Rabee'at Umar Investment's

Beauty, cosmetics & personal care
A skin care and wellness consultant

Photos from Rabee'at Umar Investment's post 02/11/2022
02/11/2022
28/10/2022

Assalamu alaikum

Ina fatan wannan sako ya iske ku cikin koshin lafia.

Ina so in dauki wannan lokaci don in tura maku wannan bukata tawa,dafatan zaku duba.
Kamar yadda ku ka sani ne sanaar irin tawa taba bukata in jawo mutane suma su zo suyi wannan sana'a ta siye da sayarwa kayan kwalliya da gyara jiki.Toh nasan dai wannan sana'a ba irin taku bace🥰
Duk da haka zanyi matukar jin dadi in kunyi supporting din na da siya ko da product daya ne daga wuri na.Abinda nake siyar wa na anfanin yau da kullum ne.

Ina ma iya zaba maki na daidai da kudin ki,in kin bani dama.

Allah yayi ma dukia Albarka, ya kuma sanya afi haka🙏🏽

Nagode
Agaida iyali

Want your practice to be the top-listed Clinic in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

No. 354 Bachirawa, Fagge , Kano
Kano

Other Health & Wellness Websites in Kano (show all)
MyAsibiti MyAsibiti
Muaza Plaza Mariri Wudil Road Kumbotso Kano
Kano, 700234

MyAsibiti is the ultimate solution for managing single or Multiple: Hospital Diagnostic Center Clinic Nursing Home. Every essential part of a hospital is included in the system. Di...

Herbs Hub Herbs Hub
Rimi Market, Sabon Gari
Kano

Doctor Salahm Doctor Salahm
Kano, 1122

Musa Baffa Sani Musa Baffa Sani
Kano

😊 Health is wealth 😊

Cututtuka Da maganinsu Cututtuka Da maganinsu
Karkasara Jan Bulo
Kano

It's About Traditional Medicine, Yanda Ake Magance kowacce Cuta a warke Gaba daya

Abdullahi Bichi Abdullahi Bichi
Federal College Of Education
Kano, 700214

Get the best of fully-customized and responsive websites, top-notch digital marketing and copywritin

Winners Club Winners Club
Kano
Kano

La Buena Vida The first national cashflow, lifestyle and housing, non governmental initiative that h

Agu chi iga Ezeogbange uwa Agu chi iga Ezeogbange uwa
Odutola Sabongari Kano
Kano

this page is where we teach about how you can use herbs to solve all kinds of problems

Likitan Liberty 103.3FM Kano Likitan Liberty 103.3FM Kano
No 2 Farmcentre Opp NUJ
Kano

An interactive show to educate and enlighten our listeners on health related issues on Liberty Radio.

Kano State Ministry of Health Kano State Ministry of Health
Post Office Road
Kano

This is the official page for Kano State Ministry of Health. Follow us to get the real-time news, information of events and press releases.

Duniyarmu Ayau Duniyarmu Ayau
Kano

Shafinmu na Duniyarmu Ayau zai dinga zuwa muku da abubuwa na kiwon lafiya, fasaha, al'adu da labari