Gyaran Aure

Gyaran Aure

You may also like

VietLink Hair
VietLink Hair
Minty B
Minty B

This page is a dedicated space for individuals and couples seeking guidance, Support and advice

03/07/2024

Yadda zakiyi juice na kuka/kwalba/kwalbebe/kwame

Kayan Hadi
Kwalba/ kwalbebe/kwame/ baobab fruit
Powdered milk, sugar
Kindirmu, water

Kisamu yayan kwalba (baobab fruit) ki zuba a mazubi sai kisa ruwa kibari ya jiku kamar 1hr ko fiye da haka

Bayan kamar awa sai ki dauko karamin ludayi ki juya Kwalbar yabar jikin kwallon nasa

Sai ki tace, zuba kindirmu, ko madar gari (kidan sa ruwa ki dama shi), zuma ki juya sannan ki saka a firji ko kankara

Za aji dadin shi bayan shan ruwa

28/06/2024

Zuwa Gobe Zan Saka Maku Wannan Littafin A Whatsapp group:

09047747903

Zai koyar daku dabarun tsotsa da yiwa zakarin oga wasa 🍌

25/06/2024

RAGE GIRMAN NONO

lemun zaqi Buhuru sudaniya ki hada ki
daka su ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma ba za suyi girma ba

22/06/2024

MAGANIN KARFIN GABAN NAMIJI DA HANA SAURIN KAWOWA

KAYAN HADI:
1.Yayan Kankana
2.Saiwar Zogale
3.Jar Kanwa
4.Madarar Shanu

YADDA AKE HADA MAGANIN:
Ana daka saiwar zogale a tankade da yayan kankana dabam dabam sannan a daka jar kanwa yar kadan sai a hade su waje daya juya

YADDA AKE AMFANI DA MAGANIN:
Ana diban rabin karamin cokali sai a zuba a madarar shanu rabin kofi a shanye kullum tsawon kwana 7

17/06/2024

AMFANIN SHAN RUWAN KANUMFARI GA LAFIYA

Shan ruwan ruwan kanumfari kowace safiya na iya haɓaka garkuwar jikin ku kuma ya kare ku daga cututtukan bacteria da cututtukan sanyi dana mura.

Ruwan Clove shine kyakkyawan tushen ingantaccen bitamin saboda yana da sinadarai waɗanda zasu iya haɓaka lafiyar ku da rigakafi.

Har ila yau, babban tushen manganese, bitamin K, bitamin C, calcium, da magnesium.

12/06/2024

KUNUN SABAYA

Kayan Hadi:
- Gyada_gwangwani 1
- Madara
- Waken Suya Rabin Gwangwani
- Aya Gwangwani 1
- Dabino Gwangwani 1
- Alkama Gwangwani 1
- Danyar Shinkafa Gwangwani 1
- Ruwa
- Suga

Umarnin Dafa Abinci:
1- Dafarko zaki cire dattin dake cikin kayanki (waya yan da na lissafo)

2- Sai ki soya waken suya, aya, gyada (daban daban za a soya ba a hadeba). Ki bare dabinon ki, Ki cire dan da ke ciki
Sai ki nikasu gaba daya.

3- Zaki zuba ruwanki akan wuta ki zuba garin sabaya kina juyawa har sai yayi kauri alamun ya dahu kenan.

4- Sai ki sauke, kisa madara da suga.

09/06/2024

6 S*XY THINGS TO DO WHEN YOU DON'T WANT PE*******ON

1. SHARE A SENSUAL MASSAGE
This could be naked or clothed!
Feel free to add some music, candles, lotion or oils. Experiment with asking to be massaged in particular places and specific
levels of pressure or frequency.

2. TAKE A BATH OR SHOWER TOGETHER
Rub-a-dub-duuuub. Wash each others' bodies (omg how romantic??) or soap up and rub up on each other like a s*xy little slip-n-slide. You could even introduce a nice glass of drink!

3. ORAL MATING
Often seen as "just foreplay," oral Mating is more than capable of being the main event itself. Play with asking for more of what feels good, less of what doesn't feel great, and be open to trying new things if it's feeling kind of "meh."

4. HAVE PHONE/FACETIME MATING
Just make sure no one is recording... unless of course that's part of the fun, but make sure those files deleted

5. SHORTER RELATIONSHIPS
If it's just for the night or a short period of time, Davidson recommends focusing on "why you want to engage more in these other
activities. What excites/intrigues you about these other options? Share with your partner to have them join you in this excitementintrigue.
Ask them if there is anything non-penetrative they have ever wanted to try."

6. KISS.. EVERYWHERE!
Get creative! And remember:
kissing isn't just reserved for lips
even the belly, arms, and legs
are fair game.
Normalize kissing bellies!

Photos from Gyaran Aure's post 08/06/2024

https://t.me/bounceton_bot/app?startapp=R1743527218

BounceTon zai fashe 15 ga watan nan

Wanda bai fara ba ya sauri ya fara

Ana mining dinsa da Ton ne

Sun bayar da kyautar 5 Ton kimanin N50,000 ga wadanda ya yi register domin fara mining

Ana kunna shi duk bayan awa 1

04/06/2024

Namijin Da Zai Shafe Mintuna 20 Yana Maki Hidima Amma Ki Kasa Gamsuwa To Ki Sani Shi Dai Ya Sauke Haqqi Kece Dai Jarabbiya

Sannan Dan Allah Mata A Dunga Yiwa Wadannan Mazan Uzuri A Wajen Bacci:
1. Masu Shekaru
2. Masu Kiba
3. Masu Hawan Jini
4. Mazan Da Ba Mace Daya Suke Tareda Ita Ba
5. Mazan Da Kukai Shekaru Sama Da 20 Kuna Tare

Yana Wahala A Samu Namijin Daya Fado A Cikin Wannan List Babu Rauni A Lokacin Saduwa

31/05/2024

YAYA ZA'A GYARA NONO KANANA-KANANA

Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki.
⇁ Cukwui.
⇁ garin alkama.
⇁ Aya.
⇁ nonon saniya ( ko madara )
⇀ garin hulba ( ko man ).
Cukwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya it am a gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.
Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Mafara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki damage kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka.
Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi.

15/05/2024

AMFANIN SUNFLOWER DOMIN INGANTA KWAYOYIN HAIHUWAR NAMIJI

Ya'yan sunflower suna karfafa kwayoyin haihuwar namiji kuma suna haɓaka motsin maniyyi da ƙididdige ƙaruwar yawan maniyyi.

Ana amfani da shi wajen ƙari a cikin abincin kamar dai yadda ake dora wake ko ganye akan abinci sai dai shi sunflower ana yayyafa tsabarsa ne akan abinci a lokacin da za a ci.

Bayan wannan ana iya hadashi da madara peak a sha ko ayi haɗin salad a yayyafa shi a ci domin biyan wannan bukata ga namiji

14/05/2024

MAGANIN MATSI MAI TAKEN MAIDA TSOHUWA YARINYA

Wannan wani hadin maganine na musanman don mata yana ingata lafiyar gaban mata da magance matsalar sanyin mara wato infection da kuma matse gaban mace.

YANDA ZA'A HADA MAGANIN

Asamu citta mai koko/Citta mau yayawasu na kiranta da citta mai 'ya'ya abare bawonta, da iya bawon bayanta kawai za'a yi amfani banda 'ya'yan.
Sai adaka.

YANDA AKE AMFANI DA MAGANIN
Arika tsugunnawa ana turara gaba da shi.

AWUN MAGANIN
Ayi amfani da cokali daya wajen turara gaban kar ya wuce cokali daya.

Ana amfani da maganin na tsawon kwana biyar

12/05/2024

KARIN NI'IMA DA AYABA

Kayan hadi kamar haka:

Ayaba
Kankana
Tuffa (Apple)
Madara peak
Zuma

Yadda ake yi zaki samu ayaba mai kyau guda uku sai ki bare ki markada ki hada da ruwan Kankana, da Tuffa, ki hada ki markadasu dukka sai ki zuba madarar ruwa gwangwani daya, zuma yadda ki ke so, ki sa kankara ya yi sanyi, ku sha kamar juice ke da maigida, yana karin ni’ima da kaurin maniyyi.

06/05/2024

FEMALE FERTILITY PROBLEM

Female fertility issues can be caused by a variety of factors, including:

1. Ovulation disorders (e.g., polycystic o***y syndrome (PCOS), anovulation)
2. Blockages or damage to the fallopian tubes (e.g., due to endometriosis, pelvic inflammatory disease)
3. Uterine issues (e.g., fibroids, polyps, septum)
4. Hormonal imbalances (e.g., thyroid disorders, prolactin excess)
5. Endometriosis
6. Adenomyosis
7. Age (female fertility declines with age, especially after 35)
8. Lifestyle factors (e.g., excessive exercise, poor diet, stress)
9. Medical conditions (e.g., diabetes, hypertension, thyroid disorders)
10. Genetic disorders (e.g., Turner syndrome)

If you're experiencing fertility issues, it's essential to consult a healthcare provider or a reproductive endocrinologist for a thorough evaluation and appropriate treatment. Some potential treatments or solutions include:

1. Medications (e.g., fertility drugs, hormone therapy)
2. Surgery (e.g., laparoscopy, hysteroscopy)
3. Assisted reproductive technologies (e.g., IVF, IUI)
4. Intrauterine insemination (IUI)
5. Donor s***m or eggs
6. Surrogacy
7. Lifestyle changes (e.g., diet, exercise, stress management)
8. Alternative therapies (e.g., acupuncture, herbal supplements)

Remember, female fertility issues are common and often treatable. Don't hesitate to seek medical advice if you're struggling with fertility.

04/05/2024

MALE's FERTILITY

Male fertility issues can be caused by a variety of factors, including:

1. Low s***m count (oligos***mia) or absent s***m (azoos***mia)
2. Poor s***m motility (asthenos***mia) or morphology (teratos***mia)
3. Hormonal imbalances (e.g., low testosterone)
4. Blockages or obstruction in the reproductive tract
5. Varicocele (enlarged veins in the sc***um)
6. Infections or inflammation (e.g., prostatitis, epididymitis)
7. Genetic disorders (e.g., Klinefelter syndrome)
8. Lifestyle factors (e.g., smoking, excessive alcohol consumption, stress)
9. Age (male fertility declines with age)
10. Certain medical conditions (e.g., diabetes, obesity, hypertension)

If you're experiencing fertility issues, it's essential to consult a healthcare provider or a urologist for a thorough evaluation and appropriate treatment. Some potential treatments or solutions include:

1. Medications (e.g., hormone therapy, antibiotics)
2. Surgery (e.g., varicocele repair, vasectomy reversal)
3. Assisted reproductive technologies (e.g., IVF, IUI)
4. Lifestyle changes (e.g., quitting smoking, reducing alcohol consumption)
5. Alternative therapies (e.g., acupuncture, herbal supplements)

Remember, male fertility issues are common and often treatable. Don't hesitate to seek medical advice if you're struggling with fertility.

30/04/2024

S*X DURING PREGNANCY PERIOD

S*x during pregnancy can be a sensitive topic, and it's essential to prioritize safety and comfort. Here are some tips:

1. Communicate openly: Discuss your desires, concerns, and boundaries with your partner.

2. Consult a healthcare provider: Ensure it's safe to engage in s*xual activity, especially if you have any complications or concerns.

3. Choose comfortable positions: Avoid putting pressure on the stomach; try side-by-side, spooning, or missionary positions with a pillow supporting the back.

4. Be gentle: Avoid deep pe*******on, rough s*x, or any activity causing discomfort or pain.

5. Monitor physical changes: Be aware of any changes in your body and adjust your s*xual activity accordingly.

6. Embrace intimacy beyond s*x: Focus on emotional connection, cuddling, and non-s*xual physical affection.

7. Prioritize safety: Avoid s*x if you have any complications, such as placenta previa or a high-risk pregnancy.

Remember, every pregnancy is unique, and it's crucial to prioritize safety and comfort. If you have any concerns, always consult

29/04/2024

RAUNIN AZZAKARI

Wani nau'in ne na matsalolin jima'i mai alaka da tashin azzakari wanda zai iya zama rashin tashin gaba daya ko rashin tashi na wani lokaci ko kuma zai tashi amma ba sosai ba ko kuma zai tashi amma ba zai juma ba.

Dalilan Matsalar:
- Dalilai na zahiri (kamarsu Ciwon sugar, hanwan jini da kiba)
- Dalilaiai na dabi'a ( kamarsu matsalolin damuwa da firgici)
- Dalilai na tsarin rayuwa (Kamarsu zukar hayaki, da shan giya da rashin motsa jiki)
- Dalilai na zaman takewa

Alamomi:
- Wahalar da bata lokaci kafin azzakari ya tashi
- Sannan koya tashi baya jamawa a tsaye zai kwanta
- Sannan matsalar tana kawo karancin sha'awa

Hanyoyin Magani;
Sun kunshi neman maganin ko abinda ta haifar da matsalar tun asali ko sauya tsarin rayuwar da ya haifar da matsalar, sannan akwai shawarwari da magunguna

29/04/2024

Erectile Disorder, also known as Erectile Dysfunction (ED):

Is a type of s*xual dysfunction characterized by the inability to develop or maintain an er****on during s*xual activity. It can be a total inability, occasional inability, or a tendency to sustain an er****on for only a short period.

Causes:

- Physical factors (e.g., diabetes, high blood pressure, obesity)
- Psychological factors (e.g., stress, anxiety, depression)
- Lifestyle factors (e.g., smoking, excessive alcohol consumption)
- Relationship issues
- Aging

Symptoms:

- Difficulty getting an er****on
- Difficulty maintaining an er****on
- Reduced s*xual desire

Treatment options:

- Medications (e.g., Vi**ra, Cialis)
- Vacuum constriction devices
- Pe**le injections
- Pe**le implants
- Counseling (individual or couples therapy)
- Lifestyle changes (e.g., regular exercise, healthy diet)

It's important to note that ED can be a symptom of an underlying health condition, so seeking professional help from a herbal and a healthcare provider is essential for proper diagnosis and treatment.

27/04/2024

Babu Alfarma A Aure Ko Soyayya

Daga Lokacin Da Kuka Fara Tunanin Alfarma Kuke Yiwa Juna Daga Nan Soyayya Takare

26/04/2024

S*XUAL DISODER

S*xual disorders refer to a range of conditions that affect an individual's ability to engage in s*xual activities or experience s*xual pleasure. Some common s*xual disorders include:

1. S*xual Dysfunction:
- Erectile Disorder (ED)
- Premature Ej*******on (PE)
- Female S*xual Arousal Disorder (FSAD)
- Female Or****ic Disorder (FOD)
2. S*xual Desire Disorders:
- Hypoactive S*xual Desire Disorder (HSDD)
- S*xual Aversion Disorder (SAD)
3. Paraphilic Disorders:
- Pe******ia
- Exhibitionism
- Voyeurism
4. S*xual Pain Disorders:
- Dyspareunia
- Vaginismus
5. Gender Dysphoria:
- A condition where an individual experiences distress due to a mismatch between their gender identity and biological s*x.

It's important to note that s*xual disorders can be treated with a combination of psychological therapy, behavioral modifications, and medical interventions. If you or someone you know is experiencing s*xual difficulties, it's essential to seek professional help from a therapist or healthcare provider.

24/04/2024

S*XUAL INTIMACY

S*xual intimacy is a vital aspect of human relationships, particularly in romantic partnerships. It encompasses emotional, physical, and spiritual connection between individuals, fostering closeness, trust, and understanding. Key elements include:

- Communication: Open and honest dialogue about desires, boundaries, and preferences.
- Consent: Mutual agreement and enthusiastic participation.
- Emotional connection: Shared vulnerability, empathy, and support.
- Physical touch: Intimate contact, affection, and sensual pleasure.
- Trust: Reliability, loyalty, and commitment.
- Vulnerability: Willingness to be open and susceptible.
- Respect: Valuing individual boundaries and preferences.
- Pleasure: Exploring and enjoying shared s*xual experiences.

Remember, healthy s*xual intimacy requires ongoing effort, communication, and mutual respect, enriching relationships and promoting overall well-being.

20/04/2024

DOMIN MAZA MASU SAURIN GAJIYA

Kayan Hadi:
Saiwar Zogale
Kwallon Kankana
Jar Kanwa
Nonon Shanu

Yadda Akeyi Shi Ne:
Ana daka yayan kankana da saiwar zogale dabam-dabam a turmi, idan sun daku sai a tankade kowanne a debi cokalin shayi biyu na daga kowanne a hada a juya su, sai a daka jarkanwa a debi dangi daya a hada a juyasu

Yadda Ake Amfani Dashi:
Ana diban rabin karamin cokalin a zuba a madara ko nono a sha da bayan sallar isha

Za A Sha Mamaki

10/04/2024

HAPPY EID AL-FITR
Allah ya karbi ibadun mu
Allah yasa mun dace da gafar Allah da Rahmarsa

07/04/2024

TSUMIN SASSAKEN BAURE

(a) Sassaken 6aure

(b) Mazarkwaila

(c) Zuma

(d) Kaninfari

(e) Citta

Zaki zuba sassaken bauren cikin tukunya ki zuba ruwa da yawa sai ruwan yakusa shanyewa saiki sauke ki cire sassaken bauren saiki tace ki zuba zuma, mazarkwaila, da kanunfari gamida citta. Anason a zuba kanunfari dayawa a mayar a cikin tukunyar ya kara tafasa sannan ki juye kirinka sha kofi biyu safe da yamma

04/04/2024

7 SECRET TO KEEP YOUR MAN IN LOVE WITH YOU FOREVER

1. MAKE SENSIBLE CHOICES
In the end, who you select will
determine whether or not your
relationship is successful. Pick a
man who understands you, desires a relationship similar to yours, and is certain he wants you

2. ENCOURAGE, RESPECT,
AND HAVE FAITH IN HIM.
Make him feel at ease and reassure him that he can Speak freely with you just as he would with his buddies about anything. Accept and value all about him, both the guy he is and the man he wants to be. Encourage him, respect him, and have faith in him.

3. TREAT HIM THE WAY
HE WOULD LIKE TO BE TREATED.
Since everyone's love Experiences
are unique, so are the manner in which we both give and receive love.
He will renmain in love with you
if he feels loved by you both

4. FIND A VARIETY OF
HAPPY THINGS TO DO
Don't allow the relationship be your whole source of happiness; instead, have fun and satisfy other aspects of your life.Keep up with your activities, maintain your friendships, and find multiple sources of fulfillment.Because it keeps you intriguing, this keeps a relationship 3 new and interesting.

5. ALWAYS STRIVE TO IMPROVE.
Give both your physical and emotional best. Be physically fit and healthy.
handle your issues in a way that makes the relationship a place where your partner wants to stay, and bring your best and happiest self into it.

6. AVOID BRINGING UP THE
PAST DURING ARGUMENTS.
Never bring up his background if you ever get into disagreement.He made the decision to go on and be with you. Respect him accordingly, and be sure to avoid bringing up his history. Remember that he trusted you enough to tell you about his background.
Attempt not to use this against him

7. ALLOW HIM SOME PRIVACY
Men occasionally enjoybeing left alone. They cherish their own space and become agitated when it is violated. Give your boyfriend some space to relax if he appears stressed out or a little disengaged. Additionally, if your boyfriend wants to spend some time.

02/04/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Bala Nuhu, Husaini Sani Katsina, Shamsudeen Yeldu, Nasar Dandare, Najaatu Shehu, Bashar Suleiman Dauran, Saminu Haruna, Shetty Baba Shehu, Abdulkadir Muhammad, Adamu Yaro, Danny Kaze, Mohammad Umar Musa Al'ameen, Kamaladdeen Halliru, Anas Sani, Zurkallaini Bilyaminu Othman, Wasil Rufai Muhammad, Ahmad Tijjani Garba, Abdulmalik Isma'il, Hasnat Aiki, Bashir Yau Zubairu, Mubarak Harisu Abdul, Abba Maiyaki, Aliyu Abba Aliyu, Ahmad Alhaji Umar, Mahmud Nuhu, Tajudeen Musah, Abubakarsadiq Abdullahi, Bashir Grema, Yusuf Usman, Naziru Abdullahi Koki Nazy, Adamu Sabo Baba, Isa Jimibaba, Jemimah John Atuk, Najeeb Jega, EngMuhammad Hamza Usman Yarsakke, Sa'adatu Sanda Umar, Mohd Adam, Abba Halilu, Abubakar Musa, Tameem Alhassan Tameem Alhassan, Wakaso Hydar Ibrahim, Hauwa'u Musa, Fateema Abubakar, Nafi U Abdullahi, Hafsat Umar, Princess Meerah, Nura Mika, Shamsudeen Abubakar, Shuaibu Keta Isa, Haruna Liman

02/04/2024

CARROTS JUICE

Ingridients:
Water
Blended Carrots
Cup Of Blended Cucumber
Orange
Ginger root
Stick Of Cinnamon

Add the carrots, peeled cucumber, peeled orange, peeled ginger, water (only add water for blender method), and cinnamon into a blender and place in a container

Strain the liquid through a fine-mesh sieve or cheesecloth into a clean container to extract all the juice

Chill the juice in the refrigerator for a few hours or serve over ice

30/03/2024

SHAYIN MAZA

Kayan Hadi:
Lipton guda 1
Cofi daya na ruwa
Kanumfari Rabin Cokali
Citta Rabin Cokali
Kimba Guda
Zuma Cokali Biyu
Lemon tsami babba 1

Yadda Ake Shine:
Ana hadawa a daka kayan yajin a waje daya, sai a dora ruwa kofi dayan a kan wuta sannan a zuba kayan yajin da aka daka a yanka lemon tsami a hada da lipton a jefa su tafasa sosai a tare, bayan an sauke da kamar 5 minutes sai a dakko zuma a zuba cokali 2 ko uku a ciki

Insha'alllah Oga da Hajiya zasu ga biyan bukata don an jarraba an ga aiki

28/03/2024

KARIN NI'IMA

Zaki samu ridi ki surfa ki daka shi sai kuma aya itama ki daka amma sai kin soya ayar sannan ki hada da garin cukwi ki rinka saka cokali kamar 3 a cikin madara peak kina sha wannan ya inganta yana karawa mace ni'ima sosai

26/03/2024

SHAYIN KARIN SHA'AWA DA NI'IMA GA MATA

Yanda za kiyi shine:
Kisamu sassaken baure ki dakashi sai ki daka kanunfari ki hada da lipton
kinasha za kiyi mamaki Sosai

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Kano
Other Spa, Beauty & Personal Care in Kano (show all)
Gowns Nd kamshi By Fadeela Gowns Nd kamshi By Fadeela
Kano

We offer the best gowns & turban cap for you nd yr princess 🥰and also TURARENWUTA’s,khumrah nd kh

Beloved Beauty care Beloved Beauty care
Dakata Close To Warshu Specialist Hospital
Kano

Your skin is your best choice to take care of with our naturally sourced organic products(oriflame)G

BLY textile BLY textile
State Road, Tarauni
Kano

Goods and services

Looking Good Hair Beauty Saloon Looking Good Hair Beauty Saloon
No27 Badawa Market, Badawa Nassarawa Local Govt Area
Kano

What we do.plating of hair,fissing,nails,eyelashes and many more

Ziflux hair Ziflux hair
Zungeru Road
Kano

@Zifluxhair we deal on all kinds of hair, Kano Nigeria.

IYKE Cosmetics IYKE Cosmetics
Kano

We sell all kinds of scents, creams, powders, perfumes and much more

Arewa beauty Arewa beauty
Zoo Road
Kano

Casuals,bridal,and special makeup and henna

abdulraheemmuazu1 abdulraheemmuazu1
Lamido Terrace
Kano, 700282

Your skin is a reflection of how well your body is eliminating the toxins that build up on a daily b

Tayyis glamour kn Tayyis glamour kn
Tudun Yola Darul Hadith Ibrahim Bakanike Street
Kano

We specialized in bridal, casual and special makeup at affordable price we offer home services too

GloNelly beauty therapy GloNelly beauty therapy
Address :murtala Mohammed Way Opposite Mtn
Kano, 123

FineThings By August FineThings By August
Kano

Retail and wholesales of everything fine.Fancy mobile phone cases,ropes and ring holders. Bikers short. Sunglasses. Bracelets. Oil perfumes. OversizedTee’s. Fashion Items.Human hai...