Ahamed m inuwa official

Ahamed m inuwa official wakar biki ko siyasa ko suna Muna aikinta A farashi mai sauki kuneme mu akan Ahamed m inuwa

Photos from Ahamed m inuwa official's post 13/08/2023

Allah kasamudace

13/08/2023

Ahamed M INUWA official

Photos from Ahamed m inuwa official's post 13/08/2023

Allah kasamudace aduk inda muke ๐Ÿคฒ amen ya Allah

04/08/2023

*๐Ÿ˜ŠDuk Wanda Yafaษ—i Halin Annabi ๏ทบ Guda ฦŠayaโ˜๏ธAllah Yasa๐ŸคฒShine Sanadiyyar Shiga Aljannar Shi*
*โ˜บ๏ธNidai Nace Hakuri ๐Ÿ™*

02/08/2023

Dr Nura m inuwa

Photos from Ahamed m inuwa official's post 02/08/2023

Allah kasamudace aduk inda muke amen ya Allah ๐Ÿ™

14/07/2023

Nine Ministan Farko Na Man Fetur Shekaru 7 a Nijeriya, Daga 1959 Zuwa January 1966, Kuma Ba Alfahari ba, ALLAH na tuba! Wallahi Lokacin Da Akayi Juyin Mulki Na Farko a 1966, Sai Da Na Ranci Kuษ—in Mota Na Maido Iyalina Gida Kano, Gashi Bani Da Gida Sai Gidanmu Na Gado a Lokacin

โ€“ Cewar Marigayi Dan Masanin Kano, Alh. Yusuf Maitama Sule

Allah ya gafarta masa ya kyautata makwanci Ameen

29/06/2023

Guysssss! I got a contract to be an ambassador for this wonderful gaming company! Omgggggg!๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’•
bbrfun!
It is a gaming platform where you use money to win money! The better part is that the winning probability is very high. Fun fact is that you can use as low as N5 to play any game of your choice.
You have varieties of games to choose from and MAKE MONEY!! Guysssss! Don't sleep on this.
Use my link to register, deposit and play any game of your choice and win big.
Withdrawal takes few minutes to come through.
The video below contains how to play any game of your choice.๐Ÿคญ
If you're interested in winning with me, register with my lin.k in the comments section.๐Ÿ’ƒ ๐Ÿ‘‰ https://www.bbrfun.com/c-KF6CHVCD?lang=en

13/06/2023

*_Assalamu Alaykum barkan mu da wannan lokaci dafatan kowa yana lpy, Kamar yadda kuka sani cikin ko wane sati muna gabatar muku da program yau ma muna da Babban Baqo๐Ÿ‘‰ Ahmad M Inuwa , Sai wacce za taja akalar shirin itace Meenal Yar Amana , Sai kuma wadan da s**a dauki nauyin kawo muku wannan shirin namu na yau akwae Ahmad Malumfashi ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ Yakin M Inuwa ๐Ÿ‘‘๐Ÿ‘‘ Fateema ๐Ÿ’™๐Ÿ’™ AS Sarki ๐Ÿ’ช๐Ÿป Tukur Ali ๐Ÿฅฐ๐ŸฅฐMuke cewa ku kasance tareda damu yau qarfe 9:00pm mungode๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป_*

12/06/2023

Dr Nura m inuwa Allah yakara lfy da NISAN KWANA

12/06/2023

Watarana sai labari
Allah kasamudace aduk inda muke amen ya Allah ๐Ÿ™

10/06/2023

Ahamed M INUWA

29/05/2023

Ina Rokon Allah Ta'ala Ya Gafartawa Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

19/05/2023

Kacici-kacici:

Wane abu ne ana murna an hadu da shi kuma ake murna za a rabu da shi?

30/04/2023

Shugaban Masu Gaskiya,
Jagoran Sada Zumunci Sarkin Adalci. Muhammadu Rasulullahi

30/04/2023

Yadda Iyayen mu S**a Ciyar Da mu Ba Tare Da Sun Nuna Gazawa Ba, Ubangiji Ka Ciyar Dasu Da Nau'ikan Abincin Gidan Aljannah. ๐Ÿคฒ

30/04/2023

Ya Allah! Kasa Muna Daga Cikin Ceton Manzon Allah ๏ทบ Ranar Qiyama๐Ÿ‘

18/04/2023

Mafi yawan mutanen da suke aibata 'ya'yan wasu, 'ya'yansu sun fi lalacewa.

14/04/2023

Allah ka azurtamu da kalmar shahada lokacin mutuwa
aljanna fiddausy tazamo gida agaremu
ya rabbi๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ

Profile pictures 09/04/2023

๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ indai kaji dadin Mulki bawan Allah nan ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ KATURA A GURUP ๐Ÿ‘ˆ ALLAH YAGAFARTA MASA Allah yasa aljanna ce makoma Agareshi masoyya annabi kutura a gurup ๐Ÿ‘ˆ

26/02/2023

Kana da Lokacin Rubuta
๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ S ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹
๐Ÿ•‹๐Ÿ•Œ A ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹
๐Ÿ•‹๐Ÿ•ŒW ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•‹
๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

26/02/2023

ZAฦรˆN 2023: Bari Muga Waccรฉ Mรณta Cรฉ Zata Fara Cรญka Kafรฌn Karfe 12
1-PDP๐ŸšŒ Atiku
2-APC๐ŸšTunubu
3-NNPP๐Ÿš™Kwankwaso

Photos from Ahamed m inuwa official's post 25/02/2023

Ya Allah Ka bamu yawan rai mai albarka, Ya Allah Kasa rayuwarmu tai albarka, Ya Rabb Kabamu jinkirin rayuwar mai amfani, Ya Allah Kasa mu gama da duniya lafiya, Ka karbi ranmu cikin imani da Kai, Ka kuma sanya kwanciyar kabarin mu ta zamo ni'ima a garemu, sannan Kai mana sakaiya da gidan Aljannah ranar gobe Qiyama. Allah kayi mana arziki mara yankewa Allah kajikan dukkan magabatanmu, ameen.

Wannan zaben da muke shirin shiga Allah yasa ayi lapiya agama lapiya Allah ya zaba mana mafi alheri. Allah ya karawa kasarmu tsaro da kwanciyyar hankali, ameen.

22/02/2023

Peaple wacce kalmace akafi rainawa
Acikin turanci har wanda bai iya
Turanciba kuma yana fadarta๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿค”

22/02/2023

Jiya Nasa Wayar Kakata A Silent,
Nace Mata Ringing Dinta Ne Ya Qare,
Takawo 2K Asako Mata Sabo, Tabada 1500 Tace Anemi Ragi ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜‚

20/02/2023

*_Karka bari zuciyarka ta mantar dakai mutanen da s**a tuna dakai a lokacin da kake cikin tsanani..._*

*_Koda baka basu gudunmawa a fili ba yakamata ka dinga tunawa tare da sanya su acikin Addu'o'inka na yau da kullum..._*

*_Ya Allah kahanemu butulci, ka hanemu mantawa da mutanen da s**ayi mana alkhairi..._*

20/02/2023

๐Ÿ˜๐— ๐˜‚๐˜†๐—ถ๐˜„๐—ฎ ๐—”๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ฏ๐—ถ ๐—ฆ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐˜๐—ถ๐Ÿ˜

Photos from Ahamed m inuwa official's post 20/02/2023

DUNIYA GONAR LAHIRA:

Ita duniya, tamkar wata gona ce ta lahira, shiyasa duk abin da ka shuka a nan duniya, shi za ka girba a lahirar ka, kuma kamar yadda ba'a shuka gero, a girbi shinkafa, haka ba'a shuka sharri, a girbi alkhairi, kai dai daure ka shuka alkhairin da zai kasance maka, farin cikin duniya, da lahira, kar ka kuskura, ka shuka sharrin da zai kasance maka, da na sani marar amfani.

BARKA MU DA SAFIYA. โœ๏ธ

19/02/2023

Sarki goma zamani goma nura m inuwa

18/02/2023

Masu Niyyar AURE Basu Da Halinyi

Allah Ka Horemusu Suyi Cikin Wadata ๐Ÿคฒ๐Ÿ’”๐Ÿ™

16/02/2023

Nura m inuwa family

12/02/2023

Nura m inuwa

12/02/2023

Banda yes
Banda na'am
Banda eh
Kanaso kashiga aljanna

10/02/2023

Yanzu zakaji an dauka
Muhammad rasullillah

09/02/2023

Ranar Aurenah Akwae Hutun Minti 30 Yaddah Kowah Xaejeh Gidah Yaci Abinci Yadawoh Acigabah Da Shagali ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น

13/12/2022

Nura m inuwa
My boss

13/12/2022

๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

13/12/2022

Ahamed m inuwa

11/12/2022

Yanzu Yanzu Facebook zata Dauka ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ

MUHAMMAD RASULULLAH ๐Ÿ’–๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž

11/12/2022

Nura m inuwa
Ahamed m inuwa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Nassarawa
Kano
07001
Other Artists in Kano (show all)
Usama Sarki Usama Sarki
Zooroad
Kano, KANO

DIGITAL CREATOR BUSINESS GURU CONTENT CREATOR WEB DEVELOPER APP DEVELOPER PROGRAMMER

UNCLE ISAH UNCLE ISAH
Farawa Babban Layii.
Kano

Practice makes perfect but then nobody is perfect so whatโ€™s the point of practicing? ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Sh

Bazanfaren asali Bazanfaren asali
Dal
Kano

Zhara Zhara
Kano

Gaskiya 1 ce

Norul Khamal Norul Khamal
Kano

Song writing,Singing,recording,producing and composing.

Dan Baffa Dan Baffa
Kafin Maiyaki
Kano

Buk top portrait Buk top portrait
Buk Old Side
Kano, NRML

Northern blog

Zainab Indomie world Zainab Indomie world
Zoo Road
Kano, GAAPPLICATION

Hausa fulani

Yaser Baye Aneasy Yaser Baye Aneasy
Rimin Kebe/filin Famfo Matattarar-rijalai
Kano

Hidyma da soyayya shine manufar mu, mungode masoyan mu,allah yabarmu tare ameen

MhisterAuta's Azurfa Gallery MhisterAuta's Azurfa Gallery
Kawo Lambu Layin Auwalu Me Kemis Ko Signboard Din Muhammad Sani Abacha
Kano

Sunana ibrahim muhammad amma ana kirana da mhisterAuta ni makerin azurfa ne ina bada sari Kuma ina siyar wa in kaga wanda ya maka kayi comment ko ka kirani ta wnn number 0813125116...

abba_dark_ abba_dark_
K M C
Kano, 70010

Proudly Muslim Senger photography Comedian

John Xavier Artz John Xavier Artz
Kano

The richness I achieve comes from nature, the source of my inspiration.