Imamu fasaha

Imamu fasaha

Ni Mawaki Ne

21/07/2023

Shugaban Yan Iska Na Kasa Gaba Daya
Duk Iskancin Mutum Bazai Kai Wannan Ba Yasin
Mai Gida Barka Da Wannan Lokaci
🚶🏼‍♀️🚶🏼‍♀️🚶🏼‍♀️

11/02/2023

HBD🎂🎂 Sarkin Wakar Sarakunan Jahar Kano AlAlan WakaaAlan Wakallah Yakaro Shekaru Masu Albarka

25/11/2022

Namiji yana soyayya da kyakkyawar mace don ya burge abokansa, amma in ya tashi aure mai tarbiyya zai aura don ya gina gidansa

25/11/2022

Muharkar Tinunbu Ba Saida Takarda Ba

Photos from Imamu fasaha's post 29/10/2022

Bayyana Soyayya Ta Ga Momee Gombe Gaskiyace

16/10/2022

Daga shan Ruwan zam zam
Tun jiya naki larabce nakasa dainawa
At takbir ☺😊☺🙌

Photos from Imamu fasaha's post 29/09/2022

Laetitia Ky, Yar Kasar Cote d'ivoire Mai Yawan Gashi Da Kuma Fasahar Iya Gyaran Gashin Zuwa Launuka Daban-daban.

Laetitia KY mai zanen kaya ce kuma, kamar yadda ta bayyana kanta, 'yar wasan fasaha ce daga Ivory Coast a Afirka. A baya-bayan nan tayi suna sosai a shafinta na Instagram bayan ta fitar da sabon jerin hotunan ta inda ta ke canza gashinta zuwa kowane nau’i da zane Yadda Take so.

Saboda tana iya tsallake gashin kan nata a cikin dakika 30 ⏱️ ko 60 Laetitia Ky, Yar Kasar Cote d'ivoire 🇨🇮 ta shiga cikin littafin Guinness World Records Na Duniya A Watan maris 2021.

Photos from Imamu fasaha's post 28/09/2022

Duk lokachin da natuna kai abokin shawaratane sai nakara yiwa allah godeya dayabani kai amatsayin abokin rayuwa tabbas kamin halacchi kuma bazan taba mantawa dakaiba arayuwata kai tamkar da dabune kaidin abin alfahari nane akoda yaushe ❤️🥰🙏

28/09/2022

Kasata Out Now By

27/09/2022

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yai maka rahma Baba Umar
(Bankaura/Kafi Gwamna)

Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood. Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service.


Allah Yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani.
Amin.

27/09/2022

Ni Budurwa Ce Sabuwa Fil A Leda Dan Haka Duk Mai Son Aurena Yanzu A Shirye Na Ke, Cewar Wata Mata Mai Shekaru 70

Daga Imamu Fasaha

Wata mata ƴar asalin Ƙasar Congo tace yanzu haka tana maraba da dukkan Namijin daya shirya Auren ta, matar wacce yanzu haka take cika shekaru 70 a duniya.

Matar mai suna Alphonsine Tawara, tace maza da dama sun nemi Auren ta lokacin tana da ƙuruciya, kuma tayi soyayyah mai tarin yawa sai dai a lokacin bata buƙatar aure.

Ta ɗauki hukuncin rashin yin Aure ne da wuri a kokarin ganin ta samarwa ƴan uwanta Karatu ingantacce.

Malamar makaranta ce ta kwashe shekaru mai tsawo tana karantarwa, bata da yaro ko guda amma dalubanta suna kwashe mata kewar rashin yaranta na jini.

Yanzu haka tana neman mijin Aure sai dai abun yana nema ya gagara, amma tana mai tabbatarwa da dukkan wanda zai Aure ta zai same ta sabuwa fil a leda kamar budurwa.

Photos from Imamu fasaha's post 27/09/2022

An daɗe ana jifan ƴan Kwankwasiyya da kalmar rashin tarbiyya, amma Ni nasan Allah yasan bayinsa na kwarai, kuma mutanen kirki ma na iya gane abinda yake na dai dai da kuma mai tarin kuskure.

Wancan abin da Alh. Nasiru Yusuf Gawuna yakeyi ya saɓawa tarbiyyar masu lafiyayyen ilimi zahiran.

Amma dai masu hankali muɗlaqan zasu iya fahimtar irin banbancin dake tsakanin waɗannan hotuna da suke a ƙasa.

Allah ya hanemu aikin dana sani, tare kuma da afkawa cikin saɓawa mahalicci.

Sir. Alkanawiy
27/09/2022.

27/09/2022

Repost from Aliyu Musbahu]

Posted • UKU sau UKU╔══SEASON+3
╚══EPISODE31
🦅 On our channel 🦅💫




😍😍


Aliyu Musbahu]





Thanks! Again🙌

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Illo Lin Bara Inji Mawaki Adam Abdallah Fresh Emir

Category

Telephone

Website

Address

Kano
Other Musicians in Kano (show all)
Zaks k Zaks k
Kano
Kano

Musical Artist @Matasan Hausa Empire

Isee Boii Isee Boii
Abdu D Street
Kano, 700232

Hausa Musician🎤 lyrical📝 Instagram, Tiktok, Audiomack, YouTube 🌍 👇👇👇 @isee_boi🎤

Zone Zaddy Zone Zaddy
Kano
Kano, 700401

#NoExit

elnazir_mai_nazari elnazir_mai_nazari
Kano

El~Nazir Hausa Musician

Real_Kawu_Dan sarki Real_Kawu_Dan sarki
Minicipal
Kano

NI KAWU DAN SARKI BANIDA KOWA SAI JALLA WAHIDI

Salis sasco Salis sasco
Kano

Always is my name SASCO@

It's abdul It's abdul
Kano

Simple man

Dauda Kahutu Rarara Fans Dauda Kahutu Rarara Fans
No 97 Ibrahim Tayo Road
Kano

Ibrabno Ibrabno
Kano

I am a singer | song writer | rapper | Nigeria �

Hafeez m rashide Hafeez m rashide
Layin Mai Anguwa Dan Dinshe
Kano, 09066875965

garin kano kofar waika waje

Abbas m tukur jr Abbas m tukur jr
NABORDO
Kano, JR

@Abbasmtukurjr بِسْـــــــــــــــــــــــــمِ اللّٰـهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ السَّلاَمُ عَلَيْكُم

A winner man A winner man
Kano City, K/na'isa
Kano