Bilal uba sarari

Bilal uba sarari

You may also like

Teklay Gebremariam
Teklay Gebremariam

Sarari

24/09/2022
27/08/2022

HADISIN YAU NA (106)

WANNAN SAHABI MAI SUNA JURMUZUL ALJUHAIMIY
YACE NA CEWA MANZON ALLAH (SAW) KA YI MINI WASIYYA SAI YACE "KADA KA ZAMA MAI LA'ANTA."

FA'IDA
WANNAN HADISI YANA KOYA MANA MAHIMMANCIN KIYAYE BAKI DAGA YAWAN ZAGI DA TSINTUWA DA CIN MUTUNCI DA ƁANTANCI GA JAMA'A WANDA WASU S**A MAI DASHI SANA'A

26/08/2022

SUNAYEN SARAUTUN ƘASAR HAUSA
1.Sarki
2.Waziri
3.Galadima
4.Madaki
5.Wambai
6.Chiroma
7.Makama
8.Ajiya
9.Dallatu
9.Ɗan Maje
10.Dan Buram
11.Dan Isa
12.Dan Galadima
13.San Turaki
14.Tafida
15.Turaki
16.Marafa
17.Dokaji
18.Sarkin Yaki
19.Sarkin Dawakin tsakar gida
20.Dan Lawan
21.Barden Gabas
22.Liman
23.Sarkin Malamai
24.Barde
25.Magajin Gari
26.Jarma
27.Magatakarda
28.Majidadi
29.Iya
30.Dallatu
31. Kaigama
32.Dan Adala
34.Chigari
35.Dan Amar
36.Yarima
37.Talba
38.Sa'i
39.Dan ruwatau
40.Zanna
41.Wali
42.Matawalle
43.Magayaki
44.Sarkin Bai
45.Sarkin Shanu
46.Dan Darman
47.Dan Masani
48.Sarkin Dawaki
49.Uban Dawaki
50.Sarkin Kudu
51.Sarkin Yamma
52.Sarkin Gabas
53.Sarkin Arewa
54.Dan Madami
55.Sardauna
56.Makwayo
57.Uban Doma
58.Durbi
59.Wakilin Gabas
60.Wakilin yamma,

WASU DAGA SARAUTUN BAYI A KASAR HAUSA.

1.Shamaki
2.Dan Rimi
3.Sallama
4.Sarkin Dogarai
5.Baraya
6.Mabudi
7.Sintali
8.Kilishi
9.Babban Zagi
10.Sarkin Lema
11.Sarkin Lifidi
12.Maidala
13.Madaki

Wanan suma jerin sarautun ne

Moyi
Bijimi
Dan magori
Sardauna
Kayayye
Dan More
Dan Kade
Chokali
Rimi Adon Gari
Amale Ubangari
DanMatawalle
Dan buran
Dan maliki
Dan moyi
Dan sarari
Dan mada
Sarkin rafi
Sarkin ruwa
Sarkin daji
Baushe
Sarkin fawa
Kaigama
Yan kwana
Sarkin zage
Dan Sara
Bunu
Gimba
Falaki
Barma
Kuliya
Cikasoro
Madauchi
Fagachi
Bulama
Barde
Makama
Baraya
Kaigama
Dan'iya
Sarkin Fawa
Sarkin yamma
Sarkin bayi
Sarkin busa
Sarkin kida
Sarkin makafi
Sarkin sirlke
Sarkin dawaki
Sarkin zagi
Sarkin fada
Sarkin arewa
Sarkin kudu
Sarkin shanu
Sarkin bayi
Sarkin dawa.
Jakadan sulhu
Sarkin alhazai
Majidadi
Kacalla
Durumi
Iya
Makama
Karfen dawaki
Shenagu
Sarkin ado
Wakilin raya kasa
Cigari
Cika soro
Tafarki
Magajin gari
Bebeji
Sadauki
Dan madami
Kaigama
Yarima
Dan lawan
Fagaci
Kunkeli
Maradi
Dan madami
Mai nasara
Magajin Rafi
Magajin dangi
Sardauna
Mardanni
Wanya
Dan Maliki
Dan Amana
Kwairanga
Hardo
Ci Gari
Sarkin Samari
Sarkin Gida
Sarkin Gwagware
Mai Gari
Hakimi
Dagaci
Mai Unguwa
Hauni
Sarkin Tsafta
Sarkin Bori
Baura
Dan Maliki
Dan Buran

Kurubuta wacce ba'a rubuta ba domin karawa a cikin jadawali.
# RanarHausa2022

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Bachirawa Zango Street
Kano
Other Colleges & Universities in Kano (show all)
WANI HANI GA ALLAH WANI HANI GA ALLAH
Kano

Wani hani ga Allah baewane!it shows the world that anything that you can see in the world,nobody

Isah Lawan Garba Isah Lawan Garba
Gama Nassarawa, Local Government
Kano

Federal College of Education Techincal at Bichi Kano

Nazeer sanata Nazeer sanata
Rurum , Kofar Arewa Street
Kano

Political page

Dan Kabo Dan Kabo
Kano

I'm not a schooler i only share what i learned.

Sarki Sarki
Sarki
Kano, SARKI

Sarki

Rëãll däñ kâñø Rëãll däñ kâñø
No
Kano, HAUSATRIBE

Driver

Rimin kebe ungogo Kano nagera Rimin kebe ungogo Kano nagera
Rimin Kebbe
Kano

IF YOU DON'T KNOW THE PROBLEM🤌 LIFE CAN BE PEACEFUL 🥳

Malam nura Malam nura
Nuragambogoda@gmail. Com
Kano

Sidi war kudi Sidi war kudi
Rijiyar Lemo
Kano, 08121238063

Kasamanta08121238063