Arewa Reporters

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Reporters, Broadcasting & media production company, Kano.

20/11/2023

YAN UWA MASU ALBARKA

MUNA NEMAN TAIMAKON JINI 0 POSITIVE, A SPECIALIST HOSPITAL GOMBE +2349038523331
+2348065807242

11/11/2023

An Yanka Ta Tashi kenan😢😅

09/11/2023

Munyi Creating Group n WhatsApp Wadanda s**a Cike 3MTT program NITDA, mu hadu aciki Domin Taimakon Kanmu
https://chat.whatsapp.com/IbkSlkUZGL0AeZ0Ih3h9ph

09/11/2023

Kalma Ɗaya Tak akan Rarara

Photos from Arewa Reporters's post 06/11/2023

YANZU - YANZU: Kotun Appeal ta kwace kujerar Musa Iliyasu Kwankwaso da Tribunal tabashi

Kotun Daukaka kara ta tabbatar da Yusuf Datti Kura na jam'iyar NNPP a matsayin halastaccen danmajalisar tarayya mai wakiltar Kura/Madobi/GarunMalam.

02/11/2023

Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji'un: Yan uwa a taimaka wajen yada wannan labarin, ko Allah Ya sa a gano yan uwan bawan Allah nan da ya rasu a Marabar Kankara, bayan motarsu da ta taso daga Funtua zuwa Dutsinma sun tsaya sayen kilshi Allah Ya yi masa rasuwa nan take

Innalillahi wa'inna ilaihirrajuun Allah yayi ma Wani bawan Allah Rasuwa Wanda babu Wanda yasan shi ya hawo Mota Daga Funtua Zuwa Dutsin-ma anzo marabar Kankara sai yace ma Driver a tsaya zaya sayi KILISHI ya Sayo KILISHIN Kafin ya Tsallako T**i zuwa wajan Motar yahau su tafi Nan take ya Fadi ya Mutu Allah ya Amshi Rayuwar sa Yanzu Haka Gawar sa Tana Ganeral Hospital Malumfashi Allah ya jikansa

Kuma babu waya a hannunsa ko wata Alama da Za'a Gane ko Dan wane Gari ne

Amma Anji Yana chewa daga wajan DAMARI yake Zai zo Dutsin-ma

Dan Allah Muna Cigiyar Yan Uwan sa ko Wanda yasan Shi a Taimaka Mana da Shiyarin ko Allah zai sa a Gane Yan'uwan sa Allah yasa a gane Amen

Ga lambar waya Nan Don Karin baya ni
08035654179
08036269670
08024182766

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

DUNIYA BA TABBAS: Shahararriyar Mai Sayar Da Maganin Mata, Jaruma Empire Ta Kamu Da Tabín Hankali

Rahotanni sun nuna cewa Jaruma ta samu tabiń kwakwalwar né sanadin ta’ammali da miyagun kwáyoyi inda yanzu haka tana wajen kula da masu lalurar kwakwalwá A Abuja.

Bayan nan kuma an ce kullum cikiń ihu také tare da néman ayi jímá’i da ita také.

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

Wani Mai Injin Nika ya Sara Akuya

Wani magidancin mutum a wani kauye ya sarawa wata akuya Adda a gadon bayanta, wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar ta.

Hakan ya faru ne don kawai ta shiga injin nikansa ta ci garin mutane, Sai ya fusata ya lalubo Adda ya sara mata.

Shin wa yafi laifi:

Mai Akuyar da ya sake ta ta na yawo kwararo?

Ko kuma Mai nikan da ya nuna rashin imani tsanta?

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

Jaridar Arewa Reporters zata dauki wakilai Wanda zasu zama reporters daga jihohin Nigeria guda 36 da qarin mutum 774 daga dukkan qananan hukumomi Nigeria

Dafarko yarda zaka bi domin samun kasancewa daya daga cikin Wanda zaka zama wakilin Arewa Reporters a Jahar ka ko qaramar Hukumar ka

Kayi following da like 👇👇👇👇 https://www.facebook.com/ArewareportersAR

Sannan kabi steps na pictures damuka saka domin gayyatar Abokan ka saikamana screenshot katura mana ta WhatsApp +2348133882748

Saikuma Sunanka da Jahar ka da Username naka na Facebook da Phone number ka ta WhatsApp 0813 388 2748

Akwai WhatsApp group domin horar da wakilai domin sanin makamar aiki

Admin 1

02/11/2023

WATÀ SABÙWA: Duk lalacewar da ƴaƴa mata suke yi wallahi laifin maza ne. Ƴan iská kawai, Cewar Zainab Nasir Ahmad

Me zakù cè ?

02/11/2023

Sigar Naira Hamsin kenan a Katsina,

Yaya abin yake a yankunan ku?

02/11/2023

Wace matsala ce ke ci muku tuwo a ƙwarya a inda kuke rayuwa ?

Ku aiko mana da hotuna da bayanin matsalar ta WhatsApp a wannan lambar 0813 388 2748

02/11/2023

Kuzo muyi Zumunci.

Daga wani gari kake\kike bibiyar mu a wannan Shafi...

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

YANZU-YANZU: Anyi Rabon Kyautar Tallafin Kurar Yin Garuwa Ga Matasa Dan Su Samu Abun Yi Kuma su dogara da kansu.

Shin ko me zakuce akan wannan tallafi?

Arewa Reporters

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

Yadda Ma'aikatan Hukumar Hisbah A Jihar Kano, Sukayi Samame Tareda K**a Kayan Shaye Shaye A Hannun Mata Da Maza Masu Zaman Sharholiya A Otel

Me zakuce gameda wannan matakin da hukumar ta ɗauka?

Hukumar hisbah Allah muku albarka.
Labarun Jaridar Arewa Reporters

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2023

Waye zai iya fada mana nan inane a jihohin Nigeria?

Arewa Reporters

Photos from Arewa Reporters's post 01/11/2023

Tura Takai Bango, Kansiloli Sun Fara Yin Bore A Jihar Gombe

Kansiloli a jihar Gombe sun fara gajiya da gafara ga sa, saboda sun jira sun jira amma basuga kaho ba.

A halin da ake ciki yanzu kimanin shekara guda kenan da Gwamna Inuwa Yahaya ya nada Kansiloli na wards 114 da muke dasu a jihar Gombe, amma tsawon wannan lokaci ba'a taba biyansu hakkinsu albashi ba, b***e kudaden alawus-alawus dinsu, b***e kuma irin Ihsani ko alfarmar office dinnan.

Tura dai takai bango, gashi har Kansilolin sun fara fitowa kafafen social media suna yin bore.

Wadannan screenshot dake kasa, na daukosu ne daga shafin Kansilan anguwar Bolari ta Gabas, Hon Muhammad Auwal SMD, inda yake bayani a fusace cewa tunda bazai taimakesu ba to ya biyasu hakkokinsu.

A wani posting din na daban, ya nuna cewa sun sha wahala a harkar Gwamna a 2011 da 2015 da 2019 da 2023, amma motar da s**a tura ta turbudesu da kura tayi gaba.

Duk wanda yasan Auwalu SMD yasan Dan-amutun Inuwa ne, amma kalli inda rashin kyautatawa yake kokarin mayar da masoyi zuwa makiyi.

A wannan zaben daya wuce na 2023, tare da Auwalu SMD muka kwana a collation center, yana collation agent na APC yana karban sakamakon zaben Inuwa, ni kuma ina collation agent na NNPP ina karban sakamakon zaben Hon Khamis Mailantarki

Amma duk wannan wahalar da s**a sha ta zama na banza, domin wanda aka shawa wahalar bai ma san an sha masa wahala ba, b***e yayi tunanin saka musu.

Shi yasa a siyasa gara kabi jarumi ku fadi, akan kabi rago kuci zabe

Khalid Muazu Izala ✍️

Photos from Arewa Reporters's post 01/11/2023

TURKASHI: Yadda na'urar Injin shiga ayi wanka ya lalace da mai gida a ciki a Jihar Legas, hakan ya biyo bayane sakamakon ƙaro mummunar wutan lantarki da nefa s**ayi yana ciki.”

25/07/2023

Sarki👑Mai Gombawa .

25/07/2023

Yanzu haka DSS ta gurfanar da Emefiele, a gaban babbar kotun Tarayya da ke Legas. Emefiele ya iso kotun ana rike da hannunshi da sunan baida lafiya. Wane hukunci kuke ganin ya dace a yanke mishi ?

Comr Abba Sani Pantami

Photos from Arewa Reporters's post 01/01/2023

JULY 22ND, 2022

Northeast Development Commission NEDC hands over Hospital/Medical Equipment and 500KVA generator set to the Federal Neuropsychiatry Hospital, Maiduguri.

Management of the Commission toured the Hospital facilities.

Photos from Arewa Reporters's post 31/12/2022

Wednesday, 20th July, 2022

HUMANITARIAN SERVICES: NEDC DONATES HOSPITAL EQUIPMENT TO 7 DIVISION NIGERIAN ARMY

As part of effort and commitment to realize it's mandate in line with her health intervention programs, the North East Development Commission (NEDC) donates some medical equipment to 7 Division Medical Services and Hospital Maimalari Cantonment.

Photos from Arewa Reporters's post 28/12/2022

North East Development Commission, NEDC presents certificate of participation to security personnel at the end of the Training of Registered Private Security Agents and Personnel of Recognised Volunteer Security Groups.

Held at the NEDCs headquarters in Maiduguri.

Photos from Arewa Reporters's post 26/12/2022

North East Development Commission, NEDC organizes a Three-Day Training of Registered Private Security Agents and Personnel of Recognised Volunteer Security Groups. With the Theme ‘The Role of Informal Security Operatives in Combating Insecurity in the North-East of Nigeria. Held at the NEDCs headquarters in Maiduguri.

21/12/2022

One of the cardinal objectives of the NEDC is the Civil military relations, coupled with the post-insurgency period. For this reason, the commission facilitated the supply of 120 logistics vehicles and diverse hospital diagnostic equipment to military, police, Civil Defense etc.

In addition, massive Post- COVID-19 interventions also brought about donations of molecular testing laboratories to states (which can be upgraded to infectious diseases labs), supply of 41 ambulances, PPEs, etc to states and Federal Hospitals in the Northeast region of the country.

Photos from Arewa Reporters's post 21/12/2022

One of the cardinal objectives of the NEDC is the Civil military relations, coupled with the post-insurgency period. For this reason, the commission facilitated the supply of 120 logistics vehicles and diverse hospital diagnostic equipment to military, police, Civil Defense etc.

In addition, massive Post- COVID-19 interventions also brought about donations of molecular testing laboratories to states (which can be upgraded to infectious diseases labs), supply of 41 ambulances, PPEs, etc to states and Federal Hospitals in the Northeast region of the country.

Photos from Arewa Reporters's post 16/12/2022

Graduation ceremony of 150 Youths from the North East States on a 3 Month Training on
Smart Meter Installation, Solar PV Installation and Electrical House Wiring at the Momas Electricity Meters Manufacturing Company, (MEMMCOL).
Km 40, Lagos -Ibadan Expressway, Orimerunmu, Ogun State.

Photos from Arewa Reporters's post 14/12/2022

Northeast Development Commission graduates another set of students of Batch C Information and Communication Technology, ICT training on Graphics Design & Smartphones repairs, as part of it's empowerment Programmes - training of youths in ICT skills, held at the ICT Center, Taraba State University

Photos from Arewa Reporters's post 13/12/2022

graduates students of Batch C Information and Communication Technology, ICT training on Graphics Design & Smartphones repairs, as part of it's empowerment Programmes - training of youths in ICT skills, held in Federal College of Educ., Yola

Photos from Arewa Reporters's post 12/12/2022

The Chairman of the Board of the NEDC Major General Paul C Tarfa, the MD, Mohammed G Alkali, led members of the board and Management of the commission to flag off the redevelopment and upgrade of Govt Day Secondary School, Garkida, Gombi Local Government Area of Adamawa State.

12/12/2022

Northeast Development Commission donates brand new transformer to Garkida Community in Gombi Local Government Area of Adamawa State.

Photos from Arewa Reporters's post 09/12/2022

OTHER PROJECTS ( EDUCATION, HEALTH, AGRIC, ICT YOUTH EMPOWERMENT, ENVIRONMENT
✓ Diverse in tertiary educational and health institution in all states
✓ environment/ecology projects - aforestation programs, waste recycling, efficient stove production and use,
sensitization on environmental protection/climate adaption including training of 300 youths.

Photos from Arewa Reporters's post 08/12/2022

flags off Construction of NEDC Mega School in Yobe South Senatorial District, Potiskum LGA of Yobe State.

Photos from Arewa Reporters's post 08/12/2022

Ongoing: Ground Breaking Ceremony For The Construction Of 54KM Ngalda to Mutai Road in Fika and Gujba LGA of Yobe State by

.

Photos from Arewa Reporters's post 07/12/2022

The Managing Director/Chief Executive Officer of the presented his scorecard to the Media Executives highlighting some of the Commission's achievements as follows:

- 647 projects
RRI projects in Agriculture, Environment, Education, Health, Energy/Power, Market
across the 112 LGAs in the NE= N6 Billion.

05/12/2022

Breaking News

Jamilu Isyaku Gwamna yabar Jam'iyyar APC yakoma Jam'iyyar APC

Saide Gombawa mezakuce akan hakan....??

05/12/2022
29/11/2022

Gaskiya ana renawa dan Nigeria wayo

Tinubu shettima suna Neman taimakon kudin campaign na takara

Starling Bank 8548191067

23/11/2022

Albishirinku! 🇳🇬

Ga sabbin takardun Naira da gwamnatin Najeriya ta kaddamar a yau.

Photos from Arewa Reporters's post 02/11/2022

Bola Tinubu ya kira blueprint ɗin shi da "RENEWED HOPE 2023". Wato sabunta yaƙini a Hausance.

Atiku Abubakar ya ambaci nasa da "ATIKU POLICY DOCUMENT". Wato kundin tsarukan Atiku.

Yayin da Kwankwaso ya laƙabawa nasa "MY PLEDGE TO YOU". Wato sadaukarwata gareku.

Ko a iya Headline din ko wannensu kai kasan kwankwaso ne mai kaunar talaka Allah Kabawa NNPP Nasara Ameen
Kwankwaso For Nigeria Insha Allah 💪

Anas DeJustice✍️

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

@NEDCofficialNgOne of the cardinal objectives of the NEDC is the Civil military relations, coupled with the post-insurge...
Tsokaci akan tattaunawar da gwamnan Jihar Gombe yayi da BBC Hausa na Shirin afada acika.   Tare da Hussaini Sambo
Mai girma Gwamnatin Jihar Gombe ataimka aduba ataimaki Al, ummar Anguwar Sarankiwo suna cikin wani hali.Report≈Hussaini ...
Wakilin Dan makayon Gombe a Wajen taron seminar na arewa Media writers
Hawan sallah afadar sarkin Gombe
Kai tseya daga Gombe baypass Anguwar Sarankiwo
Koyaya cinikin dabbobin suke gudana a kasuwannin yankinku ❓
Kai tseye daga tiken dabbobi na Gombe
YANZU YANZU Rarara Ya Saki Sabuwar Wakar National APC CONVENTION 2020Shiga Nan Domin Samun Waƙar.... 👇 👇 👇 https://youtu...
kungiyar 13+13  kungiyace Wanda mawakan hausa da Yan films suka kafata abisa manu farsu.  Daga: Hussaini sambo Kungiyar ...
Mawaki (mai Tattabara) ya shashshaki senator mai wakil tan Kaltungo.
Gwamnatin jahar zamfara..,..Acikin Tsakkiyar Daren Jiya, Wani Gefe Daga Cikin Firar da Mai Girma Yayi da Wadan nan, Yara...

Telephone

Website

Address

Kano
Other Broadcasting & media production in Kano (show all)
KBC News KBC News
First Office No. 115 Dorayi Kano
Kano

Wellcome to🎙️Kano Broadcasting Corporation📡 @Kbcnewsdaily. This is media broadcaster online news📰

Moh’Waves Concepts by Moh Usman Moh’Waves Concepts by Moh Usman
Kano

Media •Audio Content• Voice Over• Unplugged: The Moh Usman Podcast• www.google.com/podcasts?feed=aHR0

Jalla TV Jalla TV
171 Mission Road Bompai Kano
Kano

Connect with practical solutions on Economy, Education, Energy and a touch of Entertainments.

Ibrahim Suleiman Tsamiya Babba Ibrahim Suleiman Tsamiya Babba
Tsamiya Babba, Gezawa
Kano, TSAMIYABABBA

Nigerian journalist Media consultant Sports Analysis Reporter Newscaster Programme presenter

DNN RADIO DNN RADIO
26 ADEBOLA Street
Kano, 0001

An audio newsroom by DNN & MEDIA FOUNDATION for news coverage and analysis | from [email protected] | 0809-1477-345 | DNNRadio.com

FIBAN KANO STATE FIBAN KANO STATE
Abba Road Sabon Gari Kano
Kano

The only people that voiced out for the voiceless once. We are Radio Presenters and Reporters.

Mai Shadda Reposted Mai Shadda Reposted
Kano

Barka Da Zuwa Dandalinmu Na Yada Alkairan Abubakar Bashir Maishadda

AZ Hausa AZ Hausa
Kano

Gimbiya TV Gimbiya TV
Abuja
Kano

Jaridar Gimbiya jarida ce mai tsage gaskiya komai ɗacinta ga al'umma da kuma kawo ingantattun labari

Khairiyyah TV Khairiyyah TV
State Road, Tarauni
Kano

Albayan Islamic TV kafa ce a YouTube da yake yada karaturan malaman addinin musulunchi na Nigeria