Madatai Tv.

Madatai Tv.

You may also like

Oklahoma Worn
Oklahoma Worn

Wannan shafi ne na masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da ahlin gidan sa da Sahabban sa.

22/03/2024

Tafsirin Alqur'ani mai tsarki Zama na 12 cikin tafsirin suratul Baƙara aya ta 234-242

21/03/2024

Tafsirin Alqur'ani mai tsarki Zama na 11 cikin suratul Baƙara aya ta 232 -233

21/03/2024

Halaccin yin salla a masallacin da acikin sa akwai Kabari ko makabarta

20/03/2024

Tafsirin Alqur'ani mai tsarki Zama na 10 cikin suratul Baƙara aya ta 228-230

https://t.me/+8S9AJY9Mb0EzNjU0

20/03/2024

Ashafa Tafseer day 13 Khalifa Madatai sanin gaibun Annabi s.a.w.

20/03/2024

ASHAFA MADATAI ALLAH YAKE HADA SUNAN SA DANA MANZON SA S.A.W. AWAJE DAYA HARMA DA LAMIRI DAYA

19/03/2024

Tafsirin Alqur'ani mai tsarki Zama na 9,
Suratul Baƙara aya ta 224- 227.

https://t.me/+8S9AJY9Mb0EzNjU0

18/03/2024

BAYANIN DR. BABA IMPOSSIBLE A TARON TIJJANIYYA SOCIAL MEDIA DA AKA GABATAR A 2023

18/03/2024

Wannan lamari da girma yake

16/03/2024

Maganar neman Albarkacin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam, da kuma neman ilimi a wajen magabata na kwarai.

15/03/2024

KARATUN LITTAFIN ASHAFA ZAMA NA BIYU KHALIFA SHEIKH ABUBAKAR MADATAI

14/03/2024
11/03/2024

Suffar Manzon Allah s.a.w

10/03/2024

Allah Ya karba mana

04/03/2024

Muhimmiyar Sanarwa

01/03/2024

Wannan yafi fita

01/03/2024

Kai tsaye daga garin kurami ta jihar Katsina wajen bude babban masallacin juma'a na wannan garin na kurami.

Photos from Madatai Tv.'s post 01/03/2024

Alhamdu lillah Allah ya kara kiyaye wa

01/03/2024

Kai tsaye daga garin kurami ta jihar Katsina wajen bude babban masallacin juma'a na wannan garin.

Photos from Madatai Tv.'s post 29/02/2024

AMADADIN MU'ASSA SATU KHUDDAMI KITABISH SHIFA MADATAI, ƘARƘASHIN JAGORANCIN MAULANA SHEIKH ABUBAKAR MUHAMMAD SANI MAƊATAI ( MAI ASH-SHIFA),
MUNA GODIYA GA ALLAH TA'ALA SANNAN KUMA MUNA GODIYA TARE DA JINJINA GA MAULANA SHEIKH IBRAHIM BN SHEIKH ƊAHIR USMAN BAUCHI ( KHADIMUL FAIDHA) BISA KYAUTAR MOTA SABUWA FIL DAYA BAWA MALAMIN MU .
ALLAH TA'ALA YA SAKA MASA DA ALKHAIRI YA BIYA DUKKANIN BUƘATUN SA YASA A RABU DA SHEHI LAFIYA.
ALLAH KA ƘARA WA WANNAN BAWA NAKA KUSANCI DA SAYYIDUNA RASULULLAH SALLALLAHU ALAIHI WA ALIHI WA SALLAM.
MUN GODE SOSAI.

28/02/2024

وحكى أن بعض الملوك أغار على قرية - أى هجم عليها - فنهبها، وأخذ أموال أهلها ومواشيهم ودوابهم، وفتك - أى بطش فيهم بالقتل وغيره -
فخرجت عجوز من بعض الدور فنظرت إليه،
وقالت: يا ويلك من ديان - أى قهار - يوم الدين، إذا انشقت السماء وبرز الرب لفصل القضاء،
فقال لها : يا عجوز أما سمعت في القرآن ( إن الملوك إذا دخلوا قرية أفسدوها وجعلوا أعزة أهلها أدلة)

فقالت له : يا هذا أنسيت الآية الأخرى التي بعدها في السورة :(وتلك بيوتهم خاوية ) أى خالية بما ظلموا

فقال الملك : ردوا عليهم جميع أموالهم، فردوه،

ثم قال : يا عجوز كيف الخلاص؟

قالت: لا تقنط وهو الذي يقبل التوبة عن عباده.

26/02/2024

MASU SIYAN DOLLAR SU BOYE

24/02/2024

ADDU'AR DAREN NISFU SA'ABAN YAU ASABAR
Za'a karanta Suratu yasin kafa 3 ko wacce idan aka karanta sai biya wannan addu'a a Tsakanin Magriba da Isha
Ta farko da niyyar Fatan samun Tsayin Rayuwa
Ta biyu da niyyar Fatan samun kariyar Allah daga madugu
Ta Uku da niyyar Fatan samun wadata daga Allah madaukaki ga barin abin Hannun mutane
Allah yasa mu dace.

24/02/2024

Taron Maulidin Annabi daga nan cedi Kano

Want your university to be the top-listed University in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Bayani ga ƴan uwa game da wannan luɗufi daya sami maulana Khalifa hafizahullahu
Karatun littafin Riyadus-salihin babin ladubba tare littafin Al-ƙawanin Al-fiqhiyya
Kira zuwa ga shugabanni
Taron sauk daga nan Madatai
Wata muhimmiyar mas'ala da ta shafi sallah
Gameda Abubuwan da suke Faruwa
Karatun littafin Ash-shifa babin mu'ujizar Alqur'ani mai tsarki
Asalin Fitintinu a Muslunci
Karatun littafin Riyadus-salihin babin ladubba
Kayi dafa'i ka kuma yin dafa'i ɗan uwa
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam

Telephone

Address

MADATAI
Kano
Other Colleges & Universities in Kano (show all)
WANI HANI GA ALLAH WANI HANI GA ALLAH
Kano

Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody

Dan Kabo Dan Kabo
Kano

I'm not a schooler i only share what i learned.

Sarki Sarki
Sarki
Kano, SARKI

Sarki

Rëãll däñ kâñø Rëãll däñ kâñø
No
Kano, HAUSATRIBE

Driver

Malam nura Malam nura
Nuragambogoda@gmail. Com
Kano

Sidi war kudi Sidi war kudi
Rijiyar Lemo
Kano, 08121238063

Kasamanta08121238063

Comrd Bilal Sabo Mowa Comrd Bilal Sabo Mowa
D/Z 116 Kano Municipal
Kano

Alhmdlh

Ahlussunnah Ahlussunnah
Briget
Kano, 700102

Da sunan Allah mairahama maijin kai... muna sanar da ku yanwa masu albarka .muna sanar da ku cewar zamu ringa kawo muku karatuttukan Malumammu na Sunnah insha Allah.

Jobs and Scholarship 2023 Jobs and Scholarship 2023
Kano Nigeroa
Kano

Get Scholarship Opportunities In All Over The World... Discover New Scholarships for International Students to Study where ever !