NA ALLAH

dealler in all kind of textiles & fashion design Muna tura kaya idan an Siya ko Ina a fadin duniya cikin aminci da farashi Mai sauki.

18/01/2024

Ya ubangiji ka bamu kariya kada Mu Za me daga kan tafarkin ka madaici, ka rabamu da mugun ji da mugun gani, ka kyautata ayyukan.

12/01/2024

A matsayi na, na Malami kuma dan kwankwasiyya dole ne na godewa Allah

ALHAMDULILLAHI

08/01/2024

Rubutu ne akan shan Ƙwaya
Ina mafita ⁉️
Amman yanada tsayi sosai, anyi shi kashi - kashi, ku daure ku karanta

08/01/2024

Ya Allah muna rokon ka Alkhairin wannan rana, da alkairan dake cikin ta na buɗi da nasara da Arziki da shiriya da Albarkar da kake rabawa cikin ta kasa munada rabo, ya ubangiji ka tsare mu daga dukkan abin ƙi dake cikin wannan rana da ma bayan ta.

Allahumma Ameen ya hayyu ya qayyum

06/01/2024

Ku kiyaye Aibanta Mutane, Domin Abinda kuka fada akan mutane ,shine zai Dawo a gareku wata rana.

05/01/2024

Farkon Musibar da ta Sami Banu Isra'ila Ta Faru ne sanadiyyar Rashin Umarni Da Kyakkyawa da Hani ga mummuna....

04/01/2024

Tsira da amincin Allah su ƙara tabbata ga shugaban duk halittun Allah Annabi Muhammad ﷺ da ahalinsa gabadaya. 🤲

03/01/2024

محمد الرسول الله


اللَّهُمَّ صلى على النبي محمد صلى الله عليه وسلم

01/01/2024

🤲Ya Allah ka ƙarawa rayuwar mu albarka, ka kyautata qarshen mu

Ameen ya hayyu ya qayyum

01/01/2024

إن الحمد لله

30/12/2023

Ku kwantar da hankalin ku, Arzikin da aka ce zaku samu Wallahi zaku samu Indai an rubuta.

Rabon kwado baya hawa sama 👂.

29/12/2023

Karka yadda ai maka sheda da wani mummunan hali👌
Ya Allah ka gyara halayen mu da ayyukan mu.

Mu kwana lafiya 🙏

28/12/2023

Wallahi tallahi
Emifele ba ƙaramin Mal'uni bane!

27/12/2023

Ka taka rawar ka a sannu, Rayuwar nan taƙaitacciya ce,kuma bata da tabbas👌.

Ya Allah ka kyautata qarshen mu.

26/12/2023

"Mai wayo shiyake tunanin abunda zai faru gobe yamanta mai yafaru jiya, Kuma rabin hankalin mai wayo shi ne ya kame bakin sa a lokacin da yadace da barin surutai barka tai na rashin daraja yazama komai zamu ce na alkhairi ne".

Ya Allah kasa damar da muke ta samu ta numfashi tazama ta gyaran kurenmu ne na jiya a rayuwa Ameen ya hayyu ya qayyum .

25/12/2023

Ba ka da ikon gyara jiyan ka,Amman kana cikakkiyar alaqa da gyaran goben ka,Ya Allah kasa gaban mu tafi bayan mu kyau.
Mu kwan lpy

25/12/2023

Mutuwa wa'azi ce‼️‼️‼️
Amman mu'umini ne kawai ke gane hakan.

Barkan mu da Safiya🙏.

24/12/2023

Wahala da tsanani su kan koyawa mutum darasi da karatu a rayuwa fiye da wanda zai samu a littafi, a wasu lokutan.
Ya Allah Ka sauƙa ƙa mana jarrabawa duniya da lahira.

24/12/2023

A Farko Ba Kamar Sa 😍
A Karshe Yafi Kowa 🥰
Muhammadur Rasulullah ﷺ ❤️
اللهم صل على محمد واله وصحبه وسلم.

22/12/2023

Kuji tsoron Allah ku kiyaye harshen ku
Kada ku faɗi abinda bakuda ilimi akai
Ku guji yaɗa jita-jita a cikin al'umma
Ku bari ayi bincike, shine zai tabbatar da hakan ko kuma ya kore.
Ina kara tuna muku, ku guji aibata mutane saboda Wata qaddara tasu, komi muninta, don baku san ya taku qaddarar zata zo muku ba.
Ya Allah kasa qaddarar mu tazama mai kyau, ya Allah ka raba mu da mugun ji, mugun gani, sharrin banji ba, ban gani ba, sharrin Hau ko wanne iri duk Allah ka yi mana tsari dasu mu da zuri'ar mu dama al'ummar musulmi baki daya.

22/12/2023

A iya fahimta ta

Za'a zauna lapiya ne kawai idan
Ƙwarya tabi ƙwarya 👌

21/12/2023

Kafin ka cimma ko wacce irin nasara, kana bukatar abu biyu👌
1- Juriya
2-Hakuri
Mu kwana lafiya 🙏

21/12/2023

أصبحنا وأصبح الملك لله والحمد الله

20/12/2023

Da jahilai ake amfani wajen tada fitina, ko rura wutar fitina ko wacce iri ce, walau ta addini ko ta siyasa ko ta qabilanci.

20/12/2023

Ina mana fatan Allah y sadamu da alkairan, yakuma karemu daga dukkan sharrin dake cikin wannan rana.

Barkan mu da Safiya🙏

17/12/2023

Ya kai mai gaggawa, gaggawar me kake, ka sani duk gaggawar da kake MUTUWA ta fika Gaggawa.

ya kai me sauri ka sani duk saurin da kake MUTUWA ta fika Sauri.

Ka Tsaya ka bautawa Allah cikin nutsuwa da kushu'i,kamar yadda manzon Allah ya koyar, sai ka samu tsira duniya da lahira.

16/12/2023

Alhamdulillahi

Ma'assalam🙏

16/12/2023

Malam Idan baka da Kuɗi abubuwa da yawa kana kallon su baka da yanda Zakai dasu.
Ya Allah kai mana arzikin da babu talauci a bayan sa

16/12/2023

🤲Ya Rahimu ka fitar damu, bamu da karfi ko dabara, dakai kadai muka dogara ya jabbaru.

15/12/2023

Kada ka ɓata Lahirar ka don ka gyara duniyar ka.

Babban kuskuren da zaka yi shine ka ɓata Lahirar ka,don gyara duniyar Wanin ka.

Want your business to be the top-listed Finance Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Videos (show all)

Sadaukin namiji da jarumar mace, Mace tagari
Idan yaro ya faɗi tashi yake ya ruga a guje
Kada ka wulaqanta matarka

Telephone

Website

Address


Kano
Other Investment Management Companies in Kano (show all)
Hausa mazanjiya Investment Hausa mazanjiya Investment
Kurmi Market Road
Kano, 700211

Hausa Mazan jiya Shafi ne da ya kunshi fannoni daban-daban daga ciki akwai fannin wakoki na Mazan mu

arewa_nations_picss arewa_nations_picss
Tarauni
Kano, 0508

abdullahi__usm abdullahi__usm
Kano, 92431415

SBU Al-arabi GEN. Inter-Biz SBU Al-arabi GEN. Inter-Biz
Ado Bayero Road, Yakamata House
Kano

Gidan Huluna da Jallabiyu

D.H.D D.H.D
Kano
Kano

JAMA LIFE Aim to Get JAMA LIFE Aim to Get
Our Head Office Is Located At 24 Usuma Close, Off Usuma Stress, Gana Stress Maitama, Abuja, Nigeria. . If Anything Went Wrong You Can Come To Our Office
Kano

Gadar karfe investment. Gadar karfe investment.
Na'ibawa Titin Dan Hassan Street Opposite Layin Gadar Karfe
Kano

we are online shop of make-up products such as; powder, eye shadow, concealed primer, perfumes, spra

CROWD ONE CROWD ONE
Lagos
Kano

Dandugu Empire Dandugu Empire
Kano, 234

Dandugu Empire Limited based in Kano State, Nigeria.