Arewa Reporters, Kano Videos

Videos by Arewa Reporters in Kano.

@NEDCofficialNg
One of the cardinal objectives of the NEDC is the Civil military relations, coupled with the post-insurgency period. For this reason, the commission facilitated the supply of 120 logistics vehicles and diverse hospital diagnostic equipment to military, police, Civil Defense etc.

In addition, massive Post- COVID-19 interventions also brought about donations of molecular testing laboratories to states (which can be upgraded to infectious diseases labs), supply of 41 ambulances, PPEs, etc to states and Federal Hospitals in the Northeast region of the country.

#nedcprojects2022

Click to enable sound Next

Other Arewa Reporters videos

@NEDCofficialNg One of the cardinal objectives of the NEDC is the Civil military relations, coupled with the post-insurgency period. For this reason, the commission facilitated the supply of 120 logistics vehicles and diverse hospital diagnostic equipment to military, police, Civil Defense etc. In addition, massive Post- COVID-19 interventions also brought about donations of molecular testing laboratories to states (which can be upgraded to infectious diseases labs), supply of 41 ambulances, PPEs, etc to states and Federal Hospitals in the Northeast region of the country. #nedcprojects2022

Tsokaci akan tattaunawar da gwamnan Jihar Gombe yayi da BBC Hausa na Shirin afada acika. Tare da Hussaini Sambo

Mai girma Gwamnatin Jihar Gombe ataimka aduba ataimaki Al, ummar Anguwar Sarankiwo suna cikin wani hali. Reportβ‰ˆHussaini Sambo

Wakilin Dan makayon Gombe a Wajen taron seminar na arewa Media writers

Hawan sallah afadar sarkin Gombe

Kai tseya daga Gombe baypass Anguwar Sarankiwo

Koyaya cinikin dabbobin suke gudana a kasuwannin yankinku ❓

Kai tseye daga tiken dabbobi na Gombe

YANZU YANZU Rarara Ya Saki Sabuwar Wakar National APC CONVENTION 2020 Shiga Nan Domin Samun WaΖ™ar.... πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ https://youtu.be/vincbWNI2ns

kungiyar 13+13 kungiyace Wanda mawakan hausa da Yan films suka kafata abisa manu farsu. Daga: Hussaini sambo Kungiyar suna ikirarin cewa zasu isarda SAKON Talaka Zuwa ga shugaban nin kasar Nan duba da yadda suke da kusanci dasu Amma duk da Halin da Yan kinmu na arewa ya tsinci kansa, abaya Basu nuna zasu isar da SAKON talakaba sai yanzu da Siyasa ya tinkaro sai sukazo da sabon sallon yaudarar shuwagaban Ni da talakawan arewa to wllh mu hattara da wannan kungiyar . Da talakane agabansu da yadda aka maida ran Talaka a arewa bakomaiba da akai zasu nuna Mana korafinsu tun abaya bayanzu bama. Amma sai sukazo dawani salo na neman duniya Agun shuwagaban nin kasar Nan da Rudar da talakan Nigeria.

Mawaki (mai Tattabara) ya shashshaki senator mai wakil tan Kaltungo.

Gwamnatin jahar zamfara..,.. Acikin Tsakkiyar Daren Jiya, Wani Gefe Daga Cikin Firar da Mai Girma Yayi da Wadan nan, Yara Abun Takaici Shine Yaro dan Shekara 20 ake Tambaya minene Sana'arka Yace Kisan Mutane. Tabbas Hakkin Irin Na Mijin Kokari dana Gani Ga Dr, Bello Muh'd Matawallen Zamfarawa Yakara Tabbatarman da Cewa Ba karamin Kokari Mai Girma Gwamna Yakeyi, Shugaba Irin Wannan Adduah Yake Nema Ga Mabiyan sa, Allah Yakara masa karfin Gwaiwa da Nasara akan Kyawawan Manufofin sa. Innalillahi Wa'inna'illaihi 😭😭

Kujerar ministan Sadarwar Nigeria tun zamanin mulkin Shagari rabon da a kawo ta Arewacin Nigeriya, sai zuwan shugaba Buhari ya dawo da ita bayan shekaru kusan 40. Amma 'yan Arewan suna ta nuna basa so, suna zagin wanda aka bashi din (Dr. Isa Ali Pantami). πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡