Gimbiya TV, Kano Videos

Videos by Gimbiya TV in Kano. Jaridar Gimbiya jarida ce mai tsage gaskiya komai ɗacinta ga al'umma da kuma kawo ingantattun labari

A ranar Lahadi ne, ofishin kakakin Majalisar wakila na tarayyar Najeriya Honourable Dr. Tajudeen Abbas(Dan iyan zazzau), karkashin kulawar Mai bashi shawara na musamman kan Harkakokin Matasa Hon. lamir Umar suka gudanar da taron Wayar da kan daliban makarantun sakandare a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, game da illar ta'ammuli da miyagun kwayoyi.

Click to enable sound Next

Other Gimbiya TV videos

A ranar Lahadi ne, ofishin kakakin Majalisar wakila na tarayyar Najeriya Honourable Dr. Tajudeen Abbas(Dan iyan zazzau), karkashin kulawar Mai bashi shawara na musamman kan Harkakokin Matasa Hon. lamir Umar suka gudanar da taron Wayar da kan daliban makarantun sakandare a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, game da illar ta'ammuli da miyagun kwayoyi.

VIDEO: Haɗakar Ƙungiyar Musulmi Ƴan Jam'iyyar PDP a Filato Sun Yi Kira ga Kotun Ɗaukaka Ƙarar zaɓe da ta yi Adalci Wajen Tabbatar da Caleb Mutfwang a Matsayin halastaccen Gwamnan Filato a Hukuncin Yau.

Cikakken Jawabin Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf akan Hukuncin Kotun Ɗaukaka ƙarar zaɓe na yau

Tattaunawa da shugaban ALGON na bangaren jam'iyyar APC a jihar Filato, Miskoom Alex Naatuam, game da rikita-rikitar shugabancin kananan hukumomi tsakaninsu da gwamnatin PDP mai ci a jihar.

Jiga-jigan jam'iyyar PDP sun yi cikakken bayani game da ƙwace kujerun su da kotu take yi a jahar Filato tare da tabbatar da cewa za su shiga zaɓen da kotu ta bada umarnin sake wa

Gadi nake yi domin ciyar da iyalina, a gadin ma an sallame ni saboda na tsufa - Cewar Tsohon Direban Buhari na gidan Soja

Shirin FATAKE SEASON 2 Zai fara zo maku daga ranar 12th November 2023 In Shaa Allah a tashar GASKIA TV PLUS. *Lokacin nunawa* Duk ranar Lahadi 8pm Ghana, 9pm Nigeria *Lokutan Maimaitawa* -Lahadi 11:30pm Ghana, 12:30am Nigeria - Litinin 7am Ghana, 8am Nigeria -Talata 7pm Ghana, 8pm Nigeria - Laraba 5pm Ghana, 6pm Nigeria - Asabar 12:30pm Ghana, 1:30pm Nigeria Producer - Umar Uk Director - YaseenAuwal KBeautiful Actres #jamilanagudu with #Yar_arewa and also known as #Hajiya_aisha in #Sanda_series movie📽📺👈 #photography #photooftheday #photographychallenge #PhotoEditingChallenge #BestPhotographyChallenge #moodchallengemoodchallenge #moodchallengechallengeToday'sBest #photochallenge #bestchallenge #photochallenge2022 #kannywoodstyle #kannywoodcelebrities #kannywoodstyle #arewafamilyweddings #kannywoodmedia #arewachallenge #kannywoodtunabaya #kannywoodNews #kannywoodcelebrities #kannurwedding #kannywoodexclusive #arewaweddings #arewafashion #arewapeople

Al'ummar Fulani Da Mwaghavul na karamar hukumar Mangu a jihar Filato sun bayyana sun sharudar da za a kiyayesu kafin dawowar zaman lafiya mai dorewa a yankin. Al'ummomin biyu waɗanda suka fara rikici da juna cikin watanni kadan da suka gabata, wanda hakan ya janyo asarar rayuka da kuma dukiyoyi da dama tare kuma da raba dubbannin mutane da gidajensu. Da yake magana yayin taron masu ruwa da tsaki da ya gudana a karamar hukumar ta Mangu Ranar Talata, wanda babban basaraken al'ummar kasar Mangu, Mishkhakam Mwaghavul, Da John Hirse ya shirya, Shugaban kungiyar Matasan kabilar Mwaghavul, S. D Dankaka, yace kafin zaman lafiya ya dawo, sai an kai musu hare-hare da kuma lalata musu amfanin gona da kuma tura shanu cikin gonaki domin yin barna. A nashi jawabin, Saidu S. Jauro, Shugaban matasan kungiyar Fulani ta Miyetti Allah reshen Mangu, shima yace idan ana bukatar zaman lafiya a yankin, sai an daina tsarewa da kuma kashe kabilar Fulani akan titin mota. Ya kuma zargi rundunar tsaron jihar Filato ta Operation Rainbow da jagorantar kai musu hare-hare domin sace musu shanu. Daga karshe ya bayar da shawarar hada kwamitin zaman lafiya da zai hada da al'ummar Fulani da Mwaghavul domin lalubo hanyoyin dawowa da zaman lafiya a yankin. Da farko a jawabinsa, babban basaraken al'ummar Mangu, Da John Hirse, yayi kira ga bangarorin waɗanda basa ga maciji da su yafe wa juna kuma su baiwa zaman lafiya dama domin dawowar ci gaba a yankin. A jawabinsa, Shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya ta Operation Safe Haven, Manjo Janar A E Abubakar ya bukaci dukkannin masu ruwa da tsaki da su kiyaya ababen dake janyo rikici a yankin, kana kuma ya bukaci bangarorin biyu masu husumar dasu yafe wa juna kuma su cire dukkan wani gaba da sukeyi da juna a zukatar su. A nashi bangaren, babban bako a wajen taron, Alhaji Haruna Sambo Muhammad, Sarkin karamar hukumar Wase, ya bukaci matasan bangarorin biyu da suyi koyi da kyakkyawan zamantakewa da iyayensu sukayi a

Hajiya Layla Ali Othman ta fashe da kuka yayin da ake saka ta a lalle.

SHAFI MU LERA: Ku kalli yadda masu satar mazaƙutar maza suke lalube maza su kwashe musu abubuwan su.

Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karɓar Musulunci amma har yanzu ban yi nadamar sauya addini ba Cewar Aisha Suleiman A'isha ƴar shekara 29 ta shaida wa Zinariya cewa ta kammala jam'i kuma ta yi bautar ƙasa. A halin yanzu babban burin ta shine ta samu aikin yi ko tallafi domin fara sana'a lura da mijin ta ya samu jarrabawa a idonsa. A'isha Sulaiman dai ƴar asalin Ƙabilar inyamurai ce da suke da zama a Bauchi wanda iyayen ta kuma ƴan asalin Enugu ne. Ta ce tana fuskantar tsangwama daga wajen mahaifiyarta kamar yadda ta shaida mana a wannan videon. Ga duk wanda yake son taimakon A'isha Sulaiman ga lambar wayar ta nan da account lamba domin ji daga bakin ta. Don Allah a taimaka a yi share har saƙon ya kai ga masu taimakawa. Account :3062512467 Name :A'isha Sulaiman Bank : First Bank Lambar waya: +2347066377855

A ranar Asabar ne Gidauniya Mai Akwala charity Foundation karkashin Shugabancin da daukar nauyin Hon. Abubakar Kabiru Garba MaiAkwala sun Kara gudanar da yaye dalibe mata 600 da aka koyar dasu Sana'oin Hannu daban daban kyauta dake Unguwannin Janta Adamu, Busa buji, Kabong da Nefa. A karamar Hukumar Jos ta Arewa dake Babban birnin Jihar Filato.Dan su zamo masu Dogaro da kansu a cikin Al'ummah.

Yadda shugaban Ɗariƙar Qadiriyya na Afirka Sheikh Qaribullahi Nasiru Kabara ya jagoranci wanke gashin Annabi S A W.

Makarantar Heritage Academy dake cikin garin Jos Babban birnin Jihar Filato, ta fara siyar da form.

DUNIYA SABUWA: Ku kalli yadda Rarara yake wasa da yaransa a makeken gidansa dake Abuja.

Dubbanin al'ummar musulmi ne dai na jihar Filato, masoya Manzon Tsira, Sallallahu Alaihi Wasallam, suka halarci wajen taron wanda ya gudana a filin wasa na Rwang Pam Township Stadium, tun bayan shekaru 15 da daina gabatar da taron a wannan babban filin wasa.

Allahu Akbar - Saurari Karatun Qur'ani Mai Girma Daga Mallama Zainab Ja'afar Mahmud Adam. Diya Ga Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Yarda mazajen Aure suka Sake wa matan su ragamar Gida. Zanariya TV ta tattauna da Sheikh Musa Salihu Alburhan

VIDEO: Lafiyata lau babu abinda ya faru da ni. Ko kwarzanewa ban yi ba a hatsarin da na yi cewar Dauda Kahutu Rarara 📸 Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa

SHIRIN MAHANGAR MATASA TARE DA HON. LAMIR UMAR IBRAHIM MAI BAWA SHUGABAN MAJALISAR TARAYYA SHAWARA NA MUSAMMAN A HARKOKIN MATASA.@lamir umar

Yadda Ganduje Yayi Sujjadar Godiya Ga Allah Bayan Hukuncin Kotu.

Wai shin da gaske ne Yan Arewa basu da kishin kai?

Tarihin Dr. Abubakar Imam

MALAMAI GOMA MASU KARFIN FADA AJI A NIGERIA. Domin kallon cigaban labari ku garzaya ZINARIYA TV you tube . https://youtu.be/g8pn1JhsE8c

Sheikh Kabiru Gombe ya yi bayanin yadda Dangote da wasu hamshakan masu kudi suka dauki nauyin jinyar Marigayi Sheikh Giro Arugungu

Yadda aka fito da gawar Sheikh Abubakar Giro Arugungu daga gidansa zuwa makabarta.