Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi
Wannan page anbudene saboda samun fatawowi akan hukuncin qasa Ramli dan magance matsalolin rayuwa
Misalin yanda ake anfani da sitam na rubutun sha ga wanda basu san yacca akeyiba
Assalamu alaikum sadatul kiram
Da fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yaqar6i ibadunmu ameeen
Yau zamiyi bayani akan hukuncin aure
Malam yace idan kazuba qasa da niyar haka sai ka dauki gindan ma'in ma'i maana gidan 3 da 7 sai kahaifesu
Sai gidan 11 da 15 suma kahaifesu yayan da s**a futa suma sai kahaifesu danda yafuta aqarshe idan akwaishi acikin qasar tom auren zaiyuwu idan babushi aqasar gaskiya sai dai hakuri zaiyi yuwa yayuwu...
والله اعلم
Domun karin bayani ko bincike akan rayuwa anememu awannan lamba 07032598746 ko WhatsApp
https://www.facebook.com/desmond.mbaamo/videos/840891401373006/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
Sitam na rubutun Sha afarashi Mai rahusa Mai buqata yatuntu6i wannan lambar 07032598746 or 08089852527
Available
Izawaqa atu
Iza jaa
Alam tara kaifa
Fatiha
Falaqi da nasi
Alam nashrah
Li ielafii
Da dai sauransu
Sitam_na_rubutun_sha
اذاوقعة 1000
Idan da mebuqata sai yayi magana ta wannan lambar 07032598746 afarashi Mai rahusa sai munjiku
Assalamu alaikum sadatul kiram dafatan kowa Yana cikin koshin lfy ameen
Yau muna dauke da wani hukunci Mai kyau akan yuwuwar buqata zaiyuwu da wuri koko a'a"""
Malam yace sai kadauki dugon narin nari 1-5-9-13 zaka dauki dugon narin 1 kadauki hawa'in dugon 5 kadauki ma'in dugon 9 kadauki dugon turabin 13 kufutar da tauraro daya kenan
sai dugon hawa'in hawa'i 2-6-10-14
sai kadauki dugon narin 2 da dugon hawa'in 6 da dugon ma'in 10 da dugon turabin 14 shima yazama tauraro daya kenan
Sai ma'in ma'i 3-7-11-15
Sai kadauki dugon narin 3 da dugon hawa'in 7 da dugon ma'in 11 da dugon turabin 15 shima yazama tauraro daya kenan
Sai turabin turabi 4-8-12-16
Sai kadauki dugon narin 4 da dugon hawa'in 8 da dugon ma'in 12 da dugon turabin 16 shima yazama tauraro daya kenan
To sai kahaife tauararon narin nari da hawa'in hawa'i suzama tauraro daya
Sai kahaife tauararon ma'in ma'i da turabin turabi suzama tauraro daya
Suma sai kahadaisu kahaife suzama tauraro daya Dan da yafuta idan yasauka agidan nari ko hawa'i to buqata zatayuwu da wuri ldan yasauka agidan ma'i ko turabi to zaiyi jinkiri
Wannan hukuncin shadidine ba hafifiba Yana Yi sosai da sosai
والله اعلم..
Masu son karatu damu akwai makaranta damuka bude a WhatsApp group anfara karatu rijista 5k du Mai buqata yayi magana ta WhatsApp number 07032598746
https://chat.whatsapp.com/JKbk0xzxYOVDsWr0XIeEEJ
Masu son shiga group dinmu na whatsopp to dama tasamu aiso lafiya
GIDAN BINCIKE DA MAGANI WhatsApp Group Invite
Assalamu alaikum
Sadatul kiram barkanmu da riskar watan masoyi abun so nahaqiqa muhammadur rasulullahi s.a.w. farin ciki mara yankewa yaqara tabbata garemu baki daya manzan Allah s.a.w. yace duk Wanda yayi farin ciki damu to muma zamuyi farin ciki dashi( من فرح بنا فرح به) mungode
Shehu Ibrahim inyass R.T.A Yana cewa ولله شكر بالنبي محتما
Godiya tabbata ga Allah dayabamu wannan annabi cikekke . Mungode
Sannan yaqara cewa هنيا لابرهيم لاح هلاله هلال بد للنا ظرين جماله mungode
Allah yabarmu da annabi da'iman ameeen
Gamasu buqatar sitam na rubutun Sha kowani iri munayi akan farashi Mai sauki ko aina kake zaa aikama maiso yayi magana ta 07032598746 sai munjiku
https://www.facebook.com/profile.php?id=100084554724995
Ramli DA Hisabi Asauqaqe Salam yan uwa maza da mata inaiwa kowa fatan alkairi wannan Group din anbudeshine Don taimakon juna
حالة الساعة قمر
ساعة نحس لا تصلح لسفر البحر وبناء السفن والسفر وجميع اعمال السفن ولا تصلح للدخول على الوزراء والقضاة وقضاء الحوائج والتجارة وكل ما يتعلق بالاطفال والنساء والبيوت
Assalamu alaikum sadatul kiram
A yau zamu shiga hukunci akan samun kudi wai shin yau zansamu kudi koko aa"
Idan kabuga qasa akan haka sai kadauki tauraron 2 kahaifeshi da 11 tauraron da yafuta idan yazo ummuhatu to yana nuna yau
Idan yazo a banatu yana nuna gobe zuwa kwana 3Uku
Hanya ta2
Ana daukar tauraron daya kahaifeshi da 11shadaya idan rahikane yafuta to shima yana nuna yau zaka samu kudi
Hanya ta3
Du tauraron biyu indai yasamu madalubi ashida6 to yana nuna adaren ranar zuwa gobe da safe zai samu kudi والله اعلم""""
Assalamu alaikum sadatul kiram...
Alkairin allah da albarkarsa yaqara tabbata garemu baki daya
Ayau zamu ta6a bangaren طلب والمطلب
Maana mai nema da abunda ake nema
Idan kazuba qasa akan wani abu dakake nema farko sai kaduba dali'inka inyasamu madalubi a7dinsa to buqata zata biya ko ba ittisali hanya ta1
Hanya ta2 ana daukar autadun qasar sai ahaifesu idan sa'idine yafuta aqarshe to buqata zata biya.
Hanya ta3 idan tauraran daya zauna a9 kuma yamai-maita a12 to shima buqata zata biya koba ittisali
Hanya ta4 ana inga lamirinsa dugon nari da turabi arage da 12-12-12- inda lamiri yakwana tauraron inyasamu ittisali afarko ko madalubi to buqatar zata biya idan infisaline yazo afarko to gaskiya zaiyi wuya buqatar tasamu
Hanya ta5 idan kazuba qasa sai kadauki taurarin autadu karikesu sai kakadai qasar su zakamaida ummu hatu kasake zubawa to tauraron dayazo afarko sai kaduba ittisaline yafara zuwa ko infisali in ittisaline to buqata zata biya in infisaline yafara zuwa to gaskiya zaiyi wuya buqata tabiya saidai lamarin allah......والله اعلم
Assalamu alaikum
Sadatul kiram barkanmu da warhaka ya al'amura to allah yabamu sa'a ameeen
Yau zamu ta6a hukuncin aure
Idan mutum yacema kadubamun aurena da wance zaiyuwu ko ba zaiyuwuba to sai kabuga qasa da niyar haka inta rantse
Sai kadauki ma'in ma'in naqasar tauraron 3,7, sai kahaife 11,15, sai kahaife y'ay'anda s**a futa suma sai kahaifesu
Dan dayafuta akarshe idan akwaishi aqasar to auren zaiyuwu inshaallahu idan kuma dan da kafutar babushi aqasar to gaskiya zaiyi wuya yayuwu saidai lamarin allah والله اعلم....
حالة الساعة عطارد
وهذه الساعة صالحة لشرب جميع الادوية , ولاصلاح الزوجين , ولاجتماع العسكر , واحذر ان تلبس فيها ثوبا جديدا , ولا تسافر فيها فأنه يلحقك الريح ويخشى عليك , وقيل احذر من البيع والشراء , وهي جيدة لشراء الثياب والحيوانات , وتعليم الاطفال
Salamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu
Sadatul kiram wa ikiwanul kiram
Barkanmu da warhaka ya azumi ya ibada allah yakar6a mana ameen
Biyo bayan tambaya da aketamun akan hukuncin 9jbet dana siyasa ko samun nasara akan wani muqami da mutum yake nema to inshaallahu bayan nazari mai zirfi damukayi munsamu hukunci mai karfi akan haka ga mai buqata ayi masa sai yayiwa malam magana ta whatsapp dinsa
Gamasu san karatu damu akwai group damuka bude dakasayi fom zaafara da sauran qa'idodinmu kubiyomu ta whatsapp dinmu kuyi magana allah yasa mudace wassalam
RAMADAN MUBARAK
Tsarabar ramadan wanda yake neman arziki da wadata awanannan watan to yadunga karanta YASALAMU dubu goma sha shida da dari tara 16,900 kullum sai yadungayin sadakar dabino zaiga abun mamaki
Wanda kuma yake neman tsari daga sharrin wani makiyi dayadameshi to sai yadunga karanta YAWAKILU dubu hudu da dari uku da hamsin da shida 4,356 sai yayi sadaka da abunda yasauwaqa to wannan makiyin dasaka agaba inbebariba kaine ajalinsa
Allah yasa mudace yakar6i ibadunmu ameeen
Salam sadatul kiram
Barkanku da wannan lokacin
Mai son yasan shi waye meyake ciki arayuwarsa mai zaizo na alkairi mai ake shirya masa na sharri to yakira wannan lambar 0808 985 2527 domun samun ingaccencen bayani agun malam
Assalamu alaikum
Yau muna dauke da hukuncin magana idan mutum yana magana kagane karya yake ko gaskiya yake fada to sai kadauki dugon narin autadu 1-4-7-10. Sa'idan gidaje kenan
Idan yabaka sa'idin tauraro to gaskiya yafada
Idan kuma nahisine to karyane
والله اعلم
Assalamu alaikum
Sadatul kiram
Yau zamushiga hukuncin damuwa da rashin lfy
Idan kazuba qasa da niyar haka sai kadauki gidan 4da6 kahaife sannan kadauki gidan 5da8 kahaife sai kahada yayan abunda yafuta aqarshe shine hukuncin
1-idan sa'idine daga allahne
2-idan mumtajizine jifane
Mumtajizi sa'idi jifane haka mumtajizi nahisi jifane na iska
3-idan nahisine kada'an iskane
والله اعلم
Assalamu alaikum
Sadatul kiram barkanmu da wannan lokaci ya al'amura to allah yaqara datardamu ameeen
Yau zamuta6a karatun taurarin da suke karijai,dakilai,sabitai,da munqalabai,
Karijai: sane
ضاحك
قبض خرجا
نصرة خرجا
ساءلي
______________________________
Dakilai:sune
رية الفرح
انكس
نصرة داخل
قبض داخل
______________________________
Munqalabai: sune
كوسج
نقيةالقد
بياض
حمرة
______________________________
Sabitai:sune
طريق
اجتماء
اسقفي
جماعة
_______________________________ والله اعلم
Salamu alaikum sadatul kiram
Barkamu da warhaka
Yau zamu taba taurarin da suke narayai,hawaai,ma'ay,da turabai.
ناري،،،،،،،
Rahika اف
Nasaratu karija هش
Kausaji طذ
Jamaa م
هواءي،،،،،،،
Humra جق
Rayatul farhi زث
Qali dakili كظ
Ijtima'i س
ماءي،،،،،،،
Bayada در
Sa'ili حخ
Kabda karija لغ
Dariki ع
ترابي،،،،،،،
Inkiss بص
Nasaratu dakila وت
Nakiyatul kaddi يض
Isqafee ن
Wayannan sune tauarari naraye,hawa'aye,ma'aye,da turabai
Allah yabada ikon haddacesu ameen والله اعلم.....
Salamu alaikum
Sadatul kiram barkanmu da warhaka ayau zamu shiga bayani akan gidajen taurari...
SA'IDAN GIDAJE: su akecewa autadu sune
1,4,7,10
MUMTAJIZAN GIDAJE: Su akecewa yalil autadu sune 2,5,8,11
NAHISAN GIDAJE: Su akecewa sawaqid sune 3,6,9,12
Wadannan sune suke nuna abu yazo ko zaizo ko yawuce والله اعلم
مطلوبي_______ناري/ترابي
Salamu alaikum sadatul kiram
Yakwana2 ya ibada ya azumi to ayi mana afuwa kunjimu shiru kwana2 allah yakarbi ibadunmu ameen
Ayau muna MADALUBIII abun nema nari da turabi
Wato du tarauran da kahadashi da dan uwansa yabaka ISQAFI to shi akecewa madalubi والله اعلم..
Salamu alaikum
انتصال--------------- ماءي
Ayau muna ITTISALI MA'I maan du tauraron da kahadashi da dan uwansa yabaka BAYADA to shine ittisali ma'i maana samun abu ko haduwa da abu والله اعلم...
Sirrin samun jamaa na يس والقراءالحكيم.. Iya ayar sai abude munjayen asa الناس رجال والنساء sai asamu qasar kabarin yaro karami ana rubutawa ana barbawa subushe tare da rubutun sai ashafa bintasudan ayi laya asa aaljihu wlh jamaa sai kature saboda yawansu
Salam
Yan uwa malamaina da almajirai Yau muna sa'ili gidan tambaya gidan kokari gidan rinjaye gidan karatu da makaranta da dai sauransu
Assalamu alaikum malamaina da yan uwana almajirai Yau muna NASARATU DAKILA wato gidan makiya gidan jifa gidan barayi da yan taadda kuma furzinne police taishion ne da dai sauransu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Videos (show all)
Category
Contact the university
Telephone
Website
Address
Kano
Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody
Briget
Kano, 700102
Da sunan Allah mairahama maijin kai... muna sanar da ku yanwa masu albarka .muna sanar da ku cewar zamu ringa kawo muku karatuttukan Malumammu na Sunnah insha Allah.
Kano Nigeroa
Kano
Get Scholarship Opportunities In All Over The World... Discover New Scholarships for International Students to Study where ever !