad (S. A. W.), a cewar ta Mataimakin Gwamna. Amin.

20/09/2022

SHEKARA GUDA NA SHUGABAN ƘARAMAR HUKUMAR DUTSE.

Mai girma Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi, FCA, ACT, ya wakilci Gwamnan Jihar Jigawa a wajen bikin cikar Shugaban Ƙaramar Hukumar Dutse Shekara guda akan Mulki.

Taron wanda ya gudana a Sakateriyar Ƙaramar Hukumar dake Dutse , wanda ya samu mahalarta daga sassa dabam-dabam dake faɗin jihar nan. An gudanar da muƙalu dabam-dabam da s**a shafi ayyukan da Shugaban Ƙaramar Hukumar ya gudanar da Muhimmancin ilimi da Illar shan miyagun ƙwayoyoi da kuma ƙaddamar da bada tallafin karatu ga dalibai na wannan ƙaramar Hukumar .

Mataimakin na Gwamna ya miƙa muƙullan mashin guda biyu ga masinjoji guda biyu da suke da hazaƙa a fannin aikinsu.

Ya kuma yabawa Shugaban Ƙaramar Hukumar kan wannan ƙoƙari da yake na gina al'umma da kira ga sauran shugabanni na Ƙananan Hukumomi dake faɗin jihar nan da suyi koyi da irin wannan abun na alkhairi.

A ƙarshe ya nuna farin cikinsa a madadin Gwamnatin Jihar Jigawa tare da fatan ɗorewar hakan domin sauke nauyin da Allah ya ɗora masa a ranar gobe ƙiyama a cewar ta Mataimakin Gwamna.

Amb Muhammad Salisu Seeker

20/09/2022.

14/09/2022

MURNAR CIKAR SARKIN HADEJIA SHEKARU 20 AKAN MULKI

Ina amfani da wannan dama don taya Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje, CON, da al'ummar yankin masarautar Hadejia da kuma Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa baki ɗaya murnar cikar Shekaru Ashirin (20) da Mai Martaba Sarkin Hadejia, kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar JIGAWA ya yi akan karagar Mulki.

Muna addu'ar Allah ya ƙara wa Sarki imani, lafiya da nisan kwana. Allah ya albarkaci wadannan shekaru 20 da kuma ƙarin shekaru da za su zo nan gaba. Allah ya albarkaci bayan Sarki.

Allah ya albarkaci Masarautar Hadejia da Jihar Jigawa baki ɗaya, amin.

14/09/2022

COURT DISMISSES SUIT AGAINST APC IN JIGAWA

The High Court in Jigawa state has dismissed suit against the All Progressives Congress in Jigawa state APC challenge the validity of the Governorship primaries that saw Malam Umar Namadi, the Deputy Governor as the winner of the election.

Honorable Faruku Adamu Aliyu was the aspirant that challenges the validity of the primary election, however, the high court judge after hearing and analyzing the case from the complainant and the defendant dismissed the case.

The Deputy Governor of Jigawa state Alhaji Umar Namadi emmerged victorious at the primaries after he defeated eight of his contenders with 1220 popular votes.

Other aspirants: Aminu Kani got 16 votes, Sen. Sabo Nakudu- 106 votes, Farooq Adamu Aliyu- 13 votes, Sani Hussaini Garin-Gabas- 5 votes and Sen. Ibrahim Hassan Hadejia- 58 votes.

Ahmad Rufa’i Zakari, Adamu Mukhtar, and Ahmad Muhammad scored zero votes.

*******************************************

KOTU TA KORI KARA AKAN APC A JIGAWA

Wata babbar kotu a jihar Jigawa ta yi watsi da karar da aka shigar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Jigawa ana kalubalantar sahihancin zaben fidda gwani na gwamna wanda Malam Umar Namadi, mataimakin gwamna ya lashe zaben.

Honorabul Faruku Adamu Aliyu shi ne dan takarar da ke kalubalantar sahihancin zaben fidda gwani, sai dai alkalin babbar kotun bayan sauraren karar da kuma nazari kan karar da wanda ake kara ya yi watsi da karar.

Mataimakin gwamnan jihar Jigawa Alhaji Umar Namadi ya samu nasara a zaben fidda gwani bayan ya doke ‘yan takararsa takwas da kuri’u 1220.

Sauran ‘yan takarar: Aminu Kani ya samu kuri’u 16, Sen. Sabo Nakudu- 106, Farooq Adamu Aliyu- 13, Sani Hussaini Garin-Gabas- 5 kuri’u da Sen. Ibrahim Hassan Hadejia- 58.

Ahmad Rufa’i Zakari da Adamu Mukhtar da kuma Ahmad Muhammad sun samu kuri’u babu daya.

Auwal D. Sankara (F**A)
Commissioner Special Duties

13/09/2022

MASHA ALLAH MUNA YIWA ALLAH GODIYA NISA SAMARDA WANNAN DANDALI DOMIN TALLATA MANIFOFIN DANTAKARAR GWAMNAN JIHAR JIGAWA MALAM UMAR NAMADI DANMODI A JAMIYYAR APC.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kafin Hausa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kafin Hausa
Kafin Hausa

Other Kafin Hausa public figures (show all)
Kafin Hausa Foods Limited Kafin Hausa Foods Limited
No 4 Along Dutse Road , Kafin Hausa Town
Kafin Hausa

Official Facebook Account of Kafin Hausa Foods Limited, Kafin Hausa Town , Jigawa State 08020738307.

Tijjanee Dauder Foundation Tijjanee Dauder Foundation
Bulangu K/fada
Kafin Hausa

This was was entertaining people on how they are go fresh

Amiru Amiru
Bulangu
Kafin Hausa

wannan page zai dinga kawo muku, Scholarship, Tarihi, Labaran: Al'ajabi, Wassanni da sauran su

Stubborn Charger Comedies Stubborn Charger Comedies
Kafin Hausa

Chukwuemeka Chimaobi popularly known as Stubborn Charger his a Nigeria Comedian/ and Content Creator

Tafiyar gaskiya AMB Ahmad Abdulhamed Tafiyar gaskiya AMB Ahmad Abdulhamed
Kaugama
Kafin Hausa

Sir. Ahmad Abdulhamed chichiyale for governor jigawa insha Allah

Malam Ismaila Abdullahi Malam Ismaila Abdullahi
Sarawa, Kafin Hausa Local Government
Kafin Hausa

Alhamdulillah ala kulli halin

Moses David Avi II Moses David Avi II
Shagari Quarters
Kafin Hausa, 37-38

Welcome to Avi's Page On IG,THREADS,TikTok,X,Academia,Google Websites and more All @ Moses David Avi.

Sani Hanga Kaugama Dogaro Ga Allah Jari Sani Hanga Kaugama Dogaro Ga Allah Jari
Kafin Hausa

Muna godiya ga ALLAH

Hausa proverbs Hausa proverbs
Kafin Hausa

mun bude wannan shafin domin,daliban mu sannan daliban Wanda suke karatu Hausa a jami'oi kuma zamu r

Shifa u Shukran Global Limited Shifa u Shukran Global Limited
No 18 Along Ruba Road Opposite GDSS Vocational Kafin Hausa
Kafin Hausa

Official page of Shifa u Shukran Global Limite, Kan Titin Dutse Kafin Hausa Jigawa State .08135404044