FARIS
Kofar ruwa
IN ZAKA SONI KA SONI DOMIN ALLAH
IN ZAKA KINI KA KINI DOMIN ALLAH MUJI TSORON ALLAH YA ALLAH KASA MUDACE
*GA WATA ADDU'A !*
"Allahumma ya Farijal hammi, wa ya kashifal gammi, farrij hammiy, wa yassir amriy, warham da'afiy, waqillata hilatiy, warzuqni min haithu la ahtasib."
Manzon Allah (sawa) ya ce: Duk wanda ya labarta wa mutane saba'in wannan addu'ar, to Allah zai yi masa budi kan damuwarsa, ya saukake masa al'amarinsa, ya yi rahama ga rauninsa.
Manzon Allah ya yi gaskiya.
Yan uwa dan Allah mun bude wannan Gidan dan asada zuminci badan ayiwa wani hulakanci ba dan aci zarafin wani ba
Dan ayi wasa da fara a akayi wannan Gidan sbd haka yan uwa musulmai dan Allah
DAN ANNABI MAHAMMADU S A W
BANDA TURA SITIKAR BANZA BANDA VIDEO BANZA BANDA BIN MACE TA PIRATE
DAN ALLAH DAN ANNABI MAHAMMADU S A W SBD IN AKA KAWO MANA KORA FINKA CIREWACE BABU WATA MGN BATARE DA IZININTA BA
DAN MUKIYAYE
INSHA ALLAHU KOMI ZA ABI AHANKALI ZAYA GYARU
FATAN ALKAIHRI
WANNAN YAJI BANYI DAI DAI BA INASAN GAYA PLEASE๐๐๐
FARIS
Masha Allah
Matanki nasara Akan
Komai
1 abbu'a
2 juriya
3 hakuri
Ya Allah kasa mudace
Ya Allah kasa mucika da kyau da Imani Ameen ๐คฒ๐คฒ๐คฒ
Slm amincin Allah ya qara tabbata agareku yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan iyayanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN๐คฒ๐คฒ๐คฒ
Yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri
ASALAMMA ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHO WATA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W BARKANMU DA SAFIYAR WANNAN RANAR MAI TARIN ALBARKA INAFATAN KOWA YA TASHI LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN๐คฒ๐คฒYA ALLAH KAJIKAN IYAYANMU DA RAHAMA AMEEN ๐คฒYA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN ๐คฒYA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN ๐คฒWADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU AMEEN๐คฒYA ALLAH KASITIRTAMU YA ALLAH KAWA DA TARDAMU YA ALLAH KA.AZIRTAMU AMEEN ๐คฒYA ALLAH KARU FAMANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN๐คฒYA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN FALALAR WANNAN RANAR TA JUMA.A KABAMU ZAMAN LFY AMEEN ๐คฒYA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN ๐คฒYAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ๐๐คโโFARIS
๐07011119355
*Dan Shekara 15 Ya Auri Wata Yarinya Yar Shekara 13 Amma Kafinnan Sai Da S**a Shafe Shekara 25 Suna Soyayya*
*SAMUN NAMIJI IRINA A WANAN LOKACIN SAI MAI SALLAH DARE*๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
Asalammu alaikum barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kawa da tardamu Ameen
YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN HALINMU BA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH KAINE MAI KOMI DA KOMI ALLAH KAINE KA HALITTAMU ALLAH KABAMU IKON GYARA KUSKURANMU BAKI DAYANMU AMEEN YA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH ๐๐๐๐ โ๏ธ FARIS ๐ 07011119355
ASALAMMU ALAIKUM BARKANMU DARE INAFATAN KOWA YA WUNI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI
Asalammu alaikum Amicin Allah ya qara tabbata ga shugabannin halitta ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WATA ALA ALA
Barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ya Allah kasitirtamu ya Allah kawa da tardamu Ameen ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah kasa mudace da kyau da imani Ameen ya Allah kasa mucika da duniya da lahira lfy Ameen ya Allah kaqara mana budi mafi zama alkaihri agaremu baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ๐๐๐
YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ๐๐โ๏ธโ๏ธโ๏ธ FARIS
Idan Allah ya sa soyayya da tausayi da rahama tsakanin miji da matar shi za suyi rayuwar aure cike da mutunta juna da kare haฦฦin juna ko ana tare ko ba a tare, ana cikin ฦuruciya ko an manyan ta ana cikin wadata ko ana fama da talauci da wahalhalun rayuwa, an samu arzikin haihuwa ko ba haihuwa, ana cikin lafiya ko jinya ta zo.
ASALAMMU ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WATA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA AGAREKU YAN UWA MUSULMAI BARKANMU DSFY BARKANMU DA WANNAN RANAR MAI TARIN ALBARKA INAFATAN KOWA YA TASHI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN YA ALLAH KASITIRTAMU AMEEN YA ALLAH KAWA DA TARDAMU AMEEN YA ALLAH KA AZIRTAMU AMEEN YA ALLAH KARU FAMANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN YA ALLAH KAKAWO MANA ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN HALINMU BA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KAYAYE MANA DUK WATA MASUBU DAKE DAMUWARMU ACIKIN WANNAN QASARMU DAN ALBARKACIN WANNAN RANAR TA JUMA A MUBARAK YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN SUMMA AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH ๐๐๐๐โ๏ธโ๏ธ FARIS ๐ 07011119355
๐๐ karka baiwa wanda baisan darajarkabah zuciyarka๐๐ domin watarana zai saka kuka๐๐
Aslm alaikum Amincin Allah ya qara tabbata ga shugabannin halitta ANNABI MAHAMMADU S A W sarki ya qara tabbata ga Allah subbahanahu wata.ala sarki ya qara tabbata ga shugabannin talikai MONZON Allah barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah karu fama asiri duniya da lahira Ameen ya Allah kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah kasitirtamu ya Allah kawa da tardamu Ameen ya Allah ka azirtamu Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN ๐๐
โYA ALLAH YA UBANGIJJI INA ROKONKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN ALLAH KAKAWO MANA KARSHIN MASIBU DAKE DAMUWARMU ACIKIN WANNAN DORON QASAR NAN DAN BIYYAN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ๐DG NKU HRKLL ๐๐๐โ๏ธ FARIS ๐ 07011119355
ASALAMMU ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WATA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA AGAREKU YAN UWA MUSULMAI BARKANMU DSFY INAFATAN KOWA YA TASHI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH KASITIRTAMU AMEEN YA ALLAH KAWA DA TARDAMU AMEEN YA ALLAH KA AZIRTAMU AMEEN YA ALLAH YA UBANGIJJI INA ROKONKA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE MONZONKA ALLAH KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KARUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAHIRA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH ๐๐โ๏ธ FARIS
Masha Allah
ASALAMMU ALAIKUM BARKANMU DSFY INAFATAN KOWA YA TASHI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KAINE MAI KOMI KANIN BAYINKA ACIKIN WANNAN TASHIN HANKALI AKOWANE LKC TALAKAWA NAKAUYE WANDA BASUJI S**A GANI BA ANA KASHESU SBD ZALINCI KARKA MANTA DA RANAR GOBE KIYAMA KARKU MANTA DA HAKA KANAYI YAUWA DA KULLIN KANA JINDADI YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA WADANDA SUKEYI SUGANE BA DAI DAINE BA ALLAH SUGYARA AMIEEN YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI MASHA ALLAH ๐๐๐๐๏ธโ๏ธ FARIS
ASALAMMU ALAIKUM BARKANMU DARE INAFATAN KOWA YA WUNI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN DA YAKE ACIKIN WANNAN DARE AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN ALFARMAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI YA ALLAH KAKAWO MANA ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN SUMMA FATAN ALKAIHRI DG NKU HRKLL ๐ FARIS ๐ 07O11119355
Masha Allah ya Allah kasa mudace ya Allah kasa mucika da kyau da imani Ameen ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya Allah kabamu sa a da rabo mai amfani DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN SUMMA AMEEN
07011119355
08141903260
Ta Whatsapp insha Allahu
ASALAMMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI WABARAKATUHU AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA AGAREKU YAN UWA MUSULMAI BARKANMU DSFY INAFATAN KOWA YA TASHI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN MASHERANTA AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W AMEEN YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH DAN DARAJARKA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN HASKE KUDIRANKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ FARIS ๐โ๏ธโ๏ธ
RAYUWAR MU NA TAFIYA IRI GUDA GANGAR JIKIN MU CE TA BANBANTA
Kasantuwar mu raye cikin ruhi guda ษaya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta baฦin ciki da kuma farin ciki, wato ruhi guda gangar jiki kuma biyu. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cikin wannan rana masoyiya Ta.
Kada ka kuskura ka yarda ka auri wacce bata sonka, domin babu aure mafi jin dadi da kwanciyar hankali fiye da auren soyayya.```
Asalammu alaikum Amincin Allah ya qara tabbata ga Allah subbahanahu wa.ala Amincin Allah ya qara tabbata ga shugabannin halitta ANNABI MAHAMMADU S A W barkanmu dsfy inafatan kowa ya tashi cikin qoshin lfy ya Allah katsaremu daga sherrin masheranta Ameen ya kajikan magabatanmu da rahama Ameen ya Allah kasa intamu tazo mucika da kyau da imani Ameen ya Allah duk wadanda Basu da lfy gida da asubitu ya Allah kaqara masu lfy Ameen wadanda suke da lfy ya Allah kaqara mana lfy baki dayanmu DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W ya Allah kasitirtamu ya Allah ka azirtamu ya Allah kawa da tardamu Ameen ya Allah kakawo mana zaman lfy Ameen YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH BADAN HALINMU BA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE SAHABBANKA ALLAH DAN HASKE KABARKA ALLAH DAN HASKE KUDIRANKA ALLAH DAN HASKE MONZONKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY MAI DOREWA HAR ABADAN ABADA AMEEN SUMMA AMEEN ALLAH KAKAWO MANA KARSHIN MASIBU DAKE DAMUWARMU ACIKIN WANNAN QASAR DAN NABIYU RAHAMATI AMEEN SUMMA AMEEN YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH KASA MUCIKA DA DUNIYA DA LAHIRA AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI ๐ DG NKU HRKLL ๐โ๏ธโ๏ธ FARIS ๐ 0701111193555
ASALAMMU ALAIKUM AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA GA SHUGABANNIN HALITTA ANNABI MAHAMMADU S A W SARKI YA QARA TABBATA GA ALLAH SUBBAHANAHU WA ALA AMINCIN ALLAH YA QARA TABBATA AGAREKU YAN UWA MUSULMAI BARKANMU DSFY INAFATAN KOWA YA TASHI CIKIN QOSHIN LFY YA ALLAH KATSAREMU DAGA SHERRIN DA YAKE ACIKIN WANNAN RANAR AMEEN YA ALLAH KAHA DAMU DA ALKAIHRIN DA SUKE ACIKIN WANNAN RANAR AMEEN YA ALLAH KAJIKAN MAGABATANMU DA RAHAMA AMEEN YA ALLAH KASA INTAMU TAZO MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN YA ALLAH DUK WADANDA BASU DA LFY GIDA DA ASUBITU YA ALLAH KAQARA MASU LFY AMEEN WADANDA SUKE DA LFY YA ALLAH KAQARA MANA LFY BAKI DAYANMU AMEEN YA ALLAH KASITIRTAMU AMEEN YA ALLAH KAWA DA TARDAMU AMEEN YA ALLAH KA AZIRTAMU AMEEN YA ALLAH KASA MUCIKA DA DUNIYA DA LAHIRA LFY AMEEN YA ALLAH KANA GANIN BAYINKA ACIKIN WANI TASHIN HANKALI AKOWANE LKC TALAKAWA NAKAUYE WANDA TANAI MAI ABINCINSU SUKE AMMA SUNE AKE TAKURAWA SBD ZALINCI WATA KULLAHA KUJI TSORON RANAR GOBE KIYAMA KARKU MANTA KOMIN DA RAI DA DEWA DOLE KAIMA SAI KABISU INDA KAKASHESU HMM INA TUNANAN RANAR DA BABU MAI CETONKA YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA WANDA SUKEYI SUGANE BA DAI DAINE BA SUDENA AMEEN YA ALLAH YA UBANGIJJI MUNA TAWASSALI AGAREKA ALLAH BADAN IBADINMU BA ALLAH DAN SARKIN MILKINKA ALLAH DAN SARKIN ZATINKA ALLAH DAN HASKE FUSKAR ANNABI MAHAMMADU S A W KABAMU ZAMAN LFY AMEEN SUMMA AMEEN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI DG NKU HRKLL ๐๐ FARIS
Yan uwa da abokan arziki inamakowa da kowa fatan alkaihri a gsky inaginin yanda samari da yan mata suke shiga cikin wani tashin hankali takan soyayya abunda yake bani mamaki๐ค๐ค๐คshine yanda soyayyar take bada karfi sbd kacuci mace karka manta fa zaka haifa samari kuyi hakuri sbd nima ban cire kaina ba nasan bazanace komi ba wasu burinsu Kawai sucuci mata sbd tayarda da kai Amma katsaya kayi nazari fa a lokicin da kayi niyar aikata haka kuma Allah ya karbi rayuwarka tayaya zaka jewa ๐ญ UBANGIJJINKA Amma haka baya gabanka sbd kai dai duniyar kake hangowa ๐ค๐ค Kai jama.a ya Allah kasa mudace ya Allah kasa mucika da kyau da imani Ameen hmm ๐ค๐ค๐ค muhadu naga ba insha Allahu Amma yan uwa Dan Allah kuyi hakuri duk wanda yaji banyi masa dai dai ba Dan Allah kuyi hakuri maza da mata please ๐๐๐ fatan alkaihri
DAGA NAKU HAR KULLIN ๐๐ FARIS ๐ 07011119355
Bayan Annabi Muhammadu ๐(S.A.W)๐ yayi wafati, Bilal yabar Madinah yatafi sham(Syria) sabida bazai iya rayuwa batare da Rasulullahi๐(S.A.W)๐ ba. Wani dare sai yaga Annabi Muhammadu ๐(S.A.W)๐ a cikin mafarkinsa Yana cewa "Bilal ka dauki tsawon lokaci baka kawo Mana ziyaraba". Ya farka ya hada guzirinsa yatafi Madinah inda yakira Sallah a ranan bayan tsawon kokacin da yadauka baiyi kiran Sallah ba, wohoho nan fa Madinah tarikice. Maza da mata na zubda hawaye domin tunawa da Manzon Allah ๐(S.A.W)๐ A lokacin da Bilal yakai wajan Ashahadu Anna Muhammadu Rasulullahi, sai ya Zube a Qasa cikin kuka sabida bazai juri Kiran Sallah batare da ganin Annabi ๐(S.A.W)๐ ba. Allahu Akbar!!! A lokacin da Bilal ke jinyar mutuwa yana cewa "ina cikin farin ciki matuka gobe zan ziyarci abin Qaunana Annabi Muhammadu ๐(S.A.W)๐ da Sahabban sa. Ya Allah Ka azurtamu da Soyayyan Annabi Muhammadu Rasulullahi ๐(S.A.W.)๐ da iyalansa da Sahabban sa na kwarai Ameen.
Dan Kaunar Da kakewa Annabi karaba wanna zuwa group uku kacal๐๐๐๐น๐น
KU KASANCEWA CIKIN SOYAYYA
Soyayya dole ce ta zamo abar morewa! Kuji daษi, A ษanyi Faษa, kuma da yawan dariya da Soyayya. Wasu masu Soyayya suna mantawa da waษannan abubuwan, haka yake janyo ษaukewar shauฦi ko Soyayyar. A wurin ma'aurata takan iya sanya rabuwar aure. Kuna samun Lokaci Na musamman Dan wasan Guje guje, ko motsa jiki, ko wani wasa mai daษi. Kuna magana da juna mai daษi. Yawan yin waษannan ฦananan abubuwan suna taimakawa Soyayya matuฦa.
Soyayya abace wadda take da matukar mahimmanci a cikin kowacce irin al'umma dan haka mu hausawa muna masu tsananin jindadin soyayya musamman wacce aka ginata akan doron gaskiya, soyayya itace take gyarawa mutum tarbiyyarsa, mu'amalarsa, da addininsa, kuma, ita asalinta tana fara fadawa zuciyane ta hanyar gani. Soyayya halittace da Ubangiji subhanahu wata'alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai. Zamu iya kasa soyayya gida-gida kamar haka: 1. Soyayyar ma'aiki annabi muhammad sallahu alaihi wasallam, Ahlinsa da sahabbai. 2. Iyaye. 3.'yan Uwa. 4. Malamai. 5. Abokai ko kawaye 6. sanna kuma ma'aurata Da babu soyayya a zukatan mu, da baka sami tallafi da tarbiyyaba daga iyayeba, da bakagane cewar kana da muhimmanciba daga 'yan,uwanka, da baka sami kyakkyawar mu'amala daga abokaiba, da baka sami tallafi, tausayi, da taimako daga mijinki ko matarkaba. Dan haka ga duk mutumin da yatsinci kansa awanna fili na doron duniya kuma yakejin cewar yanayin rayuwa mai kyau to ko shakka babu yaci karo da soyayyar wadannan abubuwan dana lissafa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the university
Telephone
Website
Address
Kano
YANKARA
Kano
Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody
Rijiyar Lemo
Kano
THIS PAGE IS CREATED PURPOSELY TO PROMOTE AND EDUCATE YOUNG ONES IN THE NATION.